trip to southafrica
*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*
*WATTPAD SURAYYAHMS*
_Wannan shafin sadaukarwar farin ciki ne ga wayanann mataye nan barkan ku da fara sabbin littafai' *bee'att nersallah(sweet umherny)'a littafin ta na "sharrin zuciya"..mamuh geeh a cikin sabo watoh:"tarayyah" e long awaited lol,and my honey crush my baby.. fatima tijjani :sabon littafi"soyayyar mu"thanks for dedicating the whole book for me my love may the blessings and favours of seven heavens reach u beyond my eyes amen*_
*This page is strickly for my fans page(members of whatsp grop surayyahms fans page)masu son so ko abayan idanun ka im proud of u guys gaskiya.*
_Members Taskar surayyahms kubiyo ni bashin peji musamman masu ciko mana emojin kukan nan lol_
31
Tana jin alaman ya fita haka itama ta daure ta ja jikin ta daga gadon da kyar ta fice a daddafe ta isa dakin ta.
Its almost 5.56am don haka toilet itama ta shiga ta hada ruwan zafi dai dai misali ta shige ciki cike da jarumta da dauriya
nan tayi tsarki sosai sai da taji dan dama dama sannan ta sake warm shower akanta tsawon minti talatin ta kimtsa ta dauro alwala ta fito .
Ko da ya dawo daga masjid dakin shi ya nifa da bai ganta akan gadon ba murmushi ya dan sake haka kawai ya nufo dakin ta don ya duba ta.
Turo kofar sa ke da wuya ya hango ta tana sallah,
Yaji dadi aransa don haka ya ja mata kofar ya nufo downstairs.
Kitchen ya nufa ya hado hot chokolate coffee makan sa ya shiga sha a hankali
"Fridge ya sake budewa yasa hannun sa Wani goran pure dairy milk ya balle ya zuba kusan rabi a glass cup yaje kitchen yayi warming dinsa at room temp ya sake tahowa sama da shi
Kamar tasan zai dawon kuwa tayi saurin mikewa
jiri ke debar ta sosai amma haka tay kintsa kanta sama sama tayi lif akan gado
Lumshe idanun ta tayi cikin shigar dogon rigar d&g mai siririn hannu fara kat mai vneckline.
nan ya turo kofar ya shigo,tana jin sa taki motsawa coffe cup din sa na hannun sa yana kurba yana bin sexy small figuren ta da ido,sai ya ajiye madarar
agefe da ita ya zauna ya ya kure ta da idanun sa.
Haka kawai yaji murmushi na kufce masa sai ya tsinci kansa da tuno ranar da ya fara ganin ta da duk abunda ya faru tsakanin su ijiya zuwa yau.
She's the real defination of pure bliss and pleasure baiki ace ya dawwama ajikin ta ba.
Murmushin yake yi a sace har ya iso daf da ita ya gyara zama ganin yadda kirjin ta ke bugawa Ya sa shi kyabe baki 'a nitse yace i know ure not sleeping so get up...
Tayi masa shiru hannun ta na shaking lightly"gani take in yace zaiyi wani abu da ita zata iya rasa karfin gwiwar yin wani dauriya don sosai take jin ko inanta a tattare sai zugi da farjin ta ke yi..sai yayi tapping gadon da palms dinsa a rude ta juya masa baya alaman tana fushi da shi.
Duk dama Yana cikin mood din jin dadi da yaba niimar ta da kokarin ta bai hana sa basarwa ya dago ta da karfi ba
Tana jin ta ajikin sa ta kankame jiki Wani kara ta sake a wahale kasan makoshi tace ni ka kyale ni ..ta fincike,zirrrr sai hawaye suka biyo baya tana neman kwace kanta ajikin san na dole...
Yace wato na fara wasa dake ko?
Ta zumburo baki tare da bude lunsasshun idanun ta,tayi masa shiru tana kwakwalo silent shessheka..
duk dama hawayen ta ya fara dawo masa weakness amma haka kawai suke tunzira shi yanzu.
Yace tashi ki sha wannan kafin ki kwanta ya mata nuni da warm milk din da dan yatsan shi.
"Ni Bazan sha ba.. ta furta a raunane cikin kuka tana kauce idan sa akanta with all her might.
Dakewa yayi ya sa fuskan roba kamar ba shi ba..Hannun shi ya sa ya fara shirin dage yar rigan nata,
Wani ajiyan zuciya tayi a firgice,ta tsorata sosai,..
Musamman data ga ya fara kawo hannun sa saman marar ta yana shafawa rawa jikin ta ya fara yi,..
Ajiyan zuciya kawai take yi ihun ma ta kasa sai aukin hawaye...yana matsowa daf zai yi magana ta fashe masa da fitinannen kuka ta damke hannun sa" a take ta fara surutu.. tace wayyoh Allah na, yaya dan Allah kar ka sake mini wani rami ni bana so'
' abun sai ya bashi dariya amma baiyi ba yace rami?wani rami,..
cikin shessheka tace rami mana tayi masa nuni alaman a farjin ta,..
Bazata Ya gwalo ido cike da mamakin ta yace ni bangane shi ba nuna min toh,Tace oo oo har da makale wuyar ta cikin bori tace "ai ka sani..ya mata kallon mene?ta tsime seriously cryng a hankali ta firta 'wanda kake yi min da daren nan,"kenan haka zaka dinga yimin ramin? Yaya me nayi maka dan Allah.."..sai zirrrr hawaye suka kara fitowa
Dariya sosai take bashi amma sai yayi kamar bai gane me take nufi ba har yanzu,
Nan Ya shiga daga yar rigar nata playfully yana so ya cusa hannun sa yaji,amma yana kaiwa kai bai ko latsa ba ta rude ta firgita..ture hannun sa take tana yarfawa'tana cewa
"Ni walllhy nagaji da shi ai akwai wahala,'kuma sai dada min kake yana min wani irii wani iri,in nace ka dena sai kaki jiiiiiiiiii..toh meyasa.
yayi murmushi yace hnnn ashe ma bana denawa ke din denawa kike yi ne ..ai dadi yake miki ko'ua ja chicks din ta gently..gwanin ban dariya ta hwalo ido
Tace niiiiii? Yaushe nace hakan, ehmmm ehmm fahhhh Ai kaine dai baka ji..yanzu in kasake min wani yaya kenan ai bazan iya uhm..fitsari ba ko?
Haka dai babu kyau
toh gaskiya ka zanca..ta dada fashe wa da kukan tsakani da Allah tana jan sa har da sauti da majina...
gintse dariyar sa yayi sosai har yana sosa keyar sa da wayo.. gashi ta wani runtse idon ta gam bata ko kallon sa sai ruwan madaran shagwabn dake ambaliya a face din ta..
Mamakin ta ya cika shi dam yayi kokarin riko shaking hands din ta,sai ta kara sauti tace yahhh mohan da gaske nake fa..
"wallhy tsoro nake ji"ai ramin yayi yawa yanzu tsakani da Allah kuma duk kai ka jawo min...
'yace toh naji ai bazan kara ba..dariya yayi abunsa
a hakan furioustyn dake cikin shirmen nata imanin sa ta sace da shi sai yaji ta burge sa, nan ya shagala yana kallon ta aransa yace really funny..
wajen ta dan boye da palms din ta..cikim neman tsokana yace yace har yanzu case din ramin ne
A hankali ta girgiza kanta cikin shagwabben matsanancin kuka kamar ta tuno da wani abun
dariya yayi a bayyane yace toh yaishe zaki nuna min ramin..tayi masa shiru..
Yayi murmushi ya tabe baki,ya saki hmmm da gefen bakin sa ya tallafo ta kadan ya manne ta da kirjin sa ajiyan zuciya yayi"cikin sanyin murya ua dan girgiza ta comfortably yace
Hey enouhgh,thats part of being a woman,ki dena kuka kinji?
lafewa tayi ajikin sa ta riko rigar sa da temder palms din ta
Get ul ya furta" for now kisha abunki sai kiyi bacci emmmm?
A kunyace ta gyada dan tasan ta kwabar ayanzun ita kanta bata san me take fada ba.
Dagota yayi yana kallon ta har sai da tayi shiru tayi calm sosai sannan ya dauko milk din ya shiga bata tana sha idonta akasa kamar ba ita ta gama zuba zancen ba
sam bata so ta kalle sa cikin ido ga jikin ta sai rawa yake,hawayen daya gani shimfide a idanun ta ya sa jikin sa yayi sanyi
Tana gama shan milk din ya sa palms dinsa ya goge mata tears din tas .. rungomota yayi ajikin sa tsamm kamar zai mai data cikin sa tare da sauke ajiyan zuciya suka hauro da kyau saman gadon rungume da juna.
Duvet din ya warware ya rufe su tare ya shiga shafa suman kanta a hankali yana soothing dinta batare da ya furta komai ba ,Ba abunda take saukewa sai ajiyan zuciya har bacci yayi awon gaba da ita.
Gyara mata kwanciya yayi tare da mannna mata lafiyayyen kiss a goshi ya barta ya nufi dakin sa.
Bayan kamar awa gudu ya fito ya gama Shirya kansa tsaf cikin wata kyakkywar design ta donatellah Versace
kalar cambridge grey suite mai dauke da black shirt da black shoes.sai qamshin cedar wood scent yake tashi ajikin sa'yau hatta rolex yatch master xi din daya sakaya a muscular wrist dinsa silver grey ce.
"ya fito rass yana takowa gently and majestic karin Banbancin haduwar sa da kullum shine kwanciyar rai da annurin dake kan fuskan sa,
Bai tsaya duba ta ba don yasan bazai dade a inda zaije ba,duk dama sosai lokaci yayi masa karanci a rayuwa amma tunda shi yake da iko da komin sa ..sai ya qudira niyyar bata lokacin sa fiye da komai ayanzu.
Kalar Burgundy na babbar motar Mesarati B36D tayi droping dinsa daga private station din da ba wanda ke bi ta wajen sai shi da ahalin sa
Just in time Farida sectariyar sa ce ta fito dauke da Wasu takardun a hannun ta wanda a kimtse suke a wata black hard cover file.
Sanye take cikin doguwar riga wanda farar labcoat din ta ya rufe kusan rabin sa tayi rolling da jan mayafi.
Kallo daya ya mata ya sauke boyayyen ajiyan zuciya,
2days witout him yasan ya tara mata aiki ba na kadan ba duk dama tana daya daga cikin wanda yake ganin ya aminta da su a duniya.
Farida kyakwar bayarbiya ceaai dibi da fulani Chokolate colour ce yar kimanin shekaru 25...a japan ta karanci likitanci fannin nursing science and tech
. on her third edition na practical a india ta fara ganin mohan a wani health show har qaddara ya hada su aiki waje guda.
He is Her long time crush and stern boss but She's not like any other girl to him....
Shikan sa Ya dade da gane tsananin kaunar sa dake damun ta amma yadda tayi kokari ta tsayar da zuciyan ta a matsayin daya dauke ta ya sa take burge sa har ya aminta da sake mata harkokin sa tana kulawa yadda baiya sake ma saura.
But shi kadai ya san meke zuciyar sa game da hakan har ila yau babu mai karanta shi dai dai.
Tana isowa ya dan dauke kansa tare da amsa gaisuwar ta cikin harshen turanci..,nan suka shiige ciki tare tana masa bayanin abubuwan da suka wakana.
Aikin da yayi baifi na minti 15 ba..daga mafi akasarin ma'aikatan sa basu sanin shigowar sa da ficewar sa.
Wasu ma basu yadda cewa yana dan taba aiki anan kasar ba Domin kuwa Daga cahn kasa a asibitin akwai administrations kala kala da doctors kwararru na zamani.
Da shike ba ataba samun matsala wajen welfare,ko da kuwa na biyan salary akan lokaci ko kashiin sa ba sai ya kasance kowa na dar dar da aikin sa uana bada muhimmanci gudun haduwar sa da oga wata rana..
Anan ma ita kanta farida tinda Ya shigo bata zauna ba.
'tana bayanin ta ya hakimce yana kammala signing wasu files shi ko neman karin bayani bai iya ba bare kuma ya baka full attentiion dinsa daga yace "ok,sai yes'no..,wani bin ma shiru ma amsa ne.. sai dai kuma idan ya dago idanun sa masu tafe da languages daban daban inta gane oho..
A hakan ma don ita tafi kowa yin magana mai tsayi da shi kenan.
"Ganin kusan komai yanzun is under control yasa bai kai wani 30minutes ba ya ce mata zai fita Tare da sanar da ita zai dauke travel break na 2 weeks a southafrica baya so a dame shi.
"Har bakin kofar mota ta biyo sa yana mata bayanin abubuwan da zata yi in baya nan din
A duk sanda yake mata magana satan kallon sa kawai take yi tana murmushi aranta,it looks like she's content just being in his shadow muddin wannan matsayin yarda da amintan dayake nuna mata bazai gushe daga wajen sa ba.
Sai Tayi shiru komai yace tace yess sir.. Done sir.
Har suka yi sallama tana tsaye.
Sauke ajiyan zuciya tayi tare da komawa ciki dan bata ma ji komai ba sai muryan sa
she's certain that zata kula da kayan sa kamar yadda zata kula da na nata koma fiye.
Fitar sa daga nan ya nufi wani taron meeting da manyan pharmaceutical professionals wanda akallah ya cinye masa lokacin sa zuwa azahar daganan gidan su hjy mamah ya nufa.
sun sha mamaki kwarai da suka ganshi a wannan lokaci sai dai as usual bai sake ba ma bare suji meya kawo sa na asali.
Zama yayi a falon su,hjyn birni ke takura sa da hirarrarrki musamman da ake harsahsen auren anisah nan da wata guda mai zuwa kuma kowa daga cikin familyn su zai zo na nesa dana kusa.
Shiyasa ma suka laka ma bikin muhimmanci sosai sabida sada zumuncin da za'ayi da juna in an zo.
Akan hakan take jaddada masa dole ne ya kasamce a wannan hidima daga farawar sa har karshe babu uzuri.
Dago idon sa kawai tayi yana kallon ta fuska ba yabo ba fallasa yana tabe baki.
"Hjy mamah ce ta fito masa da abinci wanda daga shigowar sa ta sa aka hada shi sharp sharp,ko da aka ajiye gaban sa sai daya bude warmers din yaga kyakkywan tuwon semo ne da miyan busashhen kifi,wanda aka hade shi da stock fish da jajjagggen tsokar sukumbiya.
..,sai ya koma ya rufe bai ci ba ya dauke apples yana slicing ayangace yana ci.
Haushin sa take ji musamman idan ta dage tayi masa abu ya basar.
Yana sane da hakan ya gintse yayi kamar ko ajikin sa,gashi dama asali wajen ta ya zo da bukatar sa...
Hjyn birni ke cewa lamido ka dai ji abunda na fada maka
Wannan karon kar naji wani tashin tashin
Tun kafin ya amsa Hjyn mamah ta harare shi tana cewa"'wani lamidon banza da wofi kira shi da mohan dinsa yafi dacewa da shi'jibe shi tayi tsuka irin na masifaffun tsoffi.
Sake baki hjyn birni tayi tana murmushin mafarin draman nasu
Da Kamar bazai amsa ba sai Yace dama ni bance ina so ba ai.
Zatayi magana hjyn birni tace toh ya isa haka mana dan jikar nawa zaki sa agaba emmm,hjjy mamah tace tabbbb ai da kin barni da shi kawai'kingan shi nan a hakan zuwa yayi ya dame ni ya sa ni hushi
Sai ta jawo warmers din ta bude "tace Kinga ko abincin ma bazai ci ba sabida idan bai sani magana ba baiya jin dai dai a rayuwar sa.
Dariya yayi da gefen bakin sa baice komai ba
Hjyn birni tace haka ne kam,toh kai lamido meyesa baka deba abincin kaci ba,ko na debe maka ne nasan ka gaji ko..bisimillilahi tayi yunkuri da jikin tsufa ,kokarin tashi take da alaman zatayi serving dinsan da gaske
Yayi saurin riko ta yana cewa ah'a Gimbiya ta zauna abunki....
Ai dama baso take naci ba,..da ta so da tambaya ta me nake so zatayi.. Kada kafadun sa yayi irin ni wannan din ne bai min ba alhalin har cikin ransa yaji shawa'ar ci. ..fuskan sa Cike da neman tsokana amma kuma a daure.
Hjy mamah tace hmmmmm iyeeeeee.
Ubana Garba ya mutu wani ya dawo
To me zaka ci dan gama didi?
Ko kaina zan sa maka a tukunya
Don ya kure mata tunani sai ya gyada kai ya daga kafadun sa sama irin is upto you.
Sai ya juyo ya kuma kalle ta yace nifa yunwa nake ji....
Hannu ta daura akugu tana girgiza kai tana hararar sa gwanin dariya
Hjyn birni sai ta rasa gane komai dariya suke bata
Dai dai da shigowar su mufida ita da ahmad sun fito daga shoping Dariyar da hjyn birni ke musu ya sa suka iske su cike da fara'a sunajin meke faruwa.
"bayan sun gaisa dukan su sai ahamd ya fita snooker deen domin ya sanar da sadik mohan yazo dama abakin nan shi suka sauke sa.
Shikuwa mohan Da shike ride hard and die hard fans dinsa ne sai baya takura su thu are both 22- 23 presntly suna univesity mufida kuma tana 100level.
Bayan dr aliyu da umar,best friend dinsa sune yayan hjyn birni wato su sadik da ahmad sai kuma abokin tsokanan sa uncle bahrain half bro din aneesah wato yar gidan uncle dinsa burak.
" ..Mufidah tace yayah mohan yanzu muke shirin zuwa gidan ka dama zamuje saloon ne.. ai ta fada maka ko,
Fuska ba yabo ba fallasa Yace..'ehmm zakuje amma ita ba yau ba ...
Hjy mamah tace ehem kungani ko komin shi left,yace ohhhhh ni kije kimin abunda nake so kawai.
Tace toh me kake so din ne wai ?fitina ko jaraba
Sternly Yace no yayi rolling idanun sa ...peppered grilled chicken, oat soup and maybe zaki iya sakaya wa da garlic bread...ya daga gira irin Hey, yaji garlic fa don ina so.
Gintse dariya mufida tayi dataga reaction din kan fuskan tsoffi biyun..uwa uba da na shi gogan daya ci fuska gaban su..
Hjy maman ke faman jaddda masa cewa ita ba matar sa bane da zai hada mata oder
Shikuwa harda bata time
Mufida dake tsaye gefen sa duk dama bata ji dadin hana tafiya saloon din da yayi ba amma shirmen fadan nasu sai ya hana ta yin korafi,
kwana biyun nam sosai suka saba da hirarraki masu debe kewa da banafshan musamman ta chats..
"Duk iya kukkunin hjy mama haka Hjyn birni tace suje tare suyi masa abincin tunda ya zo musu yau basu suka roka ba.
Zama yayi cikin yan uwan sa,abincin sa hjyn tayi masa ya basar ya sa su ci dan dole while shi baifi spoon uku ko biyu yayi ba suna ci suna hira sama sama gwanin ban sha'awa duk dama hankalin sa ya fara komawa gida yanzu
After like 45minutes sai gashi an hado komai ana fitowa da shi batayi da yawa ba don haka ba abunda baiji ba gaba daya wajen ya dauke qamshi mai dadi"mikewa yayi yana cewa amasa packaging ba anan zaici ba'
Haka mai aiki ta shiga packaging masa abincin
Hjyn birni Tace dama ba anan zaici bane?mai aiki tace eh.
A hujajan hajy mamah ta fito da niyyar masa masifan ya raina mata wayo,
"nan taji sadik na tambayar mufida ko zasu je gidan tare da mohan ne akan shima zaije tare da su.
Nan shikuma yake sanar da su cewa banafshan bata jin dadin jikin ta ne.
Haka kawai hjy mamah taji Wani rass aranta sai da gaban ta ya fadi,..
Dama ta sinkayo wani yanayin mai alaman tambaya a muryan ta jiya musamman da sukayi waya na karshe da ita.
Ita data raine ta tasan bata cika jin nauyim ta da kunyar ta haka ba,amma sai gashi a jiyan ta fahimci cewa akwai abunda take so ta fada mata amma bata iya fada ba.
Wani Diffff ta sake ji,.. take ranta ya fara kawo mata wani abu mai sata jin farin ciki da faduwar gaba"tace'ko dai ciki ne? tace ah'a har banafsha zata zamo ciikakkiyar mace a dakin mijin ta banga alama ba,sai ta kuma ce toh yaran zamani 'hmm
Chak Sai ta yanke tunanin tan da cewa
Meye same ta?kar dai har kunje asibiti.
Yace ah a fah jiya ne kawai da yau'..and
she will be fine...
Kallon cikin idanun sa take tana karanto sa tasan duk yadda akayi akwai wani abu.
Don ta dada wayance masa sai tace Allah ya kara mata lpya dai nan kowa yace ameeen
sai Tace toh gashi za akai maka motar ka saura kuma karkaci abincin nan ka gani har gida zaka ga na jawo abuna sai dai kaga wayam.
Tabe baki yayi kasan wuyar sa yace ,toh ai yarki ce zata fi ci kinsan nikam ina da lpya ta..sai kiyi shirin kwacewa ta chan ki barta da yunwa"
tace'iye,kaji marar kunya kai meyey ya hana ka yi...yace
kema kinsan dan ban iya irin wannan din bane in don nine ko kallon ki bazanyi ba.
Murmushi kawai tayi
Sai yanxu ta gane draman nasa dama da sannun sa yasa kenan ta dafa abincin
Amma wani irin ciwo ne ke damun banafshh haka da bazata fadamin ba kuma bazata fita ko ina ba?
Ta kyabe baki aranta tana fatan alherin ma abubuwan data dade tana harshensu akan su.
Kamaar ba za'a rabu ba kudi ya bayar ma mufida ta siya kayan kwalliya sannnan yayi ma ahmad da sadik alkwarin cewa idan ya dawo daga tafiya zai taho musu da wani Thai wang wireless men's skeleton watch dayake sawa da suka dade basu iya nuna masa maitar su akai ba sai yau.
Yana isa gidan dakin sa ya nufa tare da sauke gajiyan sa a batrum,
Itakam Barci mai nauyi ne ya debe ta tayi har taji ba dadi sai arnd 2.45 ta tashi just 10 mints kafin ya shigo.
Agurguje tayi brush, Wanka tayi gami da dauro alwala domin gabatar da sallahr azahar dake neman gaucewa.
Tasha mamakin yadda tayi baccin kusan awowi tun fitar sa yanzu haka bata ma san ya shigo ba
Bayan ta idar da sallahr mikewa tayi Daure da towel ta zauna gaban mirror,nitsatsen kallo tayi ma kanta hango slight hikes na kisses dinsa agefen wuyar ta yasa ta jin wani sabon kunyar kanta.
She can't believe what her life is turning into...komai faruwa yake bazata gashi Duk wani mafarkin ta da burin ta akan rayuwa bai zo mata yadda tayi tunani ba tukun
Shafa mai take kamar mara laka tana tuno da iyayen ta musamman ma mahaifiyar ta,tasan dasu na nan da ba haka ba ne.
Wani irin silent tears ne suka gangaro mata tayi saurin tarewa tare da bada kanta karfin gwiwar cigaba da karban qaddarar rayuwar ta.
Izuwa yanzu Ta amince cewa ajalin su wani babban ajalin so ne a duniyar ta wanda ba mai cike shi a birnin zuciyar ta ayanzu.
Cikin haka taji an murda kofa an shigo tsaye yayi da keys dinsa a hannu jikin shi sanye da complte set na kananan kayar marks and spencer rigar fari wandon brown sai normal roaming sleepers akafar sa
...,mikewa tayi adan razane ayayin da suka hada ido towel dinta ta shiga karewa tana sunkuyo da kai..
...sai yayi sallamah.
"da kyar ta amsa shi, Irin Kallon dayake mata ne bata so sai ta sunkuyar da kanta sosai,kallon ko ina yayi yace lallai ma yarinya..sai yanzu ma kika tashi ko? Hw u feeling now
Ta dan turo baki kasa kasa tace im ok.."yace good...arent you lonely?to sai kiyi sauri ki taho kasa kuma ai zaman dakin ya isah haka ko.
Cikin ranta tace lallai ma kamar wanda ya damu- ba fitan sa yayi ya barni ba,ni dama yunwa nake ji
Tayi kwafa tana kallon sa.
Shiru shima yayi ya ja mata door din Yana fita tayi sauri ta shiga kimtsa ko ina tayi dan shafe shafen ta ta fito sanye da rigar da skirt na voil lace bright yellow simple fitted akan 8pieces skirt.
Hanyar falo ta nufa atakaice,turaren ta data shafa wato sandalwood mai sanyin qamshi da kwarjini shi ya fara isar masa da sakon tahowar ta.
A hankali take saukowa bata damu da kallon dayake mata ba,don bayan bakar yunwar dake cin ta har iyanzu jikin ta na mata ciwo.
Ganin sa akan dinning ya bata mamaki amma sai bata bayyana hakan akan fuskan ta ba,
Kafin tayi wani motsi yace har kunje saloon din?
Wani gwalo ido tayi ta dafe kai alaman ta manta,sai yanzu ta lura da lokacin da sukayi zasu je din yayi har ya wuce da kusan awa guda
....tace bamuje ba,
Yace kodai kinyi bacci kince musu su tafi.
Tace ah'a yayah inaga ma kamar basu zo bane
Lemme call them yace not now kitchen zaki shiga akwai aika da suka kawo miki..
Cikin rashin jin dadin missing wannan damar Tace ok,..ta nufi kitchen din
Binta yake da ido har ta lume...shi dama kawai so yake tayi magana dan yasan yadda ta fito a sadaden nan da wuya tace masa komai.
A kan slab ta hango warmer din garlic bread din ne kawai akayi rolling dinsa a foil paper.
Tabe baki tayi,abubuwa da yawa na bata mamaki
2days bata ga iya masifan gidan ba ga kuma wani abincin na daban shida bai cika son outcasts a gidan sa ba.
Hannu ta sa zata bude taji mltsin mutum abayan ta,ta juyo kadan yace" arent you hungry nifa yaunwa nake ji.
Adan harnzar ce tace serving zanyi.
Baice komai ba ya matso gefen ya suma jeru da juna suka tsaya kamar tare zasuyi komai,
Hannun sa ya sa ya dauko 2 spoons da forks ita kuma ta dauko 2plates farare ta jera yana kallon ta ta zuba a plates daban daban.
'Jin hannun sa tayi akan nata wani plate din ya dauka ya maida abincin waje daya,kallon sa tayi yana juya hannun ta kamar mai koya mata zuba abincin ba wanda ya tanka sai da ya gama yace"yaya da harara ta?baki ji dadi ina tayaki ba ko?ya tabe baki yayi kwafa
Dan Boye face din ta tayi Ta dan turo baki a sakalce,ciki ciki tace ai zan iya,bai amsa ta ba ya dauko plates din ya kamo hannun ta da hannu daya suka dawo palour.
Daga tsaye yace go get some water "
Tace toh ta juya ,kafin ta dawo ya zaman sa a tsakiyar falon abincin ne agaban sa so cute ya nade kafa yana jiran ta,
Goran Mixed Citrus drink da na normal botle water ta ajiye gaban sa tare da 2glass cups.
Irin kallon dayake mata yasa ta zauna itama
Sosai abincin ya shiga ranta ga yunwa amma sai tayi shiru bata motsa ba'bayan ya dauki cutleries bismillah yayi ya kai bakin sa,sai da yayi 2 spoon ya dube ta baice komai ba ya debo quantify amount ya kai mata baki..
She can't resist his sexy infidel eyes sai ta bude bakin slighty ya turo mata ta amsa,....
'Wani lumshe ido tayi ta kumtsa shi abakin tukun,sabida rabon ta data ci mai dadi har hakan tun jiya da safe
Jikin ta ya bata hannun hjy mamah ne yayi wannan girkin but how comes?Waya fada mata suna bukatar abincin ko mai ya faru oho?...
'Cikin wannan tunanin taji yana cewa bazaki min rigima ba u have to eat,sai ta dago ta kalle sa...
Wani abincin ya kawo saitin bakin ta,anan ta sa hannu akan nashi zata karba..a tare suke nutsar da idanu cikin juna zata dauke nata...
yyi smirking irin ai kinsan dalilin baki abinci abaki u won't get that chance tomorrow...cikin yauqi ta dan makale kafada tana laulayar da idanu cike da shagwaba
Tace,..ai zanci da kaina murmushi yayi haka kawai ya mika mata spoon din suka shiga ci tare gwanin sha'aawa...'
Shiru ne ya ratsaa wajen"
Zan daya gwafi idanun ta sai ya fara tari tamkar wanda abincin ya shake sa....da wuri ta dago ta zuba ruwa a cup yana miko hannu, ta lura da tarin iskanci kawai yayi dan ta dago ta kalle sa.
...sai bata iya mika masa ruwan ba suka tsaya kallon juna..wani kunyar shi ne ya lullube ta ta dukar da kai
Shikuma haka kawai yaji a duniya ba abunda yake masa dadi kamar duk lokacin dayake tare da ita.
Her warm and innoncent eyes..ta sunkuya kadan sai ya murza hannun sa akan nata yace thanks"tare suka sauke cup din kasa ba tare da yasha ruwan ba.
Kif kif take yi da idanun ta cikin saibi...
sometimes sai Ya lafe yayi lumui yasa ta basa abincin baki...duk dama bata son hada ido da shi amma yanayin su yana mata wani iri,
Sai taji kamar soyayya ce mai karfi ke son tashk tskanjn su
Shikam ko ajikin sa sakewa yayi yana debar yanayin da jin dadin kasancewar su ya taho masa da shi a zuciyar sa.
Sunyi kusan rabin abincin tare da shike ma dukan su ba maciya abinci dayawa bane
Ko da cikin ta ya fara cika nan tafara kokarin saka ruwa a dayan cup sai yayi amata alaman shima zai sha ..nan ta debe a tsanake satan kallon sa take cikin mamaki aranta tana tabe baki,'irin kallon daya mata yasa bata tsaya ba hannun ta akan nashi takai baki bata wani sha dayawa ba yayi hamdala alaman ya koshi.
Shirin ajiye nata spoon din take yace hold on?
Meye hakan...ta dan kalle sa tace yaya na koshi ne.
Yace Baki isa ba,yayi mika yana kokarin komawa kan cushion da zama...shiru tayi tayi zugum ta sake baki a shagwabe tana taro ruwa idanun ta...
Ci zakiyi fa..ko dan kinga bake kika girka ba zaki wulakanta?..
Kyabe baki yayi haka ya sata taci dan dole da a ranar ma da hawaye suka rabo kowa yayi site dinsa.
Tsokana ta yake tayi cikin boyayyen raha don ana ne take jin cewa nimrah tafiya tayi.
Sai dai ita haka kawai take jin haushi idan yayi comparing dinsu don ta tsani yadda yake nuna nimrah ta fita iya komai.
Haka rayuwar su ya kasance cikin kwanaki hudu,bai sake kusantar ta sexually ba,amma duk wani aikin gida mopping yakan karba ya taya ta..,haka a kitchen tare suke serving din abinci ko kuma yayi zaman sa shiru yana kallon ta tana yi
Daga tarairayar dole har ta fara ganin burgewan abun ajikin sa,musamman yau da tafito tayi saurin kammala wasu aikin ta bule gidan da turare masu qamshin fitinah ko ina yayi warm ..
Sai yake teasing din ta cewa,bata so ya taya ta aiki wato zata hana sa bin sunnahr manzon Allah S.A.W.
Sometime kallon sa ma bai isan ta.
Yau ake kuma cika sati guda da tafiyar nimrah...
Misalin karfe 9 na safiya ne,.. sanye take da da neat white silky nite gown wanda yakai zuwa rabin gwiwar ta sai ta daura karamar hijabi akai Ta rufe kirjin ta,..
Dakin Sa ta nufa Kayan sa dake kan gado
Take nadewa don yau ta makara don ko fitowa bayan sallahr asuba bata yi.
Shima Da alaman yayi fitan sauri,haka har ta gama ta gyara masa gado ta feshe dakin da turaren wuta dana kanto masu dadi ta fice bai shigo ba.
Daga nan Ita kadai ce har wani wajen karfe 3 da rabi na yammah,haka kawai taji hankalin ta ya tashi da taji shirun nasa yayi yawa.
Da kyar ta yanke hukuncin neman layin sa
Wani mummunan yanayi zuciyar ta ya shiga dataji ma baya shiga
"Daga nan kuma ammyn sa ne ke famar shan bakin nimrah agaban sa,tasan bazai kula ta idan ta dawo ba shiyasa daga saukar ta a airport ta sauke girman kai tanifi wajen ammyn sa da magiya da korafi cewar ta tana neman alfarman a barta ta bada anisah lokacin ta wajen taya ta shirye shiryen auren ta dake gabatowa in 3weeks time.
Da shike ta kwarance wajen hada makirci sa juya zance kafin ya iso tayi amfani da damar ta wajen fahimtar da ammy cewa tana haka ne sabida abun na family ne badon zallan kawancen su ba.
'Irin wayannan moves din da su take dada murza game din ta wajen samun kwarjini wajen hjy mahnoor
Ita sai taga kamar nimrah ta damu da komai dangane da famyln sa ne amma shi bai damu ba
alhali ita da aneesahn wani shu'umin hutu suka shirya zasu je na huce haushin rabuwa a kasar uruguay kafin su dawo a fara shirin biki mai gaba daya.
Yaji haushi sosai dan sam baya yarda da nimrah farat daya,kuma sosai yake gane munafurcin dake furucin ta
Ko da suka fito ya tambaye ta,wato ta zabi hidiman biki akan zaman gidan mijin ta ....
wani borin kunya take tana hura hanci cewar ta ai fushi yake da ita daga cewa zata kara kwanaki agidan su shieknan ya dena kiran ta awaya,
Wani shan qamshi take"manufar ta data bashi hakuri ta lallaba sa akan abunda tayi.. gwara ta kara da gaba kawai
Tsaki yaja kawai yayi gaba ya barta nan.:
"Ko da ya dawo gida ita kanta banafshan takasa gane kansa...
Annuri da sauyin data gani na kwana biyu chak ya yanke duk dama baiyi affecting dinta ba, amma shirun da daure fuskan dayake yi yasa ta dada jin wani iri.
Normally yayi cudling din ta har tayi bacci,da asuba tanaji ya kwace ta daga jikin sa ya gyara mata kwanciya ya shiga toilet ya kImtsa ya fito ya nufi massallci.
Yana fita ta mike agurguje tayi nata dakin wanka tayi ta hado alwala tana tada sallah sai gashi ya turo kofar ganin tana sallah ya ja mata kofar ya fice..
Yan shafe shafen ta tayi ta kimtsa tsaf cikin doguwar rigar dubai fashion baka tasai ta sauko da veil din a zageye da wuyar ta.
Breakfast mai ji da lapya ta shiga hada musu,dama flour tayi ta hada zucchini crust da garlic sauce mai dauke da jajjagen kifi,chicken casseroles dan dai dai a gefe sai washegiyar kunun daka wanda taji kayan qamshi wanda tuni ta kara dama masa shi da madara.
Tana aikin sam bata jin dadi sosai..har ta fara kawo aranta ko ita ce ta bata masa rai.
Sai da ta gama ta nufo dining da shi,lumshe ido yayi jin qamshin abinci yadda ya cika ko ina a wajen..tasowa yayi yana tsaye Sai da ta ja masa kujeran ya zauna sannan itamaa ta zauna.
Kunun ta fara serving dan dai ta mika masa kafin tace me zan zuba maka"
Kallon ta yake yi ransa cike da tunani kala kala"she's an angel"haka ransa yake furtawa...a takaice yace 'anything"ba musu tA Zubo masa daga duk abunda ta girka cikin nitsuwar da ya kara nuna masa cikakken home training dake ajikin ta.
Sai da ta gama da shi kafin ta zuba nata,ita ta riga shi gamawa amma bata bar wajen ba saida ya kammala sannan ta shiga tattare kayan zuwa kitchen...
Dawowar ke da wiya ta same sa yana famar goge bakin sa da white food napkins.miqewa yayi yace "ki je ki shirya yanzu and don't waste much time.
Cikin dan mamaki Tace 'yayah in shirya fa kace ...ina za..mu..je ta karashe da dan fargaba a muryan ta.
Wayar sa ya tarkato ya sa a aljihu ya dube ta a takaice yace "South africa.
#Surayyahms
*Barka da sallah again my people fatan kowa na lpya,of all the chats i missed my whatsap fans sosai dan anan ne natafi absent tsawon lokaci bani nake muku posting ba.. naji sakonnin ku da coments dinku da birthday wishes dinku wasu ma nayi dariya sosai sakallahu khairan.*
*Toh Allah cikin iko sa yasa nayi settling ina kuma mai muku albishir da cewa da kaina zan fara posting novel din ajalin so a whatsap grps daga weekend mai kamawa insha Allah.SAI DAI Wani hanzari ba gudu ba,zanyi typing akan lokaci da izinim Allah amma MASU Karanta labarin ku sani muddin nayi post a group ka karanta kayi shiru babu comments to fa sai dai wata tayi post ka karanta awani wajen.. Bazan dai fita a grops ba amma Duk inda za'a karanta kuma Ba'a kwaments toh BAZAN YI musu post ba"ba nayi hakan bane dan na takura kowa noo, sai dai wanda suka bada gamsasshun dalilan su akan nayo musu labari na kudi nan gaba' ..hmm toh amma duniya da mutanen ta kaf basu da tabbas kana farawa sune farkon wajen zagin ka matsiyaci bla bla bla"yin comments ko rashin sa bazai sauya ra'ayi na akan komai ba.. amma tunda na zabe shi Ku ma ina bidar ku da kuyi Adalci... Mutane na whatpad da nake tare da su i cant just describe how grateful i am kunso ajalin so kuma kuna kai more votes more happy times...nagode*
#Expect Next update weekend#
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top