Part 5

..... Washe gari da misalin karfe 10am barrister ya dira a gdan dira area din su Alh sambo

Bayan ya isa ya kira shi yace mae gashinan a bakin gate

Alh sambo yace" OK toh ka shigo"

Danna kan motar yyi cikin gdan a parking space yyi

Cikin gdan ya kara sa shiga inda mae gadi ya mashi jagora har cikin parlour. Koh da ya shiga ba kowa a parlourn TV ce kawae ke ta faman aeki.

Alh sambo ya sauko tare da matarshi suna dariya kallon shi yyi alamun bae gane kowaye ba danshi har ya manta da sunyi mgn da wani yanzun nan

Barrister yyi smiling yace" Allah sarki ni ne Wanda ya kira ka jiya akan maganar gda"

Bayan ya zauna barrister ya mike tsaye ya koma gabanshi ya tsaya ID card dinsa ya ciro ya nuna ma Alh sambo.

Alh sambo yace" toh mae amfanin nuna min ID card dinka da kayi"

Barrier yace" sunana Barrister junaid kuma nazo bincike ne akan ka nayi amfani da wnn damar ne dan naganni a gaban sbd nasan da nayi amfani da aikina bazan Iya ganin ka bab"

Alh sambo yace " toh kuma yanzu mae nayi da har xaka biyo ni har gda na"

Barrister yace "dama nazo bincike ne akan wani gda dake sharada"

Alh sambo yace "ae barrister gidajen sharada na da yawa wanne daga ciki?"

Barrister yace " toh bari in fito maka a mutum ina nufin gdan marigayi Alh Muhammad karamat nake nufi"

Alh sambo y"toh ae ni barrister na riga da na sae da wnn gdan tun tuni"

Barrister yace " shi yasa ma nake nan"

Zama barrister junaid yyi kusa da Alh sambo 



Barrister yace " gsky nake so ka gaya min kar ka boye min komae idan ba haka bah... Kasan sauran"

Alh sambo yace " barrister ni ae koma menene zan fada maka dan wlhi na tsani abinda zae hadani shari'a da wani"

Ganin yanda Alh sambo ya tsorata yanzu2 yasa barrister matukar farin ciki .



Barrister yace "Alh wae koh kasan gdan da ka siyar ansa kara akanshi yanzu haka mgnr da mukeyi da kae jibi za'a kara shiga kotu dan Allah Alh ka taemaki matayun nan kasan duk Wanda yaci kudin maraya sae ammanar Allah ta kamashi"

Alh sambo kam da har zufa ta fara kwaranyo masa a jiki yace" gsky barrister hayata akayi akan naje gdan a matsayin Wanda ke bin Alh bashi munyi da mutumin duk abunda aka samu za'a raba biyu a bani rabi"

Barrister yace"Alh  ngd sosae dan ka taemaki wadan nan marayun to amma ya sunan mutumin"

Alh sambo yace " ba kowa bane illa dan uwansa wato Alh Sani kuma tun ranar ya gefar da ni bae kara nema na bah shi yasa ma na goge no dinsa"

Barrister yyi mae godiya sukayi sallama

Yanq fita gdan uncle yaje  bayan sun gaesa barrit ya kunna masa tape din da yyi recording bayan ya gama sauraro yace"barrister insha Allah wnn ma ya wadatar insha Allah nasara tamuce "

Barrister yace "Allah ya taemaka



A bangarn baffa Sani kuma har ya aika akashe mae Alh sambo sbd kar yaje ya bada sheda a kotu .

Yauce ranar da alkali ya nemi a dawo kotu as usual bayan anti duk abunda ya kama ta aka fara kara

Judge yace" koh lawyern Wanda ke kara Wanda ake kara na da tambaya?"

Barrister kabeeru yace " eh ya mae shari'a zan so wnn kotu mae adalci da ta bani damar gabatar da Alh masud a gabanta"

Judge yace" kotu ya baka dama"

Yace" ngd"

Bayan uncle masud ya fito barrister kabeeru yace" koh zaka Iya gaya was kotu sunan ka da kuma alakarka da marigayi?"

Uncle masud yace"sunana Masud Muhammad kuma alaqar dake tsakanina da marigayi bats wuce abokanta ka ba koma ince maka yan uwantaka"

Barrister yace " toh Alh amma ka kire wnn zumuntar da mahimmanci kuwa dan bae kama ta ace duk wnn matsayin da yake dashi agurinka ka bari a kwace wa marayu kudi koh ince sun salwantar da kudin su bah anya ma ba hadin bakin ka a wnn abun kuwa"

Barrister junaid ya mike tsaye yace" objection my Lord bae kama ta barrister ya riqa jefan Alh masud da irin wadan nan kalamae ba ina ruwan kotu da ya riqe amana ba koh bae kire bah "

Judge din yace "korafi ya karbu barrister kabeeru ka gyara tambayiyin ma"

Barrister kabeeru yace " ngd ya mae shari'a zaka Iya komawa ka zauna"

Judge yace" ko barristern Wanda ke kara nada tambaya"

With confidence barrister junaid ya mike yana smiling yace " eh ya mae shari'a zanso wnn kotu mae adalci da tabani dama dan na gabarta mata da shaidun da nake dasu"

Judge yace " kotu ta baka dama"

Tape din da yyi recording ya kunna kowa Na gurin yyi shiru ya mae da hankali nae zuwa ga recording din kunna wa yyi maganar Alh sambo ta fito radau ba karamin tashin hankali baffa ya shiga ba sae wani zufa dake karyo masa idanun sa duk a waje. Kallon sa barrister junaid yyi ya mae smiling snn ya Baeda duban sa zuwa  mae shari'a yace

      "Ya .ae shari'a zan so wnn kotu mae adalci da ta kara bani dama na gabatar da daya daga cikin masu aikin banki"

Bayan ya fito barrister yace" ko zaka gaya wa kotu sunan ka"

Yace" sunana Moshood Abdulbaseed"

Barrister yace "koh zaka wa kotu bayanin abunda ya faru a banking ku"

Moshood yace " ehh  wata rana muna zaune a bank sae ga Alh da wani yaro da bazae wuce 28yrs , toh dama ni da manager dinmu ne a zaune a lkcn sae ya fadi bukatar sa akan yana so ayimae takardun karya akan cewa Alh Muhammad yaci bashin banki da farko manager bae yarda ba sae da yaji ance za'a bashi 10 millions snn ya yarda dan yasan kudin da ke cikin account dinsa zasu kusa kae billion kuma harda fada masa alh  ya bude wa yara nae accounts suma sae Alh Sani yace toh yanzu ya za'ayi da na yaran sae manager yace kawae kace anyi hacking accounts din shknn bayanda banyi bah gurin hanashi amma yaki yarda karshe ma yace zae min karya akan na ari bashi kuma naki biya kuma idan na kuskura na fada ma wani toh sae ya kasheni hakan yasa nayi shiru da bakina shekaran jiya kuma aka aeko mana da sakon cewa an kashe shi ya mutu"

Barrister yace " ngd zaka iya komawa gurinka"

Barrister yace " zan so kotu da ta kara bani dama na kira Hjy Mariya"

Bayan ta fito yace" zan so ki gaya wa kotu sunan ki da kuma alaqarki da managern banki da aka kashe"

Tace" sunana mariya mansoor kuma ni matar managern bankin da aka kashe shekaranjiya muna bacci ni da mae gda na sae muka ji hayaniya a waje koda ya leka sae yaga mae gadi a kwance an mashi yankan rago muna tsaye a gurin muka ji an banko kofar dakin da muke ciki an shigo wasu  mutane ne guda uku suka fito da mu parlour ogan su na a zaune yyi crossing leg dinshi daya agabanshi aka ajiye mu mari ya zabgawa mijina  guda uku yace munxo ne mu tafi da ranka sbd wnn mayen barristern zae Iya zuwa yyi bincike akan ka dan haka yanzu zaka bakunci lahira murde mae wuya suka yi ni kuma suka shaka min wani abu" ta kara she mgnr tana kuka mae tsuma zuciya

Barrister junaid yace " ngd zan so wnn kotu da tayi la'akari da wadan nan shedun ta duba ta gani ta kuma bawa mae gsky gskyr sa ngd"

Judge yace" barrister kabeeru ko kana da wasu tambayoyi"

Barrister yace "aa amma zan so wnn kotu mae adalci da ta kara bani wani lkc dan zuwa nayi bincike sosae da kuma samo kwararan hujjoji da zasu sa wnn kotu da tayar da Wanda ake tuhuma karyace aka kaga masa ngd"

Judge yace" shknn wnn kotu ta daga kara zuwa 15 na wnn watan.

Bayan an tashi kowa ya fito baffa ya hadu da su uncle masud a harabar gurin kallaon yyi tare da wani irin mugun smiling uncle masud yace "kae mu tafi kawae Ku kyale shi"

Suka wuce abunsu.



Washe bari da dare anaconda ya he gun baffa a harabar gdan suka tsaya.

Baffa yace"haba anaconda ai ba haka mukayi fa kae bah ka bari idan Allah yasa munci wnn shari'ar sae in baka duk abunda lake da bukata kaga fah yanzu haankalina atashe yake anfara kama mu "

Anaconda yyi dariya yace"an dae fara kama ma toh wlhi Alh bari in gaya ma kae a gama kace ka manta sayin sae na share ma kae kamar yanda ake safe kan maciji" ya karashe mgnr cikin muryar yan shaye2

Baffa yace"haba anaconda Mae kuma ya kawo mgnr sare kae ai ni nace zan baka koh"

Anaconda yace" ehh gwara na gaya ma kar asamu Matsala"

  Sukayi sallama baffa ya bashi 150  snn ya koma cikin gd a parlour ya Tatar da inna larai sae kae komo take tana ganin shi taje gurin shi da guru tana fadin"Alh mun shiga uku hydar na hanyar tafiya Enugu kuma gashi ance hanyar bata da kyau za'a Iya kashe mana shi"

Cikin bacin rae baffa yace to akashe shi matsalar wa ni nan da kika ganni damuwa ta itace nagama wnn shira'ar kuma ace ni keda nasara"

Inna larae  tace " oh tanan ka bullo kenan " oh tanan ka bullo kenan toh wlhi idan kayi wasa sae na tona maka asiri a gaban duniya tunda ka nuna kudin haram yafi dan da ka Haifa acikin ka" tana kaeawa nan tawuce daki ta barshi a gurin.

Binta yyi har daki yana cewa" wlhi idan kika tona min asiri sae na kashe ki"

Kicin kuka tace"ae ko yanzu zaka Iya kashenin kamanta duk abunda naje boka na bakin rafi ya maka kuma wlhi sae ka rigani mutuwa dan kae wuka zaka sa nikuma boka ne zaema kisan gilla"

Shiru kawae yyi yana kallon ta.



Bayan kwana biyar anaconda ya kara zuwa gurin baffa akan mgnr kudin baffa yace bazae bada ba sae an gama shari'a



Yauce ranar da aka Shiga  kotu na karashe...

Bayan an gama gabatar da al'adun kotun kamar kullm aka fara shari'a barrister junaid ne ya fara mike wa yace" ya Mae shari'a idan kotu baza ta damu bah zan so na gabatar da malam Abu a gabanta"

Judge yace" kotu ta baka dama"

Yace "ngd"

Bayan Wanda ake kira malam Abu ya fito barrister yace"koh zaka gaya wa kotu sunan ka da kuma aikin ka"

Malam Abu yace" sunan Abu kuma ni da Mae gadin gidan marigayi ne amma yanzu bani da aikin yi "

Barrister yace"toh Mae yasa kabar aikin gadin ka koh marigayi ne ya Kore ka kafin ya rasu"

Malam Abu yace" aa ko daya ba marigayine ya Koreni bah Alh sani ne yace na tashi tunda Wanda ya ajiye ni ya rasu "

Barrister yace "ngd zaka Iya komawa ka zauna"

Barrister junaid ya maeda kallon sa ga Mae shari'a yace"da wadan nan hujjoji nake so kotu da tayi la'akiri dasu ta hukunta Mae laifi ta kuma Mae da ma marayun nan hakkin su ngd"

Jugde yace" koh barristern Wanda ake kara na da tambaya "

Barrister kabeeru yace "aa  ya Mae shari'a amma zansi wnn kotu Mae adalci da tayi watsi da wnn shari'ar dan har yanzu shaedun barrister junaid basuyi karfin da za'a ce Alh ne ya kwace kudin marayu bah ne dan Allah zae Iya azurata bawansa a dare daya ngd"

Yana zama sae ga anaconda da sauran click dinsa gaban alkali suka je suka tsaya alkaline yace" lpy na ganku haka bako ne man izini"

Anaconda yace" ba sae mu tsaya neman izini bah munzo kawo kanmu da kanmu ne"

Zawo ne kadae baffa bae yi agurin bah sbd tsabar tsorata da yyi bae ma san lkcn da ya tashi yana fadin " kae anaconda Mae ya kawo kanan bana cema yau zan baku kudin Ku bah dan Allah karka tonamin asiri wlhi zan baka koh nawa kake bukata"



Dariyar mugunta anaconda yyi yace" ba wae kana wasa da hknl na bane toh wlhi sae dae yau a mutu har liman "

Anaconda ya juya ga alkali yace" ya Mae shari'a ni da abokanae na masu laefi ne wato Alh Sani ya samu mun kashe mutane dan kar su tona Mae asiri sbd yaki bamu kudin mu akan lkc ne yasa muka gwammaci a mutu har liman dan haka yanzu naka ya rage hukunci"

Alkali yace" toh Allah yasa mun kawo karshen wnn shari'a kuma wnn kotu Mae adalci ta yanke ma Alh Sani da sauran mutanen da yasa aikin kisa daurin rae da rae kuma Alh Sani zae biya iyalan gdan marigayi tarar naira million 10 snn kuma zae biya diyyan wadan aka kashe da wnn kotu ta kawo karshen wnn zama"

Ya buga abu kowa yace kotu suka watse a waje su uncle masud sae farin ciki suke anata taya su murnar nasara

  Lallai barrister junaid yyi matukar kokari sae dae muce allah saka mashi da alkhairin sa..........

.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top