the rainfall

34.
_The Rainfall_

"Bata wani jima wajen wankan ba ta fito amma sai taga wayam babu kowa dakin.

Tabe baki tayi ta jawo prayer mat ta tada sallah

Hoping that kafin ta idar zai shigo amma har ta gama shafe shafen ta da duk abunda zatayi bata ji qamshin shigowar sa ba.

Agogon dake wall ne yayi kara ta daga kai sai taga 7.00am.

Straight up ta mike ta dada gyara zaman hadadden maroon top din ta wanda bai kai hips din ta fully ba

gashi ta sha kwalliya this time around har su eye liner mascara eye shadows ta saka tayi lining bakin ta da pepper red lipstick tayi kyau sosai...
  Kalar mayafin ta irin kalar lallausan straight skirt din da ta sa dan haka flat shoes ta Sakaya shima maroon ta fara takowa a hankali sai qamshin dake bin ta.

Har ta kawo falon babu kowa gashi ta bar wayan ta a daki...
da kamar zata basar tayi zaman ta amma sai taki yin hakan

rounds wall dake bin bayan dakin su ta waje ta zaga tana leke a karo na farko Ta hango su cikin pool yana zaune a pool step yarinyar tana wasa da ruwa ta kan shi.

Karamin Sauke ajiyan zuciya tayi ta dan dafe kai cikin mamakin fitina irin na wannan yar yarinya....
haka kawai taji ta sauko wajen su itama ta same su.

'Sai dai tana isowa daff taji an wuce ta feeee daga idon da zatayi sai ga shantelle,

Good mrning raider ta fada tana dariya hannu ya mika mata yace morning my cutie.. hada ido sukayi da sis din ta alaman sun san me suke aikatawa

Lokaci guda suka shiga surutu kamar basu san da tahowar ta ba Suga shiga sa floating band a kugun su zasu fada cikin ruwa"wani ball din wasa sharon din ta dauka...u will be the catcher sexy uncle.."bai amsa ta ba cos hankalin sa da idanun sa na kan matar sa da tayi one step majestic walk a hankali   tana kallon su"...

Kallon juna yaran sukayi sai su kayi shiru suka kalle ta irin wato kin dauke masa hankali da kwalliya ko

Har ta iso gaban su ba wanda yayi magana,"duk dama bata sake fuska ba she looks stunning hakan kuma ya bata musu rai'

Kansu ta iso ta tsaya batace musu komai ba itama..ya kalle ta ya kalle su kowa yayi shiru tabe baki yayi aransa yana jin jina musu sai yace comn girls lets play,..

Wani dadi suka ji da bai mata magana ba,da exciteness suka jefa kwallon cikin ruwa ya cafke"suka fara dariya.

Cikin neman tsokana shantelle tace ma banafshan join us?

Haushi abun ya bata tayi mata yake amma tunda tasan basu jin hausa sai ta make wuya  A shagwabe Tace yayah mohan...,ya mata kallon what?
ihun ban haushi da yaran ke yi sai ta rasa me zata ce kawai Tace ni yunwa nake ji..

Yacee,ok jeki ci abinci akwai a kitchen.

wani lumshe ido tayi ta sake budewa cikin shagwaba ta daure fuskan ta,yana lura ya basar da ita ,batare da kulawa ba yace jeki mana ko sai nazo ne?

Tace ehmmm?..ni kazo mu tafi'ya juyo suna hade ido ta kau da kai tana turo baki.

Nan hankalin yaran ya koma kan su,murmushi yayi ya jefa musu ball din
Zai fito charaf sharon ta rike hannun sa'"the game is not over' ...yay yar dariya don shikan sa mamaki take basa

sai yace i know princess but u see i have to go now.. my wife is hungry ya nuna musu banafshan atakaice...so u will feed her?... shantelle ta fada tana kallon banafshan sama da kasa.

Ya gyada musu kai yace cmon have fun girls..,

yana sa kafar sa waje sharon tace but raider,i asked mumy to prepare your favorite food won't u eat with us anymore? Kamar zatayi kuka ta fada alaman tanajin haushi.

harde hannu banafsha tayi taja ta tsaya tana rokon Allah ya raba ta da wayayann fitinannun yaran.

Ya kalle ta yaga har idanun ta sun ciko sunyi tsuru tsuru gwanin tausayi yace of cous i will princess...kiss suka manna masa a kuncin sa gefe da gefe...sannan yace musu suje su shirya zaizo shima.

Suna fita a ruwan itama ta kama hanya zata juya ta barshi yace baby,...wait!

Cikin ranta taji dadi  amma da kyar ta tsaya ta jira isowar sa,fitowar sa da yayi ya jawo towel daga lounger yana share jikin sa ..
Kan kafadar ta ya dafa kadan suna tafiya yace kince kinajin yunwa muje ki ci abinci toh
Ta dan ja kadan cikin sanyin murya tace ni fa bazan ci nasu ba.

"Yace hmmm akan me,why.. tayi masa shiru yace ok fine i wll eat with the angels ,you have fun alone.. ya shiga daki ya barta a bakin kofa.

Biyo sa tayi tana kumbura fuska bai kula ta ba sai da ya shirya kansa ya sauya kayan sa zuwa long sleeve navy blue shirt da wandon suite dinsa na kayan wato light grey bai saka jacket din ba,..

Bayan ya gama fetsa Turaren  sa agogon sa ya daga a hannu Zai fita da shi ta dan tsaya gaban sa alaman bazata bashi hanya ba

Hannun shi ya daura akan waist dinsa ya sake wata Karamin mischievious smirk

Ya sake matsawa slowly cikin yanga ta sake binshi ta toshe hanya

...wai mekike nufi da ni ne bani son fitinan ki fa.

'ni bana fitina ai kasan wanda suke maka fitina,this is just 7.30am shine zaka je wani waje cin abinci..

Ya dago ya kalle ta yace hmmmm Dariya ma take basa amma sai ya fuske yace why not'7.30am and so what

..tace a'ah kam its too early ,..just stay ai nima zan dafa mana kaji? Ta shaagwabe  tana fada tana wasa da hannayen ta cikin sakalci da yauqi.

Yana kan saka agogon sa yace no thanks Ai basu zasu dafa ba ..kamar zatayi kuka tace yah mohan pls dont go..kallon ta yayi yace muje tare toh

Ta girgiza kai alaman a'ah..

Yayi karamin tsaki kamar abunda take baya damun sa,
yace kinga tafiya na ya dan wuce gefen ta zai bude handle din kofar

wani fitinannen muryan kuka ne ya sauka a kunnen sa ta makale hannu a fuska tana cewa 'ai baso na yaran kan suke yi ba'i dont want them to be angry seeing me eating their food..

Yayi scoof mai dauke da murmushin neman tsokana Yace what? Waya fada miki basu sonki,yaushe?..tace a'ah fa, yay mohan kofa magana basu son min sai suna harara na kuma ai kaga ko gaishe ni basu yi ba.

Yayi dariya yace not enough reason ya jawo ta kusa da shi ya kalle ta'
'dada daure fuskan ta tayi yace ke kin gaishe ni yau?..tayi shiru ta turo baki kasa kasa tace nidai kar kaje...ai zan gaishe ka idan ka zauna din.

Ya juya kansa kamar baiji shirmen nata ba,yace no way... rike kayan ki kinga sukam muna tashi suka gaishe ni and now i can't ditch them..zasuyi fushi dake.

Sabida kai baka musu laifi ko? Ta tambaya tana tabe baki
Yace yess kema baki son su  shiyasa suke kin gaishe ki..

Toh Shall we? Suka hade ido cikin ido yana dada kallon kyakywan fuskan ta"sace fuskan ta tayi cikin mulki da sarauta gwanin sha'awa tana boye fuska....yace hey, i promise u will like them mmm? ya kamata fa ku saba..thy are very lovely...

Zo muje ya riko hannun ta dan dole suka fito batace komai ba
Kafin su isa har sun sa cameron ya kira sa akan suna jiran shi yace musu yana zuwa.

Kan wani katoton outdoor dining table aka shimfide dishes din,
Har sunje sunyi kwalliya sun sauya ma kansu kaya zuwa bomb shorts na blue jeans da pink tank tops da shike yara ne sai suka haske wajen sukayi kyau sosai

Su sunyi hakan ne sabida dazo sunga tayi nata sunji haushi
,bayan gaisuwa tsakanin su da mrs megan sai suka ja masa chair ya zauna a tsakiyar sa
Ita kuma ta zauna tare da cameron da mrs megan
Duk dama abincin yayi dadi amma sam bata jin dadin shi,.gana daya suritun su ya dame ta barin ma dataga suna wasa da abincin abakin sa...
wannan ta bashi wannan ta bashi.

First time da mrs megan ta fara gane cewa akwai matsala tsakanin su da banafsha time to time sai ta tsawar tar musu har aka gama.

Sai Mrs megan duk ta kora su ciki ta bari daga ita sai su biyu,nan ne take gaya masa tsarin abubuwan da aka shirya na wasan da zasuyi yau din.
Already shi yasan bakin da zasu zo masa Sai yayi mata jinjina yace ma banafshan ta zauna da mrs megan shi zaije ya ga bakin nasa da suka zo yau da safen a third range dan anan yafi kusa sosai da filin wasan.

Badon smiles din da matar take mata ba aranta sam bata da niyyar zama da su.

Bye suka yi da shi ya wuce
inda matar ta mike zata fara tattara kayan abincin itama sai ta shiga taya ta suna kaiwa kitchen.
Yaran suna wasa amma idan suka ganta sai su tsaya kallon ta kallon maita..

Bata kula su ba matar kuma na lura da su tsaf sai tace ma banfshan ta zauna falour da su tace ah'a zata bita kitchen,

Duk yadda matar taki haka tabi ta kitchen din tana taya ta dauraye dishes duk dama tace ba sai kinyi ba..

Suna cikin aikin Cikin salo mrs megan take tambayar banafshan ko ta saba da fitinan yaran musamman sharon da shantelle

Itakam batace wa komai akan su sai dai ta yi murmushi..tace ai wajen yaya mohan suka fi zama..

Nan matar ta dauki dama wajen bata hakuri sosai tana fada mata cewa kar taga suna misbehaving ba halin su bane..
shi ya sabar musu da hakan amma kar ta damu yana da babban dalilin sa nayin hakan.

Murmushi tayi tace mata ta fahimta,kuma ai yara ne akwai irin haka.

Daga haka suka fito ta runfar waje ta bakin pub din akan wasu chairs suka zauna su biyu suna kallon wajen

, nan matar  ta fara jan ta da hira,tana bata labarin yadda ake game din wanda zasu fara by 10am su gama by 3.00,

mutane ne masu ji da kudi da aji from diffrent countries suke zuwa masa amma For the past 7years shi kadai yake cinye qasar sa.

...yanzu haka wanda zasuyi its just a friendly ride babu alakar sa da business...

shiyasa most of them zasu iya tahowa da yan matan su domin  shakatawa.

Tana fada kuwa sai ga wasu cars a gefen beach din sunyi parking ,

Kyawawan yan matan turawa  ne tsalallu haddadu aka sauke tare da wansu young bills sun doso hanyar range din.

Shiga ciki ,..matar tace mata alaman bata so suzo su same ta anan.

Mrs megan din ne ta tare su ita kadai nan mazajen suka fitar da kudi mai yawa sukayi oder kala kalar drinks,ice creams da smoothies masu aikin wajen suna biyo su da shi

Ko wacce da irin jaw droping dressing dinta kasan dai karuwai ne amma ba irin wanda ko wani namiji zai iya daukar su ba,babu abunda suka rasa na jiki,aji da arziki ...

Shigowar mrs megan flats din taji da kunnen ta suna hada plan din kin sake mata magana'
Shi cameron ne ba ruwan sa,..
Sai kawai ta tura su wani daki a baya tace suje suyi wasa.

Duk sai kumbura fuska suke tunanin su yau mohan bazai fita da su suyi kallo ba tunda akwai banafshan.

Zama suka yi suka cigaba da hirar su  har lokacin da za'a kusa fara wasan yayi bai shigo ba..

Nan kuma a waje Ko ina ya kaure da surutu,ga slow music da djs,..

beach rides wasu suna wasan su anan,dates da masu hada business connection wasu kuma babu ruwan su da ko daya drink kawai suke sha damuwar su dai ayi wasan su gani.

By 9.45am aka fara zama afili,kowacce ta kure adakan ta wajen fito da tsarin kyaun ta,wasu ma namiji daya ne su mata biyu ajikin sa.

'tun tuni ta rasa yadda zatayi gashi bata dauko waya ba cahn dai ta daure tace ma mrs megan Zanje gida,
alaman zata je site din su.

Murmushi kawai tayi tun kafin ta amsa sai ga sallamar sa
,..ido suka bishi da shi dukan su  biyu suna kallon yadda aka sauya masa tsarin gyaran gashin kansa.

Low cut ne mai riffs wanda yafi na da shiga ciki da shape.

agaban sai aka yi dyein da fari dan kadan akan rif wanda ya fito bisa tsari
Kamar furfuran gaske.

Hakan ya dada bada fuskan sa wani charming youthful and rich look,kayan polon ne ajikin sa riga da wando

Matar sai tayi murmushi ta basu waje...

Yana kallon ta yace hey ya shafa fiskn ta ya hade a tafin hannun sa,...bata san sanda ta riko hannun sa ta dan kalle sa itama ba.tun kafin yace wani abu tace yaya nima zan bika...
"wanna watch right?ta gyada kai..yace ba yau ba kinji?...tace what..

Jin motsin surutun yaran yasa suka yi shiru dukan su ta dan daure fuska yace can i go now ko na rakaku?kamar zatayi kuka Tace ina zamuje din..,

Ya mata nuni da first range house daga nesa ta window yace cahn zakuje
u will enjoy ur watch from there..ga mrs megan da angels and ofcous cameron ai shi baya hararar ki ko?

Ta dan yarfa hannu cikin rashin gamsuwa da hakan tace to meyasa bazan je tare da kai din ba.

"ba yabao ba fallasa yace Im jeolous..so u can't do that"kiyi abunda nace miki kawai mmm ...

ya matso kusa zai mata kiss ta kaucar da lips din ta hade rai .

Yace ok fine..wish me luck ya sake ta...

zai juya saiga yaran sun bullo take suka haura jikin sa kan gwiwar sa yayi ya riko su....

Yaba shi suka fara yi kamar ba yara ba cikin kyawawan kalami suna ce masa he is the best kuma yau ma shi zaici musu qasar.

Cikin jin dadi ya shafa kan su yana mai rungumu su duka biyu sai suka manna masa kisss agefen kuncin sa,

Wani irin bataa rai tayi tana kallon su, a fusace ta juya da tsaki a bakin ta sai suka ci karo da mrs megan.

Ganin sun hade ido Da kyar ta iya hadiye haushin ta wanda bata san me ya zafafa mata shi ba tayi yake.

Atakaice Yayi musu sallama ya fice abun sa..
Sannan Suma suka nufi cahn

Waje suka nema kowa ya zauna,babu abunda basu kallo daga nan amma dai babu wanda zai sanda da su.

Bayan kowa ya samu position Shiru ne ya ratsa wajen musammn ma data fahimci cewa mrs megan ta gano ta dazu taji haushin yara.

Sharon ce a gaba sai yar uwan ta suka tsaye suna kallon su daga tsaye suna surutu suna comenting.
Wani abun ma idan ba don su ba da bazata sa hankalin taa ba.

Haka kawai taji sabon salon jituwa ya shiga ranta akan mijin ta,
Sai taji kamar kwace shi za'ayi.

Har ga Allah jira take agama wasan ya dawo mata ita kadai.
Mrs megan ce ta kawo musu shayi da milky cream short bread mai shegen dadi.

Bayan ta gama ne taje site din su domin yin sallah ahakan ma Cameron ne kawai yayi offering zai rakata Ta amince

Shiru shiru basu dawo ba sai da aka gama komai
Har wasu sun fara watsewa a private jets and helicopters din su.

Ayayin da ta dauke lokaci tana sake wanka da dan kimtse kimtse Cameron ne ya zana wani haddaden boats da simple pencil and afo paper
Abun ya burge ta sosai sabida badon taga ni da ido ba zatace wani professional artist ne yayi zanen.
The boys is talented but not as talented as her sabida itama ta iya zanen sosai shiyasa abun ya shiga ranta ..

A hakan suka fara sabawa duk dama baison magana yace mata zai zana mata gida mai kyau...itama tace idan ya zana zata zana masa nashi mai kyau..

Bayan asr suka fito zasu koma range suga meke faruwa nan ta saka riga da skirt amma na kanti,grey da pale yellow shirt wanda ya dan sake ta kadan suka dawo wajen zaman su.

Dai dai ana shirin gamawa  kenan kowa na taya shi murna it seems like yau ma shiyake leading
Cheers da Ihu mai cika kunne su sharon keyi suna tafawa "i knew he will make it i knew ittttt... ,kamar wanda aka musu alkwarin wani abu suke murna da zuciyan su

mrs megan kuwa na chan tana lura da masu aikin pub din

Itama banashan tana kallo amma sai Tayi shiruu ,dai dai mohan yana crosing finish line

Cameron yayi hargowa da hannun sa  yace yessss...heyy look,yayi taping din ta ,..thats ur man"he alwys win i just wanna be like him don't you?...yayi dariya yana tanbayar ta

Itama sai ta dan yi murmushi nan ta cire nauyin dake danne ta ta kalle sa da kyau akan dokin.

Wani mersmerising feelings ne suka debe ta,kakkarfan gwarjini da muhibban sa da bata taba gani ba sai yau suka bayyana mata '...his charming smiles ga wasu mahaukatan sexy muscles dake murde a sandan hannayen sa duk sun motso yana juya su hannun shi rike da sirdin kosasshiyar dokin sa.

He is very happy,irin wanda inba kazo nan south africa ba bazaka taba gani a fuskan sa ba

Wani lumshe idanu tayi tana dada dauko scene din dayake kare finish line din a idanun ta...He's so cute when he cheers
..
Jarumtar sa da gwarjinin sa ya wuce wanda za'a zuba a faranti akai kasuwa.

Ta sake baki bata sani ba Cameron na lura da ita...yayi murmushi yace hmmm..ta dan kalle sa irin what,baice komai ba ya tsura mata ido...sai sukayi dariya tare.

Mrs megan ne abakin door basu sani ba sosai taji dadi data ga haka sai ta karaso tace musu have somthing to eat,tana ajiye farantin shantelle ta zo ta dauka kwalin ice creams guda biyu ta jefa ma yar uwan ta'

Suna gaya ma maman su labarin mohan,
Eat,cameron ya fada yana mika mata wani chokolate,taso taki amma sai yayi saurin karanta ta yace its my favourite...who dosnt eat it does not like me,a takaice tayi murmushi
Tace really nan tayi bite tanaa kallon sa jikin jin dadi ya gyada kai alaman yaji dadi suka cigaba da ci.

Bayan komai ya lafa,ya shigo kowa mikewa yayi tsaye da murmushi akan fuskan sa banda yaran da suka mamaye shi...

Mrs megan na neman controling dinsu amma haka suka ki sam..gashi ta lura matar sa ma na bukatar jin dumin mijin ta.
Ganin bai wani kukata ba taja tayi shiru abun ta "Cameron ne ma ya dan sa ta bude baki tace masa "congrats"da ya gaya masa ai itama ta kalle sa taji dadi.
Akwai wani field na buga basket ball akan beach din dake gaban pub din dan haka Yaran suka dage sai sunje wajen wasan da shike sun saba yi after game kafin six na yamma ya yi.

Dadin karawa yau da ya zamto akwai wani rich army officer daya zo daga brazil da yan matan sa biyu acikin filin game din suna neman patners.

Har ya tallafo su zasu tafi ya juyo yace mata "tazo suje amma boyayyen kishin ta ya sa ta make kafadan tare da murkuda baki alaman bazata je ba"cikin jin haushi..

Hakan bai hanasa komai ba suka tafi,...

Fitowar mrs megan kenan ta kalle ta ita da cameroon dafa kafadar ta tayi cikin sanyin jiki tace my dear meyesa baki bisu ba".its fun ko baki gaji da zama anan ba.

Ta rasa ma me zatace sai tace im not in the mood maaam,cameron is here im not bored..roght cameron?

Yayi murmushi yace yess..

Badon ta so ba ta kyale su suka tsaya daga jikin rumfar suna kallon su.

Cire riga soldiern yayi ya bar kansa da dogon wando,haka shima mohan din yayi amma da singlet mai kauri ajikin sa

Sai ya kasance kowa na yaba opponent dinsa tsakanin su sharon da dalla dallan yana matar dake gefen soldier.

Tana jin komai don haka aranta bata taba sanin yaran sun wuce tunanin ta ba sai yau..

Don ko ita akace tana yaba shi haka tasan bazata iya yi cikin sauki ba..
It din't occour to her that yara kanane tuni idanun ta suka ciko wani zafi da zugi zuciyan ta ya fara yi mata....

Cameron na shiru yana satan kallon ta Tana ta dannewa amma abun ya kasa,she cant believ yaran sun sa mijin ta a gaba da soyayyar da bata iya tunanin zatayi masa.
Meyasa ma bazai na kula su ba iya abunda ta gane yanzun shine duk wani salon da zai sa shi farin ciki shi kawai suke bi basu damu da komai ba.

Tsabn dadin wasa net din ne ya kunce,sai suka tsaya daurawa ayayin da sharon da shantelle suka zo shan ruwa.

Ganin sa a tsaye ya sa zuciyan ta ya zuga ta taje ta same sa su tafi kawai
Tana mikewa sharon ta sha gaban ta da harara"

Share ta tayi zata wuce cikin rashin kunya tace
"ugly girls don't play,..
Irin acikin karin maganan nan"a dan fusace tace what? What do u mean.

Shantelle tace yeah yeahh...ptsssss they don't..
sukayi juyi da dan bomb short din su wanda ya kama kyakwan surar jikin su, suna mata kallon irin bata hadu ba da ta rufe jikin ta

Haka kawai sai ta kasa musu komai ruwa ke neman taruwa a idanun ta ta tsare tayi tsuka kasa kasa...

Suna kallon yadda expression din fuskn ta yayi sai suka yi dariya ciki ciki 'Sharon tayi gyaran murya musamman da suka ga kamar hankalin sa ya fara dawowa kan suyana so yaji me suke ce ma matar sa..

"Goan change if u wannna play,...ure welcome.
Da rigima suka nuna mata yan matan dake sakaye da sexy loungeries masu kyau gwanin sha'awa ajikin su

Girgiza kai kawai tayj alaman nooo..ta koma ta zauna kamar dama ba nan zataje din ba zuciyan ta ne ya shiga kuna.

Tana zama ta sauke ajiyan zuciya A dan sadade ta bi kanta da kallo irin har nice za'a ce min mummuna?...

Sukuwa anan ne ma suka kara kaimin wasan,..
Ganin bazata iya cigana da daure hawayen ta ta mike zata tafi...charaf cameron ya riko hannun ta,da kyar ta iya kallon sa yace
you are jealous?...
Tayi shiru,..come on dont be...ya fada da muryan rarrashi irin na yarinta.....hakan kuea sai ya sanyaya mata zuciya kadan sai ta dawo gefe da shi ta zauna.

Ruwan sa ya dauka ya bata tasha tana sauke ajiyan zuciya a boye
...uhm uhmm yayi gyaran murya yace
U seee,..
sharon and shantelle are very silly,but thy r my sisters can you really belive that?

Tayi scooof irin offcous nasan yan uwanka ne so what are u saying?
Yace  ok...mr raidder is soo charming and hot tooo..he is the show stopper...ya fada da shauki.

Nan Tayi shiruu ,yace mmmm im i right?...ya kure ta da jirwayen green eyes dinsa sa

Da dan karamin yake Tace" yess he is..kamar bata son fada...ta dan kau da kai

dai dai setin kunnen ta yazo
Yace ok i wll tell u what girls are doing to him did u wanna hear?

Gaban ta ne yayi mummunan bugu tace ..no...noo can taga fa hankalin ta bazai kwanta ba in bata ji ba kawai sai tace yeesss tell me

"mikewa daga zaune yayi ya kalle ta cikin nitsuwa Yace u see ..most time this girls dress really bad and u know, yayi gyaran murya...i think thy just want to get ur mr raider...

Banafshan cikin mamaki ta takune fuska irin what ..
Tace excuse me?..ya dan waro idanun sa yace yeah,..yeah...yes.
But i have never seen him  with any yet,did u know why?
ta girgiza kai da sauri alaman tana son jin kwakwaf
"look at them ya mata nuni da kyawawan matan dake wajen dan nesa da su sun ji ado da kwalliya da kaya mai kyau.....

he ignored them and  kept himself busy with (shasha)sharon and shantelle "can you belive this bitches cannot disturb him anymore just bcos of sharon and shantelle?. ..nan ta dan hango alaman gaskiya azancen nasa cikin nazari tayi shiru tana jin sa...
these silly girls are so damn jealous about him...
u cannot imagine how thy alwys practically chase all this bitches around him"thy arw aooo annoying..and dats what thy are tryn to do to u ..end.
Are u happy now?...

Tayi dan dariya kadan tace what for? Thy r just kid and am his wife tafada da rangwadi

...shima dariyan yayi yace ure a nice aunt"...
Mr raider is  lucky to have you.....just now ure angry but look at you now...ya dan sake murmushi yana kallon ta
wasu kyawawan blush ne suka subuce mata tace "uhhhnn awn thanks cameron...

Yace nop ..ya tashi ya manna mata light peg a gefen kuncin ta.
Ya jiyo da nashi cikin jin dadi tayi masa shima.

Murmushi mrs megan tayi data ji hakan daga wajen cameron.

Atleast tasan yanzu banafsha zata fahimci cewa silar shakuwar mohan da yaran kenan don kawai ya basu kofar zuwa jikin sa sabida baya san yana kula wasu matan banzan ta ko wani hanya anan.

Sallahr magrib ya sa aka dakata da wasa,cameron ya rakota suka nufo shi kallon ta yake yana dan huci duk zufa ya rufe kirjin sa...batace komai ba ta karbe towel din dake hannun shantelle ta mika masa yana goge jikin sa  ...
Cameroon ya jawo hannun su yace lets go..
Suka kama hanya zasu tafi
Sharon ta juya tace hey,i wll see you later...irin kallon da banafshan tayi masa ya sa shi kasa amswa akan lokaci sai yayi waving din su kawai

"nan suma suka nufi site dinsu..
Bayan sun iddar da sallah sunci abinci yace mata jeki hada min ruwan wanka da kayan qamshi ki barshi anan ina zuwa.....

Batayi musu ba ta tashi ta nufi dakin ta hada mashi,.ta fito bata gansa ba bata ji dadi aranta ba tunanin ta ko wajen su sharon yaje..

Me zanyi na janye sa daga wajen su,i want his full attention take ayyanawa aran ta..amma bata samu mafitan yin hakan ba tukun

"Zaman ta ke da wuya wayar ta yayi kara tana dagawa ta daka tsalle cikin jin dadi ta fada kan gado ruff da ciki ta ce fazzzz manyan mata"

Dariya ne ya biyo baya kafin tasa fuskan shagwabn ta tana cewa ai nayi fushi da ku...
Gwara ma maryam i know she's busy kefa?

Wato dama haka kawancen yake ko daga anji dadin gidan miji sai amanta da ni?

Fazila tayi dariya suka gaisa sannan ta shiga tanbayar ta kwana biyu.

Hirar su suke kwasa mai dadi,har take fada mata yau kusan kwanan su tara basu nigeria ,yanzu haka suna S.A..tsokanan ta ta shiga yi tana cewa gwara ma ki dawo mana da tsaraba muba ma anty hippo raino ko dawo schll din mu..

Dariya kawai tayi aranta bata san ko ta shirya haihuwa ko bata sgirya ba amma fado mata da su sharon sukayi sai ta furta ita bata son tayi wani ciki...

Fazila ke cewa ai dolen ki tunda ba a kasuwa zai samo muku yaya ba,ni sai kar ki bari wancan mama rabas din ta haifo ma'ana mumunana.

Still kishin rashin dawowar san na ranta sai ta daga ido ta kalle agogo its almost 10.30pm
Ajiyan zuciya tayi tace ke dai bari,ai idan ban barta ba  wasu yaran na nan na gefen sa..

Cikin rashin fahimta fazilah tace yara kuma?daga ina ?

Nan banafshan ta dan tsakura ma ta kadan daga abun da ta tarar anan game da sharon da shantelle..
wani bin dariya fazilahn take yi tana tabe baki wani bin sai tayi shiruu..

Sai data gama complain din nata tace fazilah,.. i just dont know what to do...me zanyi nikam im soo confuse
....musamman ma da dazu mukayi maganan chaan da bro din su

Witout much seriousness fazilah tayi ajiyan zuciya tace shine nikuma zaki min kuka ko?
ki kace fa yaran yan 6yrs..

Cikin saibi ta tabe baki tace ehmm,..yanzu haka fa baiya nan and am sure wajen su yaje..ta karaShe da wani tone marar dadi

dariya fazilah ta dada yi wanda ya sata hade rai cikin jin haushi tace kinsan bana so ko?wallhy zan hada ki da mum

Dariyan ta karayi tace hajiya mamah dai don ita ta hada ki da shi....zatayi magana tace heyy...hold on bana..wai yaya ne bazan miki dariya ba,lets get serious nafsha,
Kin wani hakimce a daki kin barshi ya fita kuma kina kunbura fuska kina jin haushin me?..if i may asked har kinje kin nemo sa ne?

A dan zafafe Tace akan me zanje neman sa...
tace yesss thats the point...mulki da sarauta ko?...hmmmmmm wai
ke ba zakiyi ba yara na yi kina jin haushi?to wallhu wata rana na ma yaran zasu dawo manya ai zamuga ya zakiyi..

Dan karamin tsaki tayi,tace to sai anjima..
Haka kawai muryan ta ya saiya kalar kuka...fazila ta dan sauke murya cikin lallami tace monah?haba monahn mu..yaushe kika ki gaskiya?
Cikin fushi tace mai dauke da sakalci tace daga na fada miki ai shikenan sai kuyi tayi dukan ki ..tace shuuuuu..c'mon nafsha yakike wani abu kamar yarinya.
Ure married fah...

Tace to sai me? zaki gaya min yadda zanyi ne ko na kashe waya ta,..murmushi fazilah tayi
Tasan duk kishin ke damun mutuniyar ta.
With much seriousness tace sake jikin ki zakiyi da shi kawai nafsha thats oll.

Tace kamar ya fa..wani sake jiki ne bayan wanda nayi masa...tsaban masifa bata ma san tace hakan ba

Fazilah tace is not enough nafsha Show him zaki iya duk abun da yaran suke masa make him forget anyone dan Allah....
Sai tayi shiru cahn tace Are you sure?

Tace yesss and more nafsha...tace but how,.kenan nima na rika saka kayan irin nasu da wasan banzan da suke yi masa

Tabe baki fazlia tayi tace cmon baby ke fa matar sa ce ba sharon ko shantelle ba..think romantic... think only abt yayah mohan shifa naki ne badon wancan mayyar ba da sai nace ke kadai ce..nan ta dan yi dariya tace zaki sani ai...

Look nafsha kinga yanzu miji na ya dawo zanje nikam..gwara ma ki fita ki kamo sa gam gam ki rike sa if not wasu kwailayen zasu cigaba da rike miki shi

Meye ma hausan kishiyar kin nan yawwa "kishiya  bata karama"..

Dan karamin turo baki tayi tace"Gudnite fazila ya ishe ki hakan toh agaida min hubbby na..."tace noo wani hubbyn kk oya go tell that to mr doc.. dariya tayi .."tace ai bazann fada ba kuwa

"iyyeee..toh Allah sa kina zuwa ya sa ki haifa mana kyawawa irin irin sa guda biyar adaren yau....

cikin dariya da fara'a ta kashe wayar ta lumshe idanun ta akan gado tana maida nunfashi .

Ta dade a haka kwance cikin wani yanayi cahn sai ta mike dama ita kam tayi wankan ta dan haka,ta bude wardrobe ta dauko wani shegiyar figaggiyar sleeping dress set da suka saya a Durban, pure white set komai da komai dake ciki.

Nan ta sauya kayan jikin ta zuwa towel harta pants bata bari ba,,

Wani sassanyar iska ke huro curtain alaman haddari ne mai ji da lpya ke tashi asararin samaniya.

Wani zuciyan yace kiyi sauri kije ki nemo sa kar ki bari ya kwana awani waje.
Dan haka ne ta shiga gyara make up din ta sa kyau,ta goge lip din ta ta sake saka masa nude watery lips glows mai sheki..

Ta feshe ko ina da turaren jiki sannan ta dauko kayan ta tun daga kan pants din har bra din sai da ta feshe su suna fitar da sassanyaf qamshi mai dadi..

After 2min ta sanya ajikin ta,da kyar ma ta iya daura igiyan bra din nityn sabida is too thin and nety tamkr dai da babu shi.

Ga rigar  ciki ya kame ta
Kuma guntu me sosai kasan duwawun gaba daya ya rufe bai kai rabin cinya ba

Sai jacket din da shima sharara ne shima rabin cinyar ta ne bai kai ko ina ba.

Yadda ta dada kwantar da gashin ta ta dan kitsa bakin,sai ya dada jan fuskan ta baya yayi shape ya fito da firmness din sa.

Daga window ta leka ita kanta tsoron tunanin tsayawaa agaban namiji take a hakan dan tasan ta gama fitowa a fitine...

Shikuwa Yana cahn range dinsa na kusa da gidan su sharon,sa shime haddarin yayi haddari sai ya kasance babu kowa sai shi kadai yana kokarin shigar da dokunan sa...

Dama wata custard yellow vneck shirt ne ajikin sa,sai wandon sa kalar kasa wanda ya daure saman ta da haddaden belt din gucci..

Tana ta zagaye a dakin thinking weda to go out like this ko ta rufe jikin ta"damuwar ta what if yayi nisa ne... She just cant go out like that har wani yagan ta

Da kyar dai ta jawo wani body cover ta lullube kanta,tare da dan karamin transparent veil din data sakaya ma kanta akan nityn sai tayi kyau sosai ta fito tamkar irin run away brides na Pakistani Movies.


Jin an fara drizzling ya sa ta saka simple flat shoes ta fito..
Tafiya take a hankali tana duba wa ko zata gansa.

She hate darkeness tasan bazata iya kaiwa da nisa ba ga haddarin ma kansa tsoro yake bata ga waje ya dada yin shiru iska na hurawa.

Taff taff ta daure tana kan motivating kanta,har ta kai bakin wani wajen da babu wuta sosai..

Wani irin walkiya ne ya haska tayi sauri zata juya  taji charaf an kwace mayafin nata data rufu da shi an fizgota jikin sa.

"Jasmineee"...sunan haddaden turan sa da take mugun so kuma shi ta shako yanzun ajikin sa ..
'
Wannan turare Ba abunda yake tuna mata sai dadin jikin sa,its seems like baya sawa akan kaya sai a asalin gangan jikin sa
Musamman idan zai kusance ta.

"Jin yadda ya dada matso ta a kirjin sa cikin rairayin sanyin yasa ta sake jikin ta itama ta damke sa hannu biyu..

"wani dadi ke ratsa zuciyan sa dayaganfa anan dan Allah kadai yasan abunda yake ji ajikin sa kwana biyu daya zuba mata ido bai taba ta.

Wani walkiyan aka sake sai ya dago ta rike da kafadar ta,inda lightening ya haska masa suturan dake jikin ta tsaf ya kare mata kallo

Wani irin lumshe idanun sa yayi cikin ransa yana yaba ubangijin da ya halicce ta'

Cikin wani irin shu'umin ya shafe gefen fuskan  ta yanayi mai sace zuciya ...hannun shi ya sa ya cire Rigar sa ya anr bare chest din sa a waje"
Ko za muje gida ne ...kinga za'ayi ruwa ko? ain't u scared..cikin kunne ya gaya mata yana matsowa kusa da ita..

A hankali ta dafa faffadan kirjin,tana kallon sa,jin karuwar bugun zuciyar sa yasa ya dago ya kalleta sai ta girgiza masa kai alaman a'a sannan 'tace me kake yi anan din"

Yayi dan karamin smirking ya maida hannun sa cikin wando ya mata nuni da horse dafa dan nesa "
Zan kaishi daki...makale wuyan ta tayi cikin shagwaba tace nima zan bika
Baice komai ba ya mika mata hannu tare da wani shuumin kallo...ba musu ta rike sa suka kama hanya zuwa gaban dokin.

Wanda ko gama kunce sa ba ayi ba suka ji saukar ruwa kamar sa bakin kwarya da gudu ta shige jikin sa ta kankame sa tana mai zub da wasu mahaukatan rikitattun nishi..

Wanda ya sa shi Tuni ya dauke wuta yana smooching din ta tana goga masa albarkatatun tsayyun nonuwar ta
Tsaban kyarman dadin  da jikin sa ya ke ji yake kamar zasu zube anan a kasa don har kasa tsayawa yayi...

Da kyar yayi control ya dago fuskan ta zai ja dokin su tafi amma ina,sai yaji ya kasa daure erotic look din ta ,gashin kanta ya kwanta ruwan dake kan fuskan ta sun haskaka kyaun kwalliyar sai wani makallen bari da lips din ta keyi wanda ya tunzira shi ya sauke mata nashi lips din..

Cikin wani irin yanayin shauki da zazzafan sha'awa ya shiga kissing din ta....
no more late post insha Allah so
#follow me@surayyahms

Follow accnt for updates and news @surayyahms

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top