Part 22
Washe gari da safe bayan ta gama duk wani aiki nata ta Kara gyaran gda tayi wanka ta zauna jiran sakkowar sa dan tana da lecture 10. Zaune take ta fara Jin bacci ganin haka yasa ta tashi ta nufi dakinsa.
Yaune rana na farko da ta fara shiga ko ina sae kamshi ke tashi cikin dakin ta karasa akan royl bed dinshi ta hango shi Yana bacci peacefully tsaki tayi a ranta tace wae kamar bae San zanje skl ba yau.
Side bed drower ta hango wani Dan karamin book ta dauka ta rubuta mishi short note kamar haka '''morning idan ka tashi ur breakfast is waiting for u bye Ni zan tafi skl'''
A jikin mirror ta manna Dan tasan a nan ne kadae zaeyi saurin gani.
Safwaan Kam bae tashi ba sae kusan 11am bayan ya fito daga wanka yana tsaye a bakin mirror da karamin towel a hannu yana goge gashin kansa idon shi yyi tozali da wannan paper bayan ya karanta yyi smiling kawae da shi kadae yasan ma'anarsa ya shirya tsab ya fito sae da ya fara tsayawa dining yyi breakfast kana ya fita.
Safa kuma ta na fita ta samu adadaita ta hau abunta sae skl. Bayan an tashi gdan su mommy ta tafiyanta har dare suna can suna fira.
Bayan sallah Isha sae ga safwaan ya shigo shira Rafeeq bayan sun gaisa da su ummi ya kalli safa dake zaune ta rike ciki yace ke tashi mu tafi.
Kallon shi tayi fuska kamar zatayi kuka tace dan Allah zan kwana anan kaga gobe Ina da lecture 8am
Daga kafa yyi alamun bae damu ba ummi tace Zaki tashi ko sae na bata miki rae da daren nan yanne ma dekae da baki san inda ke Miki ciwo ba.
Tashi tayi tana turo baki gaba ta haura sama ta dakko kayanta suka tafi.
Hadarin dake garin ke garin ne yasa iska ke kadawa sosae kamar gari zae tashi. Ko da suka isa gda har ruwan ya fara sauka a dae²baiin door yyi parking suka shiga gda bayan ta ajiye gaba daya kayanta tayi wanka tareda dauro alwala. Tana cikin dakko nyt gown dinta kenan aka saki wata irin thunder mae karfi sosae da gudu ta fita zuwa dakin safwaan, shi kuma a lkcn ya fito daga wanka.
Kallonta yyi yace dallah malama me ya kawo ki daki na ne Zaki shigo ko sallama bbu.
Cikin muryar kuka tace dan Allah kayi hkr wlhi tsawar nan ce ta saka ni haka Allah mugun tsoron ruwan sama nakeyi.
Ta mirror ya gama kallonta tsaf towel ne a jikinta da kadan ta rufe hips dinta gaba daya ya shagala gurin kallonta.
Ita kuma safa Jin yyi shiru yasa ta dago kanta da niyar mishi mgn sae ta ga yan kallont da sauri ya kawar da kanshi jefe cike da basarwa yace toh yanzu ae sae ki tafi.
Tace dan Allah ya saf kayi hkr ka rakani mana wlhi bazan iya komawa Ni kadae ba
Smiling yyi yace da izininwa Kika fita zuwa skl dazu.
Tace dan Allah kayi hkr nazo na samu kana bacci shi yasa
Cike da kasaita yace you will be punish for dat. Oya get out of this room now
Wani marayen kuka ta saki tace dan Allah dan soyayyar ka da manzon Allah kayi hakuri wlhi bazan Kara ba dan Allah bua saf Allah b....
Tsawar da akayi ne yasa tayi saurin fada mishi ta kan kamesa gaba daya tareda tsalla ihu hade da kuka. Sunkae kusan 5mins a haka sae can ya tureta yace tashi ki fita ni bana iya zama da mace Mae shigar Cristian a gda.
Kallon kanta tayi sae a lkcn ta tuna da ashe fa a haka ta fito hakan yasa ta shige toilet da gudu ta saka key ta rufe har ya gam Shirin shi Bata fito ba hakan ya sa yaje bakin kofar yace ki fito ko.
Tace wlhi bazan fito ba sae ka dakko kin kayan bacci na da hijab tsaki yyi yace ki kwana anan.
Bubbuga kofar ta shigayi yyi banza da ita sae da ya kwanta yaji ta cigaba da buga kofar tsaki yyi yace ke wnn idan mayyace baza kiyi saurin sakin mutuma ba saw Kinga ya mutu. Kayan suna Ina
Tace zaka gasu na dakko a kasa da hijab dina a kan bed
Fita yyi sae gashi ya dawo da kayan yace gashi bude kofar tayi tare da mio hannu ta karba bayan ta sa ta fito tana godiya.
Har ta Kae bakin kofa aka sake yin wata tsawa tareda lighting ko Ina ya haske windows suka bada gamm gaba daya hankalin safa ya tashi ta dawo kan sofa ta zauna tana hawaye gaba daya ta bashi tausayi da dariya kashe wutan dakin yyi ya kwanta haba ai wani tsoro ne ya Kara shigar ta Kara sautin kukanta.
Baece da ita komae bah ya ja blanket ya rufe kanshi, data ga babu sarki sae Allah ta tashi ta tada sallah dama batayi shafa'i da wutiri ba ta kalli gabas ta hauyin sallah.
Safwaan da yaji shiru sae ya dan leko Dan a tunanin shi tayi bacci yayi mamakin ganinta tana sallah har bacci ya sace shi bata gama bah.
Itakuma safa tana gama wa ta kwanta a gurin abunta.
Da asuba ya tashi zae je masjeed ya ganta a gurin duk ta takura gefe daya tsaki kawae yyi yace shine matsalar auren yara mtsww toilet ya shiga bayan ya fito ya tada ta tayi sallah ya wuce masjid.
Ko da ya dawo bae taddata a bedroom din ba ya haye gadon shi ya koma bacci.
Safa kuma tana idar da sallah kitchen ta shiga ta hada breakfast bayan ta gama tayi wanka ta shirya bedroom dinsa ta koma ganin Yana bacci yasa ta ajiye hijab dinta da bag ta shiga gyaran daki.
Cikin bacci yaji kamshin turaren wuta hakan yasa ya ware manyan eyes dinsa ya sauke a kanta gown ce ta atampha da tasha dinkin bit work kamar a jikinta aka dinka shi breast dinta ya kalla da sauri ya dauke Kae a ranshi yace Anya ma kuwa ba ciko tayi ba gaba daya sun zauna cikin breast cove din dam.
Safa da ta dago suka hada ido ida sauri tace ya dan Allah kar nayi late kaga yanzu fah 7:26am plsss.
Hade fuska yyi yace a gidanku baa koya Miki gyaesuwa bane.
Maganar tayi matukar bata Mata rai wae a gdanku hmm sorry Ina kwana.
Bae amsa ba yace hmm yan mata kin makaro dan na riga da naga turaren da Kika sa kinzo min asiri ne
Hade fuska tayi tace hmm eh mana so nake ka bani takardar ta shiyasa nake ma asirin da zaka ji duk duniya ba wacca ka tsana Irina.
Smiling yyi tareda tasowa yazo gab da ita sae da ya gama kallon face dinta yace is that what u want.
Kice da tsiwa tace yess idan ka cika dan halak ka sake ni Mana Nima naje nayi rayuwa ta gaba daya ka takura min.
Shiiii yan mata dae na daga murya ba sae na sake ki ba kije ki samu daddy ki gaya masa kefa bakya son auren nan dan Allah a rabaki da safwaan nima Kinga dama akwae wacce nake so Nabeelah kina fita Kinga sae na auri kayana .
Wani irin kallo ta watsa mishi tace dama aini wlhi darajar su daddy kaci da ba abunda zae sa na aurekada kake ikirarin auren ita Nabeela ai ko yanzu ban hanaka Amma Ni nasan baka sonta kuma Ni din an gaya ma banida Wanda nake so Ina fita zan auri ma'aruf ko ka manta shine Mae Sona na asali akan fa kaunar da yake min ne yasa shi sace Ni ranar aurena toh Ni tundaga wnn ranar na yarda bani da masoyi kamar ma'aruf kamanta sir Farouq ne shima akan son da yake min ne ciwon zuciya ya kamashi daga karshe ya auri Yar uwata to kaga kenan k o yanzu Ina fita farashina Kara hawa zaeyi tunda ba ciki balle goyo Ni na tafi skl breakfast dinka na dining idan kaga dama ka ci idan kuma baka da ra'ayi ka barshi.Tana Kae wa nan ta fita.
Gaba daya ya zama speechless wato ita wnn yarinya ba'a Mata ta kyale I like her courage and strength wow hmm kishina kawae take ba wani abuba smiling yyi tareda fada wa toilet yyi wanka da ya fito ya shirya ya sakko kasa yyi breakfast ya fita.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top