Part 13
*BARRACK IN CHAD*
Safwaan na hango a airport rataye da jacket dinsa a hannu dake kan wuyansa dayan hannun kuma yana rike da trolley dinsa
Tafiya yake kamar bazai taka katsaba cike da kasaita ya takunsa dake nuna alamun shi cikakken soldier ne .
Wasu mutane na hango sun nufo da kayan soldier sanye a jikinsu atare suka kame guri dayu suna saluting dinsa biyu daga ciki suka karba jacket dinsa da trolley.
Wata black Jeep suka bude mashi baya ya shiga su kuma suka shiga gaba basu tsaya ko ina bah sae barrack din chad.
Tun a bakin gate soldiers suke Sara mishi har ya sakko daga mota hannu kawae ya daga musu tareda danna kansan zuwa masaukin sa
Captain Safwaan ya kanse 'Hardworking man' shi yasa kowa ke girmamashi kuma yasan darajar mutane yana girmama kowa musamman na sama dashi a takaice dai yana bama kowa maximum respect idan ya fara aiki to baya ji baya gani aikin sa yake sosae shi yasa manyan sa na son basu aiki saboda sun San shi jarumine mae hazaka da basira gashi ya dauki aikin sa da mahimmanci.
Bayan ya kae parlour ya juya ya kalli mutanen dake bayansa yace "get everything ready b4 d tym ok"
Suka amsa da yes sir suna Sara masa
Yana shiga bedroom ya cire kayan jikinsa ya shiga toilet domin yin wanka bayan ya fito yyi sallahr magrib da isha'e.
Yana kwance ya lalibo phone dinsa ya ki daddyn sa bayan sun gaisa daddy yace"yau din xaku fita operation"
Safwannt yace"eh daddy need ur prayers"
Daddy yace"addu'a kam ae kullum yi muku ake sae dae akara bari na barka ka huta mayi waya daga baya"
Yace"toh daddy ina gaeda kowa na gdan"
Daddy yace"insha Allah zan gaya musu"
Bayan sun gama waya da daddy ya kira Rafeeq bugu biyu ya daga daga can ban garen Rafeeq ya amsa sallamar safwaan yace" guy am finally in chad"
Rafeeq yace" we thank God since arrived safely"
Daga na suka dan taba fira kadan kafin suka ajiye wayar
Kwanta yyi yana tunanin yanda suka rabu da safa dazun smiling kadae yyi yace"silly girl"
*2 HOURS LATER*
Tsaye yake gaban mirror yana fesa turare wow masha Allah naji ontop na fadi dake geje na sanye yake cikin uniform dinsa na soldier da suka matukar kar bar yyi kyau sosae kamar ba wanda zae fita operation bah.
Wani part ya tafi da shi kadae suke jira yana shigowa suka Mike tare da Sara masa. Ogansu ya tashi yyi bayani bayan ya gama captain safwaan ya tashi yyi bayani mae gamsarwa in not lessdan 30mins aka gama komae suka fara shirye2 weapons🔫🔫 dinsu da zasu bukata.
Can na hango su captain anata fama seta bullet da gun da ka gansa kasan ba tsoro a idonsa dan kallo daya zaka masa kasan shidin kakkarfane .
Haka suka fara fita daga barrack din har suka isa wani daji da kagansa kasan akwae tsoro aciki.
Bayan sunyi masauki suka fara sa ido akan dajin ki zasu ji motso amma shiru har akayi asuba.
Washe gari da safe ma shiru ba alamar mutane agurin amma hakan baesa soldiers din yin kasa a gwiwa bah illama kara shir da plan da sukayi.
Washe gari da safe again sun sa ido sosae sae ga wasu mutane biyu kan machine sun fito daga wani guri hakan yasa soldiers din ankara sosae bayan wadannan mutanen sun kawo dab dasu sae suka koma da gudu hakan yasa soldiers din bin bayan su da gudu cikin dabara suka fara zagaye gurin daga nan fa aka fara exchanging bullet ba kakkautawa Nima dae dakyar na samu na labe kar bullet ya fasan kae in kasa dakko muku lbr🤓🤓
Gada can na hango safwaan anata fama yyi matukar kokari sosae from no where yaji an halbeshi da binga dafa gurin yyi hannun da bullet din ya fasa ya shiga sae zubar da jini sosae amma da yake jarumine kamar Hritik Rooshan na cikin film din krish💪💪 harbi daya yyi cikin sa'aya samu ogan nasu da gu sauran soldiers din suka yo kansu wasu suka dauki criminal din tareda daka kan sauran ta wagarsa suka tura su mota safwaan kuma da sauri suka dauke sa sae asibiti .....
*~~~~~~~~~~~~~~~~~*
*GIDA 9JA*
Bayan su safa sun kae safwaan airport sun dawo gda sae kuka take gaba daya mutuwar abban ta ya dawo mata sabo mommy dake ta faman lallashin ta itama ba karanar jarumta tayi ba ummi da Rafeeq kam ba'a mgn dan shi fita ma yyi gaba daya daga gidan ummi kuma ta rufe dakinta Tasleem ma da ya leemat dake gdan su sha kuka haka daddy da dawowar sa kenan ya tarar da wnn abun shima jikinsa duk sae yyi sanyi sosae haka suka karaci wnn ranar cikin damuwa da safa ta saka su.
Bayan kwana biyu suna ta faman Kiran wayar safwaan bata shiga hankalinsu ya tashi kwarai daddy ne yace suyi a hkr aikine ya masa yawa shi yasa.
****
Zaune suke gaba daya a parlourn mommy harda ummi dake kallo suna dan taba fira da Tasleem da safa bacci takeyi akan sofa da aka tashe ta ta koma daki tace wae tsoro.
Wata irin razanannar kara safa ta saki tana fadowa daka kan sofa mommy dake kitchen da gudu ta fito haka su ummi dake zaune hakan kuma yyi dadae da dawowar daddy da Rafeeq suma da gudu sukayo kanta.
Mommy tace"dota meke Faruwa"
Sunan safwaan kawwe take kira tana fadin"ya saf saida nace karka ka tafi ina gudun kae ma ka rasu a can dan Allah ka dawo karka mutu"
Ta karashe tana fashewa da kuka mommy ta mike taje dining ta dakko mata ruwa ta dawo bayan ta tsagaita kukan ta bata ruwan tasha daga nan ta fara sauke ajiyar zuciya.
Bayan mintuna kadan cikin kulawa mommy tace"fota mafarki kika yi
ne?
Tace"mommy gani nayi wae an harbi ya saf amma kuma banga a ina aka harbesan bah sae daga hannu yake yana Kiran Ku yafe masa....... Ta karashe mgnr tana kuka mae cin rae
Shiru daddy yyi ya kalli Rafeeq ya mike ya nufi hanyar waje hakan yasa Rafeeq gane mai yake nufi.
Bayan sun fita daddy yace"Rafeeq ka gwada Kiran safwaan mu gani idan baka samu ba sae ka kira captain Mashal kaji"
Yace "to daddy nima hankalina bae kwanta ba dan a koda yaushe cikin Kiran wayarsa nake amma bata shiga"
Daddy yace"jikina na bani kamar abu mara kyau ya faru dashi amma Allah koma menene yazo da sauki"
Rafeeq ya amsa da Ameen
*________________*
A gefen safwaan kam an samu nasarar cire masa bullet din da ya shiga hannun sa kuma alhmdllh ya fara sauki zuwa yanzu.
Rafeeq ya kira captain Mashal ya tambaye shi safwaan dan sunata kiransa baya shiga nan yake labarta masa abunda ya faru da kuma samun lpyr sa.
Rafeeq ya yagama daddy sae yace kar ya gaya ma kowa zasuje shida uncle Hassan kaninshi dakko shi Rafeeq yaso binsa amma daddy yace zasu zargi wani abu badan yaso ba ya hakura..
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top