Part 27
Safa kam suna shiga daki ta kwashe lbrn tun dawowar su jiya har yanzu "twin sis wlh baki ga yanda ya saf ya canza ba kamar ba shi ba ni har mamaki nake wlh"
Tasleem tace "hmm ke dae karki wahalar min da yaya wlh idan ba haka ba zaki gane"
Dariya tayi tace"ai wlh sae nayi kin manta duk abunda yamin ai bazae same ni a bagas ba ehe"
Tasleem tace "to wlh kuwa zan rama akan yayanki ke ma"
Safa tace" uhmm gaki ga shi ina daga gefe ina kallonki nasan duk darwn dadewa zaku dawo normal kinga tashi muje kitchen"
Sakkowa sukayi kasa ganin su safwaan basa nan yasa safa ta kunna wakan auren su ta kure volume suka shiga kitchen Arabian Rice da rosted fish sukayi sae tropical smoothie bayan sun gama suka gyara kitchen din suka jera komae a dining.
Daki suka koma fan gabatar da sallahr zuhr safa kam harda wani wanka ta kumayi ta shirya cikin wasu English wears rigar colour white sae straight skirt pusher pink tayi kyau abunta bayan sun gama suka sakko a parlour suka tarar dasu safwaan da shigowar su kenan bayan sun gaisa safa tace "the lunch is ready can we"
Safwaan ya fara mike wa yace "wlh dama am seriously hungry my heart"
Kallonsa tayi ta tabe baki tace hmm su my heart an shiga uku gaba dayan dariya sukayi safwaan ya kalla Rafeeq yace bro ka saka baki acikin mgnr nan pls kasan fa zan iya mutuwa wlh dariya suka komayi banda safa dake ta shan kamshi Rageeq yace none of my business kunfi kusa ai shagwabe fuska safwaan yyi yace tnx kuma Allah u will not eat this food.
Kallon shi safa tayi tace hmmm do u think u ve d ryt to stop him 4rm havin his lunch here
Safwaan yace for sure
Jan hannun Rafeeq tayi tace kaga twinie muje plss safwaan ya koma parlour ya zauna yace to ai shkn ni na hkr ma
Safa dake serving dinsu tace dama ban girka da kae ba ai
Shiru yyi bae ce musu komae ba Rafeeq kam sae smiling yake yi abunshi safa kuma har cikin ranta bata ji dadi ba sbd da shi kadae tayi girkin nan amma wae ba zaeci ba dama mae hali baya taba chanzawa
Muryar Rafeeq taji yace kaga malam Allah kazo kaci kar kayi missing fa ina gaya ma wnn abincin hmm ba'a mgn amma idan kaki kuma ur problem
Banza yyi dashi bae kula shi ba Taskeem ta kallai safa tace darling ke baza kici abincin bane caraf Rafeeq yace ina fa zata ci her husband na daga gefe
Dariya sukayi safa yace aa ni ba yanzu zanci ba sae zuwa anjima Rafeeq yace toh mufa ba yanzu zamu tafi ba dan haka ayi dinner da mu ko bby ya fada yana kallon Tasleem tace baka da matsa amma fa idan nazo gdan ka zan rama
Yace no wahala
Safwaan dae duk yana jin firar tasu amma yyi shiru abinshi bayan sun gama sukankwashe kayan suka maida kitchen suka gyara gurin suka dawo parlour nan ma fira suka dasa amma banda safwaan dake ta faman danna wayar sa. Sae da aka kira asr kana suka tashi bayan anyi sallah daga can safwaan ya fita shi kuma Rafeeq ya koma gda bae dawo ba sae kusan 5:30 ya shigo da ledodin sa a hannu direct dining yaje ya ajiye ya koma kitchen ya dakko blow da plate ya dawo fruit salad ne da shawarma ya zauna ya fara cin kayan sa duk abunda yake yi safa na kallon shi gaba daya sae taji ba dadi sae da ya gama ya kwashe komae ya mae da kitchen ya haye bedroom dinsa.
Rafeeq ya kalli safa yace je ki duba shi kin san halinsa zatayi mgn ya daga mata hannu yace go plss mikewa tayi jiki ba kwari ta tafi baya oarlou hakan ya tabbatar mata da yana bedroom bakin kofa ta tsaya duk sae tayi wani gum takae 5min a gurin kana ta shiga a hankali kamar barauniya a kan sofa ta ganshi da laptop a hannu yana aiki zama tayi a hankali kan bed din kanta a katsa tana wasa da ring din hannun ta shi kuma ganin tayi shiru sae bae ce komae ba ya cigaba da abunda yake
Sae chan tace ya saf dago da idon shi yyi ya kalleta amma bae ce komae ba ta kyma cewa mae yasa baka ci abincin ba sae da ka siyo
Dago da idon shi yyi yace zonan b muau ta mike tavisa gurin shi hanun ta ya ja fada a jikin shi sae da tayi yar kara tace haba ya da zafi fa komae bae ce ba ya gara mata za manta akan laps din sa yace what arevyhu asking
Tace tambaya nayi mae ya hana ka cin abincin da na dafa
Wuyanta ya fara kissing yana jin dadin kamshin turaren ta yace oh u even ve the ghust to asked me dis question bake da yayan ki bane kuka ce bazan ci ba
Kallon shi tayi sae taga idon shi ya kada yyi jaa tace lpy meke damun ka mikewa tayi tsaya tana fadin bari na kira ya feeq ya duba ka kodae ma abincin da kaci ne ka gani ko ban san meke damun ka ba ga abinci na dafa sbd kae amma kaje wae ka siyo oh ni shatuwa ban san meke damun bawan Allahn nan ba
Fisgo ta yyi yace kece maganina bby Rafeeq ba abunda zae iya min safa pls dont lemme sufer pls whenever you are near, I cannot almost find my voice. I am just hoping that when I look at you, my eyes would speak for me. Safa dan Allah kiso kamar yanda nake son ki i can't do without u.
Kallon shi tayi tace hmm yaya kenan har ka manta abunda ka min abaya kae fa kace baka sona toh kuma yanzu wane gulmar ne ke damunka kaga olss let keep dis aside ya idan ka gama ka fito daga haka ta meke ta fita da gudu sae da ta kae parlour ta tsaya ta sae ta kanta kana ta sauka.
Taskeem ta kalleta tana dariya tace ya akayi naga kin dade daga ance ki dubi shi kodae.. Sae kuma tayi shiru tana dariaya
Hararar ta safa tayi ta kalla ta Rafeeq tace ya bashi da lpy ne fa
Kallonta shima yyi yace toh fa meke damun shi tace nima ban sani ba
A tare suka koma dakin suka tarar dashi akan bed kwance breathing so helpless da sauri Rafeeq ya karasa yana tambayar shi meke damun shi da hannu ya nuna mishi ciki Rafeeq yace ciki? Ya daga kae safa dake gefe tace y would u ve to eat food 4rm outside bayan ga shinan na maka haba ya saf mana
Kallo daya Rafeeq ya mata yana smiling yace ba abincin da yaci bane jeki kawo min hot lipton tea kuma ki saka 3 lime a ciki da sauri ta fita sai kitchen in 5 mins ta kae masa da kyar ya samu safwaan ya sha kadan ita kuma safa ta shiga toilet ta hada mishi ruwan wanka.
Koda ta fito har ya shanye lipton din dakyar Rafeeq ya fita parlour ita kuma ta mce ya ga ruwan wankan can a hankali yace mikon towel dina da sauri ta mike ta bashi ya mika mata hannu alamar ta kama shi har sun meke sae kuma suka koma fada wa kan gadon gaba daya jikin safa wani shocking take ji kara matse ta yyi yace why do u also want to cheat on me kallonshi tayi tana zaro ido tace ni kuma yace yes u yanzu kina gani ban lpy kuma duk sbd ke ne amma kina kokarin kara hada min wani zafin da yafi wannan da sauri ta meke daga saman sa tace uhmm banda sharri dae oya tashi kaje kayi wankan mike wa yyi a hankali yazo dae² kunnen ta yace zo muje kimin bazan iya ba da gudu ta fita tana kiran baka da kunya wlh smiling kawae yyi yace hmm wlh duk ranar da na kamaki ko toilet ya shiga yyi wankan sa ya fito ya shirya koda ya sauka su safa suna kitchen suna girki jellowf din spaghetti da taji kifi da vegetable suka yi koda suka gama ana kiran magrib daki suka shiga sukayi sallah basu fito ba sae da sukayi isha kana suka sakko palour.
Gaba dayan su suka zauan sae fira suke yi safa ta dauko remote tayi changing chanel zuwa African MagicHausa koda ta saka ana wani series Halita gaba daya ta bata full attention dinta akan tv Tasleem tace wlh ni halitar nan haushi take bani kalli fa yanda take wani kyefta ido kamar munafuka safa tace wlh koni ina haushinta kuma wae itace star din sukam su safwaan da ba kallo suke ba basu gane ba a haka suka zauna suna gira har 8:30pm tayi safa ta maida zeeworld tace oya dinner Rafeeq yace sae da kika gama kallon kafin zaki bamu abinci
Dariya tayi tace ya baza ka gane bane bayan sun zauna safwaan kunun aya kawae yasha yace ya ishe sa dama duk sun san baya cin abincin dare basu gama ba sae kusan 9 Rafeeq ya kalli Tasleem yace yan matana mu wuce ko
Tasleem ta marairaice fuska tace ya plss ka bari sae mun kalli Mehek jaga kafin muje gda an gama ya plss mana dole ya koma ya zauna suka fara kallo
Safa taja wani tsaki tace ban taba ganin banza jakin director ba irin na mehek yanzu fa so suke su cema mana wae mehek zata tuna wani abu shima gashi shoria ya fara d same dreaming dinda mehek keyi
Tasleem tace wlh sun raina hankalin viewers ne kawae ya aziye ace bayan wadan cen sun mutu kuma wadan da aka haifa daga baya zasu san abunda ya faru har suyi gaining wani stupidity sae indian directors
Rafeeq yace uhhmm kudae ake ji yanzu ai
Haka suka cigaba da kallo har aka gama 10 kana su Rafeeq suka musu sae da safe kusa tafi safa da suka dawo daga rakiya direct daki ta wuce tayi wanka cikin sauri dan tana si ta kalli King of heart na yau riga da wando ta dakko kayan so silky ta daura wani karamin veil ta fito sae kamshi take yi
Ganin an kashe duka bubls din parlour sae na staircase kawae yasa ta gane yana parloun shi kuma tunda ta fito yake kallonta har ta karasi cikin parloun ta zauna tana kallonta cikin wata irin murya taji yace kae heartbeat wane irin mugunta ne wnn
Kallon shi tayi tace muguntan me na maka kuma yanzu yace luk at how u dressed bayan kin san kuma am in bad condition duk abinda ya same ni kece safa
Tabe baki tayi tace wnn kuma kanka ake ji shiru yyi bae ce komae ba suka cigaba da kallo sae da ak kawo gurin da sidhart yake romancing roshni safa ta kalli safwaan karaf suka hada ido da sauri ta dauke kae shi kuma yyi wani smiling yace ya dae banza ta mishi ta cigaba da kallonta bata an kara ba sae jin shi tayibkusa da ita tace ya me haka yace abunda kika kalla kike so je zan miki
Zata kara mgn taji bakinta a nasa cikin kwanciyar hankali yake kissing dinta gaba daya safa tayi so weak har tana kokarin maida martani bata kara lura ba taji yana cire mata botton din riga rike mashi hannu tayi shi kuma ya sauke hannunta kasa ya dago rinannun idon shi ya girgiza mata kae tareda maida bakinsa cikin nata dama idan zata kwanta bata saka bra sae mutsu² take dan bata so ya ganta jin yana neman rikice nata yasa ta kwace bakinta tace ya a parlour muke fa da sauri ya daga ta cak yace to bari mu karasa daki sae ayi mae gaba daya dukan shi ta shiga yi tana wuntsila legs dinta sae da ya direta kan gado ya shiga romancing dinta sosae dakyar ya iya controlling kanshi safa kam gaba daya ya tsorata sae da ya gaji kana ya shimfide gefe yana maida numfashi ya kalli safa yace matsoraciya kawae ana so ana kaewa kasuwa itam idonta a rufe suke amma tana jinsa dagowa yyi yace bari mugani ko kin bata pant dinki da sauri ta mike ta shige toilet shi kuma ya tashi ya wuce bedroom dinsa.
Washe gari safa bata bari sun hadu da safwaan ba da sauri ta hada mishi breakfasy ta ajiye shima bayan ya shirya yaga bata fito ba yace hmm wnn kunyar sae na cirw miki ita haka ma da rana koda ta mishi lunch baya nan da dare ma ta soya mushi plantain da source din hanta ta gudu
Haka suka cigabada wasan hide and seek dinsu har tsawin two weeks ba wanda ya saka dan uwanshi a ido idan ma yyi kincking kofar dakinta ba budewa take ba yayi² amma ina......
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top