x31&32
AURE UKU
(a hospital romance )
By chuchujay
wattpad :@chuchujay
https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j
Join My whatsapp channel inda Zan baku noorurrahman kyauta.
Yes paid novel ne amma Zan baku shi a channel ɗina kyauta,
Just follow and share ❤.
Episode 3⃣1⃣➡3⃣2⃣
Da sauri paki Ya tashi yana Mai kallan Nana da mamaki dan bai san lokaci da ta inda ta shigo ba dan Ya tabbata Ya kulle ko wacce kofa da zata sadaka da cikin gidan a yayin da zai raka abokan sa,
Shigowa tayi tana masu wani irin kallo Kafun tace "Aw mene kuke kallo na kamar kunga fatalwa?"
Kana mamakin ta inda na shigo ko?
To Ai lokacin da aka shigo da Amarya sashen mu domin gaisawa damu na biyo danginta muka shigo ,sai da na fahimci kowa baya kallona na shiga kitchen na buya,to kaji,wannan Shine dalilin da yasa ka kulle dani a gidan ka,
Hannunta Suka kalla,a lokacin suka kula da plate da cup ɗin da ta ɗauko wanda ko buɗesu umaimah bata tunanin Anyi,
Turesa tayi gefe tace "kai gyara mun nan dallah,kalle kalle ta farayi tana neman ledar da ango ke shigowa da ita,
Aikuwa idanunta na sauka kan ledar dake kan bedroom couch tayi sauri ta ɗauko ta zauna bakin gado tana Mai jawo extra stool ta ɗora plate ɗin ta bude ledar kazar,
Juyewa tayi a plate Kafun ta jawo gorar fresh milky yogurt ta balle mufin ta zuba a kofi tana mai haɗe hannayenta biyu tace "yes bismillahi,
fara cin kazar tayi kamar Allah Ya aikota,zama paki yayi Ya rufe fuskarsa da Hannayen sa yana Jin wani irin kululun baƙin ciki wanda bai taba ji ba dan gane da NANA,
Hakazalika umaimah kallanta kawai take tana raya abubuwa da dama akanta,tabbas dole ne ta shirya ɗamarar zama Da Nana dan tunda ta Auri paki babu wanda Ya isa Ya rabata dashi sai Allah,babu yarda za'ayi ta zubawa mutum ɗan adam ido Ya kashe mata Aure cos tana san mijinta sannan ta shirya zama dashi na iyakacin rayuwar ta,a shirye take da cima duk wanda yake san shiga tsakanin su koda kuwa Nana ce.
Sai da taci kazar Mai isarta kana ta kalli paki tace ",kazar amarci da daɗi ,har na tuna tawa ta Aure,kayya Allah ka jikan maza,baku da sabon brush na wanke baki ne?"
Kamar ta zunguresa haka Ya miƙe yace"seriously Nana?
Fisabililahi menene ma'anar hakan,wacce irin rayuwa ce wannan,maine nayi maki a rayuwa,
Kifaɗa idan kina da damuwa dani ni ki faɗa mun amma ba ki ringa mun abu irin haka ba,
Ki tashi na raka ki kije ki kwanta."
Ƙaramar dariya tasa tace "Aw wai kai tunanin ka na yarda da Auren ka da wannan jairar dan na barku ku huta? "
Lallai to Ai ni da ka ganni na dawo nan kenan da zama kuma wallahi babu mai korata.
Dawowa yayi Ya tsugunna gabanta in frustration yace "Nana Mai kike so dani,ki faɗa mun mu wuce gurin dan Allah,"Ƙaramun murmushi tayi tace "yauwa ka biyo hanyar da Ya dace ka biyo,"Ba komai nake so ba face ka Auri Sameera ,sannan ban yarda wata alaƙa ta Auratayya ta shiga tsakaninka da wannan matar ba,idan ka yarda Hankalin mu Ya kwanta,dan muddin baka Auri Sameera ba to ka shirya tarbar tsiyata,
Licking leben sa na ƙasa yayi yace"Nana menene haɗin ki da sameera wai,bana santa bana ƙaunarta ,bazan taba iya Zama da ita ba karkashin inuwar Auratayya ,wai menene ribar ki?
Cike da fitina tace "ribar kenan na raba ka da wannan annamimiyar yarinyar sannan wallahi bazan bari ka shiga jikin ta ba saboda babu abunda zai hana yarinyar nan sida,dan haka ka tashi ka koma ɗakin ka ni kuma zan kwanta da ita anan idan kuma ba tsinuwata kake so ba.
Kamar zai cinyeta yace "Yo ni Nana mai tsinuwarki zata mun?"
Turo baki tayi gaba tace "sai na tsinewa muntari na sashi Ya tsine maka.
Tasowa umaimah tayi ta kamo hannun sa suna facing juna Tace "baby na its okay,ɗan dage tayi tayi kissing goshinsa tace,idan tayi bacci zan zo na sameka mu raya daren nan,idan kuma batayi ba zamu haɗu gobe,idan bata bari ba ,idan goben ma bata bari ba akwai hotels zamu iya haɗuwa a inda bazata tab'a samun labari ba sai dai Nana ta ganni da Tushen soyayyar mu a gaban cikina,
Pecking lips dinsa tayi tace "atleast kaji lallausan lips ɗina akan naka wanda nasan babu makawa zasuyi dadin sumba".
Dariyar sa yayi ƙokarin rikewa ganin yarda Nana ta saka hannu a baki da sigar mamaki,
Tasowa tayi da zafin ta tace "Mai nace dama,ni dama na dade da sanin wannan yarinyar karuwa ce wallahi babu wata makawa,"
Mun shiga uku,imamu ya kwaso mana bala'i azuri'a,
Kamu hannunsa tayi da ɗan karfinta ta turasa waje ta maida kofar tasa key tace "ke kuma yau sai na maki shegen duka wallahi,ni zakiyiwa bariki da karuwanci a gida?
Wato wai ke gaki yar iska,
Bari kiga karshen iskanci,
Tayo kan umaimah gadan gadan ta tare ta da hannu tana Mai faɗin"Kul Nana,kul ki bari tun ina ganin sauran mutuncin ki kar kisa Ya zube,ɗakin nan daga ni sai ke babu wani mahaluƙi sannan ki sani ni da kike ganina nasan yarda ake farka cikin mutum,na yi ɗaya ɗaya da hanjinsa ,na cire Hantar sa sannan na cire masa zuciya dake bada jini yakai sauran sassan jiki,sannan na kware sosai wajen cirewa mutum ƙoda,Kin san yanzu farashin ta a kasuwa Ya habbaka,da kuɗin kodar mutum ɗaya zakayi wata irin hab'aka,
Sannan idan zan cire maka kana bacci zan maka Allurar cire zafi sai dai kaji ka a lahari 'dan baka masan ana yi ba,
Takowa tayi yayin da nana wadda tayi mutuƙar firgita dajin maganar umaimah ta fara ja da baya,
Da zafin nama Umaimah tasa hannu ta bayan Nana wadda tayi saurin tsugunnawa tana Mai saka yar karar firgita tunanin ta Umaimah zata mata allurar da take faɗi ne,
Key d'in kofar dakin ta cire 'dan ta fuskanci Nana so take ta buɗe kofa ta gudu, tayi alwashi tunda ta b'ata mata darenta itama nata bazai dadi ba,
Karamar dariya tasa ta buɗe wardrobe ɗinta daga kasa Ta ɗauko first Aid box sanin Nana bata san amfanin sa ba,zama tayi gaban Nana wadda ta fara ja da baya ta bude akwatin ta ciro allurar paracetamol tace "kinga wannan ,ina miki jikin ki zai mutu baza ki sake sanin inda kan ki yake ba,almakashin riƙe cotton ta ɗauko tace "wannan kuma da kike gani ,da kaifin nan nasa guda ɗaya zan iya fasa maki cikin ki.
Zan iya komai kuma babu wanda Ya sani balle Ya kawo maki ɗauki,
Amma me?
Bazan maki ba saboda kece kika haifi Abbu wanda sanadin sa na samu Imam ɗina ,kuma ni ba likitar banza bace likita ce mai cetan rai wadda burin ta bai wuce taga ta cece ran ɗan Adam ba ,ina da kirki,amma ban sani ba kila idan kika cigaba daci nacin hananin kwana ɗaki daya da mijina, sannan kika dage da sai Kin kwana ɗaki daya dani to tabbas kirkina zai iya bari na,dama saban asibitina na neman koda wadda za'a siya Billiyan ɗaya da dari biyar.
Bakin Nana fa har karkarwa yake tana Mai ja da baya tana faɗin "kina tunanin tsoran ki nake?"
Ki buɗe mun na fita kuma wallahi kamar muntari yaji,dama ni nasan Ai ke shaiɗaniya ce.
Ɗan turo leben kasa umaimah tayi tace"Wallahi Nana ni ba shaiɗaniya bace,ina da mutunci kawai kece kike san kar muyi mutunci har nake jin ina san farka maki tumbinki,
Nifa ina san imam sosai zan kula dashi da danginsa na ƙaunace su Kema ki bani dama mu rufawa tumbinki da ƙodarki asiri na kula dake na kaunace ki 'dan Allah Nana na,Sannan maganan faɗawa Abbu ban san ki kona mun rai ,kuma yaji muzo na tsinka hanjinki duka,kinga idan kodarki kawai na cire zaki rayu amma hanji fa sai dai kabari,'dan haka Ya zama sirrin mu,kinji Nana na,gobe kuma ki nemi ɗaki 'dan bazan hanaki Zama gidan nan ba kawai ki fita harkata,
Hannu tasa zata kamo hannunta ta bige ta da karfi,tace "kar ki tab'a ni da kazamin hannunki wallahi. "
Tashi Umaimah tayi tana Mai rufe first Aid ɗin tace "to shikenan Nana ta zan hau kan kujera ke ki hau gadan dan Ya mun faɗi ba Imam ,"Mayar da first Aid box ɗin tayi ta jawo wani zani tace"gashi nan Nana ki chanza 'dan naki Ya jiƙe da fistari Allah ma yasa kan tiles kikayi da safe zan gyara, mu kwana lafiya.
Sai a wannan lokacin Nana ta kula da ashe wai fitsari tayi a jikinta tsabar tsoro,
Har Umaimah ta fito daga bathroom Nana na zaune inda ta barta,pajamas ɗinta ta saka ta goge fuskarta kana ta hau kan couch ɗin tana Mai faɗin bazan maki komai ba Nana ki shiga bayi ki gyara jikinki kin hau gado ki kwanta, dan bazan buɗe maki kofa ba ,nan kwana,
Yar dariyar dake neman kwace mata take kunshe wa ganin yarda Nana ke raba Ido ita a dole bata ji tsoro ba,amma 'fa shiru kake ji uwar gulma anyi cikin shege.
Asubar fari umaimah ta farka sakamakon kiran sallar da taji,idanunta akan Nana Ya sauka wadda ta kishingiɗe a inda ta barta tana bacci,yar dariya tasa tana Mai jinjina girman rigimar wannan tsohuwa,
Tashi tayi ta taka gareta ta tsugunna a kusa da ita tana Mai kallan fuskarta,
Kamar ance Nana ta buɗe idanunta ta buɗesu kan Umaimah,dafe cikinta tayi tare da wata irin zabura tace "nashiga uku ƙoda ta,zuciya ta,nashiga uku na lalace".
Dariya umaimah tasa harda Zama ganin yarda Nana ta firgice ,nuna ta tayi tace "Haba Nana jaruma Nanan mu ta kanmu, yada zabura haka?
Ai ban cire maki komai ba bacci ma ni nayi ,nayi tunanin Kema zakiyi sannan ko zanin da na baki bakiyi amfani dashi ba haka nan kika kwana a najasa ,bari na haɗa maki ruwan wanka kiyi wanka kiyi sallah .
Da sauri Nana tace "Allah ya kyauta,ban lalace har haka ba da zan sallah a ɗakin nan mara tsarki,ki buɗe mun na fita,
Babu musu umaimah ta ciro key daga jikinta ta Murɗa kofar tace ki tuna abunda na faɗa maki jiya da dare,
Da sauri Nana ta fice tana Mai faɗin muzuba ni dake mu gani 'dan uwaki,jaira wadda bata san girman na gaba da ita ba,
Tana fita umaimah tayi dariyarta mai isarta kafun ta faɗa bathroom dan dauro Alwala."
Tsaye Nana tayi a babban falon sashen su paki tana tunanin ta yarda zata fita dan Bata so ace imam yazo Ya tarar da ita a wannan halin 'dan bata shirya sanar wa da kowa abinda Ya faru tsakaninta da umaima ba,tunanin buya take,tana ƙokarin boyewa muryar paki ta ziyarceta inda yake faɗin "Nana ce nan?
A fusace tace"Habiba ce 'dan ubanka ,mai yayib'en tsiya ,zaka buɗe mun ne ko sai naci mutuncin ka,
Baice mata komai ba Ya buɗe mata a ƙasan ransa yana jin wani daɗin tafiyar tata."
Bayan Umaimah ta idar da sallah ta jawo Quraninta tana bita 'dan ita ba ma'abociyar komawar baccin asuba bace indai gari bai fara sha ba shima sai dai idan bata da aiki,
Saboda sabo shi yasa kafin tayi sallah tayi wanka ta gyara jikinta sannan ta gabatar da sallar ta da kuma azkar ɗinta da muraja'a,
Tana tsaka da bita cikin siririyar murayarta a hankali mai daɗin sauraro taji an Murɗa handle d'int,da fari ta zata Nana ce ,fahimtar da tayi shine yasata kai aya Kafun ta idar,
Kallansa tayi yarda Ya jingina jikin kofa yana kallanta,
Sanye yake cikin army three quarter da farar singlet fuskar sa ɗauke da murmushi,itama murmushin ta mayarmasa tana Mai tashi ta ɗauko sallaya tana ninkewa,bata fargaba taji ya rugumeta ta baya yana Mai sakin ajiyar zuciya yace "Da tunanin ki na kwana a raina ,da kyar na iya bacci saboda yarda naga samu naga rashi,Allah ne Ya duba ni yasa Nana tafiya."
Karamin murmushi tayi 'dan bata shirya basa labarin tsakaninta da Nana ba,ba tare da ta juyo ba tace"im always yours honey,da safe ,da dare,da rana,Just have me,licking lips dinsa yayi yace "i heard morning s*x yafi ko kowanne s*x daɗi.
Ƙasa tayi da idanta kamar yana ganinta tana Mai san cire kunyar sa".
Juyo da ita yayi yana Mai kallan cikin ƙwayar idanunta a yayin da tayi saurin yin kasa da idanunta ,ɗago hab'arta yayi yace"lets have this morning s*x."
Hijab ɗin da tayi sallah yacire seductively Ya cire mata shi cikin wani salo inda plain Simple material wanda Ya fito da dukkan figure ɗinta Ya bayyana jikinta ,
A hankali Ya haɗe ta da jikinsa yace "let me worship and adore your body,ɗora kanta tayi akan wuyansa tace "let me warn you again honey im not virgin and my boobs are not pecky,"Hannunsa yasa a bayanta ya Kama zip ɗin ta Ya zuge rigar ta faɗi ƙasa,boobs ɗin ta da suka bayyana babu komai ne jikin sa suke kallan sa kamar ba ita ta shayar da yara uku ba,
Shafa su yayi a hankali kafin Ya maida idanunsa cikin nata yace baby ki kalleni,
Babu musu ta cire kunyarsa ta saka idanunta cikin nasa,
Satin kunnenta yasaka bakinsa yace"komai na jikinki Ya burgeni,hannunta Ya kamo Ya ɗora kan hardness ɗinsa Wanda Ya sata saurin gasping 'dan batayi expecting ba,sake riƙe hannun ta yayi kan hardness ɗinsa yace Just feel how hard nayi akanki,give me peace,kafin tace wani abu yayi capturing lips ɗinta yana squeezing a** ɗinta wanda Ya sata gasping ta basa entrance zuwa bakinta inda yake kissing ɗinta passionately yayin da take mayar masa cikin shauki,
Kamo a** ɗinta yayi inda ta ɗanesa tayi folding kafafunta jikinsa hannayen ta tallab'e da wuyansa,
Kan gado ya kaita Ya kwantar ya bi bayanta yana mai cire suturar da tayi masa katanga da ita Kafun Ya cigaba da romancing ɗinta yana Mai adoring dukkan wani sashe na jikinta har sai da yayi wetting ɗinta Kafun Ya nema wa kansa entrance ɗin da bai taba tunanin zai jisa tight and juicy ba.
Chuchujay✍🏽
TBC.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top