Part 7
Washe gari da safe around 12pm suka kara shirya wa zuwa skl sbd exams din rana suke da exams
Bayan driver ya kaesu ya dawo lkcn tashi nayi ya je ya dakko su.
Haka suka cigaba da zuwa skl duk ranar da suke da paper.
Yau Sunday tun bayan sallahr asuba su safa ke ta faman bacci kaman kasa har Ummi taje ta dasu amma tana fita suka koma bacci.
Basu tashi bah sae kusan 12pm wanka suka yi suka saka kaya iri daya doguwar riga ta cotton red and blay bayan sun gama sukayi breakfast
Part din mommy suka je ko da suka shoga kowa na zaune suna fira harda Abba dan shima bae fita bah.
Zama sukayi tare da gyada kowa Abba ya dago ya kalle su yace" sae yanzu kuka tashi kenan dan na tambayi Ummin Ku tace kuna bacci"
Smiling kawae sukayi basu ce komae bah suma firar aka cigaba dayi tare da su
Abbah yace" yam matana yanzu idan kuka gama exams wane skl zaku je "
Tasleem tace"Abba BUK"
Abba yace"OK Allah ya bada sa'a result din jamb dinku ya fito amma ba Wanda ya gayamin score dinsa kodae bakuyi kokari bane"
Tasleem tace" aa Abba ni dae ina da 226"
Abba yace"kinyi kokari yata ke fah nawa kika ci dan na San ba kya wasa da karatu"
Safa ya dago manyan idanun ta tace" abbab 230"
Abba yace"excellent u really made an effort put more pls kar kuyi wasa da wnn opportunity din kun San turawa sun ce opportunity come but once so karku tsaya biye kawayen banza kunji ko"
Suka ce"eh abbah"
Nan suka cigaba da first su cikin jin dadi.
Kiran sallahr azahar ne ya tashe su mazan suka wuce masjeed matan kuma sukayi sallah a gda.
Bayan sallahr asr Safwaan na zaune a garden shi kadae ya na danna wayar sa instergram ya shiga followers dinsa yaga sun karu tsaki kawae yyi sbd yawan cin su duk mata ne smiling kawae yyi dan yasan ko bae duba likes din sa bah yasan sunfi followers.
Duba wayar shi ya cigaba dayi.
A bangaren su safa kuma Asma'u ce tazo sunan zaune a parlourn Ummi suna ta fira abunsu dariya sukeyi harda shewa.
Asma'u tace" safa wae ina malam Abdul_waheed ne "
Safa tace"yana nan ranar ma yazo munyi fira"
Tasleem ta tabe baki tace"dan Allah Ku bari idan mun gama firar mu sae Ku dakko zancen shi"
Smiling kawae safa tayi dan tasan tasleem ba ta son shine kawae yasa tace a dakko wani zancen
Suna cikin fira safwaan da rafeeq suka shigo bah su suna dariya da alamu lbr magana sukayi wacca ta basu dariya
Suna karasa shigo safwaan ya hade fuska kamar bae taba dariya bah zama sukayi su kuma su safa na ganin haka suka tashi suka shige daki.
Da dare kuma a part din mommy suka yi dinner bayan sun gama suka baje a parlour suna fira Abba ya haye saman shi ya barsu dan yace yana so ya huta ne
Tasleem ta kalli safa sae kuma ta maida duban gurin mommy tace" mommy fah surukin ki ranar Tuesday zaezo kawo gaesuwa"
Cikin rashin fahimtar inda zan centa ya nufa mommy tace " mijin Haleema ko na Hasfa ne zaezo"
Tasleem tace"aa saurayin safa dae"
Wani kallo safa take binta dashi mommy kuma tayi dariya tace"Allah ya kaemu zuwa ranar toh"
Tasleem tace"ameen"
Ita dae safa duk kunya ta isheta safwaan kuma dake zaune kallonsu kawae yake yi aranshi yace wae Ita wnn small gal din har ta kae ta ajiye saurayi wato ranar da yazo basu gayama kowa bah kenen zanyi maganin ku"
Basu watse ba sae kusan pass 10 a hanyar su ta zuwa part din Ummi suka tsaya sae wasan banza suke suna dukan juna
Safa tace" ni zaki ma haka cikin mutane ko karki damu zan rama"
Tasleem ta mata gwalo tana dariya binta da gudu safa tayi aiko itama ta kwasa a guje tana dariya suna kae bakin kofar part din Ummi tasleem tayi sauri ta bude kofar ta shige safa dake binta a baya kuma tana kawowa ta bige mutum dagowa tayi ta kalleshi sae kuma ta matsa baya
Ganin bashi da niyar wuce wane yasa tabi ta gefenshi ta wuce da kin su tashige ta tarar da tasleem sae dariya take kamar sabuwar mahaukaciya
Abun ya mugun bata ma safa rai sae kawae ta kyaleta ta shige toilet tayi wanka bayan ta fito ma bata bi ta kanta bah tayi shirin bacci ta haye gado abunta
Tasleem na ganin haka.yasa itama ta Shiva toilet tayi wanka.koda tafito safa har tayi bacci hakam yasa itama ta haye gadon tare da fadin yau kuma baza ayi wayar bane.
Washe gari suka shirya kicin uniform dinsu sbd suna da exams 10am
Bayan sun gama shirin su suka fito part din mommy suka je suka gaeda su kafin suka dawo part din Ummi sbd breakfast da suka gama sukayi ma Ummi sallama suka tafi.
Haka rayuwa tacigaba da tafiya duk ranar da Duke da exams zasu shiga skl a haka bar suka gama NECO aka saka date din graduation dinsu ranar da za ayi speech din makarantar
Ranar da suka gama exams sukayi water festival pure water suka siyo suna ta wasa dashi suna jika junan su duk acikin murnar kare makarnta bayan an tashi driver yazo ya dauke su saeda suka fara ajiye amani wata frnd dinsu agd kafin suka wuce driver nayin parking suka fito da gudu suka shiga cikin gda koh da suka je ba kowa a parlour sae TV dake ta faman aiki dakin mommy suka shiga ba kowa motsin ruwan da suka ji ne ya tabbatar musu tana toilet ne fita sukayi suka je dakin su sukayi wanka sukayi sallah atampha safa ta dakko musu iri daya suka saka tasleem ta musu kwalliya safa kuma ta daura musu dankwali fitowa sukayi kamar twins din gaske
Dakin mommy suka kara koma wa koh da suka shiga ta idar da sallah tana zaune akan sallaya tana lazimi gaeda ta sukayi
Part din Ummi suka nufa itama koda suka je ta gama sallah tana links sallaya gaeda ta suka yi tace musu ya exams suka amsa da alhdllh
Dining suka je s d yunwar da suke ji suna cin abincin suna planing yanda graduation dinsu zae kasance knockit suka ji anayi tasleem tace"inaga mijinki ne dan kinsman lkcn cin abincinsa yyi"
Daure fuska safa tayi tace"aa kin manta ubana ba mijina bah dan kawae nace mini ina son auren soja se ki dinga hada ni da wnn"
Knocking din aka cigaba dayi Ummi dake dani tayi tinanin koh ba kowane a parlourn shi yasa ba a bude ba a dining ta hango su safa tace"dama kuna ji kika yi shiru nayi tunanin koh ba kowane shi yasa ba'a bude bah"
Ta karasa tabude kofar hugging dinta yyi yana fadin"morning my precious "
Itama smiling tayi tace"ykk son "
Kalloan ta yyi yace"ummina mu karasa ciki mana". Ya kama hannun ta suka shigo cikin parlourn
Su safa kam kallon su kawae sukeyi aranta tace kato dakae kana wnn shagwabar mtwssss.
Bayan sun gama gaesawa da Ummi ya mike zuwa dining ita kuma ummi ta shige dakin ta
Tasleem na ganin ya nufo dining din ta mike da sauri tabar tayi hanyar kitchen ita dae safa kallonta kawae tacigaba da cin abinci. Shi kuma yana ganinta ya daurw fuska ya zauna kallonta yyi yace "ke zabamin abinci"
Koh kallonsa batayi bah tacigaba da cin abincinta danna wayarsa yacigaba dayi yace"ke bada ke nake mgn bah"
Tashi tayi zata bar gurin yace"safa kina wasa da ni na kula kin rainani" bata jiyo bah tace"oh nasan sunana shine zaka ce min ke"
Daga nan tawuce bata kara cemasa komae bah
Bayan sallar asr suka shirya zuwa gdan su Amani
Ranar Wednesday da safe bayan sun tashi daga bacci sukayi wanka suka shirya cikin doguwar riga ta peach material sunyi kyau sosae dakin mommy suka Shiga suka gaeda ta dan a part din suka kwana
Part din Ummi suka shiga har daki suka gaeda ta suka dawo part din mommy sukayi breakfast .
Bayan sun gama suka dawo parlour mommy tace"Ku tashi muje saloon kwana biyu bamu leka bah"
Suka mike suka Shiga daki suka dakko vails dinsu suka dawo
Fita sukayi gaba dayan su a compound suka hadu da baba maigadi bayan su gaesa mommy tace"baba dan Allah ina habu"
Maigadi yace"wlhi Hjy ya dan fita"
Mommy tace"toh yayi"
Juyawan da zatayi ta ga safwaan da Rafeeq sun nufi hanyar part din Ummi tace"safwaan "
Juyiwa yyi tare da yin smiling suka kara so inda suke Rafeeq sae kallon tasleem yake yana mata mgn ta ido
Mommy tace"rafeeq asibiti zaka je ne"
Ya dan Sosa kansa yace"eh mommyna fita zakuyi ne"
Mommy tace"ehh saloon zamuje"
Yace toh mummy bari na ajiye Ku idan kun gama sae safwaan ya dakko Ku"
Mommy tace"toh yyi muje idan mun gama sae in kira safwaan"
Mota suka shiga tasleem na gaba safa da mommy suna baya
A hanya rafeeq sae kallon tasleem yake suna fira kasa2 mommy na hankalce da su amma kawae ta share....
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top