PEEP
*🌺🍒JANNAH IS MY DREAM🍒🌺*
_written by SURAYYAHMS_
_Writer: ajalin so🍒🌺_
_Assalamu alaikum friends fans and sisters,its me mrs surayyahms,pretty kitten or official catty.funy!i wish to congratulate all of us for seeing this beautiful month of ramadan,may Allah lets us see throuhg to the end ameen..in this month now,so many blessed scholars and leaners have shared alots of beneficial thought and i will also like to share little of mine with you. i wud had love to write all in one language but for some reason ama have to mixed both hausa and inglis._
_what is a leaking bucket?ko ace Misalin wanda ya cika ruwan sa a bukiti sai yayi sake ta bule kuma yana tafiya ruwan yana zuba bai sani ba.toh acikin mu ma sune👇🏿_
*1- kana/kina sallah complete a rana a zagawan shekaru amma babu nitsuwa cikinta my friend Ure a leaking bucket.*
*2-zaki fita kin saka abaya ko hijabi har kasa amma sai kika sa turare mai shegen dadi da karfi da qamshi my sister you are a leaking bucket.*
*3 -a waje bainar jama'a ko a wani wuri na daban kullum ke me kirki ce,mai tausayi,mai hankali mai taushin kalamai mai sanyin hali da yawan taimako amma a gidan ki ure very harsh and alwys angry,baki saasautawa kowa koda kuwa da murmushi ne bakiyi.. my sister ure a leaking bucket*
*4-kana namiji mai rike sunnah har ajiye gemun sunnahn nan kayi amma mace zata wuce gaban ka idonka nakanta kana kare mata kallo har ta mule be it matar wani ko budurwa...my brother ure a leaking bucket. haka ma kina mace kina langwasa da karairaya wajen wani wanda ba muharramin ki ba my sis ure a leaking bucket*
*5-azumi ya zo kin bada sadaka ko zakkah ma marasa karfi da galihu sannan agaban idanun su ko daga baya kika zage su ko kika jefe su da maganan banza wanda kinsan zai bata musu rai ko yayi humiliating dinsu. my sister ure a leaking bucket*
*6-A kullum kana tashi sallahr tahajjud kana ciko su da imani da taqwa amma ka zamto mai raba zumunci da dangin ka,ko yan uwan ka, ko abokan ka my friend ure a leaking bucket*
*7-idan kika yi baki ko bakuwa kina karban su cikin tsananin girmamawa da kyautatwa amma daga suna fita sai ki fara tadin munanan halayen su ko ma kiyi gulman su ko ki zage su" chai,my sister ure a leaking bucket*
*8- kuna tare a group ko makaranta wata tayi posting ko ta fadi abu ba dai dai ba,maimakon ki gyara mata cikin taushin kalamai da nitsuwa sai kika zage ta kika kaskantar da ita,har ma kika cire ta a grop ko tana fita kuka cigaba da hirar ta my friends ure a leaking bucket*
*9-DA azumi abakin ki amma kina gunduma zagi.kina ta yawan rantsuwa koda kuwa akan gaskiyar ki ne, kina wace tace kaza wace tace kaza,ko wacce kam Allah ya kyauta.. kina fada a gida,a kasuwa ko a media grops ana hanaki kina fandarewa kina ta maganganu,ana maki da'awa kan abunda bayi dacewa kina cewa kowa da yadda yake ibadan sa my sister ure a leaking bucket*
*10- kina da isasshen abinci da ruwan sha har ma kinci kin koshi kin ajiye saura amma kina sane da makwabcin ki na fama da yunwa ko na kaiwa bakin salati baidashi ko yana dashi amma a hannu hannu yake mulmukawa wani bin ko koshi bayayi amma sai kikayi burus da shi , my sister ure a leaking bucket*
_Toh mai yafi komai asaran ace kana aikin lada da dukkan jikin ka da zuciyar ka amma sabida wasu kananan halayen ka irin wayannan wanda baka dauke su komai ba sun jawo maka hasarar ayyukan ka.. a leaking bucket may be worst than an intentionally done sin. so my brothers and sisters just like the way our prophets odered us,mu guji riya,jiji da kai,kiyayya,hassada,da bakin ciki ,karya.sabida suna jawo mana bakin hali,muguji zunde da cece kuce marasa amfani, sune silar jefa mu gulma da zatoh..kar ku manta shi Imani tamkar misali ce ta wani shuka ne dake dashe a zuciyan matafiyi a zazzafan sahara wanda yake da bukatar ban ruwa sosai,abinci da kuma kulawa akan lokaci har sai ya isa ga inda zai tsaya watoh ranar karshen sa.shi rashin imani shike jawo mana kananan halayen banza wanda bamu dauke su komai ba amma bamu san hatsari bane babba akan mu,wasu sun sani wasu basu sani ba zan baku alamomin su._
1-haka kawai zaki ji kin gaji da sallah ko wace iri ce inkinyi ma sai kin huta ko ki ja lokaci har ya fita.
2-azumin nan ma aranki sai kiji kamar ya takura ki ayi ayi agama
3-baki son karatu ko ma kiji kira'ar qurani in ba dole ba,haka ma tafseer ko wa'azi.
4-yawan kasala da yawan son bacci,sam baki son kiyi abu da jikin ki sai na sabon Allah ko wanda bazai taba amfanar ki ba.
5-yawan fushi yawan fada da mutane,sannan ko ana miki magana ko kira akan abunda bai dace ba sai kiga har fushi kike yi ana bata miki rai.
6 gushewar tunani da tirsasa ra'ayin ki tsabanin abunda addini yazo da shi koda kuwa anbaki hujja sai kice baki yarda ba naki ne ya dace.
7-sabawa iyaye ko miji da yawan karya da karya alkwari.
Suna da yawa amma wayannan is common may Allah save us ameen.
*Hanyoyin da zaka daukaka imanin ka ,ka kara shi,ka wanke shi ka mikar da shi, ka kuma karfafa shi ya tsaya gam gam*
1-tsarkake zuciya wato
Akwai abunda ake kira jihadul nafsi,(wato yaki da zuciya)
Zaki iya cimma hakan kema. misali idan kin saba da gulma a group, rana guda sai ki sa makanki comission kiyi niyyar ragewa ko ma dena shiga grp din ko ma ki goge sa.
Ke kinsan Duk abunda kike Yi wanda bai dace ba,da duk wani triggers din dake saka ki aikata abunda bai dace din ba.. ki dauke idanun ki da ranki akai if u cant do it at once ki fara da dauke kafa koda da awa daya ne.
2-zikhir da ambaton ubangiji,my dear sisters and brothers zikiri kamar sabulu ko omo ne na wanke zuciya da karo imani.astaghfurullahi,
Subhanallah,walhamdullahi,la ilah illah,wallahu akbar,lahawla wala kuwwata illah billah.etc
Suna da yawa,call ur god call his beautiful names it shall serve you by his mercy.
3.karanta qur'ani,da jinsa ko zama a inda ake ambaton Allah.
Please Make it a habit to atleast read 1 surah from qur'an most espicially during fajr or magrib ko in between magrib da isha'i prayer.
4-kyautatar mu'amala da iyaye musamman mahaifiyar ki..kar kiyi zalunci ko cuta.Sannan ki kyautata ma na kasa dake ko da wasa kar ki shiga hakkin wani ko wata.
5.Last and most important..rike harshen ki.. ki fadi alheri ko kiyi shiru.
Yawan magana mummunan abu ne sabida yana kaika ga shagala,daga shagala sai zato,da ga zato sai gulma daga gulma sai karya daga karya sai munanan halaye karshe ma ya kaika ga aikata shirka.Allah ya kare mu baki daya.Ameen
*Dua after salam during witr prayer*
_Subhal malilki Quddosi rabbil malaa'ikatil warruhi_
*3times in the morning after fajr prayer*
_Subhanallahi wa bihamdihi,adada qhalqi,wa rida nafsi,wa zinata arshi wa midadaâ kalimatih_
*Dua Before salam during the last tahiyyat*
_Allahumma inni na'uuzubika min azaabi jahannam,wa na uuzubika min azaabil qabr,wana uuzu bika min fitnatil masiihildajjal wana uuzubika min fitnatil mahya wal mamat.
_
_Ko :Allahumma nas alukal jannah wana uuzubika minan-narr_ .
_Tunatarwa:wanda ke fama da cutar diabetes yana da kyau kofi kowa dagewa wajen bude baki da dabino sabida yana daidaita blood sugar_
Abinci masu rike ciki suna hana yawan kishir ruwa sune
Bread
Ayaba da
dabino.
*May Allah shower his endless mercies grace and favor upon us.*
I still wish my fans around media and all muslim ummah a very succesful ramadan.
Gaisuwa ta musamman ga members brilliant writers association,wattpad fans and followers.. taskar surayyahms,surayyahms novels and surayyahms fans page Allah ya saka mu acikin yantattun bayin sa Ameeen.wassalam
*RAMADAN MUBARAk daga SURAYYAHMS: writer ajalin so🌺🍒*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top