Part 25

......Bayan Tasleem ta koma gda ummi ke tambayar ta lpy tun dazun tashiga part din mommy ta samu ba kowa?

Tasleem ta sauke ajiyar zuciya tace wlhi ummi safa ce ba lpy tana asibiti yanzu haka anyi admitting dinta

Ya salam! meke damunta ne

Toh basuyi mgn ba har yanzu amma dae ko da aka kawo bata numfashi amma yanzu alhmdllh ta farfado bacci takeyi.

Cikin tausayi ummi tace yanzu komawa zakiyi tace ehh

Part dinta kawae ta koma ta dakko hijab dinta ta fito alokacin Tasleem da hado kayan suka hadu a compound daga nan suka koma asibitin.

Safwaan ma ya koma gfa yyi wanka ya dakko ma safa wasu kaya

Gaba dayan su a office din Rafeeq suka tarar dasu bayan sun gaisa mommy tama ummi bayanin komae amma doctors sunce baza su gane meke damunta ba sae ta farka ta juya ta kalli safwaan tace amma kana gani son ba ciki bane.

Da sauri ya juyo yace aa mommy

Tace toh Allah ya kara afuwa dae

Suka amsa da ameen.









(*)*(*)*(*)*(*)*(*)*(*)*(*)





Nabeela kuma sunyi da sara akan zasu hadu washe gari aiko haka akayi washe gari tun safe ta zabgama mom karya ta fita basu tsaya ko ina ba sae wani kauye cikin dan daji suka shiga girin wani boka ana kiransa da boka kan garu.

Bayan sun zauna zasuyi bayani ya daka musu tsawar da tasaka hanjinsu juyawa babau shiri sukayi shiru dama ita sara yar hannu ce bayanin abunda ya kaqo su ya musu ya dora da cewa yanzu me kike so a mata a haukatata ne ko a kashe ta.

Da sauri tace aa kar a kasheta da wuri har sae taga aurena da safwaan sonake kawae a daura mata ciwon da bazata taba warkewa ba har abada shikuma a hankali a fara sama sona cikin ransa.



Dariyar su ta bokaye yyi hhhhhh angama wnn shine abu mafi sauki a gurinmu wani gashi ya dauka yana fadi aljani kire na baka nan da second 1 ka bayyana aiko bae ajiye hannu ba sae agashi ba Nabeela ba koni da naje dakko muku rahoto sae da na bug garin gudu😆

Bakine aljanin ga bakinshi daga² da miyau yaci goro ko hakorin kirki babu na gefe kuma tsini garesu sunyi zago² gashin kansa a hargitse gaba daya halittarsa babu kyan gani.

Kallonsa bokan yyi yace yanzun nan kaje ka saka mata zazzabi inaso jikinta yyi zafi kamar garwashi kuma saura ka tsaya wasa a hanya na baka nan da minute 2 ka dawo.

Fit aljanin ya bata

Su Nabeela suka tambaya nawa ne farashin kudin yace suje amma yana da doka karsu kara zuwa gurin wani neman taimako bayan shi idan ba haka ba kuma hhhhhhhhh. A tsawace yace ku tashi ku tafi yarrr hhhhhhhhkarku takamana mutane hhhhhh.



Bayan sun koma gda suka dinga dariya da nuna yanda kowa yji tsoro a cikinsu.



(ya raввι вaмυda dιвara aĸanмυ aммa ĸa ĸare мυ daga rυdιn dυnιya ĸa ѕнιryaмυ ѕa zυrι'ar мυ da dυĸĸan мυѕυlмιn dυnιya нaĸιĸa wanda ya вaтa yana cιĸιn нaѕara вιn вoĸa ĸo мalaмι вa rιвa вane ιlla azaвar da zaĸq тanadar мa ĸanĸa ĸaғιn ĸaje ιnda вaa тυвa ѕae ayyυĸanĸa ne zaѕυ ceceĸa wlнι ѕιѕтer ĸrĸιyι тυnanιn wae dan ĸawarĸι тa вaĸι ѕнawarar zυwa gυrιn вoĸa aĸan zaa мιĸι ĸιѕнιya ĸo wanι aвυ ĸι yarda ѕнι yaѕa annaвι da ĸanѕa yace yawan yan wυтa dυĸ мaтane ѕнιn ĸιna тυnanιn ιdan ĸιĸaje gυrιn вoĸan dag вaya aιĸιn ѕнι ya ĸare ya zaĸιyι zaĸι ĸara ĸoмawa ne тoн ιdan ѕнιмa naѕнι ya ĸare gυrιnwa zaĸι. allaн ne ĸadaw aмzaмυ ne мa ya вaмυ ĸυмa вayan yaвayar вa ĸacewa zaeyι вaмaeyaѕa вaza ĸa neмa gυrιn wanda ya нallιcι ѕнι ĸanѕнι вoĸan вa тυnda aι ѕнιмa вa ѕaѕѕaĸo ĸanѕa yyι вa qlнι мυмaĸanмυ ĸaraтυn тa naтѕυ ĸarĸι вda ѕнawara ĸeмa ĸar aвada ĸι daυĸa вaĸι da wanda yaғι мιĸι мaнallιncι a dυnιya ĸυмa ѕнι yace ĸυ roĸa zan вaĸυ тιн мeyaѕa aĸan ĸι rιĸo ĸιn ғι ѕo ĸι ĸaѕнe ĸυdιnĸι gυn wanι вanza da вaĸιn alade yaғι naѕнι ĸυмa ĸιn ѕan wlнι da ĸιn мυтυ ĸo тanтaмa вaвι wυтa zaĸι dιrecт тυn a dυnιya allaн zae ғara nυna мιмι вaмa тoн yar υwa ιnaga ĸιnje ιnda ĸowa тaĸanѕa yaĸe allaн υвangιjι ya вaмυ daмar ғιn ĸarғιn zυĸaтanмυ gaвa daya ya ĸareмυ daga dυĸ waтa нanya da zaтa neѕanтaмυ daga raнмar ĸa ya raввι)









( (*) )★( (*) )★( (*) )★( (*) )



Har washe gari safa bata farka ummi da Tasleem da shigowar su kenan suma suka zauna zaman jira safwaan yazo gaba dayan duk sunyi wani iri farkawar safa kawae suke jira.

Sae kusan 5pm ta farka da sauri doctora sukayo kanta dan bata taimako duk da sun saka mata drip amma sunyi mamakin jin jikinta da zafi har yanzu kuma har ma yafi na da din ma bayan sunyi dan binciken da zasuyi sunyi amma basu gano actual abunda ke damunta ba har yanzu sae bayan an kira magrib suka fito su mommy suka shiga kallon su jawae take hawaye na bin fa e dinta gaba daya ta koma wani iri zama sukayi suna mata sannu da kuma addu'an samun lafiya.

Bayan sallahr isha safwaan ya shiga office din Rafeeq nan yake sanar mishi har yanzu basu gane meke damunta ba wlhi duk binciken da sukayi kuwa.

Ya salam toh ko zamu fita da itane Rafeeq

Yace aa mutsaya muga yanda Allah zaeyi kafin Allah dae ya bata lpy

Akan labbansa ya amsa da ameen sukaci gaba da fira.





Wasa wasa an kwana biyu amma safa ko magana bata iyawa gaba daya zafin jikinta ya isheta tsakanin ta da mutane sae kallo kawae.



Zaune suke a dakin daga shi sae ita yana goge mata jikinta da ruwan sanyi dan mommy cewa tayi a fasa kankara a zuba ko taji dadin jikinta.

Towel din hannun sa ya matse ya shafa mata a kae ya kuma matsewa ya daga rigarta gaba daya ya goge mata jikinta itakam ai bata masa inda kanta yake ba dan ita kadae tasan azabar da takeji.



Bayan ya gama yafita ya yaje samar ma mommy ya gama ganin mom faty suka gaisa ta tambaueahi ya jiki yace da sauki tace Allah kara afuwa ya amsa da ameen.

Nabeela dake zaune tace ya ina yini ya mae jiki bae kalleta yace da sauki bae jira ta kara magana ba yabar gurin gaba daya.

Wani miskilin murmushin gefen baki tayi tana daga gira daya kamar angely ta cikin mehek mikewa tayi tace mom bari na shiga na gannta mom tace toh suka cigaba da mgn da su ummi.





Tna shiga ta tsaya bakin kofa harde hannunta tayi a kirji ta shiga taku har gaban gadon sae da ta kalleta ta girgiza kae tayi smiling tace safa au na manta kishiyita ya jikin sannu koh kae wlhi har kin bani tausayi kona komagurin bokan nan ne kawae ma dae ya kasheki ki huta danna kula kina jin jiki sosae chochocho cikin rainin hankali tayi maganr sae kuma ta zauna akan kujerar bakin gadon ta hade girar sama da kasa tace dama na gaya miki baa ja dani dan na riga na kone a tunanin ki zan kyaleki ne bayan maganar da kika gaya min son ranki kuma zan iy hakura na bar miki safwaan ne lallai sae yanzu na gane cewa ke yarinyace har yanzu ohh zan miki uzuri da hakan bby ta karasa fada tana shafar face dinta tace toh yanzu sae mugani dani dake who will win this game so u better give up dan ko tashi baza kiyi b ballanta har ki samu damar winning over me zan kuma maimaita miki safwaan belongs to me and only me ok na barki lpy😉

Ita dae safa kllont kwae take dan bazata iya tankamata ba amma tabbas duk abunda ta fada tajita da kyau itama wani smiling tayi kawae tana girgiza kanta

(toh fah kowa da abunda yake kunsawa a cikin zuciyarsa 🤔 i like your game yan mata akafta🤣🙅)





Bqyan ta fito waje ta zauna basu bar asibitin ba sae bayan sallahr isha.









*BAYAN WATA BIYU*

Abubuwa da yawa sun faru ciko harda rashin nasara akan faruwar aikin Nabeela akan safwaan gaba daya ko kallonta ba yyi ballanta har su had ido aikin ya samu damar kamashi duk hnyar da zatabi tabi amma ina abun yaci tira dan haka ta yanke shawarar zanca boka tunda shi wancen yace idan bata gwada wnn din ba bazae bata wani magani ba ko shawarar sarah bata nema ba ta fara neman wani bokon ido rufe.





Safa kam alhmdllh yanzu takan dan yi magn amma ba mae tsawo ba kuma muryarta bt fita sosae ruwan zamzam da addu'a aka hada mata ake bata da sukaga an fara samun sauki sae sukacigaba da bata.



Safwaan km bym gari ogan su y kirashi wani aiki dakyar mommy ta lallabashi ya tafi amma yace wata daya zaeyi ya dawo.











★•°•★•°•★•°•★•°•★•°•★•







Zaune take agaban wani malamin ya bata magani yace ta zuba akan hanyarshi da ya taka dolene ya fara sonta tunda bashi ya hallicci kansa ba dadi kamar ya kashe Nabeela sae kuma ta koma neman maganin da zata ba safa dan taga ta fara samun sauki wani bakin kullin leda ya bata yace ta shafa mata a kafa goduya tayi tareda da dire masa kudi masu yawa data sato a dakin babansu

(Allah dae ya shiryamu gba daya)

Dirwct asibiti ta wuce koda taje ummi ta koma gda Tasleem dama bata zo tana skl sae mommy dake sallah hakan yasa ta dakko kullin daya bata ta shafa ma safa dake bacci a kafa bayan ta gama ta gyara ta zauna kamar ba itace ta gama aikata mugun abuba yanzu.

Bayan mommy ta idar da sallah suka gaisa da ita itama sae ta mike ta shiga toilet tayi alwala ta fito ta tada sallah

(🙄mara kunyar banza ki gama shirka kuma kizo kina sallah kae Allah yasa mufi karfin zukatanmu dae)

Bayan ta idar ta zauna tana game a wayar ta farkawar safa yasak su gaba daya zuwa gareta

Ihu kawae take tana kiran kafarta mommy ta kalli Nabeela tace jeki kira Rafeeq yana office yi maza

Fita tayi da gudu bayan taje waje kuma ta saka dariya sae da tayi mae isarta tace hmm ai sae mugani idan zae iya wani abune ta fada tna daga gira daya sama...........✍

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top