Part 3

... Bayan kwana biyu Rafeeq ya shirya ya tafi camp sbd Ummi ta matsa sosae. Safa kam koh mgnr komawa skl batayi.

Ranar Sunday Ummi da safa suna zaune a parlour sae baffa ya shigo shida wasu mutanen da basu sani ba.

Safa na ganin su ta tashi tawu daki ba tare da ta gaeda su bah.

Baffa yyi gyaran murya yace"Amina wadan nan mutanen abokan marigayi ne tare suke kasuwanci"

Ummi tayi yar dariya tace"sannun Ku da zuwa"

Bayan sun gama gaesawa baffa ya fara mgn yace"Toh dama sunzo ne sbd suna bin marigayi kudi kuma kudin ba kanan kudi bane toh shine nace gara abiya tun kafin ya dade a katsa koh ya kike gani" ya karasa yana yar dariya

Ummi tace"toh baffan yara duk yanda kayi ai dai2 ne"

Yace"toh shikenan yanzu dauko mana ATM sae aje banki a dibo kun a basu"

Ummi ta tashi ta dauko musu ta dawo bayan ya karba suka tafi.

Shiru Ummi tayi abun na ta bata mamaki.

Bayan kwana biyu baffa ya kara dawo da wani mutumi a matsayin lawyer. Masifa ya dinga yi akan sae an raba gado an bah kowa nashi sukuma yaran a siya musu fili a ajiye.

Ummi tace "toh ae babu komae amma abari har Rafeeq ya dawo koh tunda shine babba"

Baffa ya fara masifa ta inda yake shiga ba tanan yake fita bah. Bayan da Ummi ta Iya dan mace ce mae sanyi

Duka kada rorin sa ta dauka ta bashi kama daga papers din filayen sa har ATM dinsa gaba daya tabashi.

Suna fita ta fashe da kuka mae tsuma rae safa na kitchen duk taji abunda suke fada tana fitowa ta dauki waya zata kira Rafeeq Ummi ta yi sauri ta kwace wayar tana fadin" a'a safa karki gaya masa nasan zae Iya gudowa ki kyalesu kawae Allah ae ba azzalumin bawan sa bane" itama safan kuka tasa suka dinga kuka gaba dayan su sun zama abun tausayi.

Washe gari ya dawo yana kuka karmar karamin yaro Ummi tayi ta bashi hkr dan ita a tuna ninta mutuwar dan uwansa ne ta dawo mishi .

Sae da yyi mae isarsa snn ya tsagaeta ya fara mgn"kiyi hkr Amina ina tuna nin taya zan fara sanar da ke wnn al'amari"

A tsorace Ummi race"baffan yara wani ne ya mutu??"

Yace"a'a ba mutuwa akayi bah dama...dama uhmmm...Ummi race"dama me wae Mae yake faruwa ne tun dazu kaki kayi mgn"

Yace"kiyi hkr Amina dama kadarorin da kuka bani ne suka kone saka makon gobar da akayi a dakin da nake kwana a gdn abokina.

Ummi kam mike wa tsaye tayi hannu a gaba tana fadi innalillahi wa'inna ihairrajiun abunda take ta mae2 tawa knn.

Baffa yace"dama nasan bazaki yarda bah nidae yau nashiga uku ya zanyi da marayun nan.

Ummi tace"ba komae Allah ya musanya mana da mafi alkhari" yace"ameen. Sun dan dade suna fira kafin ya tafi

Kafin dawowar Rafeeq komae ya canza acikin gdn. Dan baffa kullum fitowa yake da sabon al'amari kuma kamar yawa Ummi asiri duk abunda yace jiki na rawa zatayi.

Yau ma haka yazo da wasu muatane akan suna bin marigayi kudi naira million 15000 dole ne su karba idan ba haka bah suma nasu jari zae kare

Bayan nan ya kara bullo musu ta hanyar cewa marigayi yaci bashin banki toh kuma dole abiya.snn kuma yasa akayi hacking accounts din safa da Rafeeq

Daga karshe hatta da gdn da suke sae da aka siyar dashi sae baffane ya sama masu wani dan karamin gida suka koma zama a can.

Rafeeq daya dawo Ummi ta bashi lbrn duk abunda ya faru yaso zuwa ya sami baffa ta hana shi wae idan ma ya zalunce su ne Allah zae kamashi da hakkin marayu. Rafeeq yace"wlhi da ace daddy ba plaincrash bane Ajalinsa toh da yace baffa ne ya kashe sa kuma gashi kin hana akira uncle mas'ud sae dae kullum karyar da ake masa daban idan yace da Marsala kice as gashi kuma safa bata rubuta SSCE dinta ba har yanzu wae ya kike sone muyi ummi" ya karashe maganar yana kuka

Ummi race"karna kara jin irin wnn furucin daga bakin ka kafi kowa snn shi din baffan Ku ne kuma da kake cewa safa batayi exams ba kamanta cewa tayi ita baza tayi bah sbd bokon bashida ammafini gareta yanzu kuma shi uncle mas'ud din da kake cewa so kake a fada masa sbd ka tona asririn yayan mahaifinka koh kaka ne dan haka karna kara jin wnn mgnr daga bakin ka kaji ko" Rafeeq kam juyawa yyi ya fita yana magana shi kadae

Ummi ma wani irin kuka mae cin rae tasa wae yau sune acikin wahala.

Bayan shekara daya baffa ya zama wani hamshakin mae kudi kowa yyi mamakin wnn kudin da yyi amma cema mutane yake a dare daya Allah kan halicci bature. Shida iyalansa gaba daya suna cikin jin dadi da m

ore ruyawa yayin da kuma su Rafeeq suna cikin wani hali na rashi gashi kuma lawal din baffa ya dami safa akan sae ta aure shi gaba daya yayan da Allah yaba baffa basu da tarbiyya tun asali ballanta yanzu kuma an samu duniya iskanci kam sae abunda yaci gaba.







*cigaban Labari*

Haka suka cigaba da rayuwa kullum cikin wahala.

Safa kam ankusa yin saukar alqur'an dan wani sati ne za'a musu walima ita da kawar ta Asma'u kullum cikin karatu suke kuma su na bada himma sosae basa wasa.

Haka kuwa akayi bayan sati akayi walima manya2 mutane duk sunzo mkrnt ta cika sosae

Bayan an bude taro da addu'a aka kira masu sauka suka yi karatu daya bayan daya da aka kawo kan safa kam mutane duk sae hankalin su ya dawo kanta sbd Allah ya bata Iya kira'a ga kuma muryar ta Mae dadin sauraro.

Bayan an gama aka rabawa dali bae kyauyattuka masu yawa snn akayi aduu'af tashi kowa ya kama gabansa.

A hanyar su ta komawa gda wani malamin su dake daukar su fiqh ya tsada su bayan ya taya su murna yace wa safa" malam Aysha wato tun lkcn da na kula kina da hazaka naji kin kwanta min arae dan Allah idan baza ki damu bah ko zan Iya samun gurbi azuciyar ki wlhi bani da niyar yau dara a gareki. Ita dae safa komae bata ce bah sae kunya da ta rufe ta. Asma'u ce tace" karka damu malam insha Allah zan taya yin wnn aikin"

Yace"toh Asma'u ngd agaeda gida" .

Bayan sun isa gdan suka gaeda Ummi snn suka shige daki Asma'u sae tsiya takewa safa tana dariya.

_some days later_

Yau ta kama Thursday kuma ayaune uncle ma'sud da iyalan sa duka suka dawo sae dae safwaan Wanda yana gurin aiki.

Ranar da suka zo Rafeeq ya shirya zuwa gdan su. Sunyi matukar farincin ganin sa bayan an gama gaesawa uncle ya tambaya ya su Ummi da safa yace"duk suna lpy uncle" kallonsa uncle mas'ud yyi na dan lkc yana nazartar sa ksfin yace"Rafeeq da alamu akwae damuwa atattare Dakar lpyr ka kuwa"yake kawae yyi yace "lpy uncle kaga wani abune"

Uncle masud yace"nasan dole akwae abunda ke damunka kawae dae baxa ka fada bane"

Yace"aa uncle all is fine"

Uncle masud yace"OK gobe kazo da ummin ka da safa tunda yanzu dare yyi"

Yace"insha Allah uncly I will do as u said"

Bayan sunyi sallama ya kama gda yana tunanin taya uncle zae dauki wnn alamarin haka.

Washe gari bayan sun shirya suka je gdan uncle kamar yanda ya bukata.

Bayan an gama gaesawa uncle tace"lpy Amina naga duk kun canxa cikin dan lkc kankani kodae mutuwar ce har yanzu bata gama sakinku bah"

Ummi tayi murmushi tace"ba komae kawae dae yanayin rayuwane"

Yace"tanayin rayuwa kamar ya"

Ummi ita dae kawae yake take tana tunanin taya zata fara gaya masa abunda ya faru safa kam da taji shirun yyi yawa da alamu knn Ummi bata da niyar fada masa ta fara mgn tana kuka

"Uncle tun bayan ta fiyarku komae ya canza mana kullum da sabuwar wahalar da muke shiga toh yau zan gaya maka abunda Ummi da ya Rafeeq harda ya safwaan suka dade suna boye ma.

Nan tabashi lbrn duk abunda ya faru. Idan ran uncle yyi million toh ya baci fada ya farayi sosae .

Dukan su shiru sukayi dan basu da abun cewa rashin kyatawa ce dae sunyi hkr suka dinga bashi har ya sakko nan ya dauki waya yakira safwaan shima fada ya masa sosae akan na rashin fada masa da yyi hkr ya bashi yace " wlhi Abba Rafeeq ne yanemi affuwa a gurina akan kana gaya ma komae. Nan ma dae fada yyi sosae ya kashe waya.

Bayan sallahr la'as suna zaune gaba dayan su a parlour uncle masud ya fara mgn " yanzu dae duk abunda ya faru ya faru abu daya ya rage shine mishigar da kara kotu dan ita kadae ce zata Iya rabamu dashi"

Ummi tace"ba komae duk abunda ya kama ta ayi toh ayi kawae . mommy kam tace "wlhi koh abban yara kotu ce kadae zata Iya rabamu dashi dan haka yanzu ka kira lawyern kasanar dashi hallin da ake ciki dan kasan da karfi2 make dukan karfe.

Aiko wayar sa ya dauko ya kira barrister junaid ya gaya masa cewa akawae karar da yake so ashigar masa da ita zuwa gobe"

Barrister yace"ba damuwa Alh insha Allah za'a shigar"

Uncle masud yace " toh sknn barrister inya so gobe sae mu hadu'?"

Yace"toh sknn"

Sukayi sallama uncle ya kashe wayar. Ya kalli ummni yace" Amina Ina so zuwa gobe Ku shirya gaba dayan Ku sae Ku dawo nan da zama"

Ummi tace"toh insha Allah goben zamu dawo"

Basu koma gda ba sae karfe 9pm tare suka tafi da Tasleem dan tace baxa ta kwana a gdan bah. Aiko suna isa safa tayi sauri tashiga gdan su Asma'u tare suka fito gaba dayan su suka shiga gdan su safa.

Nan safa ke shaida mata xasu bar gdan da suke. Allah sarki ba Asma'u kadae bah koni sanda nayi kuka.

Basiyi bacci ba sae kusan karfe biyu na dare sbd suna hada kaya bayan kuma sun gama su safa suka fara fira itakam Ummi bacci tayi ta kyelesu.

Washe gari kuwa suka koma gdan uncle kamar yanda ya bukata.

Part daya aka gyara musu guri yyi kyau sosae shi kuma Rafeeq part dinsu daya shida Safwaan.

Kamar yadda uncle masud ya bukaci barrister yazo. A parlour ya same shi yana shan black tea uncle ya masa bismillah yace aa ya gode.

Nan suka fara mgn akan abunda ya hada su. Uncle ya bashi lbrn duk abunda ya faru.

Yace" toh kaga koh barrister we don't have tym to waist kawae a fara shirye2 sbd I don't wnt it to take too much tym d game is over hakanan"

Barrister yace" insha Allah Alh nan da wani sati komae zae fara tafiya"

Uncle yace"/alryt ba damuwa fatanmu shine kawae akamashi"

Nan suka cigaba da zancen akan yarda zasu bullowa lamarin

Da gamma bayan baffa ya dawo gda inna larai ta bashi paper din da aka bata ta bashi idan ya dawo gda. Yyi tunani koh papern akan wasu kaya ne da zasu shigo. Phone dinsa ya dauka ya kira lawal yace ya same shi a gda yanzu.

Jimm kadan sae gashi ko yazo baffa ya bashi pappern yace " lawal so kaga Mae akarubuta ajikn takardan nan. Ya karanta abunda ke rubuce baffa yyi Saudi yace"lawal koh mgnr kayace akeyi"

Lawal yace" kaga iilar jahili koh toh ana tubumar ka ne a kotu akan kudin mutane da kaci. Zufane ya dinga karyowa baffa ta ko ina ajikinsa shi bae mayi tuna nin koh su Rafeeq bane sbd matarshi taje gdan bokanta akan arufe musu baki shi yasa bae ma fara tunanin hakan bah. Nan take ya kira lawyern sa ya sanar masa abunda ke faruwa. Nan lawyern me shaida masa kar ya damu kasan ban tana faduwa a wnn aikin bah kawae dai kasa farashi Mae yawa za kaga aiki da cikawa"

Baffa yace*karka damu wnn ba komae bane

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top