infidelity

*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*

*WATTPAD@ SURAYYAHMS*

BRILLIANT WRITERS ASSO🖊dedicated to umherny nesarllah

_Babu wani lokaci so im going to roundup agurguje_

54
_Infidelity_

Hankali kwance ta kunna motar ta kamar xata bar wajen Anma bata tafi ba,ganin jamian tsaro na rike rike da jamila yasa tayi wani munafukin Dariya sannan ta sauko ta dawo building din
Meya faru whats going on?
Ta shiga sahun wailing da panicking a jikin jamila tana jefo tambaya a taron jimamin kamar bata san komai ba

Ba karamin shiga wani hali jamila tayi ba dan kuwa hanifa Ita ce Mata guda daya a duniya gaba da baya

Hakan nimrah tayi zaman kukan mutuwar hanifa da jinyar jamila daga gefe tana bada oders kar asake aga evidence din mutuwar ko da kuwa fake ne.

Nan banagaren su banafsha kuwa bayan fitowar tA daga daki nemanshi ta shiga yi har dakinshi babu shi cos tunda hjya mahnoor ta fita dama bai biyo ta ba

Jin shiru yyi yawa agidan yasa ta shiga duba wayar ta a bugun farko ya dauka
Sassanyar
Muryanshi ya fara dokan kunnen ta sai da taji faduwn gaba
Tace where are you?yana murmushi ya fada mata

Aje wayar tayi cike da mamaki ta dawo daki ta shirya ziciyan ta
Ya kasa dena bugun shi.

"yaushe rabon hjy mahnoor da mishi tas tas a gidan nan shine har ya warware yaje wani wajen kamar ba abun da ke damun sa?
Kodai sun shirya ne da suka fita?..dan shafe shafen ta ta dda gyarawa ta sauya
Kaya ta dan suprise din da ta hada mishi ta tarkato dama ita chan wancan gidan yafi kwanciya mata arai fiye da nan.
Tana kaiwa nan taga ba kowa a haraban hatta masu ban ruwa da suka saba gaishe su in sunzo,wajen sai yayi shiru daya dauka yasa wajen yyi calm.

Shikuwa A babban sitting room din gidan ya baje kolin sa
Har Ya sauya kayan sa xuwa white naked cashmir shirt da bakin wando wanda yayi masa daas daas ajikin shi, Akan katoton chinese capert mai laushi ya yi xaman diris yana dada kawata flickering candles dinsa guda shida da ya kunnah gaban red driping icecream cake.
Komai daga cikin abin da ya girka ya tsara shi agefe,

Yana jin sautin shigowar ta yayi saurin kashe wutar falon,banda qamshin turare da abincin ba abunda ya bule waje.

Tayi sallamah shiru,gashi hancin ta ya dago qamshin abinci mai shegen dadi
Cahn tace bby where are you?
Meyasa ko ina duhu tana fada tana matsowa lusa sai da ya tabbata ta raba hankalin ta kadan sannan ya kunna candle din hannun shi

Yace here"aje babyn..

Tayi saurin juyi ta dafe kirji irin Woah tayi gsping ta juyo cikin mamakin ganin shi zaune comportbly gaban sa dauke da dates flickers masu dauke idanu,

Kafin ta gama aje maysam hasken six candles din sun kawata wajen  yana rflecting dinsu duka daga inda suke.

Jakar ta bude ta fito da 12red roses daya ta riko shi daban ahannu tana tahowa inda yake xaune hasken candle din na dada carving masa kyaun jikin ta dake sakaya cikin red velvet blouse da pencil skirt
Sweetly smiling back ya dago gira yace mata hi"
Aje 11roses din tayi symetrically kamar an jere su agaban candles din ta mika mishi na hannnun ta tace
"for the one i luv"

Ya mika hannu ya karba sai Ya kai hancin shi yana shakar qamshin yana murmushi baice komai ba

Abubuwan dake gaban shi ta gama kallo tana murmushi izuwa kan plate din abincin tace what...what is this?
Zaunar da ita kusa da shi yayi kafin yace
"abinci nayi...
Whith help of google and phoning my gees...tayi dariya bata ce komai ba ta bude abincin tagani its a freshly made delicious streak da mushroom sauce ba abunda yake sai qamshi mai dadi"
Dan kadan ta ja pencil skirt din ta
Ta dale kan cinyar shi ya tallafo ta da duka hannun shi suna kallon juna kamar wanda xasu hadiye kansu slowly ta furta
"Happy birthday yaya mohan"
Lips din ta ya kama ya ciza kadan kafin yace too late...
Is my day sabida haka nii xanyi komai ....here is our lunch"..
Spoon ta dauko ta debo ta kai mishi abaki shima ya karba ya sa mata carefully uana furta i aprciate the way you love me"....tana hdiyan abincin slowly nunfashin ta bisa lips dinta tace you dont know how much i love you,inason kullum ace ina gwada maka hakan i want to do something very cute that all this ur girly friends will wishhh...dariyar shi ya dakatar da ita..cikin zumburowar baki tace am serious..yace but u had me
Ta girgixa kai tace ki ma kasan crushes dinka a duniyan nan sunfi karfi na yana murmushi
Yace ko?amma sunji kunya since thy let you melt my heart first...yana fada ya dago ta gaba daya suka mike tsaye,
Matso ta jikin shi yayi sosai ya rungume ta sai da duka suka dulmuye a duniyan sa basu tunanin fita acikin shi,...lumui yayi da idanun shi kansa akan kafadun ta yana jin tana tambayar sa abubuwan da suka wakana a lokacin da ta yo cikin maysam zuwa yanzu yna amsa ta suna hirar samun cikakken fahimtar juna.

Tace we cant be happy and keep our mum unhappy i want to apologise/explain  to her wani abun kaga sai ta daena daura maka duka.."i cant bear seeing you hurt alwys...tayi kisssing dinshi

Murmushi kawai yayi yace yawuce
Toh Lets paint the room red dama baki taba yimin rawa ba"..dariya tayi daga nan abubuwan suka lalata and The room was painted blue black lol.

Sai ana neman 4 suka fito cike da farinciki ga gnsu xaka dauka bro and sis ne da babyn su agaban mota.

Sosai ya gode ma Allah da wannnn ciklin nata baida matsalan komai sai dai bsu san me zaizo musu nan gaba.

Tun A hanya aka kirashi yake jin labarin mutuwar hanifa,.ita kanta banafsha sai da jikin ta yayi sanyi

dan haka Washe gari da safe suka shirya zuwa wajen domin yin nasu taaziyar

Anan ma su uku tare nimrah suka je,inda banafsha tayi sugesting suje gidan hjya mhnoor su duba aranta tana tunanin kila tagan su duka uku wani avu xai rago

Nimrah bata cewa komai banda amshe amshem kira,sai aka ci saa gidan makil take ana hiran tafiyar su hjy makkka da mohan ya biya musu.

Hjy mahnoor ma tace xata tafi waje yau ko gobe domin celebtity week da aka dago kmfanin  marvel zata fara  ultimate search na perfect stars din da zata sa a wani shaharraren action series.

Ana ta raha ammma babu ruwan ta da su banafsha,itaa haka nimrah babu ruwan ta da su hjy mamah.

Ana barin nan hjy mamah ta kira alhaj muumar babu wanda yasan me suka tatauna face sai da suka fitotaayi gagarrumim sanarwa cewa za dage maysam akan nono sabida zata dawo zama wajen hjy mahnoor.

Wannan magana ya kada hanjin kowa ammma ko ajikin ta,bayani ta shiga korowa nacewa ai dama ta dade tana shirya hakan tunda tace dama ke kika ce banafsha karamar yarinya ce ga kuma ciki sai ita ta cigaba da rainon maysam kafin su dawo daga makkka.

Tun Hjy mahnoor na daukan abun almara har ta ga gskiyan shi ba yadda ta iya face ta sa hannun ta amshi maysam

Daga mohan din har banafsha bsu wani so ba ammma haka hjy ta kwabe shi da cewa banafsha zata bukaci kulawa nan gaba.

Haka aka rabu a doddofane zazzabin rashin maysam din sai da ya kwantar da ita,all neceaary arrrangement hjya mahnoor tayi shi na foster mother bawanda ya sani,  don tsaban bakin cikin abunda aka laka matan a daren ta shirya ta sabule daga gidan suka tafi germany da maysam din mai gaba ki daya.

Washe gari banafsha da kuka ta tashe shi hankalin shi ya tashi sosai har sai da yafito kozai roka abasu yarsu inyaso koshi zai san yanda zaiyi da ita,

Sai dai yana isa gida yaji ance ai hjy mahnoor  bata nan, airpot yabi yana tambayar yasan fligt din ta yawanci 9 ne ko-12nan ma aka tabbatar masa cewa bata nan.

Kada kan motar sa yayi domin dawowa gida ko zaiyi magana da alhj amma still
Aka sanar dashi cewa ai baban shin ma na wannan airpot din shima zai bar kasa on important Isurre ..

Tuki yake kanshi na masa wani irin ciwo,domin kuwa karar da wayan shi ya sake yi ma sai da yasa shi tsaki.

From the hospital emergency?
Karfe 9 saura bai tsaya cigaba da analysing ba ya daga..

"...Hello sir,sai farida ta karba agaggauce tace sir su hajy ne aka kawo su pls come quick...ai bai tsaya karashe jin maganan ba ya juyo kan motar sa yayai hanyar asibiti.

Innalillhi wa innna ilahi rajiun ya furta yana mai kara speeed zuwa emergency
Din

Sai ya rasa waxai kira yaji kan magana gshi su muifida su sadik duk suna niger hutu haka ma nusaiba

Karan siren da motocin road safety comissions su suka cike harabar yana saukowa akayi yuuu aka biyo ta kanshi da kyar security ya raba shi dautane

Suna tfiya Hankali atashe yace ma farida ina hjyr? what happen ..tace hatsari ne Su biyu ne a motar its very fatal dan Allah har ya karba ran driver su atake

yace innalihhi wa innallaihi rajiun
What...what about them yana fada yana banko kofar emrgency.

Wani weeyyyyyuuuiii yaga idanunshi na masa ganin hjy mamah da hjyn birnin jina jina akan gado kamar mutattun gawa duk jini ya rufe fuskokin su

A birktice ya yo kansu yana salati
Bai iya controlling kanshi sosai ba sai da su dr aliyu sukazo suka fitar dashi gaba daya daga dakin

Farida ne ke kan lura da likitocin da suke aiki akansu .

"after like 2hrs labari ya gama baza gari ashe sun fito ne tare da alhj muamar su xasuje medicals na tafiyan su
...shikuma alhj zai je aiport shine motar su hjy mman ta yi exploding ita kadai a tsakiyar titi ta cillo su driver kuma ya kone kurmus  suma yanzu haka rauni da buguwa duk jikin su babu kyun gani anata aiki tukurum akai

Kafin ace wani awa hudu ya xago su banafsha da nimra da anty rawiya su suka mamaye waiting arean dakiN su hjyr kowa da kalar jimamin shi.

Gashi ko an kira hjy mahnoor shes probably on a plight

Farida ce ta fito adan hatgitse tana neman mohan dr aliyu yace yaganshi ya fita tuntuni dan yace xaije aitpot yaga ko xai iya dakatar da tafiyar dad dinshi.

Farida tace dama hjy mamah is not responding to treament ko xai je dakanshi Kiran shin ta cigaba da yi amma baya shiga

Sai dr umar yace shi zai je ya gani su cigaba da neman layin mohan din

Duk abunda ake hankalin nimrah nakan farida cikin zuciyan ta tagama daukar picturen kalar damuwan dake kan fuskn farida

Tasan ba zalllan na tension din hatsarin bane har da na tashin hankalin da mohan yake ciki yanzu.

Wani mugun dariya tayi cikin ranta tace kwalelenki yarinya,.ai yanzu bana yin nisa da munafukai na

Zuwan dr javeed
Yasa ta shiga cikin hidimar dama tuntuni shi take kira dan tanajin update dirct daga sourc game da jikin su hjyn mamahn

A offishin sa suka zauna,inda suke hirar su ta makirci"yana sane da ota ta shirya wannnan gagarumin tashin hankalin anmma bai damu ba

He was like toh Whats his businesss shima a yadda ta tsane mohan da son wata ya mace hka ya tsane wani namijin da son ta

A duniya mohan me true enemyn shi akan soyayyyar amma ko da kudin duniya aka aje akace hkan ne babu mai yaddda

A cikin airpot ya rasa tasa kabsa waje guda sabida idanun shi sun kasa dena nuna masa condition din su hjy'
Gashi yazo nan ance jirgin alhj  ya tashi ammma kuma sun kasa gaya masa sauran bayanin da ake rufa rufa akai gashi babu cell netwk

Chan dayaga abun nasu yaki sai ya Kama hanya xai fita security suka tare shi da news din cewa ai jirgin dayake magana akai ta tashi amma is on the verge of emergency land

Kuma in har ba'ayi controling b its gonna be a crash

Yace crash?
Baisan sanda yaji kanshi na juyi ba jinshi yyi luiiii xai fado kasa aka rirriko sa. .

Nan aka shimfide shi a resting  chair yana salati
Har aka ci nasaran kiran farida tazo ta tsaya mashi..

For the first time taga hawayen tashin hankali a fuskan shi cos yaki sam ya amince cewa mahaifinshi xai iya mutuwa any moment from now idan jirgin nan tayi halin ta.

"a Cahn asibiti kuma dr javeed ke fada ma nimrah cewa ai alhj muamar ma is about to crash'
Ya dauka koda hadin bakin ta tayi dariya tace ah 'a ,kawai the stars are favouring me...
Cikin xuciyan ta sai tace I know mum wll love this.

Jikin su hjy ake famar dubawa
Daga gefe kuma Ba wanda yasan wainar da suka tauyawa.

Da radar jirgin ya bace musu ma A hannu a hannu aka dawo da mohan asibiti gashi sai danne shi dr umar yake akan kar yayi sauran familyn shi su gane condition din da ake ciki tunda dai har yanzu ba ayi declaring jirgin yayi crashing ba

ga jikin su hjy sai godiyan Allah'...
Farida ce ta karbe sauran ragamar aikin
"...inda su banafsha suka shiga inda yake suka same shi ido kawai yake binsu da da shi..
Yana jin Kowa daga cikin su yana aje jimamin shi.
Time to time yakan kira airpot har sai da aliyu yayi wayo yayi seizing wayar cos sosai yake ganin kamar mohan baxai iya daukawa ba.

Xaman su anan tare duka nasiha dr umar ya shiga musu akan suyi hakuri su rungumi qaddarorn ubangiji har yake fadan cewa nan da bayan magrib is possible su hjy mamah su farfado ko su nuna alamaa.

Basu san achan dakin treatment dr javeed da nimrah sun tsare farida ba.

Gaba daya sai duka sa aka sa dokan kar kowa ya shigo

Farida taki sam amma hakan yazo da shiryyyen medical tray da injections ya bata oder tayi ma su hjy

Sai ya mata karyan cewa ai shine akanta tun tafiyar ta wajen mohan airport

To tsayuwar ninrah anan ne bata gaNe ba gsh dama ita ba wai ta yarda da shi bane.

Haka tayi musu alluran..amma bata yi kamar yadda suka so ba

Farko cikin magana suke ce mata idan bata cire hannun ta akan hidiman mohan ba zasuyi ajalin ta

ammah daga baya sai tagakamar dagske suke kuma mugun nufi ne dasu sai ta bar kan su hjy maman kawai ta nufi nata offishin
Ta bude mini fridge xata dauko bottl water tasha ko xata yi calming kanta...

Anan Tana kaiwa hannu taji an bude kofa,tana daga idanun ta suka ci karo da na nimrah.

Da kamar xata sake tsoron dake fuskan ta ya bayyana amma sai ta danne shii da murmushi,she went ahead ta dauki bottle din

Tace mrs mohan
Lpya ko ana nema ne again?.

Murmushi kawai nimrah tayi tana kallon ta har makoro tace eh
Wani alluran xaki sake mana

Farida tace ok atake ta aje goran ta xo zata wuce ta ta fita kawai ta ji ana shako wiyan ta baya am mata mummunan kamu.

Bata hankara ba taga nimrah ta dago sauran ruwan alluran da yanzun tagama yi ma su hjyn tace
"ma farida na tausaya miki da banzan zuciyar ko ya sa kike damu da miji na"
But not again zan tura kI lahira kije chan ki auri mai kama da shi in akwai sai chakkk ta dannna mata alluran akirji tare da matse bakin ta Ta danne ta Jasa har sai da ta Karaci shure shuren ta ta sulalr kasa ta fadi

Javeed ne mai mata gadi abakin kofa dan haka suna barin offishin farida sukayo saurin dannna danger alarm dake jikin gdon Su hjy mamah.

Shikansa mohan a birkice ya iso wajen

Nimrah sai ta fashe da kuka tana cewa waya ta fito amsawa sai ta tsaya duba jikin su she dont know wats happening taga sun fara convulcing

Shikuma dr javeed yayi cirko cirko irin ace shiya fara zuwa wajen Tsaban ya damu

Ai kuwa situation din baiyi kyaun gani ba mohan sai ya rasa waxai taba tsakanin su

Dr umar ne ya danne hjyn birni ana so ama gane me ya jawo hakan shikuma mohan ya tsaya kan hjya mamah.

Gashi nimrahn data hade wajen tafi kowa sautin kuka da kyar dr aliu ya tara su
A waiting rooom

Yana tanbayar ina farida tazo ta taimakee shi yaje ya taimake su mohan

Sai gashi itama an fito da ita akangare xa akaita emrgency dirct cikin engine dake motsa jijiyoyin rai.

Gaba daya sai ta bushe ta kage kamar wacce aka jona ma ice cube.

Nan Chief security da sauran jamian dake tsare suka fara taruwa ana duba al'amarin
Within 10minutes asibitin sai ya zamto babu shiga babu fita.

Mohan bai masan faridana wani halin ba sai yace a shirya emergency plane akaisu kasar waje dan shi gani yake kamar basu komai

shirye shiryen hakan aka fara ya sake futowa aliyu yace masa har yazu ba lavarin alhj sai ya mika masa wayar ya shiga neman layin hjy mahnoori itama duka shiru
Banafsha sunyi suma har sun rusuna.

Dawowar sa daga sallahr azahar dayaga security tight a site din su sai suke highlihting dinsa yA ke jin abunda ya faru da farida
Gashi dr javeed ya riga ya laka mata cewa ita tayi ma su hjy mamah injection last
So That ko sun mutu ai xaace itace sanadiyar mutuwar su

Mohan Sosai yaji abun axuciyan shi,da kamar xaice afitar da ita
Waje tare da su hjy  but sai ya dakatar yace ayi masa preserving shi xaiyi treating din ta anan da hannun shi

Yanzu damuwar shi baifi labarin dad dinshi daga jirgi ba gar yanzu ba ace masa komai ba kuma duk yinshi bamai fada mishi gaskiyan lamarin

Anan security ya sanar msa ana gama shirya su hjy za'a fito dasu daga dakin su zuwa ambulance.

Dashi da banafsha ne kawai anan sai suka kama hanya tare zasu shiga
Dakin sugan su for the last time

Ai kuwa yana bude kofar dakin idanunshi suka sauka akan Wasu kananun explosive kamar yanzin nan aka gunguro ahi kasan gadon hjyn birni bai isa na hjy mamah ba ya tsaya A raxane ya koma da baya suna kallo

tana faman electric crash alaman xai fashe da sauri ya jawo banafshan jikin shi suka koma baya ya kwala kiran security . ..

Wajen na kacamewa da hayaki da hayaniyan jamiai banafsha ta Sume ajikin shi
Da kyar da fitina aka fitar da hjy mamah aka shiga tsare ta da polisawa..

Hjyn birnin kam sai acikin wutan daya kama aka ciro ta direct akayi waje da ita. Babu wanda yasan tana raye ko Allah ya karbe abun shi.

Tuni cids da agents suka baxo  aka fara streaming hospital cameras din ana duba mafarin al'marin

Nimrah da javeed na gefen duk wani sabon fuska dan kuwa hankalin su akwance yake,

Duk dama da hnnun su suke aikata mugun tar ammma Suna da agents dinsu sosai acikin asbitin har da jamian tsaron dan hka abubuwan su suke tfiya musu yaddda suka tara Tun farko

Kafin magrb Wani mummunam jiri ne ya kwantar da mohan dan gaba daya kanshi yakasa daukar komai sai da aka mashi alluran bacci Ya samu nitsuwa

Ga su banafsha agefe are being terrified babu wani call daga wajen mahaifiyar shi ga kuma abubuwan da suka kan faruwa.

Itama banafshan farfadowa tayi tagan su a wani daki ita da hjy mamah ga security ko ina ana aiki akanta.

Godiyan Allah da bata fi wani mintu 10ba anty rwiya taxo tana bata karfin gwiwa suna tsananta adduoi"

A report din jamian tsoro har labari ya fara kawo alakar mutuwar hanifa da wanda yake neman rayuwar su hjy mamah.

Abun sai ya Fara kawo mumumman daurewan tunani Da naxari tsakanin manazar ta dan iya bincike

sunyi iya bincike basuga wani alakar su hjy mamah da hanifa ba.

And besides cameras basu nuna kowa ba banda lokacin da farida take yi musu allura

dan haka Ayanzun farida ce kawai primary suspect Na duka crime din
#Surayyahms

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top