Part 6
... Bayan kwana biyu da shari'a safa ta fara ciwo kamar zata mutu anyi maganin asibiti amma still ba cigaba dole suka koma ma na Hausa snn kuma aka hada da addu'a.
A lkcn ne kuma safwaan ya dawo daga Spain.
Ba karamar tarba Ummi ta shirya masa bah mommy dae sae kallonta take dan ta hana ta taya ya adole ita xatawa danta abincin tarba.
Rafeeq da Tasleem suka je tarbo sa daga airport tsayawa sukayi har flight dinsu yyi landing aka gama komae snn suka hadu sunyi matukar farin cikin ganin juna dan sun dade basu hadu bah.
Tasleem ta gaeda shi ya amsa yana fadin "autan mommy hw is skl"
Tace "lpy ya"
Hade fuska yyi yace"in wat format did i talked to u da zaki min reply da hausa "
Tace" srry ya safwaan I've forgotten "
Rafeeq kam kallonta shi yyi yace" Mae halidae ba zae taba canzawa ba"
Bae tanka shi bah suka shiga mota zuwa gda
Bayan sun isa Ummi ce ta fara tarboshi bayan sun gama gaesa wa gaba dayan su Ummi tace"son ga abinci na ma komae akwae a gurin wanne kake so daga ciki"
Yyi smiling yace" ummina duk Wanda kika zabamin"
Tace "aa kadae ka zaba"
Yace"toh ummina bari dae na dara yin wanka na cire gajita farko" ya karashe mgnr yana mikewa tsaye.
Ummi tace" toh son kayi sauri dae dan naga su oo sae washe baki ake kamar gonan auduga"
Daruya suka yi gaba danyan su Rafeeq yace"hmmm Allah sa ma dae abincin yyi dadi "
Safwaan yace"ehh dae ai kaima kasan tafi oo iya girki"
Mommy ta kae Mae duka ya kauce tace"ja'irin yaro nice oo"
Yana tafiya yace"da Wanda ya tsalgu nake"
Dariya kawae suka yi dariya gaba dayan su suka cigaba da lbrn su
A bangaren safa kam bata masan wace waenar ake toyawa bah a parlour dan tana daki kwance tana waya abunta da Abdul_waheed (malamin fuqin su na islamiyya) da yanzu soyayya suke ba kadan bah kuma alhmdllh ta samu sauki yanzu.
Tasleem ce ta shigo ga mamakin ta taga safa na waya dan tayi tuna nin koh bacci take yine shi yasa bata fito sun gaesa da safwaan bah.
Zama tayi bakin gadon tace" twinie dama idon mi biyu shine baki zo kun gaisa da ya safwaan bah"
Tabe baki tayi tare da ajiye wayar tace" idan na fita anjima mun gaesa.
Tasleem tace" toh shknn ya"
Safa ta gyara zaman ta tace" ke waheed yace idan Allah ya kaemu gobe zaezo fah"
Tasleem ta kwashe da dariyar shakiyanci saeda tayi mae isarta snn ta tsagaeta tace" toh bari na gaya ma Mommyn ki dan ta shirya tarbar surukin ta"
Tamike da gudu tafi ta safa ma bin bayan ta tayi tana fadain" Allah kar muyi haka dake twinie kin San....."
Bata gama rufe baki bah suka ci karo da safwaan a parlour.
Dakin mommy Tasleem ta shige tana dariya.
Safa kam matsawa baya tayi ta koma daki .
Safwaan ya tabe baki yace"naughty gals kawae"
Dining ya zauna tare da serving food dinsa.
Yana fara ci sae ga Rafeeq ya shigo
shima zama yyi a dining yace" haba bro u don't bother to call me or wait 4 me "
Shiru safwaan yyi yacigaba da cin abincin sa.
Tasleem ta fito daga dakin mommy dauke da plate a hannun ta .
Dining taje ta ajiye zata wuce Rafeeq yace " dear zauna muci abincin mana"
Kallon sa tayi tana nuna masa safwaan da ido
Dariya kawae yyi yace"ohh kice dodo kika gani"
Ita dae bata ce komae bah ta wuce dakin su.
Bayan kwana biyu su safa kuyi registration din jamb da waec da neco.
Ranar da zasu rubuta jamb tun safe suka shirya sbd 9:30am suke da exams.
Abba ya sa safwaan ya kaesu sbd tun 7am Rafeeq ya fita hospital.
Driving yake a hankali har suka isa ba Wanda ya ma wani mgn.
Bayan kwana biyu aka saka bikin su twins sati biyu masu zuwa.
Yau da safe safwaan na kwance a gado sae juyi yake yi.
Rafeeq na shigo wa ya hango da sauri ya matsa kusa dashi yana tambaya lpy
Ruwan zafi kawae safwaan ke fada
Da sauri ya shiga toilet dinsu ya debo mae ruwan heater ya bashi.
Sae da ya shanye gaba daya snn ya koma ya kwanta yana fitar da numfashi sama2
Kallon shi Rafeeq yyi yace" my man wat is wrong ne kuma"
Shiru yyi baece komae bah
Smiling kawae Rafeeq yyi yace" mace koh"
Dago wa safwaan yyi yana kallon Rafeeq da idon sa da yyi jaa sosae yace" as in how"
Rafeeq yace" ni fah ba yaro bane kuma kasan wnn aiki nane toh amma Mae yasa baza kayi aure ba kawae ka huta"
Tabe baki safwaan yyi yace" kai aure ya dama"
Rafeeq yace" toh wlhi baza ka taba samun sauki ba idan har bakayi aure bah"
Safwaan yace"toh kar na samu lpy in har sae nayi aure"
Yana gama fadan haka ya fada toilet
Smiling kaawe Rafeeq yyi yace" nasan maganin ka"
Bayan kwana biyu Abdul_waheed yazo.
Zaune suke a gurin parking space suna fira shida safa
Sae wani smiling take yi tana rufe fuska.
A dae2 lkcn safwaan ya fito daga part dinsu zae shiga part din ummi.
Kallon su kawae yyi ya girgiza kae
Bayan sati daya aka kawo lefen twins masha Allah komae yyi kyau abun sae son barka
Shire2 biki kawae ake tayi dangin mommy da Abba duk sunzo dangin ummi am ba'a barsu a baya ba.
Gida ya cika da mutane sosae.
Gyara ake ma amare ta ko ina safa da Tasleem ma sun sha gyara.
Ranar Thursday akayi kamu da ya hada da mutane da yawa.
Komae na tafiya dae2 amare duk sun sha kyau kamar ka sace su ka gudu.
Su tasleem kam sune manya agurin kawayen su ma duk sunzo
Haka aka cigaba da gudanar da biki lpy ba'a gama bah sae kusan sallahr margib
Was he gari Friday aka daura aure.
Masallacin yaci ka da mutane yan kasuwa da masu aikin gwamnati. Mutane sunfi dubu suka shaida daurin auren Haleemat Masud sarkawa tare angonta Saheeb Uthman da kuma Hasfat masud sarkawa da Fareed Ahmad Bindawa.
Allah bada zaman lpy.
Bayan an gama daurin aure angwaye suka zo akayi pictures da amaren su.
Rafeeq sae farin ciki yake kamar shi aka daura ma aure.
Safwaan kam yana nan kamar yanda yake musamman da yaga yanda kawayen su ke binshi da kallo sae ya hade fuska kamar hadari
Da misalin karfe 6:30pm aka kae a are gdan su
Da dare aka koma shirya wa zuwa dinner.
Twins din sunyi kyau sosae masha Allah wani material suka saka dark blue and whyt sunyi kyau sosae.
Shagali aka tayi ba a watse bah kusan sha daya na dare abun sae son barka kowace angonta ya dauke sae gd.
Washe gari akayi walima itama ta kayatar sosae dan mata da yawa sun karu da wa'azin da akeyi. Bayan an gama kowa ya tafi gda cikin jin dadi da musu fatan Allah ya basu zaman lpy
Ameeeeeeeeeeen
A week later su safa suka fara waec.
Yau ta kama Monday su safa an tashi tun safe aka shirya tsap cikin uniform din da suka matukar yi musu kyau sun fito neat
Dining suka wuce dan sauri suke sun kusa yin late abinci suka ci bayan sun gama suka je dakin mommy suka gaesa addu'a ta musu sosae da fatan nasara
Daga nan suka Shiga dakin Abba bayan su gaesa ya musu addua shima
Part din Ummi suka je a parlour suka same ta Ita ma bayan sun gaesa ta musu addua da fatan nasara
Driver na ajiye su ya juya yyinda su kuma suka nufi exam Hall a direct koda suka Shiga har an fara raba papers suka yi sauri sukayi taking seat dinsu aka fara da practical chemistry
A bangaren safwaan kuma bayan an gama biki Abba ya aikesa u.k duk da baiso zuwa bah haka ya hkr ya je dan bayanda ya Iya.
Bayan ya gama abunda yake ya dawo gda
Around 12pm flight dinsu yyi landing wayar sa ya dauko yyi dialing no din da yyi saving da beloved bro ringing biyu yyi ya dauka
Hello wae ina ka ajiye wayar ka ne tun dazu nake kira amma kaki picking " safwaan ya kashe maganar cikin tsiwa
Rafeeq yace" kajimin mutum yanzu ka kirani amma ka hau masifa. Toh ya aikin naka "
Safwaan ya tabe baki kamar yanda ganin sa yace" kae ni fah ina 9ja kazo ka dauke ni a airport "
Rafeeq yace" my man kawae ka kira driver yazo ya dauke ka danni yanzu zanje daukar su tasleem ne a skl"
Wani irin haushi ne ya kama safwaan dan ji yyi da Rafeeq na kusa dashi da ya bashi one blow a fusace yace" toh mayen mata ai a haka zaka kare gurin yima mata bauta"
Dariya Rafeeq yyi yace" ina gaya ma my man zamanin yanzu yan sweet sixteen sunfi.dadi"
Safwaan yace" no badan ka gaya min sweet sixteen ko sweet hundred suka fi dadi na kira ka bah malam"
Kit ya kashe wayar dialing no din mommy yyi tana dauka yace" mommy driver za'a turo min ina airport "
Mommy tace" toh tunda baka Iya sallama bah bare gaesuwa"
Yace "sorry mom"
Mommy tace"ba komae gashi nan zuwa"
Yace " I'm grateful "
Ba a dade ba sae ga drivern yazo isowar sa tayi dae2 fa iso war Rafeeq .
Daure fuska yyi kamr bae taba dariya bah
Tasleem ce ta fara fito wa snn Rafeeq
Zuwa tayi da Saudi zayati hugging dinsa ya daga mata hannu alamar ta dakata tsaya wq tayi cak.
Rafeeq ya kara so yace" haba bro wat is dis daga kawae zatayi hugging dinka sae ka wani daga mata hannu she is exited to u ne amma kana wani daure fuska"
Kara tsuke fuska yyi yace" idan akwae abunda zaka yi then bismillah"
Rafeeq yace" ba abunda zanyi illa kawae in kama abuta in bata hkr amma kasani wlhi idan muka yi aure all dis takura da kake mata will come to an end"
Bae koma bi ta Kansu bah yasa kayan sa a motan da driver ya zo da ita kafin ya shiga suka wuce abunsu
Suma su Rafeeq shiga suka yi suka bi bayansu.
Da suka isa ma ba Wanda ya kula wani.
Da dare safwaan da rafeeq suna zaune a parlourn Ummi suna yar fira
Safa kuma da Tasleem suna daki dan yau a part din Ummi zasu kwana
Mikewa safwaan yyi ya nufi dakin koda ya turo kofar safa ta biyo Tasleem da guda da pillow a hannu zata daki Tasleem dashi.
Mutuwar tsaye safwaan yyi ganin halittar safa da yyi.
Saye take cikin waya silky gown purple colour Iya gwiwa rigar V neck ce hakan ya dan bayyanar da breast din ta kadan.
Sandare wa suka yi a gurin safa ta shige toilet da gudu ita kuma tasleem ta tsaya mazurae
Hade fuska yyi yace" ke zonan "
Yana gama fadan haka ya juya ya fita biyo shi tayi a baya suna kawo wa parlour ya zauna yace" jeki kitchen ki hada min tea ki saka lime a ciki guda hudu"
Tace "toh ya"
Juya wq tayi ta shiga kitchen din
Kallon sa Rafeeq yyi yace" kaga ka dae na wahalar min da mata tunda ba ita ta Dora ma ciwon nan bah
Shiru kawae safwaan yyi dan ya San idan ya biyema Rafeeq har Tasleem ta fito sae taji abunda ke damun sa ta rae na shi
Bayan ta gama ta kawo masa ya kara yace " karna kara ganin Ku kuma rough play"
Tace"toh ya"
Sim sim ta wuce zuwa daki
Tana Shiga safa ta samata dariya tce " kice kin sha wahala a gurin ya safwaan" ta kara sa maganar tana ma tasleem dariya shiru tayu bata kula ta bah ta hau gado ta kwanta itama safa bayan ya gama dariyar ta ka jawo pillow ta kwanta....
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top