Part 24
Washe gari da asuba kusan a tare kusa tashi dauke da addu'a a baki bae ko kulata ba ya fice daga dakin toilet yaje yyi alwala ya tafi masjid safa kuma ganin Bata sallah yasa ta tashi ta wanke bedsheet dinda ta bata kana taje bedroom dinsa ta dauki rigar da ta bata itama ta wanke har tayi wanka bae dawo ba ganin yau ma weekend ne Sunday ba aiki yasa batayi tunanin yin breakfast ba yanzu gyara bedroom tayi ta sa turare haka ma dakinshi da parlour sae da ko Ina ya kama kamshi kana ta koma daki ta kunna karatu Quran a wayarta ta kwanta cikin mintuna kalilan bacci ya dauketa.
Safwaan bayan ya dawo yyi mamakin Jin ko Ina na kanshi yyi tunanin tunda Bata sallah baza ta tashi ba ai dakin shi ya Shiga Nan ma kamshi yake yi Amma nashi kamshin yafi dadi akan na parlour.
Har ya kwanta kamar an mintsine ya tashi da sauri ya nufi bedroom dinta wani kamshine ya fara mishi wlc ganin tana bacci ne kuma ta kunna karatun Alqur'an sae kawae shima ya Shiga ya kwanta a gefen ta harda su saka pillow a tsakiya.
Basu suka farka ba sae gurin 10am cikin sauri safa ta tashi dan gaba daya ta manta bata dora breakfast ganin fitarsa ya tabbatar Mata da yanzun ma a bedroom dinta ya kwana.
Da sauri ta Shiga kitchen tayi musu tea sae chips da potatoes ta jera a dining. Koda ya fito daga wanka ya shirya cikin kananun kayansa yyi kyau sosae sakowa kasa yyi Jin motsinta a kitchen ya tabbatar Mae da tana chan, shiga yyi ya sameta tana wanke kwanukan da ta bata kallonta yyi Hadi da tabe baki yace dama baki wahalar da kanki ba Dan bana cin abincin mace idan tana period.
Juyowa tayi tace haka kace ko dama ai ba dae na dafa bah iya cikina na dafama wa understood ta juya ta cigaba da aikin da takeyi.
Baeyi mamaki ba dan yasan halinta hakan yasa ya dora tea da kanshi kana ya koma parlour ya zauna. Ita kuma bayan ta gama ta fito dining tayi breakfast data gama ta koma parlourn itama ta zauna ball dinda yake kalla itama ta zauna tana kallo.
Gaba daya yau gabanta sae faduwa yakeyi kallonshi cike da natsuwa tace ya saf kayi azkar dinka na safe kuwa??
Cike da mamaki ya kalleta yace aa na manta bacci ya dauke Ni tashi tayi taje bedroom dinta ta dakko mishi littafi ta bashi karba yyi amma bae bude ba ya Kara to azkar dinsa bayan ya gama yace tnx .
Kwalla ne fal a idonta kallonta yyi yace lpy ko cikin ne girgiza kanta tayi yace are a lizard da baza ki iya mgn da Baki ba kuka ne ya kwace Mata tace wlhi haka kawae gaba na ke faduwa na rasa dalili koh da Abba zae rasu haka na dinga ji a jikina.
Gaba daya ta bashi tausayi kamo hannunta yyi ya rarrasheta kana tayi shiru kallonta yyi yace jiya wa kike ma rashin kunya ita Nabeelah sa'ar wasarki ce Bata girmeki bah.
Tabe baki tayi tace hmmm wlhi Karka Bari na fada ma wani word da kaema sae gaji haushina jiyan ma na raga matane sbd mom faty dke gurin amma wlhi data yabama aya zakinta eh naji ta girmeni amma me yasa Bata kama girman nata ba koh yanzu ta zo nan gdan sae ta raen kanta wlhi Dan ba hakura nayi ba an gaya Mata mijina irin sauran mazan nannane da zata iya samu a bagas hmmm kana Wasa da hankalina kana min kallon karanar yarinya koh hmm.
Kallonta kawae ya tsaya yi kamar ba ita bace ta gama kuka yanzu yace hmm ki daena cika baki kina Kiran mijinki kice mijin Nabeela dan kin San ba sonki nake ba har yanzu.
Wlhi idan kaga ka auri karuwa toh bayan raena ne ehe Nima din ai ba sonka nake ba kawae dae Ina bin umarnin iyaye nane da wlhi koh sahun kafata Kae baka isa ka kamo ba ballanta har ayi mgnr aure kuma ko yanzu kasuwa ta Fadi Dan koli yaci riba.
Shi Kam iya yanzu ma dariya ta koma bashi sae dae kawae yyi shiru ya kwanta kan sofa bae sake cewa komae ba.
Remote ta dauka ta chanza channel zuwa bigbrothernaija tana kallo Nan na ba abunda ya ce Mata ya lumshe idonshi kawae kamar wani mae bacci. Har kusan 12 suna zaune a parlourn ganin lkc ya tafi ne yasa safa tashi zataje kitchen wani irin mugun jiri ne ya dibeta ta koma kasa luuuuu Nan da nan jikinta ya dauki zafi kamar wutu safwaan ganin ta fadi yasa shi tashi da gudu yyi kanta bubbugata yyi amma ba alamar motsi jikinta ta taba yaji yyi zafi sosae wayar shi ya ciro ya kira Rafeeq bugu biyu ya dauka bae ma tsaya sun gaisa ba yace bro wae ita wnn yarinyar idan tana period haka takeyi.
Rafeeq yace meya faru ne kuma yanzu bayani ya mishi yace gashi nan zuwa. Da sauri ya fita daga office din ya figi mota sae gdan safwaan a parlour ya iskesu safa na kwance kan cinyar safwaan da sauri yyi kanta ko da ya duba bata nimfashi kallon safwaan yyi yace we need to take to the hospital is better.
Bedroom dinta ya shiya ya dakko Mata hijab ya dauke cak kamar bby ya sata a mota suka tafi. Bayan sun isa aka kwantar da ita doctors suka Shiga dubata sae a lkcn safwaan ya kira mommy ya sanar da ita abunda ke Faruwa ba Bata lkc sae ga Tasleem da mommy sun isa hospital din gaba dayan duk sunyi wani iri har kusan 3pm doctors na kanta ba alamun nasara hka dae suka dinga aikin Abu daya sae kusan magrib shedarta ta dawo gaba daya doctors din sun jigata Rafeeq ne ya fara fitowa da sauri su mommy suka tareshi smiling yyi yace sae yanzu Amma amma tana bukatar ta huta kafin ki Shiga ku ganta.
Safwaan dake gefe ya sauke ajiyar zuciya kana suka wuce office din Rafeeq sukayi alwala sukayi sallah . Har kusan 11 safa bata farka ba ganin haka yasa mommy tace ma Tasleem taje su kaeta gda ta dauko musu abinci da kuma abubuwan dazasu bukata har ta samu lpy.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top