Part 26
.... washe gari da safe haka suka kwasa sae gdan su safwaan kuma sunyi sa'a gaba daya mutanen gdan suna parlour safwaan sae fama yake da safa akan taci abinci.
Bayan sun gaisa ne daddyn su Nabeela da kanshi yayi musu bayanin komae tare da bata hakuri akan laifin da tayi sannan kuma yace ma safwaan idan yana da hukuncin da zae mata to gata nan ita mom ta bada hakuri sosae kana dukansu suka ma Nabeela nasiha sosae kuma ta nuna musu tayi na dama.
Bayan kwana biyu ciwon Nabeela ya karu a daren ranar ne tayi mafarkin wani aljani dariyar da yyi koni sae da naji tsoro kadan ya rage nayi fitsari yasin sae da yyi mae isarsa kana yace bamun gaya miki kar ki nema taimako gurin kowa ba bayan mu to yanzu zaki ga sakamakon taurin kae hahahahahahaha zaki gani Nabeela kuuuuuuu hahahahah zaki gani hhhhh!!! shikenan ya bace bat a razane ta tashi wmwani irin ihu tayi da gudu su daddy suka shiga dakinta suna tambayar lpy nuna musu bango kawae take nan mom ta bata ruwa tace Nabeela kina wasa da addu'a ko tace wlhi mom nayi addu'a kafin na kwanta daddy yace to shikenan mekika gani nan ta musu bayani gaba dayan sunyi jugum daddy yace kin gani abubda kika ja ma kanki Nabeela to ku shirya gobe sae mu tafi gurin malam dawood.
mike wa sukayi zasu fita ta marairaice tace mom. yanzu ni kadae zaku bari daddy ya kalli mom yace ki tsaya da ita tace toh bayan ta shigo ta saka ta tayi alwala sae da tayi nafila kana tayi addu'a suka kwanta.
washe gari tun safe suka shirya basu tsaya ko ina ba sae gurin malam dawoid nan ta mishi bayanin abunda ya kawo su yace basu magani da yawa yace kuma ta dage tayi amfani dasu kafin sati biyu sun kare su kuma dawo wa suka mishi godiya suka dire mishi 100k suka tafi.
<★><><★><><★>
Safa kam yanzu taji sauki sosae amma da ummi ta mata mgnr komawa gda tace ita fa har yanzu bata gama jin sauki ba. Safwaan kam ba yanda ya ita dole yake lallbata Rafeeq kuma ya saka su gaba yyi ta musu dariya wae ana so ana kaeqa kasuwa shuda Tasleem kam ba'a mgn.
Yau ta kama friday tun safe mommy ta kaisu gurin saloon bayan an gana kuma aka musu lalli baki da ja ita kam safa da taga ba ita kadae akema wa ba sae bata kawo komae a ranta ba. Basu koma gida ba sae bayan sallahr juma'a wanka sukayi suka shirya.
Da misalin karfe 8pm mommyvta kira safa har bedroom dinta tace tayi wanka kallon mommy ta tsayayi mommy tayi smiling tace go on dear kiyi sauri am waiting for u here
Toilet ta shiga ta tarar da ruwa sae wani sirhitaccen kam shi sukeyi bayan tayi wanka ta fito zae ga Tasleem ta shigo tace amarya ga kayanki inji mommy.
Hararar ta tayi tace ba amarya ba kin manta angone dariya Tasleem tayi tace can miki ta mika mata wata super exclusive pink and purple dinkin riga da plain zani bayan ta saka Tasleem ta daura mara dan kwali ta yafa mata vail dinta ta mirrow ta kalleta tace mrs safwaan wat a nyc look inaji rabonda kiyi kyau irin haka tun ranar aurenki gsky yau yaya bazae ganeki ba.
Duka ta daka mata a hannu tace mara kunya kawae amma Tasleem ni tsoro nake ji
tace "tsoron ne kuma safa
tace "tsoron son da nake ma safwaan"
Tasleem tayi dariya tace "wlh son da yake miki ko rabin nashi bakiyi ba ni na gani a idon shi kuma na gani in action dariya safa tayi tace Allah yasa amma sae na ja mishi aji kin sanni dariya sukayi duka.
Mommy ce ta shigo tace su fito a parlour suka tarar da safwaan ummi da Rafeeq tunda suka shigo yake kallonta amma ita kanta na katsa ummi ta kalleshi tace son tashi ka tafi dare nayi smiling yyi yace ummina yau kuma korana akeyi tace aa son ni na isa na kori one and only dariya sukayi dukansu ya musu sae da safe ya fita.
Tasleem ta ja safa har waje tana tsokanar ta Rafeeq ma haka yanata tsokanar safwaan bayan tasleem ta bude mata ta shiga ta rufe suka musu sae da safe suka koma ciki.
Tunda suka shiga ba wanda yana wani mgn sae da suka hau titi tace ina wuni kallonta yyi kana yyi smiling yace lpy how is ur health tace alhmdllh am feeling better yace masha Allah daga nan ba wanda ya sake mgn har suka isa gda bayan yyi parking suka fito yana gaba tana binshi a baya har suka shiga parlour bayan ta shigo ya rufe ita kam bata tsaya ko ina ba bedroom dinta tavfada kan gado tana kiran wash Allah na gaji. Shigowar shi kawae ta ji da sallamar nan tashi kamar an mishi dole dago wa tayi daga kwancen da take ta kalle sae kuma tayi kasa da kae yace do u need anything mamakine ya kamata ta dago a hankali ta kalleshi tace no yace alright ya juya ya fita har ya kae bakin kofa sae kuma ya juyo yace idan kinyi wanka ina jiranki a bedroom dina ta gyada kae shi kuma ya fita.
Bayan tayi wanka ta saka kayan nyt gown dinta har kasa black ta fesa spary kawae ta saka hijab ta fita tana shiga yana gitowa daga wanka daga shi sae towel kalo daya ta mishi ta sauke kae kasa sae kuma ta juya zata fita yace madam where to tace parlour idan ka shirya zan dawo smiling din gefen baki yyi ta fita shi kuma ya shirya bayan ya gama ya leko yace done ta taso a hankali ta shiga bedroom din to her surprise sae ta gani kwance ya kashe bulb din dakin bed side lamp kadae ya rage tsayawa tayi bakin kofa yace karaso mana kan sofa ta zauna sae kuma yyi shiru itama ganin hakan yasa ta kama bakinta tayi gum.
Sun dade a haka kana tace ya bacci nake ji gobe mayi mgnr I'm really tired kallonta yyi yace zo kimin massage waro ido tayi ta turo baki tace to dama can nike maka ne yace no but yanzu ke zakiyi idan ba haka ba kuma wlhi ki kwana a haka
Mikewa tayi tana turo baki ta karasa bakin gadon ta fara mishi ya lumshe ido tace ya ka gani kae ma fa bacci kake ji yace said by who tace ba ga shi ka rufe ido ba yace madam just continue ta turo baki ta cigaba ga bacci tana ji haka ta dinga mishi tana gyangyadi batasan lokacinda bacci ya dauke ta ba ta kwa nta kan hannun shi smiling yyi yace dama ke gurin bacci kam a hankali ya gyara mata kwanciyar ta ya cire mata hijab ya ja musu blanket.
Da asuba ita ta fara tashi ganinta a dakin shi kuma a jiginshi yasa ta mike da sauri tana ware ido hakan yasa shima ya bude ido yace lpy tace my hijab tsaki yyi yace i don't know where it is da sauri ta dirko kasa tace ya bana so meyasa baka tadani na koma daki ba mikewa zaune yyi yace nina ban sani ba gaba daya kinyi squeezing dina what a bad sleep dama haka kike bacci kut tasleem na korari kallon shi tayi tace au sharri zaka min ni dae plss give me my hijab lokacin sallah ya kusa mikewa yyi ya tako har gabanta yyi hugging dinta yace haba wify baki so na ganki ne tureshi ta shigayi tace my body belongs to my beloved husband only sakinta yyi yace ti ni menene matsayi na kallonshi tayi tace why is it dat u easily forget things kamanta me kace min ne so if u dont wnt us to fight daga dawo wa na let me be tana kainan ta fice kallo ya bita dashi kana yace umhh so sweet i like all her characters but what did she means is it dat har yanzu bata sona after all d love I've shown her lokacin da bata lpy kae it can be nasan kawae nata min yanga ne smiling yyi ya fada toilet yyi alwala ya tafi masjid.
Safa kam tana shiga bedroom dinta tayi alwala tayi sallah bayan ta gama ta fito kitchen breakfast ta shiga hada musu pocket chiken sandwich da kunun semovita bayan ta gama ta jera a dining ta kunna ma parlourn turaren wuta ta haura bedroom dinta tayi wanka bayan ta fito ta shirya cikin wata atampha dinkin riga half shoulder da skirt powder kawae ta shafa sae kwalli amma tayi kyau sosae ga daurin dan kwalinta ya zauna ta fito da rober hair dinta da ya cunkushe guri daya ta saka sarka mae alphabet Ꭺ sae dan kunnenta round ta feshe duka jikinta da turare ta saka flat shoe dinta fitowarta tayi dae² da fitowar safwaan shima ya shirya cikin riga yellow da wando royal Blue kayan sun mishi kyau sosae kallonta kawae yakeyi hakan yasa tayi kasa da kae tace morning yace how was ur nyt kallon shi tayi tace kafi kowa sani ai dariya kawae yyi yace my bby is still angry with her life partner kallon shi tayi sae kuma ta dauke kae tace ur breakfast yace dama wlhi am really hungry let go dear hannun ta ya riko a tare suka kalli juna sbd shock dinda suka ji ita ta fara dauke kae suka sakko katsa tayi serving dinshi zata zuba nata yace haba angel let eat in one plate dariya tayi tace nasanka ne da cin abinci ya shagwabe fuska yace haba wify sharri zakima husby harararahi tayi bata ce komae ba ta zauna suka ci tare bayan sun gama ta kwashe kayan ta kae kitchen tana cikin wanke wa ne ya shigo ya taya ta darwaya sae lbr yake mata amma taki amsa masa har suka gama suka fiti.
Parlour suka dawo suka zauna suna kallo sae door bell suka jin safwan ya kalli safa yace oya tashi ki bude kallon shi tayi tace kut wlhi no idan ma barayine sae su fara sace ne dariya yyi yace ohh nikenan intafi a sace ni tace ehh mana yace lallai safa banyi tunanin ashe haka kika tsaneni ba amma ba komae zan hkr nima na aura wacca nake so farat guda annurin fuskarta ya dauke sae kawae tayi shiru ba tarw da ta kalle shi ba shi kuna ya tashi ya bude kofa tasleem da Rafeeq ne a tsaye safwaan yyi smiling ya bashi hannu suka gaisa kana suka shiga ciki.
Safa na ganin tasleem ta mije da gudu tayi hugging dibta tace i miss u dear tasleem tace miss u too Rafeeq yace just a day amma har ku yi missing juna haka dariya sukayi safa tace baza ka gane bane sweetherat ykk yace lpy ya amarci shagwabe fuska tayi tace wlh ni ba wani amarci twinie bana so tasleem ta kalle ta tace naga kinyi kyau haka duk yayana akama kwalliya haka safwwan ya hade fuska yace ina ruwanki toh kama baki tayi tace haba ya karya nayi ne bae ce komae ba safa ta kama hannunta suka haye sama Safwaan yace duk wanda yyi gulmana wuta balbal safa ta jiyo tace hmm kae asuwa za'ayi gulmanka tashi yyi ya biyita da gudu hakan yasa ta saki tasleem ta shige daki harda rufe kofa safwaan yyi dariya yace naughty girl Rafeeq yace Allah shiryaku zaku jibdadi nan gaba idan kuka haifi babies dariya safwaan yyi yace Allah kawo masu albarka yace ameen.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top