001
_01_
Allah sarki Sannu jadwa ya jikin ki?Kusan dukan su atare suka furta min hakan ayayin da nake binsu da wani irin sassanyar kallo
Sanin cewa by now labarin abunda ya afku wajen dinner ya gama zaga kunnen kowa a makaranta,Kaina na mayar kan pillown a hankli nace musu da sauki na gode sannan sai kuma na barke hawaye,
araina bawai ina kukan dan wani abu bane kawai so nake in tunzira su suyi gulman agabana dan ma kar mubar nan ana bibiyata daddaya da gulma.
Aikuwa kamar na share musu fage,dukan yan matan da suke wajen da kalar fassarar datayi ma abunda khalid yamin,sam naki na nuna naji kunya kawai na maida kaina abun tausayi wasu shawarar su mai kyauce wasu kuwa tsabar gulma ce wasu kuma dama can sun tsane tarayyar tamu aransu deep within them sunji dadin abunda ya faru
Hakan danayi musu na basu damar fade fade akaina yasa na same saukin masu bibiyata gefe gefe da gulma da munafurci,so bayan an sallame ni a asibiti i was left alone banyi waya da kowa ba har sai washe gari dana gama parking kayana dama yaune ranar da zan bar makarantar kwata kwata,So evrything was set in a car sai na fito inyi sallama da kawaye na,it was so emotional rabuwar kawancen university ina dawowa inagoge hawaye ban hankara ba naji naci karo da mutum a gaba na.
Daga ido na keda wuya na ci karo da khalid,I quickly gave him blank stare sabida ina daya daga cikin matan da basa son nuna ma namiji gazawar su akan feeling dinsu.
Ban sake fuska ta ba na tsaya muka gaisa normally,i also ignored the puppy face he came with sabida duk wanda ya kalle fuskar sa alokacin zai tausaya masa sosai,he try to xplain himself kamar yadda abba ya gayamin shima bai boye min ba yace min yana soyayya da aysha but he truly love me kuma matsayi na aransa bai xanca ba.
You knw arewa guys,musamman katagum zone guys thy are alwys claiming an basu mata daga gida kuma basa tsallake dokar iyaye bla bla,then on other part its was me,khalid ya na so in yarda cewa babu abunda ya sauya aranshi game dani infact im the love of his life kuma ko mutuwa nayi sai ya aure gawata.
His drama was so remorseful sai dai Allah ya kasa barin zuciya na ta yadda da dandanin abunda yake furtawa instead ma tsanar shi na faraji araina
Sosai,amsa daya na bashi sai na tafi na barshi awajen,nace masa yaje naji but i will think abt it when am better off the hurt, yace min babu matsala zai jirani kuma anytime na dawo masa am welcome.
Daga wannan ranan muka rabu,i left atbu for good na koma xama agaban iyaye na nd khalid ya tattara inashi inashi yaje hutu gidan su acan garinsu,yau wata biyu kenan ban taba daukar wayata na kirashi ba bare in neme ganin shi
Duk iyawa na nayi domin na tsane shi amma nakasa,i was living a love_hate relationship in da nikadai ne nake shan wahala da lamarin tsanan.
I dont believe that what he did to me is fair,jiki na yana bani cewa khalid yaudarata kawai zaiyi Kuma ina tsoron kar in sake dashi da ayshan in lokacin auren yazo azo ayi min bias,Tun da na dawo gida nake yaqi da zuciyata wajen son in cire khalid kwata kwata araina koda zamu huta daga wannan confusion din dukanmu saidai nakasa iya yin haka. there is no a single day that pass by batare da na bata lokacina wajen yin tunanin shi ba Is asif am doing evrything posible to stay away from him but the more i try the more my mind push me to love him tirelessly,i cant deny the fact that khalid Aliyu waxiri is the love of my life,hopely my husband to be insha Allah.
A wani bangaren wasu lafiyayyun yan mata nagani sanye da red nd green graduation flyer wanda ya matukar yi musu kyau,yara ne yan shekara 22 but thy look bit matured sabida yadda Allah ya albarkace sassan jikin su da manyan duwaiwaka da dadaggun nonowa masu saurin dauke hanklin maza,
agaban wata mota suka tsaya suna yar hirar su daga gani basai ka tambaya ba dukan su proud graduates ne,baza dai akasa su a layin kyawawa ko munana ba but thy cokolate skin tone make them more bountiful nd attractive,except that dayan da ake kira da suna tasleem tadanyi toning bakar fatar ta da mai ta kara haske kadan,sunan dayan babe din yusra Da alaman tunda suka tsaya agaban motar itace take ta magana amma kamar tasleem ba niyyar jinta take dashi ba.
Tasleem tana juyawa zata bude murfin motar yusra ta dakatar da ita da dan karin sautin muryanta tace
"Tasleem,na rokeki da girman Allah Karki masa haka!
Ki tuna cin Amana butulci da yaudara ababe ne daban daban,sai ya iya yafe miki yaudarar sa da kikayi tayi amma bazai taba yafe miki butulci da cin amana da kike shirin tafka masa ba.
Tasleem ta juyo cikin rolling idanun ta,tama rasa me zata ce ta shiga furxan iska ta dan karamin bakin ta tana rage kaifin sexy eyes dinsa
To yanzu me kike so nayi yusra?
Kinsan dai bazan sake explaining miki kaina akan lamarin Ameer da mahaifin shi ba ko,im just abt to go and make my choice today,shiru tayi sannan ta kafce goggles din dake idanun ta ta kara matsowa kusa tana kallon kawarta yusra nan take suka dasa idanun su cikin na juna.
"Adalci kike so inyi ma Ameer kuma insha Allah yau zan masa wannan adalcin.
cikin kara kallon ruwan idanunta da basu kama dana mai imani yusra tace' Tasleem kina nufin zaki amshe batun auren mahaifin Ameer?
...wani shiru ne ya gifta tsakanin su sakamakon kasa amsa ta da tasleem din tayi,a hankli ta dauke idanunta anata tayi kasa da su muryan ta can kasa ta furta tasleem..im sorry....but ure heartless...wani runtse idanu tasleem tayi tana mai dunkule hannunta tace oh
Please stop it yusra
Cikin bacin rai da damuwa itama yusran ta hayayyako ta hanyar daga mata hannu azafafe tace"
Ke Dakata min tasleem,ke shaida ce akan dukan abunda muke aikatawa da maza marar kyau wayanda ban taba hanaki kona ja miki kunne akai ba,amma akan maganan Ameer dole ne in fada miki gaskiya.
Shiru tasleem tayi ta nade hannun ta ta fara kallon kasa ranta a dan bance amma bashi ya hana yusra cigaba da fidda abunda ke ranta ba.
Tace Tasleem Ameer is that guy dat pick u up from rag,ki tuna sanda mahaifinki ya mutu yan uwan ubanki suka tayyara rayuwarku,tasleem ki tuna har karuwanci sanda mahaifiyarki tayi kafin kika same kammala karatunki na secndry, kuma duk Ameer yana sane da hakan ya dauke ki ya saki a inuwa yayi miki rumfar kankara ya baki komi na rayuwa,u have neva paid ur fees tunda kuka hadu da Ameer,ko biro bai taba bari kin siya makanki,he gave u a house,a car,yakan biya ki salary batare da kin masa aikin komi ba,tasleem kituna har yau Ameer shiya ke muku komi na rayuwarku dake da mahaifiyrki amma ki rasa abunda zaki sakamai dashi yanzu saidai ki aure mahaifinshi bayan kinsan yana mutuwar kaunar ki?,I just dnt want to judge u amma wallahy i dont understand why u want to pay him dat way me Ameer ya taba miki mai zafi arayuwarki haka tasleem? yusra ta gama maganan ta tayi shiru tasleem bata dago kanta ba,shiru ma tayi tana kallon kasa yanayin saka wasu maganganun aranta sai can ta sauke nannauyan ajiyan xuciya a hankli ta dan ja tsuka tace "ive made my decision..
In na dawo daga wajen sa zamuyi magana for now can u pls excuse me?tana fadin hakan ta maida glass din idanun ta ta bude motar dake gaban su ta kunna tayi reverse ta fita.
Yusra tafi minti goma atsaye awajen tana bin hanyar da tabi da kallo,can ta kada kanta cikin sauke ajiyan xuciya mai nauyi saita bar wajen..
Cikin saibi da kasala ta rike stiring motarta tana murzawa kamar wacce ruwa ya kwasota,Yanayin tukin datakeyi absent mindedly kadai ya isa ya sanar maka da cunkusashen damuwar dake cin ta acikin ranta wanda bata so sam tayi lokacin shi arayuwarta sabida tana ganin yin hakan bata lokaci ne dan ta riga ta tsara rayuwar datake ganin yafi kowani rayuwa dacewa da ita,fighting or arguing with yusra is almost a normal thing to her now,dan duk sanda yusra ta tuno mata yadda Ameer ya dauko rayuwarta ta daga rana ya kawo ta inuwa sai taji babu dadi aranta,kuma ta rinka jin hakan kenan.
Lumshe idanunta tayi tana furxan iska mai qarfi,"can ta daki gaban stiring ta bude idanuwanta da suka taro kwalla tace makanta "so what?so what in nayi abunda naga ya fi dacewa dani..
Tunda mahaifiyata
Ta amince min yusra and all can go to hell,honourable is my husband,and i dont care if Ameer is his only son.
Jiya da misalin karfe 10 na safe ayayin da take shirin hidamar kammala karantun ta ya yakansance ranar bikin nuna farincin ciki da cin nasarar Sultan Ameer empire,
Manyan yan jarida da shaharrun masu watsa labarai sun cika makil suna gudanar da aikin su na debar rohoto da watsa labarai agaban wannan babban kamfani da aka mata take da "SULTAN AMEER EMPIRE wanda wasu sukance masa BAKANDAMIYA.
Daga ganin yadda farfajiyan kamfanin ya gauraya da hada hadan yan kasuwa yan siyasa,senators, shuwagabanni da albarkatun dumbin jama'a masu mutunci da alfarma daga nan kawai zaka san cewa masu kamfanin shahararru ne kuma anayi dasu cikin harkan kasuwanci sosai,bakandamiya ba shine asalin sunan kamfanin ba amma da can da hakan akafi sanin wajen kafin gaba daya yanxu ya dawo sultan Ameer's empire.
Da Misalin karfe 9 na daren kafin ranar wani dattijon mutum na gani wanda ba zai gaza shekaru 52 ba zaune agaban wani katoton mirror da babban danshi a tsaye akanshi yana kokarin taje mashi suman kanshi daya ciccinye da furfura.
Tunda dan nashi ya fara taje masa kan yake ta kallon sa ta cikin madubi yana murmushi cikin masa hirar yadda komi na kamfanin su ya dade yana burge sa musamman yadda dan ya sadaukar da komi nashi na rayuwa har suka cimma wannan matsayin
Dan baice uffan ba sabida dama can sun saba kullum cikin dare kafin suyi bacci sai mahaifinshi ya tuno masa da mahaifiyar shi wanda ta rasu shekaru ashirin da tkwas kenan yanzu ta hanyar yaba ma gwazon sa akan kamfanin,sanda ya kammala masa tsaf ya zauna sannan ya dawo gefen shi yana mai tsare sa da idanunshi da sukayi brown brown sabida gajiya da tsufar da suka danyi yana mai fadada murmishin shi..
Dan shafa kanshi yayi kadan yace Im so proud of u my Son. Yana gama furta hakan danshin ya dago kyakkwar halitar fuskar sa ya dube sa yana dan kyabe baki,he is so cute duk dimples sun cike masa kunci Ajiyan zuciya ya sauke Can yace
Dad,baban nashi yana murmushi yace yes son yace,"dad bayan mumy sai waye kuma kafi kauna arayuwarka?dattijon yace kai mana my son,yace ok daga ni sai wa kuma?sai yay dariya boldy yace mahaifiyata.
A hnkli sai ya dube sa yace..Then?
Sai yayi shiru da alaman ya dago meyake nufi,Yana shirin mikewa yaron ya rigasa mikewa tsayen cikin tsare sa da fuskan wasa
Yace"Dad,u need to talk with grandpa kaji?da kamar bazai amsa ba yadan kauda kansa gefe amma dayake yana matukar kaunar dan nashi sai kawai yy murmushi yace ok naji,..neman wajen zama yayi yace dad dagaske nakeyi.
yakamata ku sasanta kanku haka nan,mama fa ta riga ta bar duniyan nan bazata taba dawowa ba,juyowa baban yyi ya kalleshi cikin wani irin yanayi sannan yace no no dont say that my son,da sauri ya dawo gaban sa jikin sa har na rawa rawa yay kneeling kasa kusa da shi cikin wani irin yanayi ya riko hannun dan nashi" pls dont talk abt my wife asif she doesnt exist anymore har yau mahaifiyarka rayayyace acikin zuciyata,bakandamiya ta tana tare dani,and you u knw what? I hate anyone that disrespect that"..
Mikewa tsaye yaron ya kuma yi yace,dad na fahimceka...bt u have to clear this now ya kamata ka nuna ma grandpa gaskiyarka na cewar bakayi abun daya ke zarginka akai ba,kaifa dan shi ne,ai zai fahimce ka we all knw how much u love mum babu ta yadda za'ayi ace kaine kayi sanadiyar samun ciwon zuciyarta da mutuwarta,i dont knw how grandpa get all these stories amma yakamata ka wayar masa kai kaji?dad im worried,ur beef its tearing us apart..
Bakagani yau Kowa yazo tayamu murnan cin nasarar rayuwarmu amma shikadai ne baizo ba?am not happy dad.
Dan lumshe idanun
Sa yay na mintoci goma koma fiye da hakan,ya dade atsaye cikin wani yanayi baice ma danshin komi ba.
Iya bakin kokari na nayi dan in fahimtar dashi ya kake so nayi Ameer?ka tuna fa mahaifiyarka ta bar duniya tun kana 11years,look at you now..shekarunka nawa yanzu? Ure fucking 29years now meyake so in gaya masa?ameer katuna fa mutumin nan ya rabu da mahaifiyata for no reason har tagaji taje tayi auren ta
And Now he want to abandoned me sabida a tunanin shi nina kashe mata ta na cusa mata bakinciki da ciwon hawan jini,in shi bai iya rike familynshi ba how dare him judge my family affairs? Da kakkausar murya ya fadi hakan ayayin da mummunan yanayin bacin rai take shirin nunawa a jijiyon dake jikin shi dakanshi idanun shi ma gaba daya suka sauya kala sukayi ja
Danshi Ameer dake zaune cikin sanyin yanayi baice komi ba tukun sanda yadan ja lokaci cikin nazari bayan ya sauke ajiyan xuciya ya tashi tsaye ya rungumu baban nashi ya shiga lallabar sa kamar dan yaro cikin sassanyar muryan sa mai sanyayawa yace "Kayi hakuri baba na,ka kwantar da hanklin ka,im sure sumting is wrong sumwher..but still dat doesnt mean that we are not family with grandpa,dan Allah ka fahimce shi,ni nayi maka alkwari am gonna keep fighing him har sai ya fahimce ka shima I really want u guys to reunite..
Cikin sauke ajiyan xuciya Dattijon ya shiga kokarin danne yanayin sa na bacin rai da karfin hali can ya shiga kada kansa yana juyowa kan dan nasa da fuskar tausayinshi dan gani yake kamar baisan meyake fada ba sabida shi yasan wani irin mahaifi yake dashi yace
"Kaidin meyasa ka damu dashi,u have alot to think abt ur life, yawwa ina labarin yarinyar nan daka ce zaka ban harta kammala makarantar ko?
Dan Sassauta rungumar da yayi masa yay ya koma gefen gadon ya zauna cikin dan jin kunya,yace yes dad,yaune graduation dinta but kasan ya hadu da hidimar kamfanin mu shiyasa ma ban mata alkwarin zuwa ba...
Baban bai amsa shi ba sanda ya dawo gefen shi ya zauna a nitse,can yace today is her big day bakaje ba kuma bazataji haushin ka ba ko?Ameer Yace no no dad,aita fahimce ni sosai she knws how attached i am with the company kuma tasan muhimacin kamfanin awaje na
Daga nan Sai yayi shiru yana mai shafa kanshi,can yace Dad is it ok in nakawo ta nan gidan gobe?i want u to meet her in person,ina tunanin ita zan aura...dan dariya kawai baban nashi yayi yace its ok my boy,kwarai kuwa zanso inga yarinyar nan,and game da maganan zaka aureta in har ta amince da yanayin aikin ka,then ur wish is my comand my boy,amma kasani bana so ka aure macen dazata zo bayan kwana biyu tace tana son ku rabu sabida baka da lokacin ta,kar ka manta kafi min komi muhimci arayuwata bazan so rayuwarka ta fara da hakan ba.
Sauke ajiyan xuciya Ameer yayi yace dad kana tunanin hakan zai afku ko?
gyada mai kai yayi yace"Ameer ure a very busy man kuma shi zaman aure ya wuce wasa,u knw son,marital problems can be so destructive,yanayin aikin ka ma kawai sai yasa matarka taji tafara tsanar ka,hankli na yanakan siyasa ne da baxan kyaleka da komi na kamfanin nan ba..i knw uve secrificed alot for this company.
Murmushi Amerr yayi yace
,"bakadamiyar mu ce ta cancani hakan Abba..Kar ka manta kamfanin nan kamar uwa ce aguri na,gumin mumy ne fa?kaida bakinka kafada min she workd day nd nite sabida dabbaka cigaban wannan kamfanin,yanzu da kai ka tsufa dama waye zai fi kulawa dashi in bani ba?sannan nayi matukar farinciki da kaban daman kawota nan gidan,u will like her dad,ina son ta sosai,amma fa bazan baka labarin ta ba har sai tazo din,dan murmushi baban yayi ya riko hannun dansan yace har sunanta?ai yakamata ka fada min sunan ta dan kar in kirata da darling kaji haushi,dariya suka fashe da shi dukan su yace ohhh hakane fa amma ai dama kace xaka ban labarin wata..
So? Baban sai ya dauke idanun shi gefe da sauri can kuma ya dawo da kallon sa kan dansan yana dan murmusawa sai can ya dan ja numfashin sa sama kadan yace welll well ..i also want to discuss sumtin very important with u Sai ya kara matsowa kusa da Ameer din yana kallon sa man to man,yace Son,Ina so nayi aure ne,kuma a goben nake so ayi auren...Ameer cikin tsananin mamaki yace what?Yace yes my son,i have sumone thats willing to marry me kuma hankli na ya dade da kwanciya akanta so now that she is ready zan auretan kawai
..Ameer out of shock nd suprise yace wow dan baiyi tsammanin dad dinshi zai kawo maganan aure ba,altho yakan bashi labarin yan mata da dattaijai yan siyasan nan da suke yawan kawo masa hari...sounding more curious Yace dad Amma wacece hakan?business patner or?naji kace har hanklinka ya dade da kwanciya da ita,tsaye ya mike yace yes son..akalla nasanta fiye da shekara uku yanzu
And she is not frm our class ka fahimce ni?kuma yarinya ce karama inaga inka kawo naka matar ma sosai zasu saba..
But first ina son inji ra'ayin ka,kasan shi sha'anin aure,da mutuwa"Ameer kowa yasan cewa kaine kake jagorantar duk wani hada hada da fadi tashi na kamfanin mu kuma ka sadaukar da rayuwan ka gaba daya akan dukiyar mu..so ina fatan kawo wata ya mace cikin familynmu bazai canza wani abu ba?Ameeer yace not all..
Yay murmushi yace masha Allah.
Daura auren kawai za'ayi da yamma so u have time to invite all ur friends and family harda wancan kakan naka
Ameer yana murmushi yace yes sir,Da har zai fita a dakin sai kuma ya dawo yace son, ana gama daura min aure zaka je ka kawomin surkuwan tawa ko?Ameer ya gyada kansa da sauri,sai yace baba amma meye sunan small mum din nawa?ko nima baza'a fada min ba sai naganta?dan dariya baban yayi yace forget it,dakanta zatayi maka wayannan bayanin. son,we are gonna have sum special dinner mu hudun mu a gobe,so after the weding i wll be xpecting to see u both da kai da gf din naka, Ameer yace yes sir wannan babu matsala ayayin da wani farin ciki mai tsanani take mamaye shi
Bayan nan sallama sukayi mahaifin nashi ya fice yanajin dadi shima aranshi daya same amincewa da fahimtar dansa.
He is proud of Ameer in many ways har bazai iya lissafosu ba,yaro ne wanda yake da saukaken hali kuma kusan kowani halayyar shi abun alfahari ne.
Agogonshi ya duba yaga karfe 10 da rabi saura Direct ya bude dakinshi ya sauya shigar sa zuwa kananan kayan da sukayi masa bala'in kyau suka kara zabge mai shekaru sabida shi dogo ne ginannen namiji da alama yana motsa jikinshi sosai yana kuma dieting dan duk shekarun san nan shi baida tumbi,tuni ko ina a jikinshi ya dau sanyin qamshin turare masu tsada daya feffesa..
Within 20 minute ya gama ya fito lokcin gidan ya dau wani shiru dan dama ba kowa daga shi sai Ameer danko mai aiki basu dashi sabida tsabar rashin samun lokacin kan su,by now yasan danshi Ameer yana can yana famar aikace aikace akan computer shikuma abunda kwata kwata bai iya ba kenan,bai dauki mota ba ya taka har bakin gate masu gida suka bude mashi yaje can ya nemi abun hawa yace akaishi inda zaije.
*💫BAKANDAMIYA*
BY
SURAYYAHMS
*Assalamu Alaikum fanmily we are suprisingly Back ooo🥺*
Wasunku suna sane da cewa littafan kungiyar mu ce guda biyar zasu fito a wannan lokacin saidai unfornately hakan baxaiyu ba sabida wasu matsalan da aka dan samu,to cut the crap short my own story.
*BAKANDAMIYA*
Dana fara rubushi nace bari kawai in karasa muku so zai fito Shikadan shi
A COMPLETED COPY ACIKIN WATAN FEBRUARY DIN NAN INSHA ALLAH😍 SO GAME BUKATAR KARANTA COMPLETE SAI YA SAKA HIMMA WAJEN YIN BOOKING DINSHI DAGA YANXU AND DONT FORGET UR PAYMENT IS GONNA BE CODED OOO,FIRST COME FIRST SERVE THING😎UR DATE OF PAYMENT WILL VALIDATE UR ODER OF DELIVERY.
FARASHIN SA MAI RAHUSA ne
@1000 NAIRA
TA ACCT ONLY @ 0152983148
MOHD SULE SURAYYA GTB
THEN SEND UR EVIDENCE TO 09132352275
For proper delivery RECORD ND INSHA ALLAH NO DELIVERY WILL EXCEED WATAN FEBUARY
BUT INKA SAN U WILL BOOK IT AND THEN PRESSURE ME TO RELEASE IT TO U BEFORE TIME THEN LETS NOT START THE DRAMA NOW OO.
GA MARASA HALIN SIYAN COMPLETED COPY U CAN ALSO START PAYING UR FEES AT CHEAP SUM OF 500 NAIRA DOMIN A SAKI A GROUP DIN DA ZA ANA MUKU POSTING DINSHI AKAI AKAI KUMA A GAMA MUKU SHI A ADADIN KWANA ASHIRIN DA BIYAR.
FOR GROUP U PAY
500 VIA 0152983148
MOHD SULE SURAYYA GTB
OR MTN PIN TO 08060712446
THEN SCREENSHOT UR PAYMENT TO
08036651119
Or
08067224865
REMEMBER URE JUST BOOKING OO
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top