Part 18
Gaba daya gidan cikin tashin hankalin suke daddy ma da suke gurin daurin auren sun dawo. Ummi Kam tama kasa ko da fitowa waje ne, sae mommy ce keta zirga².
Gaba daya safwaan ya fita hayyacinsa kanshi duk ya kunce daki ya shiga ya rufe kansa yana tuna nin taya zae fara neman Safa.
Rafeeq kuma da sauran frnds dinsu harda Ma'aruf sae faman neman Safa sukeyi.
Nabeela Kam ko a jikinta , taje ta iske mom tace"mom mae zae hana a daura auren nan dani tunda ita waccen ta gudu"
Wani kallo mom ta mata tace" ban cewa ke shashasha bace sae yau maza bace ki bani guri kafin na mangareki yanzun nan"
Turo baki tayi ta tafi tana mgn ciki².
Tasleem Kam sae aikin kuka kawae takeyi duk ta fita hayyacinta.
Yan uwan ummi da suka zo Kam duk sunyi jugum kaka ce kadae bakinta bae mutu ba sae tayi kuka Mae isarta ta hau tsine ma Wanda ya sace safa.
Wasa wasa har dare ba lbrn safa hankalin mutanen duk ya kara tashi.
Daddy ya baxa police a ko Ina koda zasu ganta.
Ummi Kam sae faman Mika ma Allah kukanta take ta dukufa sosae tana gayawa Allah kukanta.
A ban garen safwaan kuma ko sallah a dakin yyi gaba daya ya kasa fita. Sae Kiran Rafeeq yyi yace su saka ido sosae akan sir Farouq dan shima yazo daurin auren.
Su Rafeeq basu dawo gda ba sae kusan karfe 3.
Ummi da mommy gaba daya kwana sukayi suna raye daren ko Allah zae sa zuwa gobe a ganta.
Washe gari da safe police suka zo bayan daddy ya fito suka gaesa cikin girmamawa yace"an samu lbrn inda take"
D.p.o. yace "aa Alh kuma bata kira waya ba"
Daddy yace"aa bata Kira ba"
Shiru d.p.o yayi kana yace"toh idan ta kira a sanar mana pls Alh dan ta nanne zamu iya saurain gano inda take"
Daddy yace"inshallah"
Sukayi sallama suka fita.
A bakin kofa suka hadu da safwaan da Rafeeq zasu shiga kallon su safwaan yyi bayan sun gaisa suka tafi.
A inda su d.p.o suka bar daddy a nan su safwaan suka iske shi da alamu tuna nin wani abu yake.
Bayan sun zauna suka gaesa daddy yace"Ina so ku kwantar da hankalin ku inshallah za'a ganta"
Rafeeq ne kadae ya iya amsawa .
Nan suka cigaba da zama. Mommy ta shigo kawo daddy breakfast bayan sun gaisa mommy tace ma Rafeeq ga breakfast dinsu a kitchen idan sun tashi tafiya su tafi dashi
Yace"mommy tun jiya fa safwaan baeci komae ba "
Mommy tace" safwaan ka sameni a daki"
Harara ya watsama Rafeeq shi kuma ya dauke Kae yana wani smiling din gefen baki.
Bayan ya shiga dakin mommy ya zauna a Kam sofa din dake kallon gado ya zubama zara2n yatsun kafarsa ido.
Mommy ce ta shigo dauke da wani karamin tray a hannu bayan ta ajiye gabansa ta hada mishi tea Mae kauri ta bashi ba musu ya karba ta dakko plate din da fried yam take ta bashi.
A hankali ta dinga bashi a baki Yana ci yana kurbar tea din har ya koshi sae ta mike ta dauka kayan ta tafi dasu.
Tana fita ya sauke wata ajiyar zuciya ya kwata tareda lumshe ido yana alfahari da samun uwa irin mommyn sa.
Da misalin karfe 11 ya koma part dinsu ko da yashiga duk sunyi wanka hannunsa Rafeeq yaja suka shiga dakin sa yace"wae Mae yasa kace mu saka ido akan Farouq "
Smiling kawae safwaan yyi yace"da farko shine suspect dina amma yanzu kuma.." sae yyi shiru
Rafeeq yace"to gsky ba wani alamu da suka nuna hakan amma ni mafi tunanin..." Sae kuma yyi shiru
Smiling kawae safwaan yyi ya e"yanzu ni Kiran waya kadae nake jira daga nan zan fara aiki na"
Rafeeq yace"kaefa dan isakan soja ne"
Duka ya kaimshi amma ya kauce yana dariya.
Safwaan ya kira Tasleem bayan ta dauka yace"sis Ina Nabeela take"
Tasleem tace"ya ai ba,a nan take kwana ba"
Yace "toh idan tazo ki saka min ido akanta sosae"
Tace to kafin ya kashe wayar
Ya kalli Rafeeq yace"kaema ka saka ido akan ma'aruf sosae"
Cikin mamakin mgnr sa yace"ya haka kuma taya kake tuna nin dan uwanka zae aikata ma hakan"
Smiling yyi ya koma gaban window sae da ya gama kallon mutanen dake waje yace"mutum mugune bro ko Kae kanka zaka iya zama suspect dina so stop wondering dan nace ka saka ido akan ma'aruf"
Yana gama fadan hka ya shige toilet kallon sa kawae Rafeeq yayi sae yaga kuma ya koma bude kofar iya kansa kawae ake gani yace"don't think too much saboda ba komae bane ke bayyana kansa lkc daya ba amma idan lkcn yyi shida kansa zae bayyana har kowa ya gani ka gane bro"
Ya Kara sa fada yana winking idon sa daya.
Bayan ya fito daga wanka ya tsaya bakin mirror yana goge jikinsa da karamin towel sae phone dinsa ta dauki Kara tsaki yyi ya cigaba da abunda yake yi can komae ya tuna yyi sauri ya rarymi wayar yana dauka ya saka a handsfree ya cigaba da shafa manshi.
Daga can ban garen da aka kira mutumin yace"Kae soja Mae ji dakae ji da kanka na matuqar burgeni gaka wnn idon naka kamar fitila basu da tsoro ko kadan, haka zarrarka na matukar burgeni, infact komae naka na burgeni gsky ka cancanci wnn aiki naka I salute you dude"
Shiru safwaan yyi baice komae ba sae cigaba da Shirin sa kawae da yyi.
Ya cigabda da fadin"Ina so ka janye wnn auren naka da masoyiyarka ohh sorry na manta fa ashe auren dole ne ko lallai wnn tsohon naka anya ma kuwa ganai sonka"
Ciza lips dinsa yyi ya rufe idon sa ya bude
Shi kuma mutumin yace"au mgnr ta ma ciwo ne sorry toh kaji, amma zae fi ma ka janye mgnr zaka iya kirana duk lkcn da ka shirya hakan" daga nan ya kashe wayar.
Safwaan Kam smiling kawae yake yi kamar Wanda aka ma albirshi din wani abu sae da ya gama Shirin sa tsab kafin ya shiga wani daki dake cikin dakinsa. Gurin duk kura sae ba ya gyara shi yasa turare ya kunna AC karin ya kunna wata system ya shiga sarrafata ba dade wa yyi wani kayataccen murmushi da shi kadae yasan dalilin sa
Wayarsa ya dakko yyi dailing no banji ko Mae ya fada ba ya yanke kiran.
Da misalin karfe 5pm na ga safwaan jaye da hannun safa sun fito daga wani dan karamin gidan dake nesa da mutane sosae. Bayan sun shiga mota suka nufi gda. Sae motar soldiers ce tayi parking ta kwashi gaba daya mutanen dake cikin gida.
A mota kuma ba Wanda yace ma wani kala cikin su har suka isa.
Ummi ce ta fito zata je part din mommy itada Ammi sae sukaga mota tayi parking da gudu safa ta fito ta fada kan ummi tana kuka itama ummi hugging dinta tayi rana tambayar ta ba abunda ya sameta.
Cike da kasaita ya tako har gaban ummi saeda yyi wani shu'umin smiling yace"u don't have to worry ummina bbyn ki lpy take "
Kallon shi ummi tayi tace"ina alfahari da Kae a ko da yaushe son"
Yace"taya zan gane hakan ummina"
Hugging dinsa tayi tace"yanzu ka gane"
Smiling yyi ya lakaci hancinta yace"I'm very glad to have ummina a kullum farinciki na shine na gani cikin jin dadi sbd kin min abunda koh mahaifiyata iya shi kadae zata iya min kuma gashi kin haifamin uwar yayana". Ya karasa fada yana kallon safa.
Dauke Kae tayi a ranta tace"hmm wae uwar yayanka zanga taya zan haifa maka su yaro"
Cikin gdan su ummi suka nufa shi kuma safwaan ya kira Rafeeq yace"ku sameni a gda yanzun nan" yana gama fadan hka ya yanke kiran.
Gaba daya mutanen gdan sunyi mamakin dawowar safa a rana tsaka. Kowa sae farinciki yake amarya ta dawo.
Parlourn daddy ne dauke da mutane kamar haka ummi, mommy,Ammi, Rafeeq, Tasleem, Nabeela,Mom, ma'aruf, Ya leemat, ya Hafsa da shi kanshi daddy din sae kuma uwa da uban gayya safa da safwaan.
Bayan daddy ya bude taro da addu'a ya kalli safwaan yace"safwaan inaso ka fada mana ya akayi ka samo safa batare da kowa ya sani ba kuma a Ina ko dae kaika boyeta ne ma"
Wnn dae smiling din nasa yyi cikeda takama da kasaita yashafa sajensa Mae daukar ido sae ya maeda dubansa ga ma'aruf da duk wata kafa tajikinsazufa tsatstsafowa yake da ka gansa kasan baya cikin kwanciyar hankali cike da haiba ya mike yyi taku har gaban ma'aruf yace"bro sae kamusu bayanin yanda kasata ni kuma zan gaya musu yanda na dakkota"
Zaro ido yyi waje cikin in Ina yace"karfa ka manta ni dan uwankane taya zan dauke matar da zaka aura ranar daurin aure"
Safwaan yace"ka manta yanzu dan uwanka shine mutum na farko da yafi kowa cin amana kaga baba just go straight to the point explain to them how u kidnapped her now"
Zumbur safa ta mike tsaye tace"Ni zan fada idan shi yana jin kunyar fadama duniya laifinsa, bayan na fito daga part din mommy na tafi part din mu na tarar dasu Tasleem duk sun fara shiryawa sae ga Rafee@t ta shigo tace wae nazo inji ya Rafeeq tare muka fita nayi hanyar part din ummi kuma gurin ba mutane kowa yana ciki ban an Kara ba naji nayi luuuuuu nayi kasa Ido na nagani amma ba sosae bah Nabeela da wata frnd dinta na gani daga nan ban Kara sanin inda kaena yake sae na ganni a wani gda bayan na farka idona bae fara tozali da kowa ba sae ma'aruf"
Gaba daya mutanen parlourn suka maeda dubansa kan shida Nabeela.
Safwaan yace"bayan daya daga cikin mutanen da yasa aiki ya kira sae nayi tracing dinsu da na gane inda suka muka tafi ni da sauran soldiers dina yanzu haka yaran suna can hannun su. Advice dinda zan baka idan kasan zaka saka mutanen irin wnn aikin look for experts ba irin Wandan nan area boys din ba "
Mom da takaici ya mata yawa ta mike tsaye ta tsinka mishi mari guda uku lafiyayyu tace"kaci amanata ma'aruf ba irin tarbiyya da na baku ba knn dan kana son yarinya sae abu ya koma hauka"
Daddy yace"Allah ya kyauta zaku iya tafiya zuwa wani sati za'a daura auren"
Gaba daya suka fita safwaan Kam sae faman smiling yake daddy ya kira shi bayan ya dawo ya zauna yace"yanzu su yaran ya zakayi dasu"
Yace"dan hukuntasu za'a yi sae a sallame su"
Daddy yace"idan akayi haka baayi a dalci ba shi ma'aruf din ae shi ya saka su ko"
Yace"eh daddy wnn nashi daban yake ai"
Daddy yace"Allah ya taimaka ya tsare gaba"
Ya amsa da Amin ya fita.
A compound suka hadu da Rafeeq bayan sunyi hugging din juna Rafeeq yace"congratulations bro lallai komae na bayyana kansa idan lkc yyi"
Safwaan yace"ka kula da irin mutanen da zaka zaua na dasu sosae"
Suna tsaye sae ga sir Farouq yazo inda suke.
Bayan sun gaisa ya taya safwaan murna yace"to bayan nima dan Allah Ina so a hadani da Maryam kanwar safa din nan"
Rafeeq yyi dariya yace"lallai tunda ka rasa waccen bari ka koma kan wnn"
Sir Farouq yace"kawae Ina sha'awar hada zuri'a ne daku wlhi na yabawa hankali, mutunci, haiba, Kamala da kuma uwa uba tarbiyar gidan nan dan Allah ni dae idan ba damuwa na gabatar da kaena a gurin yarinya dakuma magabata"
Safwaan ya kalli Rafeeq yace"bro wae wacece Maryam dinda yake fada"
Rafeeq yace"Yar gidan Ammi"
Sae a lkcn safwaan yyi imaging face dinta yace "lallai suna kama da safa tohm Allah shi yafi zama alkairi amma ka fara ma yarinya mgn"
Yyi musu godiya da addu'ar samun zaman lpy ya tafi.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top