x41&42
AURE UKU
(a hospital romance )
By chuchujay
wattpad :@chuchujay
https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j
Join My whatsapp channel inda Zan baku noorurrahman kyauta.
Yes paid novel ne amma Zan baku shi a channel ɗina kyauta,
Just follow and share ❤.
Episode 4⃣1⃣➡4⃣2⃣
CITY HOSPITAL
7:30am
Babe please ka bani jakana kar mutane su fara maganar mu ranar farko,
Umaimag ta faɗa tana Mai shagwab'e wa Paki fuska,
Hannunta Ya Kama yana Mai shafawa a hankali yace "ƙasa ma bana san Kina takawa, nifa da idan ta nine kullum.zan ringa goyaki a bayana nane duk inda zakije sabida kar kisha wahala ,
Murmushi tayi tana Mai jin daɗi da sa'ar samun miji kamar Paki,she's just the most luckies girl on earth ,
Shafa gefen fuskarsa tayi tace "ni banga need ɗin da zaisa ma kace na aje motana a gida ba Baby im okay fa,
A'da da bani da Kaifa ?
Kar ka shagwab'ani da yawa fa.
Gyarawa yayi yarda zayyi facing ɗinta yace "Baby look yanzu you have me sannan menene need ɗin zamuje guri ɗaya kiyi driving?"Haba kamar bana numfashi,let me be your love,your driver And everything i wont mind,sannan maganar shagwab'aki kuma Ai ke abun a shagwabace And yes kafun ma namanta kinga.last time da mukaje gaida daddy Abdallah ma yana rigima mutafi dashi kika ƙi ,serious face yasa yace Baby ko dai baki aminta da na mayewa su nadiya matsayin mahaifi bane?
Maybe im not Good enough ki faɗa mun then i will try to be Good enough,
Haka nan maganar tasa taji ta kona mata rai duk da bata Kai maganar bacin rai ba,
Batare da ta kuma cewa komai ba ta buɗe motan ta fita ,Cije lebensa yayi yana tunanin Mai Ya faɗa wanda yayi mata zafi?
Kodan yace bata so Ya zama baba ga yaranta?
Shafa fuskansa yayi cike da dana sanin abunda Ya faɗa ɗin.
Jakarta data bari Ya ɗauka yabi bayan ta da sauri yana kiran sunanta ,
Ƙin tsayawa tayi sai da taga kamar ana kallan su yasa ta tsaya dan kar a raina mata miji,
Murmushi yayi ganin ta tsaya ɗin , hannunta Ya Kama,kallan hannun tayi kafin ta kallesa ,gira Ya ɗaga mata wanda Ya sata yin dariyar da bata shirya ba,
Bayan tayi thumb signing shima yayi ta nufi Nurses station tana Mai hana Paki binta dan so yake ya zama handbag dinta idan ta barshi And shes loving every bit baza tayi ƙarya ba,
Cike da farin ciki suka mata barka da zuwa karma ace Farouk wanda yake jin kamar An tsomasa a aljanna ,cup cakes da drinks d'in da ta kawo masu ta aje kan table tace ga abun tab"awa And yes i made it With love ,a tare suka saka tafi da murnar ƙyautar tata,"
Mu Ina namu Amarya?
Muryar Dr maryam ta ziyarce su,murmushi tayi tana Mai dafa ta tace kar ki wani damu zai zo maki har office ,
Kamar jela haka farouk Ya biyo Ta yana faɗan mata yarda sukayi kewarta,
A bakin cabin ɗin ta suka hadu da Paki wanda KB ke gefe yana masa mitan yazo su tafi amma yace shi bazai tafi ba sai Ya gana da matar sa,kallan farouk dake ta faman mata zuba yake ita kuma tana kaɗa masa kai itama bakinta kamar zai tab'o kunne,gyara tsuyuwa yayi yana Mai faɗa a hankali*guy ɗinnan 'fa zai fara shiga hanci na.
Dariya KB ya saka yana Mai faɗin "shege Paki wai Allah Mai mata,tare 'fa kagansu and ,kai kaga yarda kake glowing ne ,"mutumina dole nazo ku aura mun Afnan ,
Kafun yayi magana muryar Umaimah ta hanasa inda take faɗin"hubby kana nan ashe ,"
Gyara tsayuwarsa yayi yana Mai faɗaɗa murmushinsa yace "Ai wiffy bazan iya tafiya ba muddin banga na kaiki office na tabbata kinci abinci dan kar ki manta ko breakfast bakiyi ba ."
Murmushi tayi tana Mai jin kunya ganin Farouk da KB a gurin amma shi ta lura ko a jikinsa ,buɗe Cabin ɗin farouk yayi yana Mai faɗin "ango kasha kamshi,fara'a kawai yake dan shifa baya jin kunyar nunawa kowa yana san umaimah a ko ina,
Kallan KB yayi lokacin da ta shiga yace"Ya mutumina kaje zanzo na sameka,ina san kulawa da iyalina tukunna ba sai ka biyoni ba,abun na masu Aure ne zai dameka,"
Bai jira jin ta bakin KB ba ya shige yana kunshe dariya dan yasan Ya shaƙawa KB.
Kaɗa kai KB yayi bayan shigewa pakin yace "zakaci ubanka ne ,ɗan iskan banza."
Kallan Farouk Paki kawai yake ganin yarda yake faman nunawa umaimah wani case a system daga dawowar ta,
Zuba masu ido yayi yana jin kamar Ya ɗaukesa Ya watsasa waje Ya huta,
Bayan fitar farouk ta ɗago kai taga Ya zuba mata ido,
Ɗauke nata tayi haka nan da ta tuna abinda Ya faɗa a mota,
Tasowa yayi ya zauna kan table ɗin da take Ya ɗago fuskarta da take faman ɗaukewa,murmushi yayi dan ya fahimci inda rigimarta ta dosa,
Dago fuskarta Ya sakeyi tana Mai kallansa yace "Baby indai maganan da na faɗace tab'ata miki rai na janye And banzan kuma ba har sai ranar da kikaji yayi mu ɗaukosu,Yanzu kiyi haƙuri kici abinci,kin san ni bana san damuwarki ko bacin ranki ,ji nake kamar nawa ran ne yab'aci"
Haka nan taji hawayen da bata san daga ina suke ba suna gangarowa daga fuskarta,bata san dalilin da yasa take emotional ba yanzu,abu kaɗan zaka mata taji sanyin kuka,
Cike da ruɗewar ganin hawayen a kuncinta yace "baby menene?"Abun Ya kai kuka ?
Im sorry please,bari na tafi idan gani nane baki san yi ,
Tashi yayi yana Mai sake faɗin tayi shiru a yayin da yake nufar hanyar fita,
"Hayatee wait ."
Tafaɗa cikin wata irin siga da yasan irin abinda muryar take masa cos take yaji wani irin goosebumps,
Tasowa tayi tana Mai Takowa garesa cikin jan hankali 'in between kuma ta cire labcoat ɗinta,
Kirjinsa ta fara ma karamin Tapping har sai da ta kaisa bakin door ɗinta ta haɗesa dashi ,ƙaramun murmushi yayi yace "Baby what's going on ?"
Kashe idanta guda daya tayi tace"nima ban sani ba ,amma abu ɗaya da na sani yanzu Shine i want romance ,i want to kiss you mercilessly da idan kafita sai An gane Mai kayi a nan,i want to touch you and feel you to the extent that sai kace you wanna have me right on that desk,amma that will be embarrassing ka fita scenting like s*x right?
So ....
Kafun yace wani abu tayi capturing lips ɗinsa tan mai bashi kiss kamar life ɗinta yayi depending akai,kokarin saita hannunta take gudun kar ta masa squeezing riga but she loves it When they kiss suna touching All over juna ,the feeling And the desire is unimaginable and Undeniable,riƙe waist ɗinta yayi yana responding mata kafun ta raba lips ɗinta danasa tana Mai ɗora goshin ta kan nasa ,a hankali suke mayar da numfashi,sake jawota jikinsa yayi yace"Baby i might decide to take you back Home fa,because kinsan Mai touches ɗinki ke min,And im liking how wild you're turning into,you have no idea."
Murmushi tayi tana Mai gyara masa gefen lips dinsa tace "you're naughty,we have work To do cos zan je consulting room And i know you wont mind being beside me saboda kallan ka kawai make me aroused ,
Dariya yayi wadda sound ɗinta kawai ke fita kafun yace "you have no idea cos im sure you'll be the dead of me,.
Knocking ɗin da akayi a kofa ne Ya katse musu little moment ɗinsu,
Juyawa tayi tana Mai gyara jikinta yayin da Ya matsa a bakin kofar yana Mai buɗewa,Dr maryam ce,kallan sa tayi lokacin da yake mai matsa mata gefe ta wuce,murmushi yaɗan mata ganin irin kallan kurilla da take masa,
Bayan fitarsa still Shi take bi da kallo,gyaran murya umaimah tayi tace "Dr maryam he's My husband incase you forget, "Ƙaramar dariya tayi tana mai zama tace "Dr Bulma wallahi ke Mai sa'a ce ,OMG he's just hot wanda sai da kika Auresa ma ya sake fitowa,
Sosai umaimah ta tamke ranta tana Mai bala'in jin haushin Dr maryam kafun tace"na tabbata ba kinzo bane dan kiyi discussing hotness ɗin mijina ba ,get to the point saboda ina da abunyi,"
Murmushi Dr maryam tayi tace"ayi haƙuri ,Allah Ya huci zuciyarki,but Its just a fact ,and yea nazo ne dama kawai na gaishe ki sannan na miki godiyan cupcake Its so tasty musamman da Ya fito daga daddaɗan hannun Amarya,GOD ,ni kaina na ƙosa nasamu wani ɗan achan achan a yan INTERN Ɗin nan na Aure and seriously ina da ido akan Kabir Ashir ,da gaske nake kuma cos naga abokin mijin ki ne,"
Wani irin kallo umaimah ta bata cos bata tuna kusanci har haka tsakanin su ba ,dariya ƙarama tayi tana Mai ƙare mata kallo ,ta kasa yarda har yanzu akwai shameless mata,telescope ta ɗauka da system ɗinta haɗe da wayanta tace"zaki iya zuwa ki sameshi kilan ki samu guri and please take your eyes off my husband inda Kina so mu zauna lafiya ,cos akansa zamu iya samun matsala babba musamman idan Kina ogling akansa ,tana ƙokarin fita ta jiyo muryar Dr maryam na faɗin"rude bitch ".
Da mamaki ta juya tace"excuse you?"Is that suppose to be mine?
Cikin haɗe rai Dr maryam tace "kinji da kyau ai,just because kinyi using charm ma Paki kin aure sa ba shine yake nufin kinfi kowa ba da zakina faɗama mutane magana anyhow",i never like you ko kaɗan,always thinking highly of your self kina tunanin kinfi kowa a cikin asibitin nan, you're just a piece of shit and a user.
Da ɗumbin mamaki umaimah take kallan ta cos in thousand years to come bata tab'a tunanin wai Dr maryam maƙiyiyar tace ba.
Tashi Dr maryam tayi ganin fuskar mamakin dake kan fuskar umaimah,ita kanta taba san abunda yazo kanta ta faɗi abunda ta faɗa ɗinba,kwashe tayi da dariya tana Mai dafa umaimah tace "Im only joking wasa ne 'fa and kalla har kin ɗaukesa serious ,i was rehearsing Wani abu ne,dama na daɗe ina san ganin reaction ɗinki,
Dafata tayi tace "sense of humour ɗinki kadan ne, "
Kallan hannun umaimah tayi kana ta kalle ta tace"take off your hand off me and get out from My sight."
Sake magana Zatayi umaimah ta katseta tasake faɗin "ki fita nace maki maryam i dont wanna loose my cool cos trust me you wont like this rude bitch worst attitude ,".
Batare da tace komai ba ta fice a office ɗin tana dana sanin sakin bakin ta,duk da abunda ta faɗa ɗin haka take ji akan umaimah ,kawai tana washe mata baki ne amma deep down tasan Irin Tsanar da da hassadar da take da ita wanda tasan ba ita kaɗai bace musamman kuma yanzu da tayi wuff da young rich and hot INTERN Ɗin da suke da ido akai .
Bangaren Paki kuwa yana fita gurin KB Ya nufa yana Mai jinsa kamar babu wanda Ya kaisa samun farin ciki,zama yayi kusa dashi ,rufe system ɗin da yake dannawa yayi yace mutumina Ina cikin farin ciki fa wane aiki kuma zaka yi bayan ka rufe komai ka saurareni,
Kallansa KB yayi yace "mutumina yarda kake jin kan nan naka nima fa Ina san naji kaina haka,kaga yarda kuwa kayi wani mulmul Kana wani faman sheƙi,?"
Allah da gaske nake dan Allah ku bani Afnan 'dan Wallahi na muto mata ba wai Kaɗan ba,
Dariya Paki yasa yace "well mutumina Ai kasan maths ɗin,wallahi indai ka samu soyayyar Afnan mun baka mu Ai abun muyi farin ciki ne."
Shafa gefen fuskarsa yayi yace"well tace na nemi yardar Hammanta dama nasan bani da case da kai cos wallahi maza na mutu fa,Bansan haka kaji da ka faɗa tarkon kauna ba sai da kibiyar san Afnan Ya harbeni,dafe saitin zuciyarsa yayi yace"wayyo Allah na Hamma imam,
Duka Paki Ya kaimasa yace "dan iskan banza ,ka cigaba Paki zamuje Chan mu samo mata miji a ƙyauye...."
Mijin tace!!
A tare suka juya dan ganin Mai furucin,Aisha shareef ce ta ƙaraso da murmushi ta ,guri ta samu ta zauna tana sake faɗin"mijin tace da abokinsa,"Na same ku lafiya,
Ango baka da kirki koma dai nace abokinka ,nayi nayi Ya Kaini gidanka amma yaƙi,ɗazu kuma sai gaka da madam ɗin ka Kana rike da Jakarta.
Ƙaramun murmushi yayi dan Ya fuskanci Ina tayi,gyara zamansa yayi yace "Allah sarki"Ai ni nan da kike gani nan kafun tace ne,da ido ma idan ta kalle ni nasan Mai take so,and mata da yawa abunda suke nema kenan ,to tawa matar kuwa ta samu ba boka ba malam kawai tsantsar ƙaunacce,ke nifa hatta ke kallan KB nake maki tunda na samu umaimah,sannan gobe a bayana kilan zaki ganta,gidanmu kuwa da Kinje Ai Inajin abunda zakice kuma ba'a magana dan zai mutukar dameki.
Yana jin Kb na zungurarsa yayi shiru amma yaƙiyi dan dama ciki yake da ita ,tana san shiga masa hanci da gudundune.
Dan tab'e baki tayi tace"ni kake ma kallan kato imam?"
Kada kai yayi yace "gardi ma kuwa."
Tashi tayi tace ni wasa nake maka amma idan kaji haushi kayi haƙuri.
Faɗada fara'asa yayi yace "nima Ai wai bafa 'dan kiji haushi na faɗa ba amsa ne kawai na baki".
Batace komai ba tabar gurin kallansa KB yayi yace amma dai kai shegen kaya ne mutumina ,that was deep,
Tab'e baki yayi yace"Ai shi baki idan yasan abunda zai faɗa baisan Mai za'a dawo masa dashi ba tawani zo kamar tsuntsuwa,yen yen yen ,haba."
*
A ranar ba umaimah ta basu lecture ba haka nan dai Ya gama yasa kansa busy cos yasan idan yaje gurinta bazai barta tayi aiki ba ,
Bayan sun tashi a Aiki a tare suka fita yana Mai mata complaining yunwa yake ji,dubawa tayi taga 6 na yamma,
Ɗan harararsa tayi tace "yanzu hubby maine Ya hanaka cin abinci,"Dan turo bakinsa yayi yace"sabo da abincinki mana ,"
Murmushi tayi tace shikena muje gida cos Inajin saboda kai dole zan fara yin abinci Ina sakowa a kula Ina tahowa dashi asibiti and da zamuje mu taho da yaranka ne amma tunda kana jin yunwa muje gida ,
Dan tapping sitiyarin motar yayi baice mata komai ba har suka hau kan titi,
Maimakon taga sunyi hanyar gida sai taga sun ɗauki hanyar gidansu,ita kaɗai take smiling cos sosai ta yarda Paki na san yaranta fiye da komai,
Cikin shigar bashi labari tace "beb kasan wani abu?"
Yau na sake yarda idan mutum zaiyyi abu kawai yayi ba tare da damuwan abunda wasu zasu ce ba cos mutane are just fake,a fili zasu nuna suna sanka amma deep down da za'a basu wuƙa kai zasu fara dab'awa,Its just sick,
Labarin abunda Dr maryam ta mata ta bashi,yar dariya yayi musamma part ɗin KB kafun shima Ya bata labari Aisha inda a ƙarshe yake faɗin"aikuwa Dr maryam ta makara 'dan KB dai Afnan yake so,
Da murnarta tace "GOD and sunyi matching fa,Allah dai Ya tabbatar da abunda yafi Alheri,a haka suka isa suna hirarsu cikin nishaɗi"
Baki ɗayan su suka taho dasu harda shatu,surutu kawai Nadiya ke zuba masa yana biyeta har suka isa gida.
CHUCHUJAY ✍🏽
Tbc.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top