Part 21





Farkawa tayi daga baccin da takeyi gaba daya fuskarta ta kumbura idon ta yyi jaa sosae da kyar ta mike ta nufi daki tareda kwashe blanket din wanka tayi bayan ta fito ta shirya cikin doguwar rigar atmapha. Sae kuma ta koma parlour tayi sallah bayan ta idar ta dakko phone dinta ta kunna data.













Rafeeq suna fita aya kalli Tasleem da hawaye ke wanke mata face yace plss Tasleem do me a favour bana so kowa yaji wnn mgnr





Kallonshi tayi cike da mamaki tace lallae ya feeq taya za'ayi kace karna bari kowa ya sani after akan idonka ya mareta gsky this is not fear haba sae kace ba kanwar ka ni wlhi kana ma bani mamaki sometimes .



Yace eh naji amma plss am pleading on behalf of our love don't let anyone know about this



Yace toh shikenan as u wish daga nan suka shiga mota sae gda.







Safwaan Kam tunda ya fita bae dawo ba sae karfe 11pm a lokacin safa kam tayi baccinta dan haka kawae ya shige dakin sa.













Bayan kwana biyu ya shirya tafiya zuwa Francisco akan wani aiki da zasuyi da ya gaya ma su daddy sukace ya tafi da matar sa yace aa sae idan ya dawo zae koma da ita suke to tareda mishi addu'a ya tashi ya koma gda.





Safa Kam tun ranar da abunnan ya faru bata kara saka shi a Ido ba dan bata ma fita sae ta tabbatar da baya nan ko tafiyan da yake Shirin yi bata sani.









Washe gari ya ajiye mata 200 thousand a centre table din parlour ya kama gabansa.



Itana da ta fito taga kudin bta bi ta kansu ba dan a tunanin ta shi ajiye kayansa.







Mommy ta tura mata Tasleem akan ta dinga kwana da ita tunda.mijimta bayan gari.







Tayi matukar mamakin abunda ya aikata mata dan ita a iya tunanin ta bata taba kawo mutum da suke kwana gda daya ba ya iyabarin har kasa baki daya ba tareda ya gaya mata ba lallai tsanarda safwaan ya mata ba karama bace.





Haka suke rayuwar su cikin gida ita da Tasleem kuma kullum Rafeeq sae yazo dan safa ma ta gaya mishi bata san da tafiyar safwaan ba shima abun ya basa mamaki irin wnn iskanci na safwaan.











Bayan kwana biyu mommy tace su zo gida gaba daya za'a je auren Maryam sunyi matukar farinciki sosae.



Ba'ayi bidi'a a bikin ba sbd iyayenta sunce aa dan haka walima kawae akayi sae daurin aure aka amarya dakinta. Kwanan su biyu a can bayan sun dawo safa tace ma mommy dan Allah a barta a nan dan bazata iya zaman gdan ba itabkadae tsoro take ji.









Mommy tace ta kira safwaan din ta gaya mishi a ranta tace babbar mgn ni da ko no dinshi bani da amma nasan yanda zanyi.





Da dare yyi ta shiga dakin mommy tace ta kirashi ya amince mommy tace toh ai shikenan kuje keda Tasleem ki kwaso kayanki.







Haka rayuwa ta cigaba da taciya safwaan har yyi 3months babu shi babu alamar dawowar sa kullum akayi mgn yace aiki ne .







A bangaren safa Kam hart mantashi dan karya ta shirgama daddy akan ya yarda ta koma skl dan haka kullum suke zuwa da haka har ta manta da wani safwaan.



Bikin Amani ma ya tashi dan haka suka Kara shiga busy sosae kullum basa nan basa can da haka aka gama biki gaba daya.





Mommy na kula da safa sosae idan ta tambaye ta sunyi waya da sfawaan sae tace ehh amma duk da haka mommy bata yarda ba kullum.idan ya kira yakan tambayi gana daya mutanen gdan banda ita hakan ya Kara tabbatar mata da hasashen gsky ne.









Yau Wednesday haka kawae safa tace bari taje ta dan gyara gda ta dawo haka ko akayi ita da Tasleem suka je sbd yau basuda lecture.

Yauce ranar da Safwaan ya cika 5months baya 9ja kuma a yau ne ya diro kasarsa ta haihu da misalin karfe 8pm na dare flight dinsu yyi landing Rafeeq ne yaje dakko sa bayan sun isa gda a parlour suka tarar da gaba daya mutanen gdan zaune suna fira.





Da sallama suka shigo nan kallo ya koma kan kofar Rafeeq ne ya fara shigowa sae safwaan dake bayan sa gaba yada parlourn suka shiga lale maraba ita Kam safa tabe baki tayi tareda dauke kanta daga kallonsa shi bae ma kula da ita ba sae da mommy tace safa tunda baki iya tarbar mutum ba tashi dauko kawo mishi ruwa yasha

Tace mommy ni kuma ta fda tana nuna kanta mommy tace gidanku toh da Ni zantashi na dakko mishi ne.









Mikewa tayi tana kunkuni shi kuma gaba daya idonsa na kanta a ranshi yace toh ita kuma wnn me tazoyi nan ba tareda na sani ba (hmmm dan Allah kuji wani zanven banza na safwaan🙄)









A gabanshi ta ajiye ta kama gbanta yace lallaima yarinyar nan yanzu kowa yamin sannu da zuwa banda ita (dan rainin hankali da zaka tafi ka gaya mata ne)







Suka cigaba da fira ummi ta tashi ta hada mishi abinci ta ja hannun har dinning ta zauna tana bashi a baki Yana mata shagwaba ita kuma sae dariya take yi.





Haushi suka ba safa hardae yanda ummi ta biye mishi hakan yasa ta tashi ta shigewarta daki.



Bayan ya gama ya dawo parlour suka dan taba fira mommy da ta kalli agogo tace malam ka tashi ka dauki matarka dare yyi zamu rufe gdan da daddyn ku baya nan.

Tasleem jeki Kira masa safa din ta fito ku tafi dama.kamar tasan zaka dawo ta je gyaran gda maybe ka gaya mata mune dae bak sanarmawa ba.





Smiling kawae yyi a ransa yace wato kenan tunda na tafi take nan gidan lallai zanyi maganinki.







Safa da take kuka wiwi tana fadin bazata je ba ita anan zata kwana mommy tace haba daughter kije inyaso gone idan kin tashi daga skl saeki zo nan idan dare yyi sae yazo ya dauke ki, dakyar dae ak samu suka fita.







A hanya ba Mae cewa kala shi safwaan tunanin yake wato har skl take zuwa amma duk bae sani ba lallai dole yyi maganinta.









Sae da sukayi nisa yyi parking a gefen titi yace step out of my car





Kallonshi tayi bata ce komae ba kuma bata fita bah tsawar da ya daka mata ce ya saka ta bude kofa babu shiri are mad I say get out now.









Tana fita ya figi motarsa a 360 ya tafi tace aikin banza aikin wofi ta tsari adaidaita ta tafi itama.





A compound din gda ta same shi zaune saman mota da alama ita yake jira.





Kallo daya ta mishi tareda dauke Kae ta cigaba da tafiyarta muryar shi taje yace K zonan banza t mishi ta cigaba da tafiynta.





Da sauri ya dirko kasa ya kafkota yace bada ke nake mgn ba ya karasa fada yana murde mata hannu tace ai kafi kowa sanin ba sunana K ba idan bazaka iya fadar sunan ba ai sae ka barshi.





A harzuke yace ni kike gayama mgn lallai wuyanki ya isa yanka.







Matse mata baki yyi da hannun sa daya ya turo ta har ta manne da bango ita kuma safa sae mutsu² take sbd azaba hawaye na ta zirya yace zan nuna Miki Ni ba'a min rashin kunya sannan kuma da Kika tafi gda kin tambayeni wato dan iskanci harda wani komawa skl toh ki sani daga yau baza ki Kara fita ko Ina ba dan naga alamun baki da kishi.



kwace kanta tayi tace ai abunda akeso shi ake kishi.





Yace ni kike gaya ma ha tace eh din an fada.



Ya bita da gudu Nan suka shiga zagaye gdan daga karshe ya kamata ya murde mata hannu yace bari kawae na karyki kowa ya huta. Cikin gda ya nufa da ita suna shiga parlour ya sake ta yace gobe ma ki sake.







Ita kuma sae xubar da kwalla take sae da ta Kae step na karshe tace ban yafe ba mugu kawae kuma wlhi ko yanzu ka Kara kirana da K bazan amsa ba.





Tashi yyinkamar zae biyo ta ta kwasa da gudu sae cikin daki ta rufe kofa tana sa key..





Shi kuma ya zauna Yana mamakin rashin tsoro irin na safa....

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top