page 12
*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_
*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah
_PAGE12.._
Yana jin tahowar ta sai ya Dauke idon sa yayi kamar bai lura da ita a bayan sa ba yana kaiwa bakin corridor ta fashe masa da wani irin fitinannen kuka irin wanda yayi mugun tsana yaji sautin..
He just can't ignore this...wai yarinyar nan so take ta rika zubar min da mutunci na ako ina just look at how she is crying like a baby doll....ya dan ja tsaki
Juyowa yayi zai mata magana..
Just in time sai ga wata dattijuwar mata tafito sanye da uniform alaman mai aikin makarantar ce amma da alama daga departmet of Guidance nd councelling ne sabida badge dinta ya nuna haka,its obvious dattijon ne ya kira ta don ta taro banafshan tun da yaga ta fita yasan ba lapya ba
Dama sun saba sukam yawancin yaran masu kudin are very spoilt so tamkar koyi haka ake bi da su..
ba takuri ba daga murya suma anan kasuwancin su kawai suke yi.
Da murmushi mai kayatarwa matar ta iso ta dafa banafsha tace haba yan mata"da girman ki..why are you crying?
hannun ta ta jawo kadan tana neman controlling din ta calmly...anan ne ta soma rage sautiin kukan tana nokewa cike da sakalci..
Shima Yadda matar ta bada kulawa yasa lokaci guda suka samu nitsuwa dukan su
Sai Yayi dan karamin ajiyan zuciya a cikin taushin kalamai matar "tace excuse me sir,.. ko dai bata son schl din ne..
Bai ma amsa ba stil ta tare uneaseness din nasa da murmushi
Ta daga chin dinta sofly tace hey look at me meye sunan ki..
a hankali ta furta "banafsha"
wow so beutiful and unique shine kike kuka ai zaki bata kyakywan fuskan ki kuwa baki son schl din ne?...cike da shagwaba ta gyada kai
Kansa kawai ya girgiza bai ce komai ba
Matar tace o..ooo...But my dear u have to try it pls..dint you see how beautiful you look in us..i assure you zakiji dadin nan mmmh?
Out of no choice aNan ma ta gyada kai..
Shikam sai yanzu ya gane komai..He perfectlly get that matar aikin ta kawai take yi..
Yace alright,thanks alot maaam...alaman shi zai tafii
Sai Tayi masa smiles yana juyawa ta ya jawo hannun banafsha tace muje ko i will walk you to ur class princess...
Kamar ba zatayi magana ba,tace but maam pls can i speak with him.
Not withstanding Matar tace its ok amma banda kuka nan ta yi karamin smilez tace ok..
Yau kam yasan yayi latti dan haka da sauri yaje tafiya Har yakai bakin mota yaji sautin takun ta..
Ohh Allah she's just a pest' i hate babies they are messy! Ya furta a ransa..
Ta rasa sunan da zata kira sa da shi dan haka take faman tare numfashin ta...ganin bazai kulata ba tayi saurin isa gaban car din ta riko hannun sa dake shirin rufe kofa..
Wani harara ya daka ta mata wanda ya sata sake shi da wuri yace wai meye ne kam"
Are you...da sauri ta malkaye wuya tace nifa bana son makrantar nan
Ka maida ni makarantar mu....kuka ne ya sake subuce mata amma yadda ya daure rai sosai ya sata bata sake sautin sa ba..
A nitse ya galla mata harara Yace so what?
Mene acan din da babu anan din sai ki gaya min..
Muryan ta har na rawa Tace aji na daya ne ba biyu ba kuma ya zaayi na fara exams anan ai duk angama term ni gaskiya i cant cope kamaida ni chan
Ai bazamu sake fadan ba...
Yayi mata kallo irin damuwar ki ce ai so baice komai ba ya jawo kofar car din sa zai rufe.
Wani irin u turn tayi ta juya masa baya kadan tana wasa d ayatsun hannun ta cike da haushi alaman tayi fushi
Nan ta dakata bata motsa ba tana kukkuni mai ban dariya but har cikin ranta take fada kuma tanajin haushin abun,
Shikuwa Saida ya tada motar sa sannan ya sauke glass yace ta gefen left ear din ta yace u better cope with it,anan zakiyi karatu,kuma nan ba a wasa..
Ko jiyo batayi ba taga wulgawar motar sa yn fita daga schll din..harara masu zafi ta bi bayan sa da shi ta juya ta koma wajen matar nan a sanyaye.
Office din ta soma kaita ta karasa cike foam din ta sannan matar take gaya mata zata hada ta da nice friends wayanda zasu gaya mata komai
Makarantar zallan sss class ne don haka above age 14,15 16 highest shine 17
Wani haddaden step suka haura tana dena jan raayin ta har suka shiga ajin..
Ba malami amma
Ajin is so quiet kamar wasu manyan mutane kowa na behaving kansa abun sha'awa.
Atfirst daidaiko sun dago sun kalle ta,just one sit ne empty a tsakiya kusa da karshe tace sit down princess,
Diamonds where is ur clss rep yawanci suka yi nuni da wata wacce a nitse ta mike ta karaso gaban su, .
This is ur new friend ok..give her every thing she need maryam tace yess maamm
Matar tana fita yarinyar ta mika mata hannu da sakin fuska tace salam kinajin hausa ko..sunana maryam,kefa?.tace banafsha
Ok nice name ki nitsu anjima zamuyi magana ok its assigemnr time....ta gyada kai nan yarinyar ta tafi..she was staring at all of then for a while....wai ace ko irin nun zumudin ganin sabon fuska basu iyayi..
Haka kawai suka burgeta kowa na shannin gaban sa bakamar makarantar su na da chan ba..
Haka ta zauna Tana duban duk abubuwan da aka kawo gaban ta tsarin sit din kowa da nashi,she has her own pc ga books irin manyan hard covers din nan masu shegen kyau da tsada da pens box agefe duk yadda ta bukata kuma na mata cikin rawan jiki har saka kada bell din break...
Tana zaune shiru kowa ya fita maryam ce ta zago tare da wata yarinya very fair farinta kamar aljana but she's cute of cous. ..
Kallo daya zaka musu kasan dukan su kusan sa'oin juna ne...amma maryam tafisu girman jiki komai nata ya nuna na zamtowa cikakken mace,
Murmushi tayi musu ayayin da farar ta mika mata hannu tace"hi new diamond ..im fazilah masari,and you?
Tace banafsha..
Tayi dan karamin giggle..wow banafsha is a beautiful name.. toh nice zan dawo kawar ki na asali kinga wannan itace kawar kowa anan aji....shes the big diamond
Lokaci guda Suka maida ma juna dariya cike da fara'a suka fara hirar gwanin sha'awa,maryam ke fada mata tsarin makarantar a yadda suka mata bayanin ma yau saura sati biyu suyi first term exams anan..
Taji fargaba sosai duk tunanin ta how can she cope,amma yadda taga suna bata karfin gwiwar zata iya kamar wani sun san ta yasa ta sake ranta sosai.
Sun debe mata kewa har
Yasa bata samu daman tuna komai ba,
Da suka tashi ma haka suka jero su uku suna tafiyar su kamar real friends...
Fazilah tace kema driver ne yake zuwa daukar ki ko?ni driver nawa baida kirki gaba daya idan akace yazo dauka na sai nata jiran sa..u seee hes not here yet
Banafsha tace ai yanzu aka tashi..maryam tace thats how she is bata bada uzuri sukayo dan dariya.
Tace nima ai banga anzo dauka na ba tukun
Tace perfect ashe zan samu waiting patner Allah yasa driver ki irin nawa ne kema zakiji abunda na keji ...
Maryam Tace Lets wait here girls ..a wani wajen
Dan rumfar cool down suka zauna matakala biyu ake taka wa ahaura wajen
Tare da fazila suka jeru ita kuma maryam tana kallon su,..cikin rawan jiki fazila tace ina zuwa ta mike ta nufi wani scho park dauke da ice cream parks guda uku ta daawo ta ajiye gabn ta tace banafsha kinga nan shine waiting area na daga nan zamu ga duk wand azai shogo kuma ya fita i hope u like it
tayi murmushi tace yeah..
Ita Sam bata so ta sha ice cream din gani take thyre too nice kuma yaune ranar ta na farko anan ..
Kowa ya ja gaban sa
Suna sha suna lura da yadda take wasa da da spoon din bata kai baki ba...."maryam tace lpya kuwa ko kin da alergies
Tace nooo noo,.. Fazilah tace hmmm sis pls ki sake jikin ki i really like you,..i know ure just shy nima haka nayi dai da nazo but am ok now.
Maryam tace yess dear,..
Anan ba wanda zai damu da hakan just relax ok ai ku duk yayan class daya ne ku yan uwan juna ne..
Fazila tafashe da dariya don ta gane metake nufi
Altho its serious but she alwys laught it off
Wato ita maryam ilimi take da shi sosai amma iyayen ta basu da kudi sosai...
Besides ita yar gidan magajiya ce mai saida kayan gyaran jikin,wanka da na shafe shafan mata iri iri a hakan ta samu darajar conections din mahaifiyar ta aka kawo ta nan har ta dulmuya da yayan masu kudi..
Sosai saukin kansun ya Burge banafsha haka kawai taji ta free da su
Maryam Tace kinga ni a seat din meenat diin mu kika maye,nan fazilat ta karbe tace
Dani da ita da meenat tare muke ko ina kuma anan haka muke zama har sai an gama daukar mu..
Meenat is the coolest of all sai naga kamar sister ki ce u really look alike. i really missed her
Banafsha tace woow..har muna kama kuma toh ina take
...sai suka dan yi shiru suna duban ta...maryam ta dan sauke idanun ta wanda suka sauya seriously pained duk sai suka dan sauya har banafsha ta soma gano su..
Fazilat ta dage ido tace she's no more..we lost her..suka fada tare idanun su na neman cikowa
Banafsha Wani iri taji sosai har kirjin ta sai da ya buga "Innallihhi wa inna ilahi rajiun ta gyara zama tana fada..tace im so sorry guys..Allah ya jikan ta yayi mata rahma am soo sorry...
Maryam bata iya magana ba don kana ganin ta kasan abun ya mugum taba ta, shiru ne ya ratsa wajen daga bisani tayi gyaran murya
Don ta kauda mood din tace,shes very special huhn.. Allah ya maida muku wanda zata maye muku alherin ta pls cheer up girls..
Fazila tace of cous insha Allah...
And we hope u will be our friend tooo tunda meenat ta barni ba ataba saka kowa a seat din ta ba sai ke..and we promise to be friends with..bit karkice mun takura ki fa...maryam tace i know ure a nice girl banafsha..
So are we real friend now fazila tafada cheerfully..
Sosai suka dada burgeta tayi smiles tace who wundnt be ur friends..
Suka taso duka suka dan rungume ta gwanin sha'awa...'suna dariya yaune rana na farko data ji ta warware tanajin kanta kamr ita ada chan..
Haka suka zauna suna hira kadan kadan sai dai ita sam bata iya cewa komai akanta
Karfe daya na gaucewa da minti 40 saiga securytin makaranta ya dosu su fuska ba yabo ba fallasa auka gaishe sa yace mrs banafsha?tace yess,yace ur driver is waiting .
Saura kadan tace ba ta san shi ba sabida wata mercedez XX235 tinted aka parking agaban ta sai ta tunk ashe driver gidan sune wanda bai cika kaisu ko ina ba amma dai ya taba kaita kasuwa sau daya da hjy mamah..
Har kamar bata so ta bar sabbin kawaye nata amma haka tayi musu sallama,
Maryam tace gibe zamuje ki karbe schl bag dinki pls come ealiar ok
Tace ok...tayi musu murmushi ta wuce..
Ko barin compond din batayi ba sai ga motar su fazilat ya taho ya dauko su suna daf daf ne don haka ita kam ma bata lura ba
Driver ne yace madam ana miki signal ta dan sauke glasss nan ta hango hannayen su cikin wata shakikiyar prado
Aranta tace ohhh suma har sun tafi kenan"
Wave din itama ta mayar musu kowa ya wuce..
Da murmushi ta dawo gida kamar ba ita tafii da kuka ba,.
Hjy mamah na sallah don haka ta shiga saiya kayan jikin ta tafada wanka..
Tana fitowa suka hade ido tace ina wuni nannah"gashi dai im back..
Hjy tayi nurmushi tace hmm toh yanzu me ya cinye ki bagashi kinje lpya kin dawo ba..to ya makrantar
Nan ta dan sakalce ta dawo kusa daita tace" hmmm,lpya dai amma
Nannah aji biyu fa ya sani kima saura sati biyui ayi jarabawa ni yanzu kenan ya zanyi...
Tace karatu zakiyi...
Ta gwalo ido cike da shagwaba tace nannnah ai zaiyi min wiya wai komi haka za ana sani ina yi ko?..ni gaskiya nagaji...
Hjya bata kuka shirmen nata ba tace kiyi sallah kici abinci haja kukeyi ace ina bata ku da sakalcii maza tashi anjima kya bani labarin tace toh ta mike a yangace ta shiga suturta kanta tayi sallah daga bisani ta wuce kitchen ta hado abinci.
Nan ta baje tana ci tana bada hjy mamah labarin su fazilah ita kanta tasha mamakin sakewar banafsha one time ace first day at schll har ta samu friends hakan..
Shikam mohan bai sake bi takan maganan makarantar nata ba yasan ya gama part dinsa tunda ya karbe nauyin karatun ta kuma ya bada personal drivern na gidan yana kaita yana dawowa da ita kowani rana
Sai dai a kwana biyun baya zama don haka yaci sati guda baizo gidan ba
Ita kuwa yanzu ji take bata da matsalan komai tunda ta samu su fazilah da maryam shakuwar lokaci guda ya fara shiga tsakanin su sabida yanayin yadda suke sayan imanin ta da halayen su masu kyau.
Da dai bata so sauyin makarantar ba anything that comes form her enemy gani take cuta ne amma yanzun She feels its the best don ko ba komai taga kishin haka boro boro afuskan nusaiba don ranar tanaji tana complain wa hajy mamah ba kunya har da zubada hawaye akan an fifita banafsha akanta..
Ita dai hjy mamah ta yi kokron fahimtar da ita wannan daga wajen mohan ne amma sam bata yadda ba sabida anty nimrahm ta kawai take dauka a matsayin matar yayan ta...
Gashi ko kadan bata samu da sauki wajen mohan bare ta kai masa kisisina baiya ma son kula shashancin ta tun bata kai hakan ba so tasan shi ba'ayi masa wasan nan.
Sabida abubwan saua agaba na bunkasa career sa yasa bai samun lokaci sosai..
Acikin watannin da suka shude sau biyu su hajy mahnoor suka dawo nigeria
Sai yau suka kuma dawowa ranar ne ma suka ga idon sa agidan..
Duka suna dakin hjyn mamah mahnoor Tana ji hjya mamah tana masa fadan dauke kafar sa dayayi na kusan kwanaki bai ko kira ba bare yazo...yace hjy bana samun time ne 'tace har na bacci baka samu kenan?
Yayi mata shiru din bai cika son tana masa magana agaban kowa da kowa ba musamman ma banafsha..
Ita kuwa ko ajikin ta shiru ma tayi agefe daga bisani ta sulale ta bar musu dakin gaba daya..
Nan hjya mamah take bada labarin sabon makarantar da mohan ya saka banafsha hjy mahnoor taji dadi ita damuwar ta baifi ace an kyale banafsha ta girma ba and with what she just heard na baya son zuwan akai akai tasan zata iya ajiye zuciyan ta waje daya that mohan bazai taba karya mata alkawari wajen afka ma karamar yarinya ba..
Sai Tace ai hakan yayi kyau sosai,hjyn mu kece da su agidan na duk credit din make za'a bayar Allah ya saka miki da alheri...
Ina fata kuma banafshan zata dage tayi karatu sosai. almas ai akwai kyau gashi suna da tsaro gamsasshe..
Da fara'a hjy mamah tace insha Allahu,..
Karatu kam ai yazama dole tunda an fara shi .
Tayi murmushi cahn tace nimrah fa?fatan tana lpya ko its been a while ko tazo ne sa bana nan
Ya dago adan ladabce yace tana lpya ammy..
Tabe baki hjy mamah tayi
Tace kema ashe baki sake jin duriyar ta ba ke kenan ni danake nan ma
Ya kasa ce mata tzo ko sau daya ta duba ni...
Ammyn tayi murmushi tace toh gaji ...sai ka amsa hajy
Yayi shiru yana kallon ta kamar bazai ce komai ba yace zata zo mana hjya kawai nine bana zama
Au goya ta zakayi ko bata san hanya ba..kaji min kininbi ku dai bakuso afafi laifin matan ku
Yayi karamkn scoof yace zata fara..mikewa yayi yace ni zan tafi tace ehen nayi maganan matar sa kinga ya kama hanyar zai tafi
Dariya hjy mahnoor tayi suka cigaba da hiran su don ko juyawa baiyi ba
Follow Surayyahms and vote
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top