x33&34
AURE UKU
(a hospital romance )
By chuchujay
wattpad :@chuchujay
https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j
Join My whatsapp channel inda Zan baku noorurrahman kyauta.
Yes paid novel ne amma Zan baku shi a channel ɗina kyauta,
Just follow and share ❤.
Episode 3⃣3⃣➡3⃣4⃣
Kallan Umaimah paki yake cike da soyayya da tsantsar kauna,jinsa yake kamar soyayyar da yake mata ma bata isa ba Ya kamata ace Ya kara,
Shafa kanta yake yana Mai kallan yarda ta ƙara masa wani irin kyau a baccin ma da take ,
Sosai Ya gajiyar da ita shi kansa Ya sani ,amma he couldn't help it cos Ya ƙasa rike kansa a kanta,
Murmushi yayi yana Mai kissing goshin ta yace"Allah yayi miki albarka umaimah na,Allah Ya bar mu tare Ya ƙara danƙon kauna a tsakanin mu,insha Allahu zanyi iya bakin kokarina naga na faran ta maki."
Tashi yayi a gado Ya buɗe kofar a hankali Ya fita a dakin dan zuwa samar mata breakfast ,yana ƙokarin shiga kitchen ya tsinkayi knocking ,ɗakin sa Ya shiga Ya sako jallabiya Kafun Ya yazo Ya buɗe kofar,
Afnan ce tsaye tana Mai washe masa baki hannunta ɗauke da basket tace"Good morning Hamma,"
Murmushi yayi yace,Good morning little Sis shigo mana,
Shigowa tayi tana Mai yin dining Area domin aje basket ɗin tana Mai faɗin ,Adda bata tashi ba hala,
Dan karamin murmushi yayi yace "tukunna, ki aje kiyi gaba sai mun shigo"
Dariyar ƙasa ƙasa tayi Kafun ta fita a sashen tana Mai jin daɗin samun farin cikin yayan ta,
Ɗakinsa Ya wuce domin shiryawa cos baya san ya tashi umaimah,
Bayan fitar sa ɗakin da wasu yan lokuta umaimah ta tashi tana Mai jinta over hills,she just cant help falling for Paki saboda Shi ɗin na daban ne,he's unique ta ko wanne aspect,
Bayan ta gyara ko ina na ɗakin yayi fes duk da ba datti yayi ba ta shiga wanka dan sakewa da kuma sake gasa jikinta cos she's sore saboda paki bai mata da wasa ba,tayi reaching orgasm kafin shi,so tabarshi yasha budirin sa dan burinta yanzu a rayuwa bai wuce ta farantawa Paki ba,
Bayan ta fito ta shirya cikin maroon cotton lace wanda akama ɗinkin Abuja bubu,sosai tayi kyau a cikin sa kamar ka sace ka gudu,
Ɗan touching fuskanta tayi kafun ta ɗaura kallabinta ta feshe ko wanne sashen jikinta da sassanyan turaren da ta samo a hamam ɗin Hindu ,kana jin kamshin sa sai kaso ka ƙara ji,
Takalmi ta ɗauko brown flat ta saka ta jawo wayarta tana Mai duba lokaci,
Karfe Goma na safe ,cikinta taji yana mata ƴar kuwa ,
Murmushi tayi tana tunanin ta inda zata fara saka hayateen ta a idanunta cos bata san ɗakin sa ba,alamun mutum da taji a ɗakin kusa da nata ya tabbatar mata da nan ne nasa,
Kai tsaye ta Murɗa handle ɗin wanda Ya buɗe kamar dama ita yake jira,
Ɗagowa yayi Ya sauke idanun sa cikin nata faɗaɗa fara'arsa yayi yace "beb kin tashi ashe.
Murmushin itama ta maida masa tana Mai ƙare masa kallo,
Daga wanka Ya fito cos ƙugunsa ɗaure da towel a yayin da hot jikinsa ke ɗigar ruwa Kaɗan ,
da takonta na ƙwalisa ta ƙarasa tana Mai masa kallon ƙauna,
Ƙaramun towel ɗin dake hannun sa ta Karb'a a hankali ta fara goge masa ruwan daga cikinsa cikin sigar kulawa,zaunar dashi tayi a kan stool tace "give me the honour hayatee,"
Murmushi yayi a yayin da ta jawo mansa tafara shafa masa cikin wani irin salo Mai ɗaukar hankalin wanda ake yiwa,tana shafa bayansa da man ya jawota ta faɗo kan cinyarsa,
Saƙale hannunta tayi a kan kafaɗarsa tana Mai kallan ƙwayar idanunsa tace "Good morning again sunshine,."
Kissing goshinta yayi yace "wiffey Kin san yanzu fa bazan na iya riƙe kaina ba a kanki cos soyayarki kamar anƙaramun ita over night,i might want you anytime and anywhere, "
Cije lips ɗinta na ƙasa tayi tace "i wont mind,we can also have some kinky hospital romance ,bazan damu ba and nasan it will be interesting ,ta ƙarasa tana Mai kashe masa ido ɗaya,
Sake Matse ta yayi a jikinsa adam Apples ɗin sa na motsi yace "how about yanzu, cant you feel me beneath,?
Im hard for you.
Jin yarda yayi hard ne yasata saurin tashi a jikinsa tana Mai faɗin the Number you're trying to Call is not reachable At the moment please try again later hayatee,kiss ta masa blowing tana Mai faɗin"ina jirankaa dining Area im famish,".
Murmushi yayi yana Mai jin sa a cloud nine a hankali Ya furta"she's cute"
He cant Blv wai yau shine ke a matsayin mijin umaimah,although dama jikinsa na bashi zai mallaketa amma He's not expecting it this soon.
Farin transparent yadin sa mai masifa kyau ya saka kafun yayi combing sajensa da kansa Ya feshe jikinsa da turare Ya mara mata baya,
Zaune ya tarar da ita tana mai danna wayanta a hankali ,chak taji Ya ɗagata batayi aune ba,
Ɗan shagwab'e fuska tayi tace "hayatee im famish kasan baka ɗaga mun kafa ba fa,ka kwashe dukkan wani abincin dake cikina,"Pecking lips dinta yayi yace"shiyasa Ai yanzunan zan ciyar dake ki ƙoshi,and kinyi kyau sosai cos komai kika sa jikin ki kyau kike masa ,murmushi tayi tana Mai lajutar hancinsa tace"nafi kowa sa'ar miji a duniya,sannan kayiwa kayan jikinka kyau."
Shafa gefen fuskarta yayi Kafun ya kaita ya aje kan kujera Kafun yaje Ya dauko abincin Ya dawo Ya zauna,
Cikin kulawa da soyayya suka ciyar da juna kafun suka fita tare dan zuwa gaida su Ummu,
A falo suka tarar da Abbu Nana ta sashi gaba tana masa maganar da basu san ta mene ba,suna shiga tace "yauwa gasu nan ma kilallun basu iya zuwa gaida iyaye ba sai ƙarfe sha ɗaya na safe,ko masu bautar rana kuwa yanzu sun gama bawa rana sujjada,".
Baki ɗaya ahalin gidan suna falon banda Hamma osama,har da inteesar da new born babynta Ummussalma yar kwana arbain,
Zama umaimah tayi dai dai ƙafar Nana wadda tayi saurin ɗauke Kafarta kamar wuta ta tab'a ta,ƙaramun murmushi umaimah tayi cike da kunya ta gaida sirikanta inda ƙannen mijinta suka miƙo masu tasu gaisuwa cike da girmamawa da ƙauna,
Gaida Nana sukayi a tare a karo na biyu,tura baki tayi kamar bata ji su ba,
Inteesar ce tace "nana su hamma 'fa gaidaki suke.
Fiƙifiƙi tayi da idanunta tace"ki kiyayeni inti ,nafi kashi ɗoyi idan ka tab'a ni sannan najisu Ai ganin damar amsawa ne banyi ba ko zan daku?"
Juyawa tayi tana Mai Kallan kofar da ake bi a fito falon tace"sameera kefa nake jira."
Kamar wasa sai ga sameera da akwatinta dana Nana tana ja niƙi niƙi,
Da mamaki ummu ta Kalleta tace"sai ina?"
Murguɗa baki Nana tayi tace"sai sashen imamu,yo dama bakiji abunda nake faɗawa muntari ba kenan,to bari na maimaita maki tunda akwai tuwo a kunnenki,to zan koma sashen imamu tare da Sameera wadda zata na min abincin da komai dan ban yarda da cin abinda aka dafa gidan imamu ba,amma na yarda na zauna 'dan ni da kuke gani wallahi nan gani nan bari dumamen mayya,
Tunda na haifo muntari to sai yarda nayi da kowa a gidan nan."
Shiru ummu tayi tana Mai kallan umaimah wadda taji baki ɗaya takaicin Nana Ya sake kamata,
Dariya Affan yasa wadda ta saka kowa a gurin kallansa ,
Wayarsa Ya ɗora kan cinyarsa yace "Nana kenan,Nana duniya ,wato ke rigimar ki 'fa kullum ƙara yawa yake maimakon ta ragu ,ni wallahi idan kina wani abun dariya ma kike bani,".
Tasowa tayi kamar zata dakeshi tace"ma'ana dai ni mahaukaciyace Apan,a'a kafito fili ka kirani saban kamu sai nasan ka cika zaƙaƙƙen yaro mara mutunci,
Kamota Abbu yayi yace "Nana zauna muyi magana mana ,
Zama tayi tana Mai faman hura hanci Kafun tace "ayi dai magana mai kyau 'dan ko mutuwa nayi baku kai gawata sashen imamu ba ban yafe maku ba kuma wallahi sai nayi ta muku gizau na hana ku zaman lapia,idan ba haka ba ban cika mace ba,tana kai ƙarshe ta saka kuka. "
Baki ɗaya Abbu babu abunda ke rikitasa irin kukan Nana,da sauri Ya dawo gabanta yace "kiyi haƙuri Nana zaki zauna sashen imam idan ma so kike su sai su bar maki gidan ke ki koma na saka maki Yan aiki".
Snapping yatsanta tayi tace "La bazai iyu ba,ni da ka ganni ƙafata ƙafar imam duk inda zashi dan babu yarda za'ayi na barshi shi kaɗai da wata matar muddin ba sameera ba shi yasa duk inda Nasa ƙafa zata saka har sai ranar da imamu Ya Aureta".
Ƙokarin tashi imam yake umaimah tayi saurin kamo hannunsa tana Mai kaɗa masa kai,
Tashi ummu tayi ta bar gurin,tab'e baki Nana tayi tace "a banza anyiwa jaka tsarki da roman ganda, ".
"Dama Mai zataji tunda dukkanta gandar ce,indai samira ce Gaki gata dama ni tun haɗuwata da ita nasan sheɗaniya ce amma ki bari ta maki nata sigar nan zaki gane Mai ake nufi,
Afnan ta faɗa tana Mai tashi tabar gurin gudun kar Abbu yayi magana amma jin har tabar gurin baice uffan ba Ya tabbatar mata da shima Baiji daɗin abinda ke faruwa ba.
Shegiya jikar masu jan kunne dama Mai kika iya a hausar banda lalube.
Tsaki tayi tace "kai muntari kai nake jira nikam" .
Ƙasa Abbu yayi da murya kamar baya san maganar yace"shikenan Nana abunda kikeso shi za'ayi,"
Tashi yayi yana kare zancen saboda baya so Ya haɗa ido da imam dan babu ɗansa da yakewa abunda bai kamata ba kamar Imam,shiyasa babu ɗan sa da yake ƙautatawa kamar sa dan shi kaɗai yake bawa salary Mai tsoka duk wata wanda tuntuni Ya saba musu.
Washe baki sameera tayi tana Mai kama akwatin kana tace "Paki zo taimaka mun mana tunda guri ɗaya zamu,"
Da wani irin fitinannan kallo Ya bita Kafun yace "ki godewa Allah ban tab'a dukan mace ba,wallahi da yau idan na fara dukanki san na ballaki kaca kaca da mutanen minna zasu kasa gane ki,sannan idan har kina san kanki da Arziƙi ki fara shirin tattara kayanki ki koma gidan ku dan Allah".
Dariya Nana tasa tana Mai gutsurar goro tace "yaro man kaza,Ai sameerah da kake gani Auranta kamar kayi ka gamane shiyasa zan koma gidan ka tare da ita tunda itama ma'aikaciyar lafiya ce babu wani ma'aikacin lafiya da zai kwazirani."
Hannun umaimah da tayi sakalo tana Mai jin zuciyarta na mata zafi ya kama yace "beb tashi muje ,"Tashi tsaye tayi tace "ka nunawa Nana gurin su bari naje gurin ummu."
Knocking kofar ɗakin ummu tayi wadda ta bata izini ta shigo,zaune ta tarar da ita kamar Ma kuka take,tana ganin umaimah tayi saurin goge idanunta tace "umaimah kece shigo mana".
Babu musu ta shigo ,tana ƙokarin zama ƙasa ta kamota tace"No umaimah ban yarda da zaman ƙasan nan ba,taso kizo ki zauna kusa dani,"Babu musu umaimah ta zauna gefen gadon,
Hannunta ummu ta kama tace"ki ɗaukeni uwa umaimah saboda na ɗauke ki ne a matsayin intee da Afnan,nasan abunda Nana take bai kyautuwa,amma We just have to handle them mu bisu hankali mu rabu dasu lafiya,
Kin ganni nan ,rashin jin daɗin Nana yafi jin daɗi na da ita yawa ,amma na yarda tana da kirki kawai dai rigimarta ce damuwa,sau da dama nakan ɗauke ido idan na tuna alherinta ta wani wajen,amma a bangarenki bana jin dadin abunda take maki,kiyi haƙuri na kasa yin komai a lokacin da ake shirin kwace maki farin cikin ki,
Kiyi hakuri sannan zanyi ƙokari naga kun koma gidan ku sannan samira zan san yarda zanyi na sa ta tafi gida."
Murmushi umaimah tayi tace ummu"a shekaru na marasa yawa rayuwa tayi kwallo dani yarda take so,lokacin da nake buƙatar mahaifiyata bata kusa dani,haka na rayu cikin kaɗaici da rashin uwa duk da yarda mahaifina ke ƙokari wajen ganin ya cike mun wannan gurbin,"
Gidan Aurena dukka bani da sa'a ,banyi tunanin zanji ina san Imam ba har haka amma na yarda da Allah Ya bani wannan kaddarar tawace ta hanyar faranta min,ummu bana so Aurena yayi failing shiyasa Nana ko sameera babu wanda zai zaman min matsala a abunda Ya shafi zamantakewa ta daki ko mijina,
Ummu bana san ki saka kanki kan abunan saboda Nana nada babban iko akan Abbu ,shiyasa bana so ni nazama matsalar Aurenki na shekaru da kika gina,
Insha Allah ni nasan yarda zan zauna da Nana har da kanta zata sama Aurenmu Albarka .
Kama hannunta ummu tayi tana petting kafin ta jawota jikinta ta rungume tana Mai jin hawaye na zubo mata dan shes very emotional ,"Allah yayi maki albarka Ya saka maki albarka cikin gidan ki,sannan ni ki ɗaukeni mahaifiyar da baki da ,zan cike maki wannan gurbin ,kar kiyi ƙasa a gwiwa wajen zuwa ki sanar dani damuwarki."
Bayan tabar sashen Nana kai tsaye sashensu tayi tana Mai jin kwarin gwiwa dan ta shirya ma Nana da Sameera bazata taba bari su lalata mata Aurenta da zaman lapian taba.
Already har sun shigar da kayan su ɗakin da Paki Ya nuna masu dan bata gansu falan ba sai buruntun su.
Kai tsaye ɗakin imam ta shiga 'dan tasan yana ciki,
Zaune ta ganshi gefen gado ya saka fuskarsa cikin tafin hannunsa ,kana kallo kasan yana cikin damuwa mutuƙa,
Sama ɗakin key tayi ta karasa a hankali ta zauna kusa dashi,hannunta ta saka ta jawosa jikinta wanda gladly Ya ɗora kansa kan kafaɗarta yana Mai faɗin"beb im Sorry na kasa hana Nana dawowa nan and nasan That old woman mean trouble sannan ga sameera wadda nasan ita ce babbar bad influence akan Nana,amma i promise you zan gyara komai,"
Shafa kansa ta fara a hankali tace"mijina bana san kana sakawa kanka damuwa akan abunda ba damuwa bane,ni ban ɗauki wannan damuwa ba 'dan babu abunda zai tare mun Nunawa Hayatee na soyayya yarda Ya kamata 'dan har sai ka manta da bamu kaɗai bane gidan nan,so ka kwantar da hankalinka 'dan matarka ma rigimammiya ce kamar Nana,
Kasan 'fa babu namijin da Ya sace zuciyata farat ɗaya kamar ka and na shirya faɗa da kowa.
Murmushi yayi a yayin da Ya tsinci kansa da cewa "harda mazajen da kika Aura duka."
Knocking d'in da akeyi ne ya katse mata magana,Ya tashi 'dan zuwa Ya buɗe ta kamosa tace"Ya kamata ace yau kasan labarin Aure na duka,da kanka zaka bawa kanka amsan tambayarka,"
Kan gado ta mayar dashi ta kwantar ta koma kan kirjinsa ta kwanta tana Mai basa labari kamar ba su ake ma knocking ba.
Chuchujay✍🏽
TBC.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top