page 11
*🌺🍒AJALIN SO🌺🍒* _XPLICIT ROMANCE_
*WATTPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to herny nersallah
_this page For you hawa'u m.u real smasher_
PAGE 11.
Hannu yasa zai tallafo ta ta dada tsala masa ihu...
a lokacin ba abunda ta kawo aranta shine duk yayi hakan ne don baya son yakaita makaranta..
Aranta ba irin surutun da bata yi ba tana aibanta sa duk dama radadi ya hanata furtawa cikin kukan nata...
Ya tausaya mata amma Ko da yaga abun nata nayi ne yasan kuma ba amsa shi zata yi ba,gashi shi sam ya tsani wannan ihun nata....
Kawai sai ya fice ya dauki phone dinsa yaje strght site din hjy mamah..
Tun daga tsayuwar sa suka gaisa yace mata" hjy ya kamata kixo fa yarinyar ta zame a bathrum tana cahn tana kuka...
A take Tayi masan kallon mene?
Wata yarinya?
Bai amsa ba sai ma Ya daure fuskan sa tam kamar zai fashe
Itama Bata tsaya dogon magana ba ta wuce gaba suka kai dakin nas tare
Da sauri ta wuce hanyar bathrum
Yana kaita bakin door din ya tsaya sabida yasha mamakin ganin har ta mike ta tashi tana kokarin ta fito a dingishe
Ohh thank god ya furta cikin ransa...Allah ya so ba karye wa tayi ba
Hjy ta riko ta tace sannu,garin yaya kika fadi,..
Shesskekr kukan ta danne Ta dan dafa hjy tace zamewa nayi...
Tana dagowa suka hade da shi 'da sauri kowa ya janye nashi..cikin ranta tace Allah ya isa min kuma duk abunda kake son bazai taba faruwa da ni ba...
Kan ta dago na biyu baya wajen...
Haka suka ci kasuwar su da hjy mamah baya son ace yaki cika alkwarin sa ne don yaga ta fadi so sai ya zauna kan dinning yana shan simple coffee.
Yasan a yadda ta fadin nan da wuya idan bata ji ciwo ba.
Jin kadan gani kawai sun fito tare surutu hjy mamah take "tana cewa ni naga taurin kai nace ki zauna aduba kafar nan ko?.ko makarantaf gufu zaiyi ne
Ta kumburo baki tace nidai zanje ai ba wani ciwo naji ba..
Sanye take cikin neatly pressed uniform din pinafor white and black wanda ya zarce giwar ta kadan
Sabida zafin da kafar yake mata ta sakaya stocking dan dai dai bata sa cover shos din ta ba tasa sandalz.
Kallon 1scnds bai gama ba ya dauke kan sa ya tabe baki..
Haka suka zo suka iske shi..
Duk iya surutun da hjy mamah take yi yana shiru don koda tace ya duba kafar cewa yayi ai tunda tace ba tajin komai da sauki kenan kawai abarta,
Don ta basa haushi Itama ta rake cewa bata jin komai..
Haka ya kaita har makarntar ba wanda ya iya tankawa a motar.
Da shike ma nuzaibah ta dena kulata sai itama ta dena shiga damuwa ta tamkar ba yan gida daua ba haka suke yanzu a schl
Zaman aji tayi kafar ba karamin zugi yake mata na gashi ba halin fita tayi yawo kamar da chan kowa yana mata kallon matar aure...
Duk bakin cikin hakan Ya dama ta ya ishe ta gashi sai yau xa ta zo makarntar ta dada gani cewa hanklin ta baya jikin ta
Bata minti biyar bata kawo tunanin zaman nata da shi ba.
Kafin atashi ranar tsaban zama haka kafar ya kumbura yayi sukutum bata iya motsawa ba sai sa ta cire stockings da takalman ta ga azaban radadi a dingishe ta shiga motar driver aka koma da ita gida yqre da nusaiba..
Ko da suka isa gidan ma abu sai gaba gaba yake. Wasa wasa abun yayi tsamari kafa sai zugi yake yana hawa ba abunda hjy mamah bata sa mata har ice block tasa amma bata jin saukin sa.
Gashi An kira mohan iya kira as usual bai daga ba
Sabida already dr umar ya fada masa hjy mamah ta kira office dinsu bata same su ba duka kuma akan kafar banafshan ne..
Shi dai baya cewa komai yanzu sai dai kuma bazai zo din bane..
Aransa ya gudira bazai iya jure taurin kai ba kuma idan har haka banafsha take to sai ya cire mata shi ta dawo dai dai...
Haka yaki sai da dr umar ya gama abunda yake yi ya taho gidan ya duba kafar nata..
Jijiyan ne ya bugu sosai sai ya kumbura
Sabida bata bari an dan matsa mata tun farko ba sai yayi tsami yake mata zafi..
Taci kuka har tayi zufa kowa na tausaya mata amma banda ninrah da anisa dake jefa mata maganganun a slightest chance din da suka samu Sun san karanar yarinya ce so duk abunda suka fada zaiyi tasiri a zuciyan ta
Dama gashi anisa tace zai karya ta shine tun kam aje ko ina ya fara aikata haka"
Shifa ya fito daga wanka kafin ta shiga amma don mugun ta shine zai sa mata tsantsi ta fadi
Ai ta taba sarai taji akan gel ta zame ba ba ruwa.
Abun sosai yake ci mata rai,to wa ma zata tuhuma idan bashi ba.
Gashi Tasan idan har ta budi baki tayi maganan hjy mamah zata ce ba haka bane..
Tana kwancen haka kawai tsanar mohan ya timbtasa a zuciyan ta,..mugu kawai, duk halin da nake ciki shine
Ita sam Bata taba jin zafi mai radadi kamar wannan ba..
Da sannu sannu da kyar ta samu tayi bacci..
Shikuwa yasan bai aikata dai dai ba daya share su amma bai damu ba,duk yaga sakon hjy mamahn kuma yasan bata ji dadi ba sam
Amma hakan bai hanasa sake kwana awaje ba.
Har su alhj muamar da hjy mahnoor suka tafi korea a ranar bai hadu da su ba.
Washe gari da safe an daure kafar ta da bandages amma sai gashi ta mike tana so ta shirya a dole zata je makaranta duk damuwar ta mohan kar yaci nasara akanta da muguntar sa.
Don Tsaban damuwa da shi ta kwana aranta..
Lokacin ana neman karfe 8 saura Ko da nusaiba ta ganta acikin uniform tana dangale kafar bakaramin dariya ta sake tayi mata ba....
Tace dama nokewa kikke don yaya ya duba ki gashi yaki zuwa..ai dole a dangele haka a je makaranta
Hakan ya sa hjy mamah ta daka mata tsawa tana cewa ke nusaiba kiyimin shiru"..
Da wuri ta maida dariyar nata ta mike ta haura sama ta barsu
Tun kafin banafshan ta zauna
Hjy mamah Tace banafsha me hakan ne wai ya na ganki da uniform Har kin warke kenan ko neman daga ciwon naki zakiyi ki jawo min tsiya"?
Adan sakalce tace" da sauki fa nannah ni kawai makarnta zanje ai tunda na sauko daga chan zan iya takaawa ko..
Tace yi min shiru,da nan da chan duk daya ne ko,maza tashi da Allah ki cire anjima ai mohan zai dawo zan sa asake duba ki
Tace ni bana son nashi ni in shi ne zai duba gaskiya na gwamci na tafi makarntar haka..
Hjya tace iyeeeee,
Wato har kin fara saka irin haukar nusaiba azuciyar ki ko bana ce ki toshe kunnuwan ki ba ..
Zaki tashi ki cire uniform din nan ko sai na wanka miki mari..
Sum sum ta dago tana nokewa cikin shagwaba zata yi magana tana dage ido suka hade waje daya da shi a dan firgice ta mike tare da daure fuska ta sunkuyr da kai..sai taji ta ksa motsawa
Hakan data yi ya sa hankalin hjy mamah juyo wa kansa..shigowar sa kenan daga bakin kofar basu sani ba sai yabzu yace salam
wani irin kallo ta bisa da shi tace'
Har Kagama ka dawo?
Toh sai ka zo ka duba kafar ta dama akai nake kiran ka tun jiya kaki dagawa...
Baiji dadin yadda tayi maganan ba sabida yau kam baiga alaman wasa aciki ba..
Sai ya fuske ya ajiye briefcase dinsa,akan table din dinning din batare daya kula ba yace ma banafsha zauna
Jikin ta duk ya muce tana binsa da ido Kamar zatayi kuka,ta koma ta zauna durus akan kujera..
Softly ya tsuguno gaban ta, zai kamo kafar tayi saurin faucewa,
Ya sake kai hannun zai kama ta dage batare da ya jira ba yayi wuf ya cafke da dan karfi...
Wani irin qashhhh taja mai rauni...nan hjy mamah tace ahakan ne kike cewa zaki makaranta dama ..
Ta tabe baki ko kula wa baiyi ya sake tanbayar meke faruwa ba ya shiga examing kafar..
Dan karamin kuka ta fashe da shi Tana jin yadda yake stretching muscles din ta cikin kwarewa gaba daya sai take ganin kamar wani mugun tar yake mata lokaci guda ta tsaka ihu ta wani naushe shi ta mike tsaye tana dada sautin kukan ta..
Bai motsa ba amma yanayin yadda ya hata rai kasan yaji haushi...
Kukan ta cigaba daya hjy mamah tana tambayar ta tace zafi yake mata kuma baiya bin ta ahankali..
Da shike itama haushin sa take ji sai ta rungume ta tana rarrashin ta nan ta shiga masa surutu tana bambami..
Ai dama ba so kake yi ba shiyasa zaka ringa haka ma yarinya mugun ta.
Idan bazakaji ba sai ka fada min ba shi kuma zai sa kana nan na kaita asibiti ba kayi karya kuma baka isa ba.
Tsaye yayi ya dube su cikin kulewa zai abr wajen tace yi shiru abun ki...
Saka takalmin ki muje ya karasa miki kinji bana so yau ma kafar tat] tsami kinga wahakar da kika sha jiya ..
Uhm uhm nannah wlllhy akwai mugun mugun zafi
Tace shhhhh
ai dama shi zafi da zafi ake cire sa ki daure ya motsa miki shi kinji...
To Muje..
Sai ta dan ja baya tace bana sin nashi a kira wanda yamin jiy bana ni wllhy bana son nashi ta dada fashewa da kuka..
Haka dai hjy ta lallabata
Time din haf nimrah ta fito kenan zata raka anisa wacce dama yau itama take shirin zuwa shopping din komawar ta gida next week..
Kallon draman kawai sukayi suna dariya azuciyan sa haka banfsha ta turje da kyar hjy mamah ta tursasa ta suka bi bayan sa..
Shikuwa yadda yaje haka ya zauna kan couch dinsa,
Abubuwa dayawa ke masa yawo a mind dinsa
Damuwar banfshan ma baya gbana sa tukun..
Yana cikin haka ne saiga sallamar su.daure fuska hajiy mamh tayi,
Iya kuma tana faman jan shessheka Tace zauna nan ta mata jagora gefe. Gadon sa.
Ka karasa mata ta samu tayi bacci ..
Kau da kai Yayi dan karamin tsaki,..nan ma bai sake fuska ba bare ya tanka haka ya jawo pain reliave creams ya dawo kusa da inda take
Bawai shirun nasa baya damun hjy maman bane amma tasan hakin sa sarai wani bin dome ake masa kafin yayi abun da ya dace.
Most time sai kaga kamar baida tausayi..
Yana ta kama kafar ta sake ja,.nan ne ya dago ua dube hjy " kice mata ta ajiye kafar ta wje daya..
Ta dan harare ta da gefen ido ,ta dawo kansa tace ai gata nan Agaban ka..
Abun ya bashi ya haushi nan ya kama kafaf yana shafa cream din ta wani tsime ta lumshe idanun ta'
Yana yi slowly magannin umna shiga har ua fara murzaawa..ta danne ta denne bata son ta sake nishin amma sai da ya fito mai shke da fitinannen kuka tana cewa ita ya kyake ta bata so.. mugu..sosai take bashi takaici
Aransa yace da ni nace kije ki fada"shegen rawan kai da kininibi
Hjy mamah kuwa sai surutu take tana cewa yayi mata a slow ai karamar yarinya ce..
Yana gamaaa ya fita ya bar musu dakin ba irin complain din da banfsba bata yi gashi hjy ta sake cewa ta zauna anan har sai ta warke..
Haka suka dinga fafatawa duk xa baya son amsa su wani bin sai ya tsawatar mata take zama.
Gashi taki bari ta warke kafin nan har cavas tan sawa ta tafi schl abun ta..
Bayan kwana sha 6 da faruwar haka
Nimrah ne taga bazata iya daure zaman ba ga anisa yau zata koma garin su..
Ba irin badakalar da basu tauyawa agidan
Haka suka ci duniyar su babu wanda ya sani.
Anan kuma Ba irin lallabi da mohan baiyi ma nimrah akan Ta zauna ba da shi ba tace sam
Idan har yana son zama da ita to ya bar banafshan anan gidan ua biyo ta su tafi gidan su tare..
Da kyar da fitana hakan ya samu gurbi wajen hjy mamah
Don Magana sai daya hada da si alhj
An tsaya dai akan mohan zai rika raba kafa,.ixan yayi kwana biyu wajen nimrah sai ya dawo gida yana duba Banafsha har ta kai lokacin tarewa itama.
Wannan shirin hjy mamah ne,
Duk dama hjy mahnoor tayi borin meyasa baza bari me gaba daya sai banafsha ta tare kafin arika cusa mata mohan ba
Hjy mamah tace sam idan ba ayi hakan ba ai bazasu saba ba..
Ba yadda ta iya haka suka amince
Ranar nimrahn tsaban fushi bata jira shi ba ita ta raka anisa har aiport
Dukayi ban kwana cike da shaukin juna
Ba abunda ke ranta illaj damuwar rashin samun cikakken hadin kai daga bangaren sa.
Taso idan ya dawo wajen ta, jawo hankaljn sa da makirici sai ta hana banafshan ganin sa kwata kwata sannan ta rika hada su daga gefe yadda duk zasu tsani auren nasu..
Toh yanzu me zata yii masa da aka cewa zai na zuwa mata ne, akai akai
Ita kanta tasan shes lazy ko da chan ma bata iya daukar dawainiyar sa sosai chance dinta kenan na hutawa da kuma dage masa hankalin akan jikin ta
Tasan ai bazai nemi mace awaje ba,kuma kwailar matar sa bazata iya daukar sa ayanzu ba.
ita kuma yanzu tafi gani yar tabe taben nan ayi a watse ba wani jigata ga anisa ta tafi..
Haka ta rinka masa bori da kyar sanda ya bude mata ido ta kama kanta ta yi shiru....
Dadin ta daya dataji yadda yake complaing din banafshan
Tasan yana fada ne don ya yaudare zuxiyan ta ta kyale sa ya samu peace of mind amma kuma tana jin dadin zaman su a hakan..
Banafsha kuwa yana barin gidan ta dawo site din hjy mama,
Toh dik randa zai dawo ne ta jadadda mata zata koma dakin mijin ta..
Wannan duk bai dame ta ba tunda dai ya tafin..
Haka rayuwa ta kasance har aka ci sarlti biyu masu kyau
Yanzu kowa na harkan gaban sa..
Ko ya dawo ma da kyar take zuwa wajen nasa haka zasu kwana su tashi banda gaisuwa baiya ce mata uffan..
Itama yanzu har ta soma sabawa da shi...duk da haka sai bata kaunar ganin sa azuciiyar ta
Kwance tashi abubuwa suka fara zama layi daya komai ya bayyana ma banafasha don kuwa nimrah sai da ta dage wajen Cusa mata ra'ayin aranta cewa ita ba komai bane a duniyar mohan illah baiwar da ya siya da rayuwar iyayen ta..
Wani bin har take ce mata idan bata son mohan kamar yadda take nuna mata ta rabu da shi mana aamma banfshan bazata iya ba gani take kamar idan ta bayyan asakin abunda ta gani a letter nan maganganun nimrah aknta will be worst
Anata tunanin duk basu san abun deal bane,ita gani take ninrah da su nusaiba duk sun dauka ko tsaban kwadayin abun duniya yasa iyayen nata suka yi sadaukrwan su.
Yanzu da komai ya tsaya wannna layin,ba dadi babu jituwa tsakanin ta da shi.
Cikin ran nimrah tamkar gonar fure.
Shes just waiting for the new move,jira take akai wani mataki sai ta sake hada su awani rigimar
For the min time saita bafa hankalin ta wajen aikin ta,
Shima ganin tana neman ta dauki too much advanyage din auren nasa ta wulakan tasa needs dinsa ya sa rana daya ya dakatar mata
Cewar sa shi ba abunda zaiyi da banafsha inma kishin yasa take kawo masa raini gwara ma ta bari tun kafin ransa ya baci,
Sannan ya sake kafa dokar bazai lamuci cin fuskan famikyn sa daga wajen ta ba
Ranar kamar zatayi hauka fargaba tatake ya shige ta karo dai koaikim sihirin ne ya soma warwarewa..
Amma lady ta bata tabbacin ba haka bane kawai tayi masa biyayya tunda komai na tafiya dai dai...
For now sai ta san sauke kai ta dena kawo maganan auren nasa da banafsha..
An shafe wani wata biyu an daf da fara exams din shiga ajin gaba banafsha zata je ss1..
,rana daya mohan yazo gidan su yana zauna yana duba computer sa da yamma yake jin yadda nusaiba ta kawo karan rigimar su da banafshan a wajen shiga mota cewa tana bata musu lokaci complain iri da iri.
Duk dama ya lura da rashin jituwar nasu laifin nusaiba yafi yawa amma bai damu ba
ganin abun yayi tsamari yasa ya yanke hukunci aransa abun sa.
So ranar da zasu fara exams din yana gidan anan ya kwana tare da ita as usual ba mai shiga damuwar kowa kuma bata taba hawa ta same sa anan kan kujera take baccin ta,..
Tana fitowa daga wanka ta gaishe sa bai ma amsa ba tayi sauri ta fita taje dakin hjy mamah
,....
Tana shiga suka gaisa normaly ya zare hijabjn jikin ta ta sauya zuwa towel tana kokarin cire unirfom dinta zata sa nan hjy mamah
Tace gashi wannan zaki sa..,wani dan bag ta gani a ajiye fari an rubuta almas international school ajiki..tace kiyi sauri idan kin gama ki same shi a kasa...
Kallon jakar tayi ta tsuguna gaban sa ta shiga jawo abunda ke ciki kanta sosai ya daure dataga tana zaro sabbin uniforms
Wannan karon skirt ne mai fadi irin missionary skirt din nan da longsleeve mai dogon hannun pure white da green burbuery jacket kalar skirt din sai hular baret komai sabo hatta cover shoes din designer
A dan rude tace what..menene wannan kuma nannah?
Muryan ta ne yayi rawa bata son ta kawo tunanin abunda zuciyar ta ya bata
Hjy tace"Makaranta zaki je,Mohan ne ya kawo su yace zaki koma nan da karatun ki...ni dai ki tashi ki shirya da wuri ki samu ki karya inaga ma shi zai kaiki.
Tsaye ta mike araunane bakin ta har na bari Tace nannah yau fa zamu fara exams ya za'ayi kice ya sauya min makaranta
Ni wllhy bana so gaskiya bazan je ba,a zuciiye tayi wurgi da uniform don tuni hawaye suka taro
Kallo daya hjy tabi ta da shi tace kiyi tayi dai yazo ya same ki,ni yau ba ruwana ba bin bayan ki zanyi ba..sabida kema idan nace ku dena hayaniya tsakanin ki da nusaiba ba kiji
Ai yamun dai dai daya raba ku...
Don haka Maza ki saka kayan ki kinji nafada.
Cikin kukan tace Too ina ruwan sa da fadan mu
Nannnah,
Ai ba da shi mukeyi ba ya zaayi ma ce na koma wani schl ayanzu da duk angama term za'ayi exams
Ni wllhy bana so kuma ba zanje ba ta cigaba da bare baki hannu ta daure kan fuskan ta tana yi dagaske kamar yar shekera 4
Hjy tayi shiru ta tabe baki,
Kukkuni take tana cewa sai kiyi ta jiran sa yazo ya same ki...
Sua cikin haka kiwa sai ga sallamr aa lokavi guda ta dauke sautin kuka amma bta sauke hannun ta akan fuskan ta ba..
Ya shigo ya tsaye ya duba agogon sa slohly baice komak ba hjy ne ke lura tace ai gata nana tace bazata saka ba tuntuni rigimar kenan
Ayadda tasan baiya kulatan nan batayo tsammanin zaiyi magana ba ,yace sabida meyasa bazata saka ba.
Hjy tace tambaye ta,..
Sauke hnnun tayi ta jawo hijabin ta tana kokarin sakawa yace ke..!
Cire wannan abun ki saka uniform dinki ure gonna be late.
Har Zata yi magana ya juya abunsa ya fice
Kallon bayan sa kawai tayi don kuwa bakaramin haduwa yau din yayi ba
Tana son yadda true blue mens suit yake fitar da kyau tsarin hasken fatar sa..amma bata so ta dame kanta da tunanin haka..
Hjy mamah ne ta katse tunanin ta dacewa ashe kina tsoron sa maza ki shirya idan ya dawo ba fa zakiji dadi ba.
Wani rin sassayanr kuka ta fashe mata da shi ta jawo kayan ta shiga sakawa tana kawo complain..
Nikenan bazan yi abunda nake so nannah
Komai sai abunda yace za'ayi masa ..kena zaayi min reapeting kenan ko ni yaushe har zan oya sabawa da wani makran tar ..kamar karamar jinjira haka ta ruda wajen da kuja tana maganganu masimu cike da shagwaba
Kaf yana jin daga bakin kofar sabida baiyi wani nisa ba, ya tabe baki..
Wajen minti 10 sao gata ta fito da shike tana da impeccable shape sai uniform din ya mata shegen kyau
Gashi komai sabo haka kawai ya sa hankalin sa ya kalle ta for a whike kafin ya dage idanun sa,.
..
Hjy mamah ne abayan ta sai jan hancin take tana shessheka ta harde rai
Zauna kisha shayi
tace ni fa na koshi ta dada cukuiya fuskan ta cikin bori tana pouting cute lips din ta gaba gaba
Yau komi ma bata shafa ba banda lotion din ta sai turare haka tabi bayan su suka nufi bakin motar sa kirar jeep wrangler ne yau din kusan kalar suit dinsa .
Za'a bude masa ya hana ya bude dakansa sai kawai yayi alaman abude mata,
Tana ganin haka tayi saurin komawa seat din gaba ta zauna ta hakimce..
Tsaki ya ja bayan ya shiga ya zauna
dawuri ta juya kanta tana kallon window ko kallon sa bata yi
Cikin motar nasa is very acomadating ga laushin seat ga tsaftatacen atmosphere komai rass yake tamkar ba ataba shigar sa ba
A madaidacin speed yake tafiya da su shiru
Zuciyan ta sai bugu yake gawani daddan qamshin turaren sa na lacoste amo dake tafasa jinin jikin ta
A cikin sanyin ac dake ratsawa tuni ta shiga wani niimtacciyar yanayi
Tuni ta lunshe idanun ta
Sai dai the moment ta soma kawo tunanin bacin ran sauyawar makarantar nata dayayi sai kuma bata ganin komai sai fuskan sa
Har suka kai bakin gate bata sani ba
Ji kawai tayi yace get down..
Adan birkice ta fago ashe ma har ya dauko bata sani ba..
Fuska ba yabo na fallasa ta dire ta fito ko kulle kofar batayi da kyau ba
Haka tabi bayan su,
Shape din Butterfly ne building din daga gani basai an fada maka ba kasan its one of a kind makarantar na manya manya ne.
Ko ina a tsare kuma tsaftace very quiet like a temple komai gwanin sha'awa.
Don haka ta shagala da kallon enviroment din tana binsa
Ita dai gani tayi yana ta tagiyan sa kai tsaye kamar dama shine principl din
Wani corridor suka bi waje ne amma wajen duk ya dau snyin ac da natural flower dake wajen
Wani office wanda yaji haddaen leader cushion aka bude musu suka shiga
Rabewa tayi gefen tana kallon yadda ya sake fuska yana gaisawa da dattijon dake Wajen sanye yake da jumfa shikam amma dga ganin kasan ya dan girme mohan nesa ba kusa ba..
Yace doctor ai na dauka ka fasa ne,ure higky welcome itace student din?
Yayi dan karamin yake yace yes..
Wani kallo mai dauke da barzana yajuya ya watsa mata bakin ta har na rawa tace ina kwana..
Mutumin yayi murmushi
Yace lpya lau zauna mana ...tayi shiru sanyaye ta zauna +ana kame jikin ta.
Da wani irin sigar nitsuwa yake maganan duk da waje daya suke amma ba komai take ji ba echon Muryan sa kawai take tsinkaya mai dauke da rigima mai sanyi Yace Akan yadda mukayi da kai ne
I hope zan samu kyakkwan cikawar alkawari
Mutumin yace ofcous doc..
Insha Allah angama ya dan dube ta yace malama taho nan ki zauna ya mata nuni da chair next to mohan
Shikam Ko kallon ta baiyi ba,..
Ta zauna slowly,yayi dan karamin murmushi don yasa ta sake jikin ta yace meye sunan ki"banafsha farasat ta fada a dan kunyace,..yace'..ok ki sake jikin ki u will cacht up..nan ya ajiye mata foam da biro lokaci
Kamr bazata daga ba ta jawo Idon ta ya haura kan recepts din payments woah its 3times amount na normal fees da aka saka ta wancan makarantar
Hakan ma bashi ya dame ta ita da take ss1 first term,ya zaayi ya tura ta ss2.
Abun ya sake sata wani fargaba ji tayi hawayen na zillo sh8dakansa zai sauko
Bata gama ba mohan Ya mika masa hannu with smile yace idan angama ni zan tafi..
Yace ahhh ba komi angama...
Yana mikewa itama ta ajiye biron ta mike tsaye..
Yana fita ta biyo bayan sa
Coments #follow #surayyahms
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top