x37&38
AURE UKU
(a hospital romance )
By chuchujay
wattpad :@chuchujay
https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j
Join My whatsapp channel inda Zan baku noorurrahman kyauta.
Yes paid novel ne amma Zan baku shi a channel ɗina kyauta,
Just follow and share ❤
Episode 3⃣7⃣➡3⃣8⃣
Ganin Nana ta sume ne yasa imam saurin sakin sameera yayi kan Nana 'dan bata taimakon gaggawa yama manta da tana hannun umaimah ne,ganin yarda Ya ruɗe ne yasata dafa shi tace "baby let me handle her for you,ta suma ne due to naushin da sameera ta bata da shaƙeta da tayi wanda shine ya tsoratata mu kaita ciki,"
Ɗaukar Nana yayi kamar Baby yayi sasheshi da ita,
Sameera na kokarin guduwa Affan Ya kamata muchukwi yace"ki yarda dani Babu yarda za'ayi kibar gidan nan da ƙafafunki a tsaye,yakamata Kafun ki daki Nana kisan wacece ita,it was a bad move i most say,a tunaninki idan kika kashe Nana zamuyi alfahari dake?
Dariya yayi a lokacin da Ya hango sojojin first gate da Ya kira yace "gasu Chan su zan bawa rainanki,kar ki damu bazasu dakeki ba kafafunki kawai zasu karya 'dan naga ta Nana kamar ta karye" .
Tasa ƙeyar sameerah wadda ta shiga ainayin dana sanin dukan Nana sojojin sukayi suna mata muzurai wanda yasa taji kamar ta saka fitsari a wando.
Kai tsaye sashin su Ya nufa dan sanar dasu Ummu abinda ke faruwa 'dan yasan bama su san anayi ba,ille kuwa da yaje kallo ma sukeyi a falo,
Cikin tashin hankali kowanensu Ya tashi dan zuwa gun Nana ɗin saboda duk rigimarta su masu ƙaunartane,koda suka shiga Nana nata rigizar kuka taƙi tayi shiru duk kuwa abinda zasu faɗa mata ,zama ummu tayi kusa da ita tana Mai dora hannunta kan Kafarta,
Da sauri Nana ta kwallara wata ƙara jin azabar da ta ratsa kwakwalwarta sakamakon tab'a mata ƙafar da akayi ,
Da sauri umaimah ta isa inda take kwance tana Mai duba kafar ,kallan Paki tayi tace akwai damuwa a kafar ta Ɗin nan cos ta buge kafar sosai,amma banace menene ba,
Cike da raki Nana tace"Umaimatu,ki duba mun mana 'dan Allah inace ke likitace da kika iya komai,
Dafa kafaɗarta Nana tayi tace "Nana yanzu asibiti zamu ,kinga ni ba likitan abunda Ya shafi ƙashi ba ce amma na tabbata ba karaya bace nasan bai wuce gochewa bane ko buguwa,
Riƙe hannun umaimah Nana tayi tace "'dan Allah kar ku Kaini asibiti a kira malam hadi mai ɗaurin karaya Ya dubani,habiba ki kiramun muntari mutuwa zanyi,'dan Allah ku yafe mun,Apan ,Apnan kuyi haƙuri dani wallahi na tuba ,ku yafe mun ,musamman ke Umaimatu ko na daina jin raɗaɗin da nake ji a yanzu ,imamu na zo nan,
Mastowa kusa da Ita yayi yace "Nana gani,
Hannunsa yasa cikin nata yace "Nana kiyi shiru haka nan ba zaki mutu ba sannan na kira Abbu ɗin da kuma malam hadi ɗin da kikace na saka aje a ɗauko sa 'dan Allah kiyi shiru hakan nan,
Kaɗa kai tayi tana Mai Kama baki tace"nayi shiru imamuna nayi shiru amma kafunnan 'dan Allah ku faɗamun idan Tega Ya cinye tsokokin dake jikin sameera,idan bai cinye ba ni zan zama Tega na cinye yar shegiya dan wallahi yarinyar nan ido na idanta sai romanta".
Dariya ke san Kwacewa inteesar ,mazawa tayi tana Mai ɗaukar babynta dake Kananun kuka suka futa tana Mai ririrgata,tana fita wajen ta saka dariya,haɗiye dariyarta tayi tayi kamar wasa takewa babynta jin mutum a bayanta,tana juyawa taga Afnan,suna haɗa ido suka kwashe da wata dariyar a tare sai da sukayi mai isarsu sannan inteesar tace "Allah naji daɗin yarda sameera ta nunawa Nana Allah,ki kalla dai duk yarda mukeyi da ita a gidan nan bata ganewa kowa yayi ƙokarin Ya nuna mata Allah amma tana runtse ido Amma kinga cikin tafka ɗaya sameera ta dawo da Nana.
Gulma kuka fito yi kenan !
Muryar imam ta daki kunnuwansu,
A tare suka juya suna masu sai saita dariyarsu.
Bayan lokuta ƙalilan malam hadi yazo dan duba Nana,buguwace tayi,ihun da Nana tayi kuwa ba'a magana 'dan hatta kakanninta da suka shuɗe ta kira,mai Gyara kuwa yasha tsinuwa buhu buhu,
Bayan tafiyar malam hadi ta tashi rigimar a mayar da ita ɗakinta na sashen Muntari,babu musu imam Ya sureta Ya mayar da ita yana Mai ji kamar Ya jiƙa ruwa a kasa yasha,atleast an samu chanji Nana ta fita daga wuyansa,
Sameera kuwa yarda duk Affan yaso a karya masa ita bai iyu ba dan ummu ta bada umarni mai tsauri kar wanda Ya tab'a ta da haka Affan Ya bawa sojojin umarni akan kar a bata abinci sai ruwa kawai har washe gari dama gashi bata karya ba.
Da daddare Abbu Ya dawo,sosai ransa ya b'aci akan abunda Ya faru 'dan haka Ya kira iyayan sameerah akan suzo su tafi da ita gida sannan kamar yarda Affan yasa a kulleta bai hana ba kuma baice 'dan me ba dan iya mutuƙar raini ya kai da har zata shaƙe Nana sannan tayi mata illa a cikin gidan ɗanta 'dan tsabar tsaurin ido.
********************************************
Wani irin farin ciki umaimah ke ciki yarda ta jefi tsutsu biyu da dutse ɗaya ,
bayan imam yaci abinci shima a sashen Ummu Ya sake fita inda ta rasa ina kuma zai koma,koda ta tambayesa sai cewa yayi "wani muhimmin aikine zaije Ya ƙarasa Bata masa musu ba sannan bata tsaya ja dashi ba tace Allah Ya kiyaye, "
Wurin 6 ta ɗora favourite abincin sa,pounded yam da egushi ,already dama tana da garin doya dan haka ta ɗora ruwan da zata tuƙa,
Bayan ta gama ta yi masa sabon zobo wanda yasha kayan haɗi ta saka a fridge ,
Ɗaki ta nufa Ta ɗanɗara wanka tayi sallah , ta shirya cikin wata arniyar riga mai sace hankalin Mai gida,
Kit ɗin da take adana turarukan da Hindu ta bata ta ɗauko wani cikin wata fancy kwalba ta shafe ko ina na jikinta,
Falo ta koma tana Mai duba agogonta har 8:30, tana zama yana buɗe kofa bakin sa ɗauke da sallama,
Murmushinta tafaɗaɗa ta tashi cikin rangwaɗarta ta nufi garesa,rungume sa tayi Kafun ta ɗago kai ta sakala hannunta a wuyansa tayi pecking lips ɗinsa tace "sannu da dawowa hubby,kallan cikin idanunta yayi Kafun yasake kissing lips ɗinta yace "i miss you honey,"
Hannunsa ta jawo tace "uhum kamar gaske yanzu dai kazo muje nayi maka wanka na baka abinci cos nasan ka gaji cos ka yi Kama da wanda Ya gaji rn,
Jawota yayi Ta faɗo jikinsa ,lafewa tayi kan kirjinsa tana Mai jin bugun zuciyarsa a hankali ,waist ɗinta Ya kamo Ya sa bakin sa dai dai kunneta cikin raɗa yace"kamar bazan iya yin komai daga ciki ba idan ina kallanki cikin wannan shigar da ta dauke mun hankali baki ɗaya da nake ji kamar nayi having ɗinki right here saboda kece wanka na kece cin abinci na,you're My everything'.
Kwace jikinta tayi a nasa ta fara ja da baya tana masa seductive look Kafun ta fara kiransa da finger ɗinta tana licking lower lips ɗinta tace"then you can do everything and have me At the same time""Kashe masa ido ɗaya tayi a yayin da ta karasa maganarta ,
Tsintar kansa yayi da binta kamar jela cike da zumuɗi ,
Sosai suka shashance a abu ɗaya kamar baza'ayi wankan ba Kafun suka gama suka fito suka shirya a tare ,abinci kansa kamar yarda ta faɗa ita ta bashi Kafun suka koma falo suna kallo tana masa tausa a hankali,
Kallanta yayi cike da soyayya da mutukar san kasancewarta tare dashi yace "hayatee yaushe zaki dauko su nadiya ?"
Seriously ina san Nagansu cikin gidan nan cos i really love kids 'dan ma ki shirya ƙaro guda goma nan gaba,dariya ta saka tace Baby goma 'fa ?
Ɗaga mata gira yayi yace "goma ko ishirin ma cos that's how i love kids ,im a lucky guy cos kinga yanzu nazama Family man,i have 3 kids ga mata na da nasan yanzu tana da wani babyn namu a jikinta ,ko yau na faɗi na mutu Ni Mai sa'a ne,"
Saurin a hannunta tayi a bakinsa tana Mai kaɗa masa kai tace No bazaka mutu ba ,idan ka mutu ni kuma nayi yaya?
Insha Allahu bazaka mutu yanzu ba ,zamu raini yaranmu tare and so nake suzo tare cos Nameer zai zo hutu ,shafa cikinta tayi tana Mai murmushi tace"ranka shi daɗe Stop moving faster than your shadow we Had sex 5 times and im sure that im not pregnant yet".
Ɗaga girar sa yayi guda ɗaya yace aw irgawa ma kike yi?
Tashi yayi yana stretching Hannunsa yace"ya rabbi ka bani dama matana ta b'ata a irga adadin s*x ɗinmu ,charaf Ya ɗauketa ,dariya ta fara tana Mai kaɗa ƙafafunta tana faɗin"Baby Stop it. "
Bai saurareta ba sai da ya kaita kan gadonsa Ya bita yana mata chakulkuli tana dariya tana fadin "Baby Stop it".
Shafa kan shaffan cikinta yayi Kafun yayi kissing ɗin cibiyanta da yake ciki sosai yace "i cant wait naga Baby bump anan,"tongue dinsa yasa a dai dai kan earlobe ɗinta yayi licking ɗin da yasata gasping,murmushi yayi a satin kunnen nata cike da raɗa yace "ina san yarda kunnenki ke cikin sweet spot ɗinki,i love teasing it,"
Kafanta tasa ta zungure hardness ɗinsa kaɗan har saida Ya saki wai sexy moan,murmushi itama tayi tace "i love how hard you turn for me,
Licking ear ɗinta ya fara kamar Ya samu sweet yana Mai mata wasu sexy moan wanda yasata yin nata little but sexy moan,
Hannunsa yasa a hankali Ya ja nighty ɗinta ta gefe Ya yagashi 'in one go,
Gasping tayi tace "honey its one of My favorite 'fa'
Shafa gefen kugunta yayi da wani irin yanayi da Ya saka dukkan tsigan jikinta ya tashi yace"well zan biya x 10 ,bazan iya bari bane Ya fita ta wuya saboda you're to sexy for that ,shafa gefen fuskarta yayi yace "its time for romance,"
Turesa tayi Ya faɗi daga kanta yana Mai faɗi ouch,Kafun yayi wani yunƙuri ta koma kansa tana Mai cire sauran nighty ɗin ta siga Mai jan hankali Kafun tace "bari na dauki lead ɗin romance ɗin nan,let me love you,Kafun yace wani abu ya haɗe lips ɗinsa da nata 'dan bashi zazzafar soyayya.
Chuchujay ✍🏽
Tbc.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top