Part 29



🔚🔚🔚🔚🔚

🅿71_75

....... Kulawa sosae safa ke samu daga gurin mommy da oga safwaan ranar da ta cika 2weeks yaje da kanshi afte isha ya samu daddy bayan sun gaisa yace daddy dama mommu ce wae bazata bani matata ba kuma naga ai yanzu ta samu lpy ba abunda ke damunta.

Smiling daddy yyi yace lallai sae yau na yarda baka da kunya ni kake gayawa a mae da maka matarka kasa yyibda kanshi yace daddy wlh baza ka gane bane ai nayi hkr tunda har na barta tayi 2weeks ai ni ba dutse bane

Dakuwa daddy ya mishi yace ungo nan ja'irin banza tashi ka bani guri mikewa yyi yace toh daddy ae gskyr kenan amma pls talk to her yace toh daga nan ya fita part din ummi ya wuce direct acan ya tarar da safa da tasleem sae ummi daga kan dining magana suke akan yanda bikin zae kasan ce shigowa yyi da sallamar sa kamar an mishi dole idon shi ya sauka akan safa kae tsaye kanta ya yafa yana manna mata kiss abaki yace my mata nayi missing dinki

Tasleem kam dariya ta so yi amma ta kama bakinta ummi dake zaune duk kunya ta kamata safa ta daka mishi duka tace kae baka da kunya to kalli can idan ta nuna mishi ya kalla ummi ya gani aikon suna hada ido ta mike zata shige daki

Da sauri ya karasa gurinta yyi hugging dinta ta baya ya bata kiss a kumatu yace ummina ban ganki ba ykk tace lpy son ya aiki ta fada tana shafa gefen face dinsa yace lpy ummi amma akwae matsala

Janshi tayi kan dining tace matsalar me kenan?

Marairace face yyi yace ba mommy bace tace wae safa bazata koma kuma ni wlh bazan boye muku ba ina bukatar matata a kusa dani nasan itama hkr kawae take

Smiling ummi tayi tana mamakin yanda yake fada mata mgn haka ko ya manta ita surukar ahi ce tace karka damu son zata koma yau din nan kaji

Yace yauwa ummina i heart u amma naga kamar ita bata son komawa ma

Safa tace eh wlh ni da zaka barni har na haihu ma da na dinga saka maka albarka kenan Tasleem tace uhmm munafuka sae mun kwanta da dare tayi ta damuna da mgnr mijinta mijinta safwaan yace hmmm kyale zan kamata ne ummi tace Allah ya muku albarka dae suka amsa da ameen nan suka cijaba da firarasu sae da akayi sallah kana safwaan ya fita masjid





________★



bayan sallahr isha tare suka shigo da Rafeeq ba kowa a parlourn part din ummi hakan yasa suka wuce part din mommy safa na zaune taci wankanta cikin army green lace mai flowers baby pink tayi kyau abunta ga daurin dan kwalinta zarah buhari suna hada ido ta sakar mishi murmushi shima haka duk abunda suke yi mommy na kallonsa sae datayi gyara murya safwaan ya dan sosae kanshi yace mommy bark da dare tace wayya ga matar ka nan tunda har ka fara kai karata dauki abunka ku tafi Allah kara lpy yace ameen momcy

Tace ja'irin yaro mara kunya kawae yace haba mommy aibya kamata a tausaya min sati biyu fa wlh ji nake kamar tayi shekara biyu ne

Mommy tace kae dae ka sani gatanan safa ta shagwabe fuska tace mommy nifa ba inda zanje hade fuska yyi yace ke ni sa'an ki ne zaki tashi ko sae na.. Bae karasa ba tace haba ya ni Allah ba inda zanje daukarta yyi cak ya fita mommy kam mamaki ne ya kamata bata taba tunanin akwae matar da safwaan zae iya ma haka sbd sanin halinshi da tayi hamdala tayi ma ubangiji tare da gode masa Rafeeq yace mara kunyar banza itama din ai salon iskancine yasa tace bazata bishi ba munafuka ummi tace yarona fa da gskyr sa dan haka karku saka mishi ido

Dawowa safwaan yyi ya kallibTasleem yace dauko min kayanta tashi tayi ta shiga  dama sun hada kayan tuni ta jawo mata troley dinta ya karba yace sae da safe ya fice



---------•°•

Suna zuwa gda yyi parking ya kalleta yace welcome bby smiling tayi tace tnx suka fito sae cikin gda tun a parlour safwaan ya fara haukace mata da kayar ya rabu da ita ta shiga bedroom dinta wanka tayi ta shirya cikin kayan baccinta ta feshe jikinta da turare ta fita akan gado ta ganshi kwace har yyi shirin bacci tana hawa gadon ya jawota daga nan na rufe musu kofa na fita.



Washe gari dole safa ta gasa jikinta da ruwan zafi dan ba karya safwaan ya nuna mata yyi missing dinta bayan tayi wanka ta shiryavta shiga kitchen kunun gyada da kosai ta musu bayan sun gama breakfast safwaan ya fita sbd kiran da ake mishi a office bayan ya tafi ta dawo tana kallo around sae ga Asma'u da amani sunyi sallam cikin murna ta mike ta tarbe su bayan sun gaisa ta karba yaran tana gani nan ta kira Tasleem itama ba dadewa sae gata nan fa fira ta barke suka dinga tsara yanda lbrn bikin tasleem zae kasance.







••••••••••★





Alhmdllh kwanaki sae tafiya suke har Allah ya kaimu saura kwana 10 a daura auren Yau aka kawo lefenta set din akwati 3 kowane set mai guda biyar da kit babu ne kawae babu akayan dangin da abokae dun sun yaba ko hassada da kanta sae da tayaba kayan Tasleem sae dae muce Allah kaemu rana kawae.





Safa kam masha Allah tana samun kulawa sosae gurin noorul hayat dinta sae shagwaba take mishi shi kuma yana biye mata ga cikinta ya mata kyau amma duk ya bata mata fuska da kuraje harda kukanta wae ita acire mata ciki duk ya bata mata fuska gashi bikinya matso dabkyar safwaan ya lallabata  da suka je asibiti aka bata magani.









*ᖇᗩᖴEEᑫ ᗯEᗪᔕ TᗩᔕᒪEEᗰ* ❤🔐



An fara biki cikin farinciki dangi duk sun cika gda Ya hafsa da ya leemat ma duk sun zo bikin kanwar tasu kamubaka farayi safa biki nasu komu dakyar ta samu tayi time dinmu ko ganinta baka yi haka akayi kamu da ya kayatar anyi cikin annashuwa da jin dadi bayan an gama kowa ya watse



Da dare safwaan ya kira safa dan yana son ganinta dan tun ana kwana uku biki ta kwashi kayanta ta koma gda part dinsu taje yana labe jikin kofa tana shiga ya jawota jikinsa ita tsorata ma tayi kissing dinta ya fara dakyar ya jata suka shiga dakin shi sae da ya saka key kafin ya fada kan gadon dole anan ta kwana badan taso ba.





Washe gari da yamma akayi sister and friends day tsayawa fada muku kyan da Tasleem tayi bata lkc ne army green din gown ce a jikinta tayi kyau sosae safa ma haka sae da akayi musu pics da ango safwaan ma yace wlh shima anho ne sae an mishi shi da amaryar sa dariya sukayi kana aka musu suma aka fita event.

Da dare safa a part dinsu ta kwana yau







Washe gari da misalin karfe 11 aka daura auren Rafeeq da Tasleem mutane sae saka musu albarka suke bayan daurin aure suka dawo gda akayi pics sosae.





Da dare aka shirya zuwa dinner marrown ashoke ta saka da head golden friends dinta kuma golden material da head marrown sunyin kyau sosae bayan an gama shiryawa aka fita a jere suka shiga Rafeeq da Tasleem a gaba sae bayan su safwaan da sada sae amani da mijinta haka ma asma'u ita da mijinta sae sir farouq shima da matarsa.

Aka fara gudanar da dinner safwaan ya fita ya bada biography din ango bayan ya gama safa tayi na Tasleem anci ansha an bake yan Neeshar's castle ma ba'a barsu a baya ba.

Washe gari da misalin karfe 5 aka kae amarya gdanta sae dare su safwaan sukama Rafeeq rakiya bayan anyi barkwanci ya kalli safa yace amaryata tashi muma muje dariya aka saka gaba daya yace eh mana da ace yau banda aure bansan irin dariyar da Rafeeq zae min ba sae gashi ma na rigashi shihewa daga ciki nan ma dariya sukayi safa taje gurin kunnnen Tasleem ta rada mata mgn a kunne ta bata wani turare Rafeeq yace nifa ban son gulma kuma fa karki fara hure mata kunne daga shigowa dariya aka saka iya kuma ta shagwabe fuska tana buga kafarta kasa tave haba yay kaga kasa ana min dariya sae a dauka dama haka nake safwwan ne matso kusa da ita yace haba heart beat so kike kijima my heart ciwo tun kafin yazo duniya safa tace to ba yaya bane yace kyaleshi mu tafi gdan mu muma ya kalli tasleem yace inaso a daren nan ki samoma ma bbynki kani kinki ya kara fada yana winking idonshi kunya taji tayi kasa dakae Rafeeq yace ita bata iya wnn rashin kunya naku ba malamai sae da safe nan suka fita gana dayansu ya musu rakiya ya dawo.





Agurguje pls



Rafeeq da tasleem zaman lpy suke abunsu cikin so da kaunar juna haka ma safa da safwaan yanzu cikin ta ya fito sosae.

Duk inda suka je safwaan yaga kaya sae y siya shine zuwa wancen mall din siyan kayan bby da ya leemat zata je dubai harda sako ya bata

Nabeelah ma tayi aure suna zaman lpy da mijinta dake mutuwar sonta shima ma'aruf yyi aurenshi amma ba garin yake zama ba





*9months later*

Zaune suke a parlour safwaan na kasa safa na tsakiyar kafafunsa da tsihon cikinta aiki yake a laptop ita kuma tana shan agwaluma da ta bashi yace aa shi bazae sha ba bayan ta gama tamike da sauri ta koma tare da sakin wata kara safwaan a rikice yace lpy ina lkc daya ta fita hayyacinta wayarshi ya kira Rafeeq kana ya dauke ta sae asibiti da sauri aka karbe su wani doctor yazo zae shiga dakin safwaan ya rike shi yacevwlh bazae karbar mae haihuwar mata ba aka buga aka raya safwaan yace sae ya jira yayanta ya zo safa gaba daya ta galabaita Rafeeq dabyazo yace lpy doctors din suka ce wae ya hana kowa shiga gashi labour take yi sosae da sauri ya shiga shida dr karimat da wasu nurse mata.

Tsaye suke kanta amma har yanzu ta kasa gashi karfinta ya far karewa har sun fara tunanin ko sae ana mata operation ne da kyar ta sunkuto katon bby boy dinta sae da suka gyara ta da yaron suka fita Rafeeq ya fito bakin shi washe kamar gonar auduga yace congrats bro na zama baba wani hawayen farin ciki ne suja zubo mishi mommy da suka zo ta kalleshi tace oh harda kuka nan ya rungume Rafeeq akan dadi ya ma rasa ina zae saka kanshi wata nurse ce ta fito da yaron da sauri mommy ta karba safwaan ya bata fuska tace mara kunya ko kunyar dan fari bakayi yace haba mommy wane kunya kuma safa aka fito da ita sae dakin hutubya shuga ya manna mata kiss a goshi yana saka mata albarka wata kaunarsa yaji tana kara shiga cikin ranshi.

Kan kace kwabo dangi sun cika asibiti daddy da akanshi ma yaje ya duba su safa da ta farka sae da tayi kuka ganin yaronta nan taji kaunarahi har cikin ranta tace ya Allah ka karbi addu'ar da na ma yaron nan gurin hauhuwar sa

Sae washe gari aka basu aka basu sallama kukawa take samu sosae daga gurin mommy da mom fati.

Bayan sati yaro yaci suna muhmmad sunan abban safa amma suna kiranshi da *ASHWAAN* ranar ba safa kadae ba har Ashwaan sae da ya gaji sbd dauka an musu pics da safwaan Tasleem kam ai jitake kamar ita ta haifeshi itama da cikinta abun sae dae muce Allah ya sanya alkairi ya kawo musu farinciki mai dorewa gaba daya.







Safwaan kullum yana gdan kullum safiya kan yaje office sae yaje ya duba bbyn shi da maman sa da dare ma haka wata rana har sae mommy ta korashi yake tafiya ranar da bashi aiki kuma tun sallahr asuba yake tafiya sae dare yake dawo wa.

Zaune take a dakin mommy tana shayar da Ashwaan ya shigo da sauri ya rufe kofa duk a tunaninshi mommy na kitchen ko part din daddy kusa ta ita ya zauna ya jawo face dinta ya hau kissing da sauri ta tureshi tace  mommy da sauri ya juya sukayi ido hudu da mommy kunyace ta kamasa yyi kasa dakae yace barka da hutawa hajiyata gidanku nace gidanku mara kunyar banza tashi ka bani guri yace haba mommy zuwa fa nayi na dan rage zafi dan wlh.. Zaki ta watso mishi hakan hakan yasa ya fita da gudu yana dariya mommy tace Allah shirya safa kam sae smiling take yi.



Bayan 40 days aka fara shirya komawar safa gda safwaan yyi sae fama yake yanzu ma ko zuwa bayayi gdan sosae duk ya zama busy ranar da za'a kaita su Tasleem sukayi rakiya ganin anbi wata hanya da bata gdan su ba abun ya bata mamaki bakin wani katon gida mai masifar kyau sukayi parking mamaki bayyane a fuskanta bayan su fito suka shiga cikin gdan safwaan suka tarar a parlour yana zaune yana kallo yana ganin safa ya mike yana washe baki yace oyoyo my mata barka da zuwa gda kamar gunki ta koma dakyar tace ya nan gdan waye dariya yyi yace gdan maishi mana gdan ki ne rungume shi tayi tana sakin hawayen farinciki tace thanks so much happiness mae zan baka kasan cewa nayi farin ciki yace kanki tace indae nice am all urs ae kara rungumeta Tasleem da suke tsaya tayi gyaran murya kunyace ta kama safa dan harda su mom faty suka zo bayan sun zauna aka gaisa kana suka musu sae da safe suka tafi sae da ta gama zagaye gdan gaba daya yana nuna mata ko'ina har dakin Ashwaan a parlour kuma aka manna wani board da aka jera pics dinsu gaba daya su uku tun suna yara safa ta kalleahi tace ina ka samu pics din nan yace gurin mommy mana tayi dariya da ta kalli wani oic dinshi yace ai na fiki kyai tace ta inama za'a gwada kaima kasani nafi ka nesa ba kusa ba yaukarta yyai cak sae daki aranar tsantsar kauna suka nuna ma junansu.











Agurjuje pls

Masha Allah cikin Tasleem haihuwa yau ko gobe safwaan kuma da aka mishi transfer ya rufe ido yace to shifa sae dae ya ajiye musu aikin su dole suka barshi dan sun san ya iya aiki sosae kuma basa so su rasa shi.



Yau friday kuma a yaune Tasleem ta sunkuto katuwar  bby girl mae masifar kyau murna agurin wnn family ba a mgn bayan sati akayi suna yarinya taci sunanta Asma'u husnah



Nabeela ma ta hafi yaranta yan biyu sae farinciki take haka ma matar ma'aruf itama ta juye nata Asma'u da amani ma haka duk sunyi na biyu kae haihuwar ma har tamusu yawa safa bata da zama kullum tanankan hanyar zuwa gdan masu jego

Rayuwa kenan





Yau akayima safwaan karin girma a girin aki murna agurin ba'a mgn kowa sae farinciki yake yi.









*some years later*



Yara ne guda biyu da uniform suna jiran driver yazo daukan Husna ta kalli Ashwaan tace ya nifa na gaji yace eyya sorry little nasan yana kan hanya basubkara 5mins sae gashi gda aka fara kae husna kana aka wuce da Ashwaan da gudu ya shiga cikin gdan yana kiran momma safa dake zaune bakinta na cikin na safwaan tayi saurin zarewa tace yes darling ka dawo yace yes momma safwaan yace oh maman ka kadae ka gani ko  yace sorry abu ina yini yace lpy bby oya aje a cire uniform mau aikinta ta kwala ma kira ta zo da sauri tace gashinan ya dawo takama hannun shi tace my kani zomuje.

Safwaan ya kalli safa yace ya katse mana jin dadin mu dariya tayi tace toh ya muka iya tashi muje kayi wanka mikewa yyi suka shiga tare bayan sun gama suka fito suna dariya safa ta kalleshi tace i so much love you my husby  u re my everything i dont think i can do without u smiling yyi yace ni ma haka bby u gave me everything i wanted kissing dinta ya shigayai daga nan suka lula wata duniyar nima na ja musu kofa na rufe.













*Alhamdullah Allah ya bani daman gama wannan littafin nawa lapiya*

*My fans thanks you so much for all you support iya wuya muna jone one love❤*





*Mu hadu daku a next book dina Humeeda*📖













NEESHAR💞

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top