RIFT

*🌺🍒AJALIN SO🌺🍒*

_WATTPAD SURAYYAHMS_

_Shafin ta real Me dambu Ce_

48.
_the Rift_

Nimrah tace to bude idon ki da kyau yarinya mohan tuni ya dauki yarsa ya tafi

Shiru Banafsha tayi,dan jikin ta baida karfi sosai,
Musamman ma da ciwon ciki ke Dan damun ta..

Ba kunya ko tsoron Allah nimrah tayi xaman diris akan ta sai Fade fade take tana cusa mata ra'ayin cewa time din Ta ne ya kare  Wajen mohan,dama duk abunda yakeyi na kulawa akanta don abunda ke cikin ta ne....

"Duk dama maganan bai dara Banafsha sosai ba amma taji tsoron yuwuwar hakan Aranta...

Koda hjyn birni da su mufida suka shigo Dakin already lokacin Banafshan ta sa kanta baccin dole",Ga nonuwar ta sun dan ciko da ruwa suna mata xugi sai ya sa mata ciwon kai,hade da maganganun nimrah sai ta qwammaci tayi ta baccin ta kawai don ko amsa ta bata iyayi.

Da kyar surutun su hjyn birni ya dagota...yet,ta bude ido ne with hope that Zata ga Mohan da abunda ta haifa agaban ta amma sai taga su hjyn ne kawai da nimrah agefe.

Murmushi kawai takeyi da kyar
,suna mata san barka Cikin tarairaya amma hankalin ta Sam baya nan,gashi irin abun kunya kunyar su na fulani yasa hajyn birni bata fito direct tace mata gashi inda mohan yaje da jariri ba.

"Agaban hjyn birnin Haka nimrahn ta sa fuska biyu,ta nuna farin cikin abunda aka haifa sabida ta cusa ma banafahsan wani abu aranta na musammman

Sai ta rika kawo magana cikin salo cikin kisisina musamman idan aka ce Allah ya baki kema" cikin fara'a sai tana  cewa ita idan zata haifa magajin uba Xata Haifo Tunda Banafsha ta haifi Musu kishiya ita kuma ango zata haifo musu wato da namiji kenan.

"sai binta da Ido bana ke takeyi Cikin tunani tace" Ashe ma mace na haifa?Toh ina Yah Mohan yaje...Don't i have right to See my baby?Tun daga nan banafshan ta shiga wani halin damuwa Sosai take so tagan su,

Cikin wannan hali...da kyar hjy ta samu ta kimtsa ta,Anan ta sake mata wanka da Dik wani dawainiyar dafa jiki,farida ke kula da duk medicals dinta kamar yadda Mohan ya tsara

Shikuwa Mohan Zuciyar sa ta dade da sa shi a tunanin mahaifiyar sa zata sauko idan taji cewa banafshan ta haihu lpya kuma ta samu jika da ga wajen danta.

Amma sai aka samu akasin haka,Yana shiga yaji muryan zaynab Nacewa"wanga da naki baijin magana....Ba dole sadika su raina ni ba?Ki duba yadda Daxu Tayi min gaisuwar Yar tasha Wai tsaban tana xumudin sanar dake matar mohan ta haihu..

Hmmmm ummah ba dole ba?ai gani take Itace boss agidan nan bani ba'
Irin naji cewa mohan ya sanar da ita Kafin ni"
Ire iren hirar aun knan abun Sai ya daga masa hankali matuka

Da sallamar sa ya Shigo Kamar baisan mw suke tataunawa akai ba ya rusuna gaban su yayi gaisuwa,
A wuya suka amsa Shi, Sai
daya kai mata jaririn Kuma sai taki sam ta kula sa,Wani cold treatment din da suka hadu suke bashi Yasa jikin Shi ya mutu..'gaisuwar sa ma Yaga da harara suka amsa
Yace mum ashe kindawo?dama jiya cikin dare nakaita asibiti da safen nan ta haihu.
Ta tabe baki tace yayi kyau Allah ya sawwaka
:"Cewar ta ai ya faru ya kare Ko?, kayi abunda ranka yake so tare da yardan wanda suka fini muhimmanci a rayuwar ka."
Ni Yanzu mexan maka da jariri?ai tana chan site tana shirye shirye sai kaje Kasame ta Allah ya bada Sa'a,a raunane yadago ya kalle ta idanun shi kamar xasu yi ruwa,yace mum Me kike nufi?... yanzu Har akwai laifin da xan miki har ya kai kiki taba abunda na haifa?Its not fair mum Kiyi min adalci pls

Shiru hjy mahnoor tayi har cikin ranta takejin jimamin sa"

Ya kuma cewa Mum Please kar kiyi min haka,its a girl' U
see?,.look At her she's beautiful kamar ke"..mum u need to take this baby  To ur arms kisaka mata albarkan ki..yana kokarin mika mata

Yaji ance dakata nan,....kayi mana shuru Anan shashasha Kawai
hjya zaynaba Ce ta fada Cikin masifa,

",....Ashe kasan da Albarkan uwarkan har haka Toh meyasa ka je wajen wasu ka laka musu hakkin Da dawainiyar Ta"..,ai inta gaskiya ne auran nan da tun da cahn kabiye ma mahaifiyar kan da ba'ayishhi ba..., Ai sanin kanka ne agidan nan bason uwarka ake ba 
But bcos of you,everything is  worst Now,we have to deal with embrasment Wajen uwar mahaifin ka,Ana ganin mu dattijan banza,sabida dan yaro kamar kai zamu fada masa Magana bazaiji ba..

Yace grand ma but this is different,  
nayi kuskure ma mum Amma ai nabata hakuri 

Banafsha is already my wife ni ya xanyi Miki..,yanzu meye dalilin Fadan ne?What's so difficult in accepting my married life da Banafshan Ko ita ba mutum bane?
Ai Duk abunda xai faru ya riga ya faru,grand ma meye nayi Kuma Kike fadan haka"

Shiru sukayi Duka Sai suka kura ido suna kallon sa...

Rungomo jaririyar yayi ahannun sa yayi shiru Shima,

Hjy mahnoor tace Mahaifiyata kake gayawa Banafsha matar ka ce Ko mohan?Xaiyi magana tace dakata min.."ka tashi ka fita min a daki na,Indai mahaifiya ta xata fada Ka fada agaba na,kaje ..ni dai bazan taba babyn kowa ba,ka kai inda kuka fara su karasa maka.

Maganan nan ya dame sa matuka hankalin sai ya tashi sosai,sai yaji yayi zuciya Cos baisan meye ma'anan hakan ba?..Its seems like Rift din dake tsakanin su Da hjy mamah ne Ya shafe shi,Ya lura babban damuwar su hajy Mamah
Bashi ko Banafsha ba"...

Mohan Mikewa yayi abunsa da niyyar xai fita Batare da yace musu komai ba..

Hjya zaynab ta kyabe baki tace ikon Allah ashe haka mohan yadawO?sa kansa yayi baiko kula ba Domin ransa Ya Gama baci,
worst Ma da hjy zaynab ta cigaba da balbale sa da masifan, tana cewa  lalatacce,marar kunya kawai.
Nidai yata bata min rashin kunya ba kaji da shi kai kadan ka

"duk dama hjy mahnoor taji tausayin reaction din Fuskan sa amma haka ta jije takau da kai har ya sa kafa ya fita  a dakin bata Ko dawo Dakanta ta kalle sa ba.

"Wani ajiyan zuci tayi A boye..,tace ummah amma babyn nan na kama da mohan sosai Ko?ta dan leko kadan to show her Natural Mortherly concern...

Tsaki hjy zaynab tayi tace Bansani ba,dama ke har kallon jaririn kike?dama nafada kece silar lalala ta Mohan gashi ya fandare,memakon ya xauna nan har sai an karbe,shine bari yaje inda yasaba Sheke ayan sa ko?

Hmmmm,toh muddin bai shiga hankalin sa yarabu da su sadika Ba,nidai ban yarda ki sassauta masa ba,jikar ki Allah zai raya miki

Hjy mahnoor Batace Komai ba  Itama shiru tayi

Shikuwa mohan Dan kadan yake faman rarrashin babyn sa yana jijigata slowly a hannun shi yana tafiya,Da shike hjy mamahn sun sauka nan gidan daxu Sai baI bata lokaci ba
wajen hjy mamahn ya nufa tare da sallamar sa

Ganin sa yasa ta mike tsaye,hannu tasa cikin xumudi tana kallon halittar babyn cikin godiyan Allah
,..tace rawiya Ai tagaya min kunxo wajen mahaifiyar ka da jaririn lpya kuwa..?

"yayi shiru baice komai ba,waje ya nema makan sa ya xauna,ita dama a yadda taga ya shigo da jaririn a hannun sa a sadade tasan baiya cikin hankalin sa

..sai ya barta tana ta surutun ta
cikin raha da  tsananin nuna kaunar baby girl din "wani bin Ko dan tasa shi  magana duk abunda baby ta gado a jikin sa babu wanda bata kushewa,ita kanta taba kanta dariya amma sai taga damuwar Sa yafi karfin haka.

Har ta ajiye jaririyar ta dafa sa bai sani ba..cikin damuwa,tace mohan? Lpya kuwa?

jajayen idanun sa tagani ayayin da yake boye hawayen sa Jikin ta ne yayi sanyi,Sai ta zauna kusa dashi ta dafa shi cikin nitsuwa tana kallon sa Tukun Batace komai ba

hawaye ne suka gangaro daga idanun sa masu xafi da bala'in cin rai"tunanin sa har abun ya kaiga uwar sa taki taba abunda ya haifa? toh meyayi mai tsanani haka,?

Hjya mama sai ta dan jawo sa jikin ta tana rarrashin sa..dan kadan ya lafe yana mai lunshe idanun sa

Yaki sam ya furta komai amma tasan mahaifiyar sa ne,masifa ta shi gayi tana rarrashin sa dada lunshe ido yayi har baccin baxata ya dauke sa.

Yau kam tasan lallai ran mohan ya baci tunda har ya xubda mata hawayen sa,tasan baccin bana komai bane sai bacin rai da bakin ciki ...Akan pillow ta kwantar da shi ta rufe mishi kafa

A hujajan ta sabi  jaririyar ta nufi part din hjy mahnoor da shi

Ko sallama bata yi ba ta tsaya musu tsakar daka,tace wai me kike ji da shine akanki mahnoor,?

Tsaye hjy zaynab tayi itama tace name fa?indai akan Mohan ne ai danta ne,so duk abunda tayanke akansa damuwar ta ne bana wani ba

Hjy mamah tace ah'a,ita tafada miiki hakan? Toh karya tayi miki
Baxan lamunci iskanci agidan dana ba"

Hjy Zaynav tace Gidan danki kuma gidan mahnoor ba

"dariya hjy mamah tayi tace "bansan ta ba,ke kuma  sai ki jira idan kin haifi da namiji yayi aure sai ki saka ido ana miki hakan Ana shi gidan nikam Dai bata isa ba kuma tunda nafada agabanki kisan ako ina xan fada

A fusace hjy zaynaban ta dauki jakar ta tace ayi dai mugani nikam sai anjima,Don bazan tsaya ana min gorin haihuwa ba...hjy Manoor sabai sabai ta fara bata baki Tace ummah,pls wait.. ammah haka taki sam ta fice agidan.

ko ajikin hjy mamah,Wani shafin Masifan ma tayi mata cike da maganganun masu ratsa zuciya
"musamman data furta cewa ga dankin chan ya kwanta yana kuka kin kishi kin ki abunda ya haifa Na Farko A duniya,kin nuna masa iyakar sa da irin banzan son da kike masa Na uwa sabida ra'ayin ki nA banza da wofi.

a cewar hjy  "ai ba kasawa nayi ba,idan har kin yarda ni na dauki danki mohan na rainesa A wani wajen,toh meyasa bazan dauki jikar kin ba?Tunda ban mutu ba kam bazaki to zarta min zuria ba ..

Suna cikin wannan magana saiga alhaji muamr ya shigo,

.agaban alhj hjya mamah ta tsefe ta don haka
Wayanan maganganun ya sa hjy mahnoor ta dada tumbatsa ta fashe da kuka awajen.

cewae ta hjy ta Xage mahaifiyar ta,ta kuma lalata mata danta ta rabata da shi gashi tana mata gorin ita ta raine shi Xata kwace mata jika

... Hjy ko akwalar rigar ta Da kamar xata aje musu jaririyar amma sai ta fasa...Batako amsa gaisuwan alhj ba bare ta masa bayanin Meke faruwa

Fita hjya mamahn tayi da jaririn a hannu cikin ranta tana cewa oho dai,badai ki cusa ma wani nawa  kunci nabarki kema baki shiga ba.

"Da kyar alhj yayi rarrashin hjy mahnoor ko dan yaji Meke faruwa Abakin ta dan shi baisan kan magana ba,tex kawai yagani Na hjya mamah cewa matar dansa ta haihu..

amma sam Sai taki amincewa ta sauko akan Ma itace marar gaskiyan,shes very upset
Sai cewa take anxage mahaifiyar ta,bata fito fili tace masa ga abunda tayi ma mohan ba,

Wani karamin zazzabi ne ya rufe mohan,hjya na famar kula da bbyn,wanda tun nonon da aka bata na farin haihuwa babu komai acikin ta,

Anan hjy tayi ma babyn wanka ta shirya ta cikin tsaddaden baby pink sets masu laushi sosai Da dauke ido,..kaga babyn xaka ce ba mutum bane ya haifa,cos she's extraordinary pretty And special"

Daga chan gidan sa kuma,hjyn birni mufida da anty rawiya sune akan Banafsha

..kowa na mata xumudi da dawainiya cikin nuna mata gata san barka.

amma Ita tunda taga har sun bar asibiti bata ganshi ba sai Taji hankalin ta ya nufi wani wajen.

Juyi take tana murkususu "Babu mohan babu abunda ta haifa tun safe har wajen sallar magrib
Gashi hjya mamah ta kwabe mohan Cewa kar ya bari Banafsha tasan abunda hjy mahnoor Keyi akan su.

Ganin ta hakan xai kare ma mahaifiyar sa daraja,koda wasa bata so wani abu ya shiga tsakanin ta da Banafsha tsabanin girmamawa da biyayya.

...,Hakan kuwa kowa yamata shiru game da maganan babyn ta da mohan..,

daga nan Itama Sai ta fara bada shedan kofa yana ziga ta akan abunda nimrah ta gaya mata Maybe true.

Anan kuma da alhj ya shigo site din hjy Mamah ganin jikar sa

,a lokacin ne   ta masa fata fata  har sai da yaje Atake ya tuso hjy mahnoor akayi magana dallah dallah

,dan dolen ta itama ta sauko dan da kyar aka sasanta ta Tsakanin ta sa mohan.. duk sai yayi sanyi baya iya cewa komai.

a gaban kowa sai tace ta yafe ma masa
...har ta karbi jariyar Ta rike tana kallon ta,

Sai dai kana kalon ta ksan na ciki na ciki,
Sam bata so tayi disobeying nata mahaifiyar Ta kowani fanni....

"duk Hakan yasa mohan ba su dawo da jajririyar Gida ba sai cahn dare Wajen karfe 9..

Banafsha Na kwance Ga ciwon ciki dake damun ta tayi ta kuka  A boye har ta gaji

,gashi dama an kirashi Lokacin yana bacci sai taji ance bai daga ba,komai sai ya Hadu ya dame ta .

maganganun nimrah nekw dawo mata na cewa ai da da ne da shi zai kula da ita ba wasu ba.."
Sai tayi ta tuno lokacin datake da cikin sa
..
Ko da ya dawo
Sabida Taron mutanen dake dakin sai bai samu daman kebewa da ita kamar yadda ya so ba..

Haka ta gana da babyn ta"..Zuciyar ta cike da tunani

...Daga nan most times xaizo ya duba ta da safe Da yamma

Takan bada babyn nono Akai akai,amma sam bata samun full attention dinsa Shi,inyaxo data gama xai fita da babyn

domin kuwa Wannan yanayi na rikici dake tafiya a tsakanain familyn sa yasa jaririyar ke yawo tsakanin Fitinan hjy mamah da hjy mahnoor,dokan da hjy mahnoor ta dora masa Akan Kawo musu Jariryar, ya jawo hjy mamah ma ta sa baki.

Rikicin sun ya dada sa shi Cikin rashin samun kyakkwan lokacin kulawa da Kansa bare Banafsha,

After 5 days Ko da ya dan samu lokaci..,ita kuma Banafsha ta riga ta Hau dokin xuciya sai ta kulla abubuwa aranta sosai haushin sa ta fara ji,Haka kawai taji tana so ta hana sa babyn ta kwata kwata,Cos tagaji da yadda ake yawo da babyn..

Tun tana masa cikin hali harta fara Hada fuskan idan yazo xai dauko babyn,

Ranar Ma Sai da anty rawiya tayi mata fadan cewa kar ta sake cewa abata babyn Ta muddin yana hannun su hjy ne..Cewar anty Hakan ya sa bama al'adan su
Na fulani.

Ana Ranar gobe suna da ya zo duba lpyar ta Ko yaji me take bukata Na sunan... tana jinshi amma ta noke tayi kamar tana bacci Har ya hakura yafice

Nit withstanding Kayan alatu da makudan kudin  ya kashe wajen siya mata Kayan suna,hatta Mota sabuwa Ya siya mata Cikin kayan Tarar jego,

But A fannin ta duk kishi da damuwar abubuwan dake gudana sai ya hanata daga idon ta akai

bata sani ba ya dinka musu kaya iri daya su uku,

Nimrah data saje Acikin hidima Tana lura da komai,A dakin Banafsha da aka bada baya kadan sai ta Bude wardrbe ta fito da kayan Fitan Sunan ta lalata  Da bleach agent Ta ajiye A nesa Ba agani ba Sai ranar suna...

..,
Haka akayi cuku cuku aka maida Shi gefe Banafsha bata samu sawa ba..
,
Mohan da nimrah Ne suka sa Ranar suna,wani nuna kai da mannewa ta musamman Nimrah ke masa,don kawai Banafsha ta gansu A hakan taji haushi,a hannun shi babyn ke xagaye Kowa yagansa yasan he is happy With it.

Kin fitowa Banafsha tayi tun da taga hakan Sai ta Nitsu Waje guda
"..For whatever reason Banafsha batayi tsammanin 'abunda ke cikin ta yafi ta muhimmanci wajen shi ba

Washe gari ma hakane daya zo,sai ta share shi kamar Wata mai jinnu Haka ya karaci maganan sa ya fita

If something hurts her Realy badly bata iya furta shi,most time game da feelings Dinta tana da xurfin ciki
Sosai.

,shiko tausaya mata yake har cikin kokon ransa..don haka Inyaga tana misbehaving baya son taku Rawa

Yau ma daya shigo sai yaga ta juya kamar tana barci,babyn sa yasa hannu ya dauka ya fita Tanaji bata ko kula sa ba
Aiko yana rufe kofa

,.da sauri ta  Diro don taga ina zai kai Mata taje ta dauke abunta

...aikuwa tana fitowa tagan sa tare da nimrah Akan corridor sai zuba masa munafurci da kissina take sun rike babyn tare gwanin sha'awa farin ciki wanze a fuskan sa..

"wanu abu ne Taji ya toshe Mata kirji, Gani take kamar ya mance da ita da duk moment din da sukayi sharing a lokacin da ya mata cikin

Haushi da bakin kishi ya sata komawa dakin ta sulale kasa ta fashe da Wano irin matsanan cin kuka.

Tun daga nan ta daura makanta mumunan fushi Dashi,.koya kula ta sai bata gani

,abubuwa kuwa sai faruwa sukeyi wanda ke dada zalamar da ita,

Anty rawiyace kawai ta so ta gane Mata,amma haka fir ta danne komai a ranta sai aga kamar jegon ne.

"Bayan suna Dama yarinya taci sunan ta    "maysam"
Nan aka shirya Banafsha bayan kwana biyu aka kaita gaban su hjy mamah Wanka..,

A Gidan alhj muamar suka tare

Anan ma mohan zaizo kusan kowani lokaci amma Banafsha bata sani ba sabida baya son ya kuma bata ma maman sa rai sai ya rage shigowa Site din su hjy mamahn,

Anan idan yazo suka gaisa da ita ya duba lpyar ta
babyn zai dauka ya kai ma mahaifiyar sa Kamar yadda ta gindaya masa

gashi ita ma Hjy mahnoor din bata barin sa ya fita sai zai bar gidan mai gaba daya,

Wani bin A gurguje idan yaxo su gaisa privately shi da ita don yasan damuwar ta da matsalolin ta sai arika samun akasi

tun tana nokewa tana ignoring har ta dena son kulasa baki daya.

Gani take kawai bata da wani muhimmcin a rayuwar sa yanzu time dinsa da kulawar sa nakan babyn sa ne da matar sa nimrah Agida ba ita ba.

Anan ta zauna su hjy suna wanke ta suna gyara ta,duk dama ta haihu amma duk randa akace tashi muje wanka ta dinga nokewa kenan,

Cewar hjy ina kike lokacin da nake wanke ki gaba da baya?,to bari kiji ko jikoki ne dake ni zan miki wanka gwara ma ki wuce ..

Haka za taje tana turo baki Tsaban sakalci wata rana idan aka hado mata ruwan zafi da kayan tsume tsumen jego,sai kiga da hawaye sharbe sharbe take fitowa tana shesaheka..

Kunun kanwa,kunun daka, yaji da hade haden peper soups,kayan ciki,cowlegs etc nan ma  ko ta ki Allah haka zasu sata taci dan dole.

"Cewar hjyn birni,ai tun bayan haihuwar ki kika dawo fresh kamar sabon fafa dan haka komai daga farko za asake yi miki
.
Anan Ma gida Maryam kawarta ce ke jigila tana dan debe mata kewa, dashike itama auren ta ya gabato hr an sake sa rana.

Fazilan ma exams ne ya rike ta harta ta haifi twins duka boys.
Mijin ta sai ya ninka kulawar aa akanta

Hakan ma ya dada zulmar da zuciyan Banafsha ta game da maganan Mohan,gashi dama nimrah na cewa Bata isa ba ne tinda ta haifo ya mace ba Da namiji ba..

Haka abubuwan suka cigaba da kasancewa har ta warke Ta cika fam ta dada yin kyau,da kyar da fitina ta yarda aka dawo Da ita gidan sa

To kafin nan sun sha yin hira da kawayen ta akan maza da yanayin yadda suke son sex,cos maryam ta kawo mata Wani tsumi da mahaifiyar ta Hada ta aiko  ma Banafshan dashi.

Shikuwa mohan ba karamin missing dinta yayi ba dama Allahn shi yake ta dawo hannun sa  ya sauke niyyar sa.

A takaice wata biyu kacal ta dauka agida daga haihuwar zuwa warkewan ta da komai da komai..

Nimrah kuwa tunda taga burin ta ya cika tafita clean sai ta xuba musu ido

"Ranar da ya shigo dakin Banafsha kwana ,da kyar da fitina ya kwaci hakkin sa sabida taki sam, cewar ta bata gama jini ba,da fada da bori Haka ya shiga kundun dadin ta wanda ya zamto masa da sabon yanayin begen ta,..

Tun abu na wasa Sai ta sa aranta cewa jikin ta kawai yake so kuma bazata basa ba,daga hakan tafara masa wasu launin Sassanyar rashin kunya
..koda zai sa hannu jikin ta sai ta bige Ta mike ta barshi..."duk wani wasa daya saba mata duk ta dena bashi fuska..

tun Yana ignoring har ya fara reacting, Gashi he's very obesessd da babyn sa sabida dream dinsa ne dama ya mallake ya mace,duk da haka Banafsha bata gani

Ita kuma gani take kamar dalilin sa daban ne,
Ita amfanin ta wajen sa sex ne kawai da haihuwa Nimrah ce matar sa.

Tunda ya sami kanta na biyu Ya wahalar da ita, shikenan ta dena basa hakkin sa.

Duk randa ya fita da babyn yana mata wasa kafin ya dawo zata kulle kanta a bayi da caps lock duk bala'in sa da masifa  a haka bazata fito ba,
Sai da shi ya guje mata kwana abayan gida ya fice a dakin Sannan ta fito

Da safe haka zaiyi fushi bazai mata magana ba,
Itama ko ajikin ta..most time intaji kamar abunda take Masa ba daidai bane sai shaidan ya xugata cewa in har haka ne,to ya rika yin yadda yake mata ma nimrah mana.

A Haka ta  sace spare key din sa ta boye Yanzu hankali kwance takeyin barcin ta da maysam agefe.

,Ranar kwanan ta haka zai buga kofa ya gaji ya koma
wani bin idan ya fita da maysam Bata damu ba sai ta kulle kofar, har babyn ma ta kance tunda abunda ya damu da shi kenan yaje da shi..

Its hurts her badly,so so badly sabida tana kaunar sa Sosai amma bata sani ba
Sai rana daya daya turke ta da masifa Akan abun"ta kasa gaya Masa komai

Ita sam Bata iya fada da shi yanzu
Kuka ta durkushe gaban sa tana yi"

"yanzu dan yana kwana da ni yake wannan surutun?

Gani kawai take baida imani Ne indai abunda ya ajiye ta gidan sa tana masa kenan"

Nimrah najin su duka,wani sabon salon nishadi ke debarta a gidan,
Wholeheartedly zata karbi baby maysam tayi mata wasa"...

A idon Banafshan
Xata rika cakka magana banxa cikin salo tana dariyar mugun ta

worst part da mohan ya dan dena buga mata kofa inta kulle shi,nimrah still take that advantage ako yaushe xata saka erotic nite gowns ta fito tana mika Tana gyara Xaman nonowar ta,she will make sure ta gwada ma Banafsha tafara  replacing din nights dinta da shi,duk dama karya ne

Hakan yafi daga ma Banafsha hankali sosai da dai tana iya jurewa but Still she wll be hurting and crying most times akan gadon ta..
kuma ko zai mutu yana tambayar ta yana mata magana bazata amsa shi ba,Gashi sonta yarike sa sosai He is Becoming weak About her Mood...

sannan Most idan xaI sa hannu Ya gyara babyn shi abakin nonon sai ta hau masifa, tana turo Masa baki..Gani yake kamar wulakanta babyn takeyi son Ranta.

Abun Har ya ishe sa,akan babyn shi sai ya mata fada sosai cewar sa idan har haka zata cigaba da yi tayi shi ba ruwan sa da ita, kar dai ta kashe masa yar sa.

hakan ya dada kona mata rai
"..for the first time "tace  Ok dama ai Nasani Baby ce kawai damuwar Ka ba Ni ba"

Yace what? Baki ganin abunda kike yi ko?
"he was Even surprise data furta hakan
..."ohhh dama abunda tasa aranta kenan"?sai ya tambaye ta akan to ta gaya masa Asalin meke damun ta?

haka tayi masa shiru tana kukan ta abun haushi har ya tafi ya barta ta cigaba da kukan sosai

Ana cikin kakarin shiga watan ta na uku,Sabbin halayen nata ya  dame sa yakai sa makura,ranar da kwana ya sake zuwa sai ya sa aransa duk tsiya zai rarrashe ta yaji damuwar ta..

She looks very hot tunda ta haihu kuma harga Allah idan ya ganta shawa'arta ke cinsa aransa..

Yau da yamma da shike kwanan ta ne Tunda ya dawo Sai ya wuce dakin sa,.
Daga nan Bai sake lekowa ba sai wajen 9pm na dare.

Tana kwance tunanin sa ya cika mata kirji,ga maysam tayi barci tasan kuma takulle Masa kofar dakin da key AS usual.....

Bata hankara ba taji ansa key ta waje an bude kofar ta budu,.

a raxane ta dubi handle din sai yanzu ta gane ashe har ya sauya keys ne bata sani bata sani ba

tahowa yayi gaban ta bayan ya maida kofar ya rufe, dan kau da kai tayi ta na pouting lips dinta cikin kukkuni
,shikam kallon ta yake Yana tunani don shi harga Allah yana tsananin son matar sa'...yana xama Kusa da ita kan gadon ta mike a fusace kamar xata bar Masa dakin,
hannun ta ya jawo bashiri ta fada jikin shi Yace "banafsha"...ya kira ta cikin wani irin rikitatten
yanayi A kunnen ta Sai da Wani electric shocking ya balbale jijiyan Ta..."Cikin rudani take mutsu mutsu tana Kokarin fizgewa
Dada chakamo ta yayi ya dasa masa sautin xautatcen nishin sa a kunnen ta sai da Ta lumshe ido take lips din ta suka Hau trembling dakan su
,Kuka zata fara Mishi,bai kula ba yayi kokarin juya ta Gaban sa,Suna hade ido ai baiyi wata wata ba ya hade bakin su waje guda ya shiga kissing dinta Furiously erotic.
#follow
#SURAYYAHMS

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top