Part 20

Washe gari da asuba ya tashi bayan ya shiga toilet yyi alwala ya fito.





Bedroom dinta ya bude ko da ya danna kansa ciki ya ganta akan sallaya tana karatun Alqur'an hakan yasa ya rufe mata kofa ya tafi masjid da mamakin tashin da safa tayi dan shi ya dauka rashin kunya mawae ta iya.





Da ya dawo kitchen ya fara shiga sae da ya hada tea din shi na jaraba ya fito parlour tareda kunna tv ya zauna har kusan 7:06am Yana gurin Yana kallon news kafin can ya mike ya tafi bedroom.







Safa kuma bayn tayi sallah har lkcn tana kan sallaya tana karatuna hankali bacci barawo ya sace ta a gurin.









Da misalin karfe 7:45am aka fara knocking door din gidan cikin bacci Safwaan yaji dan haka ya sakko ya bude.







Tasleem ce da Amani rike da basket a hannu gaidashi sukayi ya amsa a dakile tareda bsu hanya suka wuce.





Dining suka ajiye abinci sukayi dakin safa da sauri dan mommy tace kar su zauna. Akan sallaya suka tararda ita tana bacci, Tasleem ta daka mata duka tana fadin Tashi dalla ki my tafiyar mu wlhi





Tsaki taja tareda bude Ido ta sauke su akan su Amani da sauri ta karasa mikewa zaune tace yaushe kuka zone ban sani bah



Amani tace yanzu breakfast muka kawo muku kuma yanzu zamu juya sae mun dawo anjima sbd walima





Rau² tayi da ido kamar zatayi kuka idon ta tab da kwalla tace yanzu baza ku zauna ba har azo walumar







Tasleem tace mommy tace mu dawo yanzu Kinga Amani mu tafi kar musha fada gwanda itankwasar lada takeyi





Tashi sukayi ta biyo su har parlour ,kallo daya tayi ma Safwaan dake kwance akan sofa Yana kallon ball ta dauke Kae har bakin mota ta rakasu tana hawaye sae da suka bar gidan ta koma ciki tana sharar kwalla





Koh da ta shiga hanyar staircase ta nufa direct



Ke baki iya gaida mutane bane





Banza ta mishi ta cigaba da tafiyar ta kwafa yyi yana mamakin hali irin na safa lallai zaeyi maganin

Tashi yyi ya ya wuce bedroom dinsa shima ya fada toilet yyi wanka ya shirya ya fita dan frnds dinshi da ba yan nan kasar bah zasu koma harda ma yan nan din





Da misalin 11am gudan safwaan ya cika da mutane sae hidima ake yi safa Kam da frnds dinta suna dakinta suna fira



3pm aka fara ma amarya kwalliya koh da 4 tayi an gama ta shirya cikin wata liyafa kalar green da zanen white da black a jiki tayi kyau sasoae Masha Allah suma frnds dinta sunyi kyau cikin ankin su green and white din doguwar riga. Sae da suka gama pics dinsu kafin suka fito dan a compound din gdan za'ayi









Walima ce da ta tara mutane da yawa amarya tasha huduba sosae harda kukanta tana shesheka ba ita kadae ba ko mutanen gurin abun ya shige su sosae. Sae kusan magrib aka gama kowa ya kama gabansa









Bayan sun koma daki tayi wanka ta saka kayan baccinta ta zauna kan gado suka cigaba da firar su nan Tasleem take gaya musu kudurin sir Farouq dariya sukayi gaba dayan su sun kallon Maryam da take smiling tace karku damu nan da next year zamuyi auren mu danni guy din nan ya min kuma yace kafin ya koma yakeso iyaye su shiga mgnr.







Dariya suka saka gaba daya sun ihu. Safwaan ya shigo yanzu fuskar nan tasa ba walwala yace this is not a football field or market square dan haka bana son hauka





Shiru sukayi gaba dayansu suka kwashi hand bags dinsu suka fita safa da itace ta karshen fitowa tace mu ba mahaukata bane kuma ka daena shigo min daki ba sallama kaji na gaya ma malam. Tana kaewa nan ta fice abunta cike da basarwa. Har waje ta rasu ta dawo.









Tana bude kofar taga mutum tsaye kamar an dasa bushiya duk da ta dan tsorata amma ta basar tana kokarin raba gefenshi ta wuce







Dankota yyi tareda hadata da bango ya matse mata baki sae mutsu² takeyi amma yaki sakinta kuma baece da ita komae ba ya dora kafarsa duka biyu akan nata sae da yaga tana hawaye ya saketa tare da cewa idan Kika sake min rashin kunya sae na karyaki a gdan nan

Ya juya ya nufi sofa ya zauna jan kafafunta tayi tana hawaye sae da ta Kae bakin step na karshe tace mugu Allah ya isana





Tasowa yyi kamar zae biyota ta kwasa a 360 ta shige daki ta sama kofar key ta fada kan bed tana maeda nimfashi tareda jera mishi Allah ya isa.

















°°°°°°°°°′°

*TWO ONE WEEK LATER*





Tun ranar da Safwaan ya ma safa mugunta Basu sake haduwa ba kullum tun 7am yake fita baya dawowa sae 11 wani lkc 12 gaba daya yyi busy. Itakam safa koh ajikinta dan tama fi son hakan.









Yau Tuesday tun safe ta fito ta gyara parlour da kitchen ta dora breakfast dan tun ranar da mommy ta kawo musu sau uku safa tace a daina kawo wa zata cigaba da kanta



Chips and plaintain tayi sae tea da ta ajiye a dining ta koma bedroom dan tayi wanka.











Yana fitowa daga bedroom dinsa ya lumshi sexy eyes dinsa tareda sakin ajiyar zuciya ya bude kamshin da yaji ne yasa hakan ga kuma sanyin parlourn ya hauro harsama kuma duka bulbs din gurin a kashe sae tv dake kunne dauke da karaun Alqur'an kira'ar minshari.







A hankali ya karasa sauki wa parlourn ya kwanta kan sofa tareda lumshe ido yana bin karatun.



Safa kuma tana fitowa ta shirya cikin English wears dinta body hug green da ta tsaya mata iya cinya sae wandonta ya dan wuce gwiwa kadan kanta kuma tayi parking dinsa a tsakiya dan gashinta robber hair Yana da tsawo amma idan tayi parking sae ya cukurkude kansa ya dunkule baki ne silik a dayan gefen kuma sae zuba kamshi take tayi Yar kwalliyar ta simple amma duk da haka tayi kyau sosae kayan sun fito da shape din hips dinta da kuma boobs dinta sun fito.









Sakkowa take a hankali dan ita bata ma San yana parlourn bah dining ta wuce direct t diba iya Wanda zata ci ta koma parlour ta zauna tana canza channel, zeeworld ta sa hankalinta kwance.









Safwaan da bacci har ya fara daukan shi yaji muryar India dan bude Ido yyi ya ganta ya juya tareda fadin ki Mae dashi yanda Kika same shi.







Banza ta mishi ta cigaba da cin abincin ta Juyowa ya kuma yi yaga hankalin ta baya ma kashi ga kuma kamshin abincin dakw bin hancin sa haka kawae yaji yana so yyi testing can idea ta fado masa yace tashi kije ki hado min tea kuma ki kasa lime 3 a ciki









Kwabe fuska tayi tace haba mana dan Allah Safwaan abinci fa name ci k.....







Ai bata karasa ba ya kama bakinta ya murde yace idan Kika Kara Kiran sunana sae na yanka wnn bakin naki silly girl





Kwalla ta matso tace toh dan Allah kayi hkr bazan sake ya saf







Sakinta yyi yace tashi ki tafi before I change my mind





Mikewa tayi tana kunkuni nan fah hankalinsa ya koma kanta kllon bayan ta yake yi bako kyafta ido sae da ta shiga kitchen din kana ya sauke ajiyar zuciya yasa hannu ya dan daki plantain daya yaci daya ji yyi dadi ya cigaba da ci har ya cinye gaba daya bae sani ba.







Safa da ta fito rike da cup a hannu ta mika mishi ta koma da niyar zama wayam taga plate na plantain sae ta kalli safwaan da ya barsa yana sipping tea din sa tace ya saf waya daukar min plaintain ko kaene







Hade fuska yyi alamun ba wasa yace na Miki kama da baawo ne ki cinye abu kike an cinye Miki







Yace wlhi aa na barshi da yawa toh kodae aljanine

Shi dae baice komae sae wani smiling din gefen baki da yakeyi hakan yasa safa ta gane shine tunda dama ba kowa a gdan sae su biyu kuma yake neman raina mata hankali.







Plate din ta dauka ta koma dinning ta debo wani ta dawo.







Bayan ta gama ci ta kwashi plate din da cups ta Kae kitchen ta wanke ta dawo.



Cikin muryarta mae cike da nutsuwa tace ya saf





A hankali ya dago ya kalleta batareda yace komae bah

Ta kuma cewa ya safwaan mgn nake so muyi plss



Cikin mamaki yace am all ears



Tace dama akan mgnr skl dinane dan Allah imaso na koma dan hutunmu ya kare tun last week





Shiru yyi kamar bada shi take mgn ba duk da abun ya bata mata rae amma ta danne tunda tanasan abun take nema a gurinsa tace baka ce komae ba dan Allah ya safwaan ka barni kaga fa 300level ne zamu shiga 400 plsss Mana





Cike da isa yace request unacceptade







Wani marayen kuka ta saki tace haba mana wlhi mutunci bae ce haka ba karka zama butulu mana na dauko ka daga rana na saka ka inuwa amma shine zaka saka min ta wnn hanyar haba mana wlhi nayi dana sanin aurenka da nayi safwaan am regretting it I am... Ta karasa cikin kuka





Kallonta yyi yace gaya min butulcin me na Miki ki fada Mana ya karasa cikin tsawa.



Itama a fusace ta dago tace da nayar da na aureka mana ko kamnta cutar da kake dauke da itane





Yace ohh tanan Kika bullo to gaya min na taba romancing dinki balle har nayi sex dake









A tsiwace tace inafa girmn kanka zae bark ne ni Ina ma gode ma Allah da yasa hakan bta faruba kuma bazae taba faruwa ba bazan taba haifar yara da Wanda ya tsaneni ba kamar yanda nima na tsane ka Kae bari ma na gayama nafison mutuwata da Kae





Tassss ya wanka mata Mari hakan kuma yyi dae² da shigowar Rafeeq da Tasleem da sauri suka karasa shiga parlourn safa na ganin Rafeeq tayi hugging dinsa tana sakin wani marayen kuka shafa bayanta yyi shigayi Yana rarrashi shima bae San lkcn da hawaye suka taru a idonshi ba dan idan akwae abunda ya tsana duniya shine ganin kanwarshi cikin damuwa







Safwaan Kam tsaki kawae yyi ya wuce daki Yana huci

(Mugu kawae 😒)



Da kyar Rafeeq ya samu tayi shiru Tasleem ta dakko mata ruwan sanyi ta sha sae ta koma sauke ajiyar zuciya a hankali bacci ya fara daukanta.





Tasleem gaba daya bata ji dadi ba tana mamakin hali irin na yayanta gashi dama zuwa sukayi su gaya ma safa an saka date din auren sir Farouq da Maryam.







Da suka ga alamun baccin ya dauke ta sosae ya gyara mata kwanciyar ta Tasleem ta dakko blanket suka rufe ta suma suka kama gabansu.







Safwaan kuma Yana shiga daki ya fada toilet ya sakarma kanshi ruwa sae da ya dauki kusan 30min kafin yyi wanka ya fito ya shirya ya fita

Da yaga safa kwance a parlour tsaki kawae yyi ya fita daga gdan

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top