Part 16

.....Bayan ya idar da sallah part dinsu ya wuce direct. Toilet ya shiga yayi wanka nayan ya fito ya shirya cikin 3⅓ na soldiers da white polo shirt kwantawa yyi kan gado yana tunani taya zae fara nemo mata in 2 weeks shida ko kula matan baya yi hmmm gsky akwae aiki babba gashi ba wacce yake so kuma yasan halin daddy idan ya fadi mgn da yuwa ya canza.

Rafeeq ne ya dawo dashi daga duniyar tunanin da ya tafi yace"ya jiki bro" kanshi kawae ya daga ya cigaba da kallon da yake.

Smiling Rafeeq yy yace"wqe bro mae ya faru ne naga kamar kana cikin tashin hankali"

Dagowa yyi zaune ya kalli Rafeeq yace"ya kake mgn kamar baka San komae bah Rafeeq ya za'ayi daddy yace  in 2 weeks kawae time na nemo mata kuma da sunan aure kana tunanin akwae mahaifin da zae bani yarsa a cikin sati biyu ne"

Rafeeq yyi smiling yace"ya kake so ne ka wahalar da kanka safwaan Nabeelah na mutuwar sonka kuma inaga ita kadae ce zaka je da mgnr aure baban ta ya baka ita ba tareda wani problem bah"

Safwaan yace"wlh koh mata suka kare a duniya bazan aureta ba"

Rafeeq yace"toh mae yasa kasan yarinyar nan dae son kowace kin Wanda ya rasa ba Wanda zaece bata bugesa"

Safwaan yace"toh ka aureta ma tunda tana burgeka"

Rafy yace"kaima ai kasan wnn zuciyar ta Tasleem ce kadae"

Tsaki kawae Safwaan yyi ya gyara kwanciyar sa.

Rafeeq yace"wlhi dama ni akace na kawo mata kaga da nida Tasleem munji dadi sosae"



Wani kallo safwaan ya watsa masa yace "malam karka isheni da mgnr yaran nan tohm"





*"*"*"*"*"*"*"*"*"*"*"*

A bangaren safa kuma bata masan wainar da ake toyawa ba sbd kwana biyu lecture ake musu sosae.



_____________





Bayan kwana biyu aka fara shirye²n bikin Asma'u da Kabeer yayan Amani ko ince muku ex din safa.

Shiri suke saosae ba kama hannun yaro.

Wow masha Allah yamta na gani su uku sunyi kyau sosae cikin ankon su royal blue da head peach dinkin riga da skirt  sunyi kyau sosae makeup dinsu ya zauna a fuska ga aurin head dinsu na torband bara na barku haka.    Amarya ma tayi kyau cikin kayanta peach tayi kyau kamar ka dauke ta ka gudu(masu son koyon makeup zan kaiku gurin Meenah makeover😉🤔)

Kamu akayi na gani n fada komae na tafiya yanda ya kamata ba a watse ba sae bayan isha.



Washe garima da misalin karfe 8:00pm suka shirya cikin Red din material shima dae dinkin riga da skirt yau kam sunfi jiya haduwa haka ma amarya Asma'u tayi kyau sosae sae shekin amare take yi wani material golden tasa dayayi matukar karbar ta tsayawa fadan kyaun da sukayi ita da frnds dinta bata lokacine event din sisters and brothers night za'ayi.

Bayan sun gama shiryawa safa ta kira Rafeeq tace"ya amma dae kace zaku zo koh"

Yace"eh princess gashinan brothern ku nake jira ya gama shiryawa sae muzo"

Tace "toh ya amma a hall din zaku same mu dan tafiya zamuyi yanzu"

Yace"toh dan Allah ki daukar min photos din Tasleem plssss" ya fada cikin sigar roko

Kwabe fuska tayi tace"oh ni banda ni koh to wlhi zance bazan dauka ba "



Yace"haba twinie pls harda naki gaba daya"

Tace"toh a nawa?"

Yace"koh nawa kike so plsss nidae kafin ku tafi kinji"

Cikin dariya tace"toh shknn twinie an gama"



Suka yi sallama bayan ta koma daki taja hannun Tasleem suka fito waje Amani ta biyo su tana fadin"ma gulmata toh sae anyi dani"

Safa tace"ke bah gulma zamuyi bah kawae ya feeq ne yace na daukar mai gimbiyarsa a photo kafin mu tafi"

Tace"toh"



Pics tafiwa Tasleem kuma tayi kyau sosae daga nan suka shiga daukar pics ba kakkautawa .

Bayan kowa ya gama shiri sae ga ango da frnds dinsa sunzo tafiya da mutane.  Tsayawa fadar yanda Kabeer yyi kyau bata lkc ne shima dae shadda ya saka gezna sae maiko yakeyi golden  colour. 



Bayan kowa ya shiga a ka dauki hanya sae hall dinda za'ayi event a mota safa ta kira Rafeeq tace masa " karfa ku  manata "

Yace"gamu a hanya sis bana son kowa ya jera da Tasleem idan za'a shiga sae ni  shi yasa kika ga Ina sauri"

Dariya tayi tace"hmmm manya nidae sae anjima"

Kit ta kashe wayar dama itace a gaban motar hakan ya sa ta jiyo ta fada musu bunda Rafeeq ya fada dariya suka saka gaba daya banda Tasleem da smiling mawae take yi tace"hkan shine dae² idan kunji haushi kuma ku fito da naku mana"

Suka kara saka dariya fauziya da suke tare da Tasleem da Amani a baya tace"hmmm sae ki fada ma wadan da basu da"

Amani tace"safa wadan nan yan air din damu suke kawae mu sharesu"

Safa tace"mu.za'ama gori toh ina gaya muku idan muka tashi yin saurayi sae yafi naku"

Dariya sukayi gaba dayan su shima abokin ango sae da riya yake yi a haka har suka isa hall din.



Bayan sun sauka Rafeeq ya kira safa a waya yace"sis toh ae sae kizo ki shiga damu"

Tace "toh kuna ta gurin Ina?"

Yace"kalli bayan ki zaki ganmu"

Tana juyawa ta ganshi tsaya yanke Kiran tayi tace ma Tasleem da Amani da ke gurin suzo su rakata.  Bayan sunje gurin suka gaisa Rafeeq yace ma Safwaan ya fito si shiga sae da ya gama cika da batsewa ya fito duk sunyi kyau kamar bikin kannin su akaeyi.

Shidae safwaan kallo daya ya musu ya dauke kae tabe baki safa tayi a zuciyar ta tace wnn da ace sarkine da alumma sun shiga uku.    Makalema Rafeeq tayi har suka kae bakin hall din da ake jiran kowa ya shirya safa ta ja hannun Tasleem da Rafeeq ta kaesu gaba safwaan kuma ta barshi a baya sae taje janyo Amani taje gurin safwaan tace"ga abokiyar tafiya na ma"  tabe baki yyi yace"no need am comfortable alone"

Tace" kar girman kanka ya  jama baza ka shiga hall din ba dan idan bada wnn bah baza ka shiga"

Tana gama fadar hka tayi gaba abunta safwaan da ido kawae ya bita yana mamakin yanda ya bari wnn yarinyar ta rainashi.  Itama dae safa gaban su Tasleem ta tsaya itada yayan Asma'u mu'azzam a bayan su kuma su Tasleem ne sae bayan su suma su Amani.



Yanda suka shigo hall din ya matukar burge mutanen hall din wakar wait for me aka saka bayan kowa ya zauna aka fara gudanar da biki safa kam biki nasu sae faman kaeda kawo take bayan ab dan gudanar da wasu abubuwan aka kira frnds din amarya dan zasuyi step dance. Sun fito gaba dayan su gashi sunyi kyau cikin red material dinsu wakar poko aka saka musu safa Tasleem da Amani ne a gaba dan sunfi kowa iya rawar. Mutane abunso ya samu sae faman daukar video ake.

wani a kusa da safwaan yake fada ma abokin shi cewa waccen bbyn zatayi sweet kuma gashi kamar duk tafi su iya rawa" ya fada yana nuna safa hkan ya matukar bata ma Safwaan rae ciza lips dinsa kawae yyi.

Bayan sun gama suka koma suka zauna hka aka gudanar da sauran abubuwan inda aka kira safa a matsayin best frnd din amarya ta bada biography dinta cikin muyarta mae dadi ta fara baza musu British English aikam mutane da yawa  mutuwar zaune sukayi ciki koh harda Safwaan bae taba tunanin dama safa ta iya mgn cikin wnn muryar bah. Yaji dadin jawabin ta kamar kar ta dae na. Bayan ta gama aka kira best frnd din Kabeer wato mu'azzam  yayan Asma'u (araina nace kenan sbd mu'azzam kabeer ya koma kan Asma'u.).   

Haka akaci gaba da gudanar da event din cikin jin dadi da annashuwa. Samari da yawa safa ta tafi da imanin su haka  ma.  Tasleem amma rashin ganin fuska yasa suka fi maida hankali kan safa da Amani da kuma sauran yammatan gurin.

Hmmm wani abun mamaki wae ma'aruf da Nabeela na gani a gurin event din koh mae ya kawo su oho. Gurin su safwaan suka zauna bayan sun gaesa Rafeeq yaje ya kira su safa ya sanar dasu Nabeela tazo jin bae kira ma'aruf ba yasa duk sukae tunanin ita kadae tazo.

Daga nesa kadan safa ta hango ma'aruf zaune sae wani shu'umin smiling yake yi yana kallonta ganin hakan yasa safa dauke fuska tamau kan ta isa gurin. Haka ma Safwaan fuskar sa ba walwa sbd Nabeela dake gurin da kuma sauran yammtan dake binshi da kallo kamar su hadiye shi ( oh su Nana Aysha da ontop harda Mrs sardauna daku yake yi😝😝).



Bayan sun gaesa Nabeela tace"pls sis safa kidan hada ni da amarya mana"

Tace"ok ba damuwa muje"

Ma'aruf yace" Mrs ma'aruf kirjin biki yanzu idan auren mu yazo haka zaki dinga hidima da mutane?"

Wani dammm safwaan yaji kallon ma'aruf kawae yake galala. Safa kuma ta hade fuska tace"wae ya ma'aruf sau nawa zan gaya ma bana son irin wnn cikin mutane"

Yace"toh safa kinfi son na miki da gani sae ke"

Tsaki kawae tayi ta bar gurin Nabeela ma tabi bayanta itadae Tasleem bata ce dasu komae ba tana manakin yanda ya ma'aruf ke wulakanta kansa haka Rafeeq da ya kula ta fada duniyar tunani sae yadan hura mata iska.   Firgit ta dago ta kalle sa ya kashe mata ido daya😉. Kasa tayi da kae tana smiling.

Ma'aruf ya kalli safwaan yace"wae bro ya akayi ne naji ance daddy ya baka 2 weeks ka nemo matar aure"

Rafeeq yace"eh wlhi amma kuma har yanzu shiru gashi har one week ya tafi"

Ma'aruf yace"toh mae yasa kake wahalar da kanka ba na ga Nabeela na sonka ba kawae ja gabatar da ita kaga next week musha biki in the next nine months kuma muzo suna"

Suka saka dariya gaba daya. Hakan yasa safwaan hade fuska yace"Nabeela is not my type so keep hr topic aside"



Mgnr ta matukar kona ba ma'aruf rae amma ya danne yace"toh Allah kawo wata ta gari kafin daddy ya baka zabin sa"

Rafeeq yace"wlhi da nine da naji ddi"

Ma'aruf yace"hmm baba ae ba'a mgn da nine kawae safa zan gabatar tun a ranar"

Wani banzan kallo safwaan ya jefa masa sae kuma ya kauda kansa gefe. Yana mamakin mae yasa idan wani ya kira sunan safa yake jin haushi kamar ya make sa wata zuciyar tace sbd kana kishinta ne toh amma idan kishinta nake hakan na nufin ina sonta kenan  yace"no bazae yiyu bah"



Kallonsa sukayi sukace mae kuma baxae yiyu ba safwaan shi bae masan a fili ya fada yace"no nothing"

A bangaren su safa kuma bayan ta kae Nabeela sun gaesa da Asma'u tace "nice kanwar ma'aruf " . Daga nan suka koma gurin zaman su. Wani irin taku safa keyi mae daukar hankali ma'aruf sae zuba murmushi yake a fili yace masha Allah" safwaan ya tabe baki kawae sun kawo dae² inda suke tace ma Rafeeq "ya kuzo inji ya kabeer"

Rafeeq yace "toh ae sae ku tashi muje" badan safwaan yaso ba ya miki suka tafi kabeer ya kira cameraman ya musu pics. Tsayawa sukayi gaba daya inda suka saka amarya da ango tsakiya. A na cikin yi ne dan kunnen safa ya cire dukawa tayi kasa ta dakko bayan ta mayar ta dago da niyar matsawa kusa dasu sae takalmin ta ya tafi suuuuu zata yi kasa safwaan dake gefenta ya kirota da sauri hakan yaba ma mutanen gurin damar daukar su pincs harda mai photo da Rafeeq yace"kinga saukin dake niyar wullar dake kasa ko" ta dan daki kafadar tace"dan ka tareni shine wani abu"

Tabe baki yyi ya sake ta ta mike zata tafi ya kuma sa mata kafa. Da sauri ta kuma rike shi tace"wae wat is all dis nonesence haka" ta fada tareda mikewa dariya kawae yyi baece komae bah.

In ran Ma'aruf yyi dubu to ya baci haka ma Nabeela sae take ganin dan ya ganta a gurin ne yake mata haka.



Bayan an gama event kowa ya koma gda lpy.



Washe gari aka daura aure. Fariny gurin kabeer ba'a mgn sae dae muce Allah bada zaman lpy.

Da dare aka tafi dinner mai kayatarwa ba'a gama ba sae kusan 1am saura.





*********

Mommy ce a bedroom din dadi da alama mgn suke to bara mu leka muga me suke fada"Alh.dan Allah ka karama yaron nan koda sati biyu ne wlhi har ya rame ko abinci ya dae na ci yanzu danma ummin sa na kokarin debe masa kewa ne"

Daddy yace"na riga n gama mgn kuma anjima inason ganin kowa a parlour na tashi ki tafi"

Bayanda ta iya dole ta fito dan ta San halin mijinta idan ya fadi mgm ba ya canza wa.



                *Parlourn Daddy*

Zaune suke gaba dayan su daddy mommy ummi Rafeeq da kuma shi uban gayya safwaan. Daddy ya kalle shi cike da kulawa koh shi kansa ya San da gaskiyan mommy dansunya rame amma ba yanda ya iya dole ne ya mai haka sbd yasan halinsa ya fison wnn ciwon ya cigaba da wahalar da shi. Gyaran murya yyi  yace"safwaan kae muke sauraro wa ka zaba a matsiyin matar auren ka"

Shiru yyi na wasu lkc yace"dday babu har yanzu ban samu bah"

Wani mugui tsawa daddy ya daka mishi yace" wa zaka mayar karamin yaro . Toh wlhi ka shirya nan sati daya zan daura aurenka da.......

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top