Part 15
Washe gari da safe ummi ta fito daga dakin ta zata shiga kitchen taga safwaan kwance da alama koh sallahr asuba baeyi bah karasawa tayi inda yake tasa a hunna ta dan bubbuga kan safa dae² inda ya dora kansa.
Da addu'a ya tashi a bakinsa ummi tace "safwaan kayi sallah kuwa"
Girgiza kansa yyi alamun aa tace"toh kar shida tayi kayi sauri ka tashi"
Dafe mararsa yyi yana kokarin tashi ummi dake gurin tana kallon shi tace"baka da lpy ne"
Kae ya koma girgizawa alamun aa dan koh mgn ji yake bazae iya bah
Ya tashi ya shiga toilet dinda ke parlour bayan yyi alwala ya fito anan parlourn yyi sallah. Idarwa warshi tayi dae² da shigowar Rafeeq bayan sun gaisa yace"ya akayi jiya baka dawo ba"
Safwaan ya dan ciza lips dinsa yace"bacci ne ya dauke ni kuma da na farka naga dare yyi shine kawae na kwanta anan"
Rafeeq yace"toh amma dae baka da lpy ne ko"
Yace"aa mai ka gani ne"
Rafeeq yace"yana yinka ne ya nuna hakan"
Tabe baki kawae safwaan yyi ya mike ya nufi hanyar kitchen anan ya tarar da ummi tana hada breakfast itada mai aikinta baba ladi bayan sun gaisa da bba ladi ummi tace"safwaan yunwa kke ji ne mun kusa gama breakfast din"
Ya dan sosa bayan wuyansa yace"aa ummina dama Lipton kadae nake so na sha"
Ummi tace"toh bari na zuba ma"
Ta zuba masa ruwan da ta dora a kettle ta dakko Lipton ta saka tasa sugar dae² bayan ta gama ta Mika masa. Bayan ya karba ya dan sosa kansa yace"ummina kina da lemun tsami". Tace"eh bari baba ladi ta yanka ma guda nawa"
Yace "uku ma ya isa"
Ummi tace"anya ko safwaan lpyn ka kalau kake shan ruwan zafi da lemun tsami haka da yawa"
Yace"laaaa ummina na riga da na saba ne ba abunda ke damu na"
Tace"toh shikenan"
Baba ladi dae smiling kawae takeyi bayan ta gama ta mika masa ya fice
A inda ya bar Rafeeq na ya tarar dashi hakan yasa ya hade fuska dan yasan halinsa. Kallon sa kawae Rafeeq yyi yace"dama nin nasan baka da lpy amma mae yasa kake cutar kanka kana fa da damar auren mata hudu idan kaga dama amma ka tsaya kana cutar da kanka wlhi kagi tsoran Allah ka kula da lpyr ka baka san illar wnn abun ba kae kati son kasha ruwan zafi bayan nan kasha magani koh toh amma dae kasan na fika snn illar wnn abun"
Safwaan yace"ka gama"
Rafeeq yace"kae ka sani"
Yayi crossing kafarsa yana shan tea dinsa.
Ummi da ke niyar fitowa daga kitchen taji suna mgn sae ta tsaya taji duk abunda suka fada sae kawae ta koma.
*!¡!¡!¡!¡!¡!¡!¡*
Safa kuma tana tashi daga bacci bayan tayin sunyi sallahr asuba sukayi karatun su yanda suka saba bayan sun gama suka fita zuwa gaida ummi bata daki hakan yasa suka wuce kitchen a parlour suka tarar da su Safwaan Tasleem ta gaida gaba dayan su safa kuma ta gaeda Rafeeq kawae ta wuce bayan sun gaisa da ummi suka koma daki.
Bayan sunyi wanka suak shirya tsaf cikin wani less mai background din green da flowers pick da aka jera stones akae dinkin riga da skirt sunyi kyau sosae duk da ba wani kwalliya suka yi bah.
Dining suka nufa a nan suka tarar da su Rafeeq harda ummi suma zama sukayi unmi tace"safa kiyi serving din su"
Ta turo baki tace"ummi su basu da hannu ne"
Ummi tace "zan makeki wlhi"
Tashi tayi ta zuba ma Ummi bayan ta sa mata ta zuba ma Rafeeq da ta kawo kan Safwaan ta wani hade fuska shi ko kallonta baeyi ba ballanta na yasa tanayi Rafeeq kawae smiling yyi ya kalli Tasleem da itama smiling din take sai ya kashe mata ido daya😉 hakan yasa tayi kasa da kanta.
Bayan dukan su sun zauna Rafeeq ya kalli safa yace"sis kunyi kyau bari na muku pic kinji"
Tayi dariya tace"ai ba sae kayi wani boye² bah kawae ka fito fili kace kana son yima Tasleem pic malam"
Hararar ta yyi sae ya kalli ummi yaga idonta ma na kan abincin su yace"naughty girl dalla gyara"
Tace"toh "
Tasleem kanta na kasa sae da safa ta dan mitsile ta ta dago hakan yasa Rafeeq ya mata alamar ta gyara da ido.
Dariya sukayi ya musu tun daga nan kuma ya koma yi ma Tasleem kadae gashi safa tafi kowa zakewa amma bata san ba ita yake dauka bah. Bayan ya gama safa tace"Twinie pls mu ga pics din dan nasan baka iya dauka bah"
Yace"bazan bada ba"
Ummi tace"Rafeeq muga pics din nima sae atura min na canza wallpaper dan gsky sunyi kyau yau sosae"
Sosa bayan wuyan sa yyi y fara in ina yace"toh bari zan turo miki"
Bae San lkcn da safa tasa hannu ta dauke wayar bah ta Mika ma ummi. Dariya suka shiga yi bayan ta ta koma ta tsaya amma sae taga pic daya ya musu tre sauran kuma duk na Tasleem ne.
Tsuke fuska tayi tace"kin gani ko ummi dama na sani"
Rafeeq kam tashi yyi ya bar musu dining din yana cewa"uwar tiswa idan kun gama ki kawo min phone dina"
Tasleem kam duk kunya ta rufeta.
Safwaan kum yana ta jinjina irin yanda Rafeeq ke son kanwarsa yana jin dadi sosae
*========*
Bayan sun gama suka tafi part din mommy a parlour suka same su ita da daddy bayan sun gaisa mommy tace"masha Allah yarana sunyi kyau sosae"
Suka ce sun gode
Tasleem tace"mommy dan yi mana pics da Daddy pls" ta fada tana Mika mata wayan tana cikin daukan su sae Rafeeq da safwaan suka shigo mommy ta Mika ma Safwaan wayar tace"gashi dauke mu duka"
Ya karba ya dinga musu pics chan sae ga ummi t shigo itama ta shiga aka musu nan fa aka dinga photos Rafeeq yace " to yanzu safa tsaya amuku keda safwaan"
Hde fuska tayi zata yi mgn mommy tace "idan ka dauka ka turomin pics din gaba daya nima" bayan da safa ta iya dole ta tsaya akayi.
Bayan sun gama mommy tace"Safwaan bari na zo ka kaemu saloon da naga Rafeeq hospital zashi"
Yace toh
Bayan sun shirya suka fito Tasleem tayi sauri ta shiga baya hakan yasa safa ta zauna gaba . Bayan sun fara hanya safwaan ya kunna karatun Alqur'an suratul Hud a hankali safa take bin karatun hakan ya haddasar ma Safwaan da kasala sosae dan yanda take karatun cikin muryar ta mai dadi a haka har suka isa saloon.
*BAYAN KWANA BIYU*
Kwance suke a daki Safwaan sae fama juye juye yake numfashin sa sae fita yake sama sama hakan da yake yi ne ya tashi Rafeeq da yyi bacci tun dazun cikin muryar bacci yace"bro lpy kuwa" ai ko mgn safwaan kasayi yyi. Da sauri Rafeeq ya fito yaje part din ummi ya mata knocking bayan ta fito yake sanar mata halin da safwaan yake ciki da sauri suka nufi part din mommy bayan sunyi knocking daddy da mommy suka fito.
Daddy yace"lpy Rafeeq na gan ka a wnn daren haka"
Yace"daddy safwaan ba lpy yana daki sae faman juye² yake kuma numfashinsa kamar zae dauke"
Ai da sauri daddy yace ma Rafeeq ya fito da mota suka koma suka shirya har da ummi. Daddy ya Rafeeq suka taimaka gurin sa safwaan din a mota asibiti suka wuce direct.
Bayan an kwantar dashi Rafeeq ya kira doctor Jan suka shiga bashi taimakon gaggawa sae gurin asuba suka masa allurar bacci.
Su daddy suka shiga inda yake dan Rafeeq ya gaya musu sun mishi allurar bacci.
Bayan sun zauna Dr. Jan yace"Alh.ba komae ke damun safwaan illa libido wato 'high sexual desire' shi ke yawan saka shi wnn ciwon marar da yake yi shi kuma yyi tunin shan Lipton da lime dinda yake ne zae sa ya daena kuma maganin da yake sha ma ya dae na masa aiki gaba daya dan haka yanzu shawara ta gare gareku" yana kae nan ya ficewar sa
Zaune sukayi jum ba mae cewa komae ummi sae ta tuna lkcn da yazo kitchen karbar Lipton da kuma mgnr da taji sunayi da Rafeeq tace dama abunda ke damunsa knn.
Da lkcn sallahr asuba yyi daddy da Rafeeq suka tafi masjid mommy da ummi kuma sukayi anan.
Da misalin karfe a 8:03am suka tashi safwaan ya farka Rafeeq ya mika masa bottle water da da wasu drugs wani kallo ya wurga mishi hade da tambaya mae zae yi da wnn Rafeeq yace"kaga malam kaima kasan meke damun ka, so just take it"
Ba musu ya karba yasha sae a lkcn ya kula dasu daddy dake dakin kallon Rafeeq ya masa alama da ido da ya matso. Ba musu Rafeeq ya matsa tareda yin kasa da kansa Safwaan yace"hope dae baka gayama su daddy abunda ke damuna bah koh"
Rafeeq yyi wani miskilin smiling yace"aikin gama ya gama malam"
Cizar lips dinsa yyi tareda lumshe ido. Bae fi 30mins dayin bed rest bah suka koma gda.
A dining suka tarar da su Tasleem suna breakfast dnn sauri suke zasu tafi skl bayan sun gaida su daddy mommy tace musu asibiti suka je safwaan ne ba lpy suka mishi ya jiki suka tafi.
Bayan tafiyar su Tasleem safwaan yyi wanka yyi breakfast kowa na gidan ma yyi wanka ya shirya daddy ya nemi ganin kowa a parlourn sa bayan sun taru yace"dama akan mgnr rashin lpy dake damun safwaan na high sexual desirer shi yasa na tara ku dan kuji hukuncin da na yanke akansa ". Safwaan ya dago ya kalli dadi hankalinsa a tashe daddy yace" eh na bashi nan da 2week ya fito da mata koh na hadashi da duk wacca na ga dama dan haka zaku iya tafiya"
Safwaan yyi kamar zaeyi kuka ya dago zaeyi mgn daddy ya daga masa hannu alamun baya son jin komae ya mike yace"ni zan tafi aiki sae na dawo"
Suka ce Allah bada sa'a yana fit safwaan kusa da mommy tashi tayi ta bar parlourn gaba daya hakan yasa ya nufi gurin ummi sakkowa tayi daga kan gujera ta mikar da kafar ta ya dora kansa akan cinyarta shafa kansa kawae ta dinga yi har yasamu nutsuwa sun kae kusan 1hr a haka ummi tace"son inazuwa kar kaje ko Ina"
Yace"toh ummina"
Mikewa tayi taje part dinta ta dawo hannun sa taja suka koma part dinta dining suka nufa direct ta zuba masa abinci ta zauna ta bashi da kanta sae da ta tabbatar da ya koshi snn ta bashi drugs dinsa yasha.
Tace"son je kayi sallah kar lkc ya wuce" daga nan ta wuce daki shima tashi yyi yaje sallah..
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top