page20
*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_
*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah
PAGE20...
Tin kafin jirgin sa ya tashi yake waya da dr aliyu
Da shike yau baya cikin mood din daure fuskan sai ya yi masa wayo yana tanbayar sa a ina ya koyi yaren spanish ai yaji su sunayi da banafshan ranan
Dr Aliyun yasha mamakin tambayar amma da shike yasan mohan da wiya yayi tambaya a banza ko cikin wasa sai yace masa shima bai iya ba kawai bai wice few words din dai dayayi grabing wajen kallon football ba cos most of the big teams are from spain..
yace ok shikenan"kasan makoshii yace makansa i will find another way "sabida shi baiya kallon football a rayuwan sa kwata kwata.
Jirgin 9.45am ya daga da shi zuwa dubai daganan zai sake kafa hanyaar sa zuwa russia.
Da yamma kowa ya dawo gidan but The house feels so empty witout him musamman wajen baby wife din sa
Barin ma yanzu da take
Kan fighting da tunanin sa musamman last moment din da sukayi sharing jiya.
Yayi mata murmushi har sau biyu har da dariya shock of all his lips againts hers..
Amma hakan bai hanata rike maganan da yadafa mata nacewa an like masa ita ba..
tana cikin wannnan yanayin its arnnd 10.30 in the night sai ga hjy mamah da waya tana zuwa ta makel mata a kunne..
Tace yi magana mohan ne..
Sai yanzu ta tuno ashe dazun tace ya bayar da acct na kudin schll fees din ta da duk abunda take bukata gashi hjy ta nace lallai sai tayi masa godiya..
Dan shiru tayi daga bisani tace asalam
Ina wuni...jin bai amsa ba tayi saurin cike gaisuwar da yaya mohan..
Kamar yana jira ta cika kuwa Yace lpya..
Ance zaki min magana oya quick go on..bana so a sake kirana aji busy mata ta tana jira"...
ko da ba ace ba tasan fuskan sa daure yayi maganan..amma ba hakan bane
Sai ta dan turo baki irin to ni ina ruwa na..
Tace dama ..uhmmm cewa zanyi nagode..
Sai da ya lumshe ido yana jiwo uneseness dake tafiya da nufashin ta
Yace ok bazaki tambaye ni na isa lpya ba?
Nace idan baki son auren nan fa gwara ki san yadda zakiyi da shi kafin na dawo
ta dan shagwabe kamar zatayi kuka tace kayi hakuri..sai ta kasa cewa komai tana pouting lips
dadi yaji aransa..tayi shiru kadan cahn tace
ka isa lpya?
Yace uhmm..ina shikenan kin gama?
Ta gyada kai tare da cewa uhmmm itama..
Yace toh kashe wayar ki..
Ta dan dago tace ba waya ta bane zan kai mata ..yace ok bye..
Tayi shiru yace me nace tace "ok,bye...dama abunda yake jira tace masa kenan yay karamin murmushi
Ya katse wayar sa..
Haka rayuwar ta cigaba yau dadi a zuciyan ta gobe babu
Tana dada girma Wani abu daban take ji a zuciyar ta game da kanta..
Wani bin gani take kamar bazata iya soyayya da mohan ba soyayya ya riga ya wuce a rywar ta an yi ajalin so a duniyar ta tun anar da iyayen ta suka tafi
But with the way she thinks about him musamman duk ranar da taji hjy mamah na hirar matar sa nimrah sai taji wani irin azuciyan ta sosai..ai taji sarai ana cewa tana zuwa wajen sa a inda yake tana masa hutu.
Sometimes Haka zata wuni tana tuno sa a makrnta ma aikin kenan har su fazila sun soma gane wa amma sai tace musu ita auren ne ya takura ta sukuwa tausayin ta suke ji tunda tace musu tana da kishiya..
gashi tun ranar basu sake yin waya bare taji muryan sa yau kusan wata goma sha daya kenan da tafiyar sa
Har su hjy mahnoor suka dawo nigeria.
Dai dai gwargwado itama tana kulawa da ita amma har yau kallon karamar yarinya take mata..
Hjy mamah kuwa sam taki yarda ta raine ta a wannnan fannin
Dadin karin abin ma da girman banafshan yake dada samun improvement daga gabobin jikin ta,tun daga kan hips inta take tasowa tana cika shekara sha biyar nono suka dada cikowa a kirjin ta duk dama ba manyan sosai bane amma bakaramin kara mata kwarjini sukayi ba...
Haka take karatun ta yanzu haka tana neman shiga ss3 sune zasu zana waeec bana ita da su maryama din ta
fazilah ma shirin aure take yi za hada ta da dan wani air mashal auren hadi a kasar waje bazata..
Su suke dan forcing din ta itama tana siyan wasu abubuwan na amfanin matan aure kamar tirare da simple hade haden mayakun kamshi great traditonal scents,altho basu kai kansu wajen neman maganin mata ba musamman na jin dadin jima'i sabida kunya da nauyin yariinta da ke damun su.
Amma kafin kace wani abi banafsha ta tara abubuwan sosai a wadrob drawer ta..don duk abunda aka bada fazilah tayi using takan kawo ma banafshan itama da shike yanzu kusan layi daya suke kuma tamkar yan uwan juna haka suka dauke kansu yanzu.
Maryam dake son auren ne Allah bai kawo ba sabida sosai take son yaya ameer din su fazila amma har yau bai nuna interest din sa ba tukun..
Bangaren mohan kuwa
Aikin karatun sa kawai yake daga gidan idan aka cire nimrah to dad dinsa ne kawai yake ganin za ido da ido a saukake..
Hjy mahnoor da hju mamah ma sai dai suyi kuma baya son magana yayi nisa sai ya katse
Abun sa..
To a Karshen shekaran da alhj Muamar ya dawo sai ya shigo da maganan auren anty rawiya don har ta samu miji anan abujan sannnan nan Da sati biyu zaayi bikin ta sai shirye shirye ake
Hakan ya sa banafsha cikin farin ciki amma bai kai da akace mata hjyn birni wato step sister hjy kuma babban aminiyar mamah na niger itama zata dawo nigeria da zama ba..
Itace mahaifiyar su sadik ahmd da mufeeda da suka zo bikin ta..
Dama tana ta so ta samu yan uwa wanda zasu debe mata kewa da damuwar ta..don tzakanin ta da nusaiba har yau sai gyaran Allah.
Sai gashi Allah ya sa komai ya gyaru at once ga anty rawiya gasu mufeeda..
A cahn cikin anguwan jaba gidan su da hjy mamah yake na asali wanda dan su ya gina musu ..
Kuma har sun sa rana akan ana gama bikin secndry graduation din zu nusaiba da banafsha year din su hjy mamah zasu tare suma.
Ba tan tama duka cahn zasu koma da zama nan kuma zai zama daga hjjy mahnoor sai nusaiba.
Toh zaman banafshan ne basu da tabbas sabida auren dake kanta
Kwance tashi abubuwan dayawa suka wakana lokaci ya shude"
After 20 months da tafiyar sa ana saura just 4 months ya kammala ya dawo gida.
Su banafsha an ciika 16years cas cas..sun dawo yan mata tarwal an kare secondry schol
Ranar ba yadda hjy mamah batayi da mohan yayi magana da banafshan ba amma haka yaki firrr shi sam baya so..
Ita kuwa ta zuba ido taga ko hjy mahnoor zata barta tana rike waya tunda sun kammala schll amma haka taki firr.
Musamman ma da nimrah ta sa ido tana lura da komai
Sometimes idan tana zuga hjy mahnoor sai kace ita ta haife banafshah
Har a bikin anty rawiya
Wannan kam na gida ne bata nemi izinin sa ba ta shiga hidima akayi har aka gama.
Ita bata san dacewa hjy mamah da nimrah basu wani shiri ba sai ranar sabida Tana ji tana mata masifan akan maganan haihuwa ita sam bata ga amfanin uban gayen data ke ci haka kawai ba aure na nemn shiga shekara hudu amma babu ko cas
Ita ko nimrah dama daurewa take amma da abin ya ishe ta ta maida maganan cikin habaicci
Cewar ta ai gashi an sama masa mata ita ta haifa masa mana.
Hjy mama kowa ta rike abun aranta yaaan idan tayi amsa surutu shiru zaiyi mata, don haka ta sharing damuwar ta ma hajyn birni
Ita ko banafsha Babu ruwan ta,kullum tana jikin nannahn ta ko inta samu sarari akai su gidan anty rawiya.
Toh Da bikin fazila yazo ne ya dawo mata matsala..
Ranar da kyar ta iya budan baki tace tana so tayi magana da shi
Gashi ana shirye shiryen gyaran gida da gagarumin waliman komawar gidan su hjyn birni da hjy mamah.
Komin su na cahn yanzu kuma ana sa rai gobe za'a bude sabida schl su mufeeda basu samu zuwa ba ance sai ma da wata guda ko biyu idan suka samu hutu.
Tsakanin hjy mamah da yar uwan ta Kusan halin su daya ne sai Ita hjyn birni ta wani fanni tafi hjy mamah sakalta yara..
Bisa munafurcin nimrah Hjy mahnoor ce ta yanke hukuncin banafsha ta zauna da ita
amma Ko da taga banafshan na kukan rabuwa da hjy mamah bakaramin daga hankali tayo akan sai dai tafi da ita sabon gida ba
Amma haka taki firrr tace sai mohan ya Bada izini
Ita kuwa banafsha tasan kunya da nauyi ba barin ta zaiyi tana sakewa da hjjy mahmoor ba bare kuma aje ga nusaiba
Toh da haushin haka ranar gaba daya ta sakalce ma hjy mamah, akan ta kira mata shi zata tanbayee sa dakan ta..
Ko da aka kira sa Gaban ta ne ke faduwa
Bata yi magama da shi ba amma sai gashi hjy mahnoor ta katse hanzari da nata hidiman karshe ma ita ta gaya masa bukatun banafshan na hidiman auren kawarta da kuma dawosar ta gidan su hjy mamah..
Da shike mum din sa ta sa baki duka ya amince..
Hjyn birni ke tutsiyeshi akan lallai sai ya kawo kudin anko da sauran su wani irin dogon list suka hada masa wasu abubwan ma baitaba jin su ..
Shidai yasan idan suka hadu waje guda damuwa ne awajen sa duk dama hjyn birni bata boye nata son datake masa ba kamar hjy mamah ba.
Don arabu lpya duk ya turo musu abunda suka bukata da sunan kudin hidiman bikin..
Itakam banafshan bata damu ba tunda dai ya amince mata shikenan
Aranar da ta dawo zaman gidan hjy birni ta raba kudi gashi uku.
Ta bata isassau wanda zata yi har da gudumawa
Sannan ta ce nata sauran zasu mata amfani da shi
Sabida itama kwanan zata tare gidan miji..
Gaba daya idan aka fadi hakan sai taji ta shiga wani hali..
Ita fa gani take har yanzu kamar bazata iya zama da mohan ba.
Ga matsalan matar sa nimrah abubuwan dayawa sun sa taji fargaba ..
Har yau a Karaman yarinya suke kallon ta
Kwanaki da suka hadu wajen bikin anty rawiya kamar zata shake ta haka take daka mata tsawa irin gata babba ita kuma yarinya
Kuma ta lura hjy mahnoor bata cewa komai sai ma ta rika ce mata ai nimrah babban antyn ta dole tayi mata biyayya tunda ta girme ta sosai
Gashi babu labarin nanny lalah babu labarim ta..
Ana saura wata uku dawowaar mohan su hjyn birni da hjyn mamah sungama hade duk wani shirin su na gyaran da suke da niyyar mata..
Sukam suna so aranar da ya dawo washe gari ayi komai akaita gidan ta..
Don haka suka fara sata agaba,da yi nan bar nan
Idan ana bata abi taci kamar yarinya suke daukar ta wani nin dayawawa wani bn dan kadan
Wasu ma sai daya a sati ake tsuma ta da shi..
Ita dai bata so amma bazata iya furta komai ba...duk ta rike damuwr ta sai ta maida kanta shiru shiru
Ganin hakan ya sa anty rawiya itama tayi mata shiru tasn dole idan akayi nisa zata fada...sam bata so ta cika takura mata akan harkokin rayuwar ta duk dama yanzum ba wacce tafi zuwa gidan ta kamar ita.
Ana cikin haka ya rage saura wata guda mohan ya dawo haka su mufeeda amma sun iso tun watan baya su dai suna kano ne basu iso abuja ba,ranar kwatsam sai ga maryam ta kawo mata ziyara tare da albishir cewa yaya ameer ya zama nata suma zasuyi tryinh luck din su idan aka dace suyi aure
Ga fazila har ta samu schl acahn uk tare da mijin ta
Taji farin ciki kam amma ko da maryam take nuna murna da farinciki ta tana zagewa akan cikan burin ta sai taji wani iri sosai arnta..
Tasan bazata taba samun irin wannan rayuwar ba so bayan tafiyar ta tayi tagumi cike da tunanin me zai zo mata nan gaba..
Haka kawai ta fashe da kuka..
Sai da tayi mai isar ta danna ta lura da anty rawiya dake bakin dooor tana kallon ta tuntuni
Dama yau akayi zata kawo dulka da morocan bath din da ake hada na musamman wanda zasu fara mata..
Tsarin abubwan sun dada zafafa ita sam bata ma jin dadin jikin ta.
Yanzu tana wanka za fara cewa tsugunna anan tashi akan wannann rufe kanki da wannan
Wani bin da masifa suke karewa da su hjy sai ta ce musu qamshin yayi mata yawa kuma yana sata murar dare duk dama basu tana gani ba..
Amma basu daukar maganan ta serious su dai sun sa rai lallai banafsha zata je gidan mijin ta kuma ita zata share musu hawaye su samu jika.
Koda anty rawiya ta Shigo
Kasa ta koma ta dan rakube..
Tasan zata fahimce ta to meyasa bazata fada mata damuwar ta..
Hakan kuwa akayi cikin lallami tace banafsha
Idan akwai abunda ke damun ki ko akeyi miki baki so ki gaya min
Ni zan gaya ma abban mohan ai idan ya sa baki komai zaki ga anyi miki shi ko menene
Ta yi shuri tana taro tears din ta ta rasa taya zata fara fitar da damuwar ta bayan sun tarun sun yi yawa yanzu
Anty rawiya
Su hjya mamah ne ko?
Tayi saurin girgiza Kai alaman ah'a
Tace to waye ne..
Ni ne?ko hjy mahnoor..
Tace ah'a fa anty..
Tace to meye ne damuwan ki? ko akan komawar ki gidan miji ke damun kanki..
Ta dan daure ta shere hawayen ta tace ah'a anty idan akace naje gidan sa ai zanje..
Ni dai kawai bana son shi ne kuma shima fa baso na yake yi ba..anty,wai dole ne sai shi zan aura a rayuwa ta?
Ta da fashewa da kuka mai dan sauti
Anty tayi shoru tana dan sassaita ta kadan kadan chan ta shiga mata nasiha..
Tace kiyi hakuri banafsha,nasan lamarinki akwai wahalan rikewa ammaa ai auren ki fa yanzu its 2years wa zai yarda ace za'a raba shi haka kaawai don baku son juna...
ai kinga za'a ce baki ma zauna da shi ba bare agani...
kinga shi aure bayin kowa ba ne sai Allah, kema baki san alherin dake ciki ba
Idan kuma kina ganin damuwar ki da yawan kukan ki zai iya sa ki samu mafita ashe bazaki je ko ina ba..
Tace yanzu saura wata guda ne ya dawo ko?
Tace eh..anty
Tace toh Ni dai shawata shine cikin kwanakin nan
Ki dage da yin addua
Ina kinsan yadda ake istikahra...
Ta dan gyada kai daga bisani tace bazan iya yi da kaina ba sai na gani..
Tace ok gobe zan aiko miki da littafin husnul muslim sai ki duba ciki
Ki zauna ki koya da kyau a daren Ranar juma'a ko litinin sunfi falala sai ki tsaya ki mika bukatar ki wajen Allah
Daga nan Sai kija bakin ki kiyi shiru..idan alheri ne auren ki da yay mohan zaki ga sakamako idan kuma ba mijin ki bane duk zaki ga aikin zabin Allah..
Ke dai kiyi kokari kiyi kinji?
Sai yanzu taji dan relieve aranta tace insha Allahu zanyi hakan anty nagode..
Follow and vote Surayyahms
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top