page 19
*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_
*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah
PAGE19...
Hannun ta ajiye daf da nasa zuciyan ta cike da fargaban dalilin da ya da ta kawo kan ta nan din
But she cant help it kwana tayi tana tunanin sa acikin mafarkin ta sai taga kamar wani abu mummana zai same sa
jin karamin nunfashin ta data kasa boyewa yasa shi bude idanun sa slowly ya kalle ta bata sani ba dan karamin murmushi ya sake ...
at same time ta mike kawai zata tafi taji ya riko hannun ta
wani irin bugu kirjin ta yayi ta sake nishi mai dauke da tsoro ta juya taga dai har yanzu bai jiya ba calmy yake a shimfede kamar yada ta same sa
Lpya dai ko ?..yafirta
sannan ya bude ido da kyau
Ya jawo ta kusa da shi a dan firgice ta zauna tana kauce ma idanun sa
Shanyayun idanun sa
Ya kure ta da shi zai sake magana tace ni xan tafi..bai kula ba
ya jawo ta da dan karfi ta fada jikin sa gaba daya
Yace noo.. Sai kin fada min kafin ki tafi meya kawo ki nan?ko sun sake biyo ki ne..ya dage mata gira so cute
Zatayi magana amma ta kasa sabida yadda taji ta gam ajikin sa har wani nade ta yayi da hannun sa kamar ya sami teddy bear
yana sane da hakan ya dada jawo ta ta hauro sama da kirjin sa lips dinsa dake saitin kunne ta yasa take shako zautatun numfashin sa
tuni ta lunshe ido ta lafe tana jin dumin jikin sa rigar sa ta kankame da hanun ta kirjin ta na bugu
shikansa baisan meyasa yaji yana bukatar hakan ba ba shhaka da ita ya kwana azuciyan sa
Yace Say somthing "comon ...banafsha?
Mafarki nayi..
Im just scared ...Da kyar ta furta muryan har na rawa kalar kuka
Yayi shiru chan yace look ure just scared.. Amma ba wanda zai sake damunki evrything is been taking care off sai ki cire aranki ko
Ta dan gyada kai Tayi shiru itama sai ya lumshe idanun sa..chan ta zame ajikin sa ta dan dube kafar nasa har yanzu daure da white bandage
Ganin bai bude idon ba ya sa ta karasa ta dan taba yace shhh ...dont touch it unless u wanna help me massage
...yadda yayi magana yasa taji kunya
ta dan sadda kanta kasa sai ta taho daf ta daura kafar nasa acinyar ta ta shiga shafawa slowly tana dannawa haka ta cigaba da massaging har sai da taji shiru ya koma bacci
Ajiyan zuciya tayi cike da rudanin zuci ta bar dakin ta wuce kan gadon ta koma bacci itama
tun bayar haka ta sake lumewa cikin blanket bata sake motsawa ba..
Ga lokaci nata tafiya Ba yadda hjy mamah bata yi da ita kan ta tashi ta tafi makaranta ba amma haka taki fir..
Sai ma ta nace da cewa ai mohan yace yau bazata je ba..
Dan dole Hjy ta dago ta tace mohan dinne yace bazaki makaranta ba..
Tace eh..tace akan me fa..shine principal dinku ko me? Dan ya saki makarantar sai akace shine me iko dake..tace a'a a nannnah ai bai da lpya ne..sai ta dan turoi baki ta kumayin shiru tana inda inda..
Hjy tabi da kallo tace ikon Allah...mohan baida lpya sai akace banafsha bazata je makrnta ba..?
Ke sauko nan anya lpyar ki kuwa..
Ta dan sauko har ta soma taro ruwa a idunun ta tace Allah nannah shi ya ce kar na je yau..
Ai zaki iya tambayar sa ko..
Kallon ta hyj mamah tayi tace wato kina boye min wani abu ko?...tayi saurin girgixa kai alaman bata gaskiya..hajy ta sake matsowa daf da ita tace meya same shi jiya to..meyasa kukaje asibiti kuka zauna har dare..kifada min..
Ta dan yi shiru ta sunkuyar da kai gaba daya sakalcin nata abun dariya..
Hjy tace watoh bazaki fada ba kenan ko banafshah..shi yace kar ki gaya min ko?
Dai dai nanya tsaya bakin kofar yana jin su..
Tace ba shi bane nannah..kawai fa yaji ciwo ne ai kema baka gani ba jini yayi ta zuba ..ta dan da fuksn damuwa..
Yana ji hjy tana neman kawo maganan garin yaya sai kawai ya juya ya bar wajen.
Haka suka ci zaman su anan banafsha tana juya ma hjy mamah zance gaba daya ta ksa gane me take cewa
Har sai da ta saa ta mata alkwarin xata bada zuma ma mohan sabida ciwon sa ya warke da wuri..
Duk tayi hakan ne sabida su tsaya da hirar akan ciwon kafar nasa bata zan hjy mamah dagaske take yi ba..
Shikuwa tun da ya fita bai sake dawowa ba sai chan bayan isha'i..
Komai ya shirya daga tafiyar sa don haka yayi bankwana da asibitin sa.
Sanye take da material mai kamar lace purple mai aikin silver stones an mata riga da skirt fitted sosai ya nuna kykywan shape din pre maturity din ta.
hjy mamah ne agefen ta suna kallon wani indian series "the cross road"
Yana sallamma suka maida kallon su kansa
Sanye yake da jumfar getzner royal blue da hular matching vine simple armani half shoes ya dakaya ma kafar sa wanda ba tantama sabida ciwon ne.. har ya zo ya zauna basu dena jin qamshin daddan turaren sa dake gauraye musu cikin..
Yana gaisawa da hjy mamahn ita kam ta kasa zama waje daya duk kunya da fargaban sa take ji
ko da ta kare masa kallo sai ta sabule zata mike tsaye ta bar wajen hjy tace baki gaisuwa ko..
Ya kauda kansa adan daburce ta rusuna tace sannu da dawowa...
Kamar bazai amsa ba yace sannu..kamar walkiya ta bace bat sai ji sukayi ta rufe kofa acahn sama..
hju ta dago y dube sa tace hankain ka yana kwance sai shinfide mulki kake kamar kasamu ajiyayyen bayi..
Ya dan juyo carelesly yace hjya shine zaki kai kara na har wajen sa meyey ne bazaki iya fada min ba..
Ya dan daure fuskan sa sounding serious.
Tace me kuwa zan maka ai ka fi karfi na mohan ka raina ni sabida bani na haifeka ba dana ne..
Ka duba kaga yadda yarinyar nan take tsorata ma inuwan ka wai sai yaushe zaka dawo mutum har afara rabarka....kai kenan kullum kamar dutse ni dai bazan zuba maka ido ba har ga Allah ka ishe ni..
Yayi mata shiru still fuskan sa daure yace kin gaji dani sai ki yadaa ni ai..
Ai nace miki ban sani bane.. dana san zata tsorata zan ajiye ta anan ne...?
Nafa baki hakuri wai meyasa hakan ne hjya.
yanzunvkinsan anyi min fada shikenan hankalin ki ya kwanta ko
Kasar makoshin sa yace
Dama za'ayi tamin abh amma ni idan nayi kuskure daya sai a haura min..
Ta sani sarai ba hakan yake so ya fada ba sai ta sa muryan kuka..
Toh Ka fito fili kace ka gaji da rike mana yarinya ba dai kana wulkanta ta ba..
Dama wa ya isa da kai..kowa yana binka..kuma kafi son har ni ma kana juya ni kamar masa"
ka cire iyayen ka daka ke ganin idan sun maka zai bika
Kenan ni bani da darajar da zan sa ka zauna da wata ka zauna da ita lpya?
Mohan meye na maka a duniya katsaneni ?gashi yau har yar marainiyan Allah ka sa'a gaba.
Yace plesse stop it hjya
Ni bana son kina fadan haka u know is not true.
Ke fa kinsan ina daurewa kawai baki so ki fada ne.
Meye kikace na rika mata wanda bana yi'
Har fa daki na nake bari bata zo..
Tace to sai me..ai matar ka ce ko dan yanzu bata da amfani wajen ka kake ganin takurawn ta..
Ni dai wllhy nasan matsayi na wajen ka...
shiysa daga yau kasake min bazan jira ba wajen uban ka dakake darajwa nan zan kai
bazan bari ka kashe yaarinya marainiya ba...marar tausayi kawai ta waysa masa harara.. auren nan kuma dole kayi xaman saa don baka isa ba.kai din banza ciki duk kashi?
Idan kuma har ka tunxira ni zaka ga abunda zan yi maka ..
Yayi shiru ya daure fuskan sosai kamar abun ya mugun damun sa amma ba hakan bane har wani sosai aransa...
Amma ai tafi kowa sani yana kokarin akan banafsha..sai yace ki gama sabida zanje nayi bacci..
Hakan daya gada ma ya dada kular da ita haka ta zauna yana matse idon munafurci tana satan kallon sa..
.aransa ya tabe baki yace hjy mamah kunun barkwano..kana sha kana kuka amma idan yakai ciiki dole yayi maka magani..
Nasan duk zaki aikata abunda kika lissafa amma nasan magananin ki
Tana ji tana gani yayi shiru ya tsaime ko dan rarrshin ta ko ya bada hakuri ma duk barazanar datayi masa akan auren haka yayi shiru ya mike ya nufi part dinsa.
Da guntun masifa ta shiga ta same banafsha itama ..
Kusan kalar borin data mata kenan akan tana wasa da alkwarin da suka kulla akantaa na zaman auren
Har tayi kuka amma hjy bata daddara ba..
Duk dama yau ta bata hakuri sosai ta nuna mata zata yi mata biyayya ko da nan gaba mohan din cinye ta zaiyi..
A haka bacci ya dauke ta..
Ita dama Zuciyan ta cike yake da shrye shiryen zaman diris da shi..badai kawai bayason raini da rashin kunya bane ai zan dena masa..haka ta sa aranta tayi bacci.
shikuwa anan kayan sa ya dan tarkata adan karamin trolley sai gadgets din sa...
Ya riga yayi magana da iyayen sa sun fahince shi..
Yanzu haka saura nimrah.
Sai da ya gama komai sannan ya dawo ya kwanta ya kira wayar ta.
A rigima kowa yana jan qamshi..don duk iya kisisinan datake saka masa baiya kulawa sai ya sauya topic din
Ko da ta tuhume sa rashin kira akai akai ya gaya mata projec ke saka sa agaba..
Gashi dama bata san ya dawo nan gidan su da zama ba a tunanin ta yana zaman sa gidan su shi kadai..
Tasan yaddaa ya tsani arainasa do hala ma yanzu basu magana kwata kwata da yariinyar..bata daddara ba kuwa sai da ta tambaye sa kwailar matar sa...da kamar zai amsa sai ya kaucar da magana da cewa yazo ta same sa a russia nan da sati guda yana missing din ta..
Duk irin wayannan kalaman idan yana fada sai taji ta a sama tsaban dadi...don ita har yau bata cire tsammanin mohan yasan sirrin su ba kawai pretending yake sai tana ganin kamar asirin bai wani kama shi ba tasan bai wani damu da ita ba..amma hakan take daurewa ta tsula tsiyar ta don duk bacin rai da zata sa shi bai taba daga hannu ya taba ta ba wani bin ma sai tayimasa mai cin rai..kuma tayi borin kunya kuma idan yazo kwakumar ta haka zai lallabata..
But is not enough har yanzu so take taga ta sauke amsa girman nan nashi..tana so idan yazo jikin ta ya zama weak baida mafita sai inda tayi da shi.
But that has neva happen ko da na rana daya ne..
Idan yayi mata shiru ya barta tana shagaliin masifan ta toh tasna tarata yake kuma idan ya fashe bata jin dadi...but she loves him dearly duk wannan a prt of life din su ta dauke sa.
Haka suka kare wayar akan zata zo ta same sa anan russia tayi masa kwana biyu...
Tun 3na safe ya tashi ya dauro alwala yayi tahujjud cike da tauhidi da neman nasara akan abunda zai sa gaban sa daga yau din..
Karshe yayi zaman addua ma iyalin sa.
Yana neman alkhairin dake cikin auren sa musamman wanda yake tsakanin sa da marainiyar Allah banafsha har ransa yasan bazai iya bata duk wani hakkin aure yanzu ba amma yana rokin Allah ya sa ya cire komai aransa ya bada matan sa hakkin su sabida darajar auren ba don yanayin da aka daura masa auren nasu ba...
Haka ya gama ya mike ya shiga wanka..
Da asubahin fari ana neman karfe shida saura..
Banafsha na kitchen tana so ta dama ma hjy mamah kunun daka mai tsamiya..
...nan ya shigo ya same ta zaune kana dadauma tana lazimi..
Bai sa kayan sa ba tukun so simple tshirt na marks and spencer mai layin fari fari ya sa akan dark brown wando..
Kamar wani na daban ya zo kusan daf da ita ya zauna...
Jikin ta ne ya bata ba lpya ba..
Tana ajiye charbin ta juyo ta kalle sa..
Yayi murmushi sai kanta ya dada daurewa ...yace kin tashi lpya ko?
Ta dai sa ido tana duban sa ya dan kamo hannun ta yace comn hjy ta,ni wllhy bana son kina yawan fada dani wata rana fa zamu rabu...
Lokaci guda taji tayi sanyi tace yau kuma tanan zaka fara min..
Ya dada gyara zaman sa yace ah ah..jiya fa ke kikayi maganan ki nima yau sai ki bari nayi nawa..
Tayi shiru tana binsa da ido..cikin hikima da wayo ya fara kawo mata tadin project dinsa har da yadda ya samu yayi komai ko kafin ya gama ta riga ta dago cewa tafiyar sa zaiyi..
Gaba daya sai taji hankalin ta ya tashi..
Tace yaushe ka warke ciwon kafar da zaka laka makan ka tafiya karatu..
Yana shouru yayi tsuru tsuru gaban ta alladbce
Yau ko borin bata iya ba bare masifa sabida sosai ya sauke kansa yana lallabata don ta fahimce shi..
Yace'bamu taba rabuwa ba kema kinsan haifa na kaeai sukayi amma jinin ki ne kawai ajiki na"
A duk lokacin da kike so nayi miki ai zaki iya fada min ko"
Bata so tayi masa hawayen gaskiya sabida taga shima danne nasa ya saba yi tun yana yaro..
Ta dan shagwabe yana rike da kafadun ta tace'
Kana gama wa zaka dawo gida ko?...ya gyada kai kamar karamin yaro..tayi shiru kamar ta sake tunowa tace toh matar kan kuma mani zaka sake bari ko me?.
Ita yaushe zaka fada mata,ai hakkin ta ne ta san da wannan tafiyar ai ba komai ne zan na maka ba..
Yace kiyi hakuri ki taimaka min dai...kar ki damu zan gaya mata komai kafin na bar gidan nan i promise..
Tace ok,amma kana dawo zaka dauke abun ka kam..
Batare dayayi dogon tunani ba ya amsa da cewa eh..haka suka dinga alkwarin nasu kala kala har da na shirme bai damu ba god knws he loves her soo much....tanayi tana saka masa albarka..ko dan cikin ta bata maza son data keyi ma mohan ba..shiyasa ya dawo abokin gabar ta ako ina don idan da zata nuna son afili sosai tasan zata gurbata masa rayuwan sa.
Banafshan tana shigowa ya mike tare da cewa zan je na shirya..
Ita kuwa Tana ajiye dan karamin silver tray din
Tacee ina kwana...
Ya amsa ba yabo ba fallasa ya tsaya kallo
She looks very sexy in trouser yau wando da riga ne dai dai kugun ta an zana katoton elepahnt ta gaban sai dai daga gani Sa kasan baida nauyi all in light pink colour har da dan mayafin da ta rife kanta wanda shima pink din ema amma ya shiga dark duhun suman kanta kawai ake gani aciki ...
Hjy mamah tace me za akawo maka..ko zaka sha wannnan toh banafsha ki kaimasa daki..
Yace nnooo..bazan iya sha ba ya dan taba cikin sa ta wani harde rai yace to shikenan amma bayan zu ba idan nagama zan aiko sai ta kawo min..
Tace toh..
Itakam ko kulasa bata sake ba bayan sun gama shan nasu ta shiga tayi wanka ta shirya tsaff cikin uniform din ta..
Hjy mamah tace kar ki manta ki kai masa ..tace nannah ba cewa yayi zai aiko
Ko rufe baki bayai ba sai ga aika akan taje ta same sa..
Turaren ta dan fetsa sama sama na humran ta ta kamo hanyar dauke da da royal jug din kunun nasa..
Ita bata taba ganin ya sha ba gani take idan takai ma zai iya koro ta da shi..
Tana biga sallama da daddan qamshin humrah ya soma tuamali..hakan ya sa ya juyo da kyau yana bin kofar da ido har ta shigo ciki..
Wani irin sunkuyar da kai tayi gaban ta na dan faduwa,gamshin turaren ta da nata sai ya hadu ya gamutsa yanayin atmosphere dakin..bazata iya dage ido sosai ba
Cos He looks so dashing
Complete set na black men suit ya saka na Calvin klein..
Hannun sa dauke da wata shakikiyar tai wang men skeleton watch..
Sai yai fresh kamar wanda duniyar gaba daya zai bari..
Tana ajiyeewa ta kasa zama tana so ta fita yace ...banafsha"
Chak ta dakata irin yau kuma in ka ajiye "ke" din tasan dai kafin ya kira ta hakan sai da dalilli..
Tayi ajiyan zuciya a hankali ta amsa da naam ta juyo ta samesa..
Zama yayi abakin gado yasha mamaki daya ga ta rusina a kasa agefen sa..
she's really diffrnt now
Ko duk tsorn ne..Yace ina abunda hjy ta baki kawo min nan..
Ba musu ta mike ta dauko tray din ta ta kawo gaban sa..
Baice komai ba ya tsaya kallon ta tana zubawa ko rabin cul din bata kai ba yace enough"
Ta ajiye ta dauko ta mika masa idanin sa take kaucewa don sosai take jin fargaba aduk sanda suke inuwa daya..
Barin ma yanzi dakomai ya sauya gani take she owe him alots.
Wanda hakan Ma damuwa yake kara mata aranta shes still feeeling tied Down har yanzu
Sai da ya kai kurbi daya bakin sa sannan ya dago ya dube ta yace"
Dauko min wancen ya mata nuno da envelope ba musu taje ta dawo..
Kasan makoshi yace good girl..ita dai bata ce komai ba
Sai ya ajiye cup din wani madaidaicin envelope ne
Ya mika mata yace idan kin tashi anan ki kaima hjy mamah...tace toh..yayi shoru
Kamar bazai sake furta komai ba yace" zanyi tafiya mai dan tsayi...bazan dawo ba
Da wuri ba ..idan akwai matsala ki gaya musu zasu fada min..
Tayi shoru daga bisani tace Allah ya kiyaye hanya..yace ok..
Maganan schl idan baki son wannan zan sa sauya miki...tace ah'ah
Yace are you sure
Ta gyada kai bata so ta kawo maganan
Yace toh
Ayi karatu lpya ,i have ur securities set....so please behave ban son rawar kan nan" kinsan hjy bazata ji dadi ba kika sake shiga irin wancan rigimar ko...
Tace uhmm zan kiyaye..
Yace good!
Toh dauke abun ku ki fita da shi..
Ta mike jiki ba kwari tattara tayi waje..
Sauke ajiyan zuciya yayi
Ya jawo dan karamin troleyn sa ya fito gaba daya daga dakin ya sa mata security lock.
Wani rin damuwa ke dawiniya da zuciyan ta amma ta kasa bari ya fito fili Tana ji suna sallam da hjy mamah ta noke a bathrum kamar fitsari ya kaita..
Har sai da taji ya rufe kofar sannan ta fito..
Kudi ya zare ya bada nusaiba itama tana daf da fita agidan har da masa kuka amma bai ko kula ta ba..
Yana tsaye sai gata ta fito kallo daya yayi mata ya dauke kansa..lokacin yana kokarin shiga back seat don jan sa za'ayi..tayi saurin karasowa
Tana zuwa gaban sa tayi shiri abinda ke hannun ta yakare ma kallo..
Gora ne mai kyau cike da honey..amma sai yaga kamar idanun ta acike suke da Hawaye
Yace yaya ne kam?
Batace uffan ba ta mika masa tace hjy ce tace na kawo maka...
Yace whats that?
Ta dan shagwabe tace nima bansani ba yayi tsaki yace toh ki rike na baki...tace no no...
Emmmm...bata so ta kira sunan sa sai tayi shiru
Sai ya dan dake yace hey whats my name"?chak ta yanke nunfashin ta
Ta dago ta sakalce masa fuska kamar wacce zata fashe masa da kukan shagwaba
yace answer me..muryan sa yau kamar wani sauti na daban takejin sa acikin dodon kunnen ta.
its make her skip a beat so weak haka take jin kanta idan yana mata magana ita kadai tasan daurewa take yi
Ta dan sauke hawaye tana sharewa wasu suna
tohowa..
Ya tabe baki yace aikin banza...duk ki gama sai kin fada min abunda na tambaye ki anan yau din
Wani yace miki ki aure ni? Ko kunya ta kike ji arent you alwys hugging me..dagangan yayi maganan don ya sata budi baki ta amsa shi.
Sai dai yau kam bata da gwarin gwiwa ita tun jiya data san babu laifin sa akan mutuwar iyayen ta ta karaya da komai..amma sai ta daure
Tace ni bance in son auren ba..
yace ok amma shine kika yarda aka laka min ke ko?ba damuwa tin da kin nace sai ni din i have accept,Kallon sa tayi ...ya wani lumshe ido so sexy ya sake bude wa
I just hate pretence aduk lokacin da kike tare dai just act like my wife na yafe ki.. ..
Forget abot evrything ..kinga nima ba so nake ba cos i have my wife...
Ta mitsuka fuska wani irin sasanyar kuka ta fashe masa da shi ta tana turo baki..
Tace to ni ina ruwa na ai ai...sai ta kasa cewa komai da shike ysan bata kallon sa direct sai yayi murmushi yace ohon miki,ni dai nasan aure ba a dole ma mutum gashi ke kinje kinyi dani,
nidai nima na taba yin shi.
Idan da gaske baki son zama da ni gwara ma ki ce musu baki so.. don mata na ma kawai zata koya maki hankali...kuma ni? babu ruwa na..
Ta dada sake sautin kukan nata gwanin tausayi gwanin dariya...
Yace toh zaki fada abunda na tambaye ki ko sai na cigaba ?cikin dan karamin shekshar kukan
Tace toh me kace?
Yace meye wannnan a hannun ki..ta dago tace honey ne fa..
Ai cewa tayi kana sha sabida ciwon kafar ka ya warke da wuri..
Yace ooh wai magani ne ...
Are you sure bake kika kawo min dan nasha na fara like miki ba..
Oya open it lets see...
She neva tot he can be this playful...haushin maganganun nasa take ji amma haka kawai taji baiya affecting din ta..
Sai take ganin kamar ma gaskiya yake fada tund bata zabin da yawuce ta zauna da shi ai dole yace an lika masa ita..kuma tasan matar sa akwai masifa daga jin yadda suke mata tun wancan lokacin tasan akwai rikici
Toh ni ya zanyi take tambayat kanta amma bata samu amsa ba
Idanun ta duk sunyi ja daga kukan daya sata tayi yanzun amma sai ta dago ta share hawayen ta shiga bude murfin zuman tana gamawa tace heere na bude...
Yyi maya kallon ok me kike jira taste it manah..."
A sanyaye ta kai kan bakin ta yana sha da wani irin susuttccem kallo yake binta wanda ya sa ta kasa hadiyewa akan lokaci..
Kadan ne ya wuce dan karamin bakin nata saura sun mannu kadan agefe..
Yana kan bata piecing looks din Yace ok...to ruffe abunki ai dama na baki kyauta ko..
Ta dan girgiza kai sai ya matso kusa da ita daf kamar zai rungume ta..
Hijabin ya dada gyarawa zama tana dan satar kallon sa kamar zatayi exploding tsaban bugun zuciya..
Shima haka kawai yake jin y kasa controlin kansa in his own little way yasan zaiyi kewar fitinar ta..
Tallafo sukutaccen fuskan ta yayi da hannun sa duka biyu kamar wanda zaiyi mata kiss"
Wani irin sweet husky and vibrating voice yasa yace i really love honey..kinga ciwo na bai warke ba
Zamuyi kyautar dan wuta ko na hakura..
Tayi shiru sabida bazata iya bari yaji rawan da muryan ta yake yi ba..
Yace silence? I hate silence kan ta hankara sai ga sasaanyar lips dinsa a dai dai saitin shatin bakin ta inda sauran digon zuman sauka..
Wani irin damke arms din sa tayi batare da tasan tayi haka ba..ta rufe idanun ta
A hankali ya shiga lashe wajen yana making wani irin moves da lips dinsa
Teasing her da feeling din kisses din sa duk dama tasan bazai yi ba..
Shes alredy in heaven ta kara lumshe idanun ta wanda ke tafe hawayen sabon yanayin data tsinci kanta
Yana gamawa ya bita da sassanyar kallo kamar baisan me yayi ba..yace ok now what my name..
Ta dan sake hawaye sai ya fauce zuman yace zan sake miki irin wancan..tayi saurin daga masa kafada alaman bata so..
Yace to say it..
Tayi masa shiru..yace ohhhhh wato har ma dadi kike ji ko? Sai ya jawo ta kusa da shi again ..cikin ido ya dube ta sannan ya sauke mata light peg a lips din ta yace and worst is coming...
Cike da dauriya ta bude idanun ta tace ai zan fada...yace oya say it.
Tayi shiru..ya sa arms din sa awaists din ta ya dago ta daf da shi kamar zasu goge fuskan juna da tako da ta so haka ya dasa mata cool grey eyes din aciikin nata..
Yace toh fada miin...
Tace..yayyy..a.yayyah..
Yaya mohan
ta runtse idanu kamar irin tafadi babban kalmar fbomb...
Murmushi ne ya kufce masa bazata...
Yace good duk dama banji sosai ba..
Bazata iya daure numfsahin sa dake watsowa akan fuskan ta ba don haka ta dan yi suppot da hannun ta akan kirjin sa kadan..
Ya bita da kallo ya tabe baki..yace no male friends
Tace ai kafada min ranar yace ba irin wancan nake nufi ba irin wanda suka biyo ki ke ki bare ma mutane baki..me makike cewa min ma..
Tayi saurin cewa seniorre mohan"
Ya dan fashe da dariya ya sake ta...
Yanzun kam tasan dagan gan yake mata duk abunda yake yi yanzu....amma tasha mamaki sosai
Kodan yasn bazata sake ganin sa bane ai taji hji mamah tace shekara biyu zaiyi achan.
Ta dan zumburo baki
Yace"senioree?
Whats that ur one in town intelct dakike zagin mutane dashi ?ya tabe baki kamar irin zaki sani
Kallom shi tayi Komin shi na yaudare na sai yau ta soma gane salon sa he's a chronic heart controller sai ya sa kayi abu baka san ka aikata ba
A shagwabe tace ni bana zagi..yace lie"
What about that day in the dark me ma sunan yaren...tace spanish..
Yace huhhh? Dan anace miki dr senoritte shine nima zaki laka min wani yare...no i dont want ki bari matata ta tayi min haka..
Tayi saurin zumburoo baki ta dan juya kanta..
Bai kula ta ba ya juya ya ajiye zumar akan seat dinsa na baya..
Yace comn now kije a kaiki makatanta zakiyi latti..yanzu taga ya dawo da normal face dinsa..
Sai ta gyada kai tace yess..
Yace yes what?
Ta makale wuya gwanin shawa tace yaya mohan..
Yayi murmushi yace not this one dayan..tace senoirre mohan..
Yace ok..meaning..
Ta daure tace sir,mohan.
Baice uffan ba ya gyada kai yace ok ..
Ya juya ya shiga motar kamar bai damu ba ya ja ya rufe ..
ana juyawa da shi ya sa ido yana kallon ta har sai da ta lume sannnan ya dawo ya sauke ajiyan zuciya,..
Dakin hjy mamahn ta nufa tana jin wani iri aranta she's missing him alredy.. she cant belive that its aching her.. it hurting,..wani zafi ne azuciyan ta wanda itama bata san na miye bane kar dai tace ta fasa zuwa makarantar me hjy ta damu.
Haka ta daure fito falo ..Ta shigo ta same hjy tana zaune da damin kudi agefen ta da wasu card har guda biyu..
Da tayi tunanin kawai ta bata abubuwan ta amma tasan halin mohan sarai akwai dalilin daya sa bao mika mata dirct ba ya boye a envelope yace abata..
Tace har ya tafi ko? Ta gyada kai adan sanyaye tace kema sai ki sa himma yanzu zaki tafi kafin nan dauko min ruwan zuma na akan table..
Tace toh ta fita..
Waya ta dauka ta danna amsa kira yanagani amma bai dauka ba sai datayi sau uku
Kamar basu ne daxu suke tarairayar juna ma ta shiga masa masifa..
Yace ina daf da airport jjy ki fadi abunda zaki gaya min..
Tace naga atm da credit cards ga kudi baka ce min komai ba
Yace ehm irin ya manta nan ..yace dama atm din banafsha ne kuma naga bai dace na bata ahanunn a haka kawai ba shine na ce ta kawo miki..jiya nayi mata activating savings . duk scholl fees din ta da sauran abunda take so zan na saka mata kudi a wata sai tana cirewa..
Tace yayi..shikuma credi card da kudin fa yayi shiri don yasan zata iya cewa ya raina ma arzkin ta ko dan ya sace masa gwiwa Yace duk naku ne ai hjy mamah na"yarkin ai matata ce ko?..tace iyyeeeeh,irin marar kunyan nan
Ya sauke wani irin amiable grin yace
ke fa kika cewa na bar ki da aiki,so no complains now... duk abunda kuke so akwai...ki kula min da kanki ok?
Tayi murmushin mai dauke da jin dadin abinda yayi tace saura kayi ta musu kiriniya duk agaban idaona zaka zo ka same ni..
Yayi dariya mai dan sautii..yace bye ya katse wayar sa.
Follow and vote surayyahms
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top