chapter 25

Bahi in her  graduation suit

_2⃣5⃣-Golden candles♡._

...Burin su dija ne su ganta cikin farin ciki da walwala dan haka bakara min murnan dawowar ta sukayi ba..

Guiding Sojan daya zo da itan shine ya kawo ta har hostel
An bashi lodge da car,an kuma bashi umarnin ya mata duk abunda take bukata,da gifts dayawa ta dawo ma su dija kowa sanda yayi murna wajen karban nashi...hira sosai sukayi sunata mamakin yadda ta dawo a murmure cikin nishadi da walwala kamar ba ita ba..

Washe gari safe da suka tashi take nuna musu sabin dresing codes din da habibin ta yafi sha'awar ganin ta da shi,..sunyi dariyar ta har da tsokana sabida mostly musulmai masu saka decent turkish gowns da jallabiyas duk matan aure ne..

Yasmine ke cewa ko auren kukayi ne afada mana gaskiya

In suna mata hakan itakuwa bakaramin dadi take ji ba,dan tana matukar kaunar yadda suke bata suport akan tsananin soyayyar dake zuciyan ta game da khaldun

After 4months daga da dawowar ta babu labarin sadat,babu labarin khaldun..

Wayanda suke taimaka musu akan binciken sadat a boye ne suka sanar dasu cewa sadat yana chan china an gayyace shi wani babban case din kisan kai yana can yana fafatawa.

Anan ma suka dada gano cewa acikin munafukan su harda hostel super intendant dinsu

..ashe intazo
Zagayawa room check tana sa ido sosai tana kaiwa sadaat duk wani information akan su...tunda suka gano ta suka fara takatsantsan da ita hakan yasa wani abun ya ragu musu..

Rayuwar su a normal sukeyin shi kusan evrymonth khal na suporting dinta da kudi ta hannun wannan guiding soja,bata san ya ake yi suke comunicating ba amma inta kira layin shi ma ba a samun shi..

Basu jidadi ba sam sabida sunyi iya kokarin su su tona asirin sadaat cikin watannin nan amma ko ina kofar  a rufe take musu,a haka dai suka hakura suna famar kokarin binciken su a hankali

Ayanzu Dija da yasmine ne kadai suka rage suna kula da eatry longe din sabida tunda bahiyya ta same hutu evryday sai ankaita islamic school tana koyan karatun Qur'ani da larabci.

Bangaren junnut ma kusan hakan ne,duk dama tana iya kokarin ta wajen ganin itace sama da kowa arayuwar khaldun amma hakab itama ta dangana da hakurin rashin ji ko ganin sa.

After 1 and half years..

Junnut tana aji hudu ayanzu saura mata shekara guda ta kammala karatun ta sabida is a complete full business couse with all the special business hookings.

To End of This year bahiyyah ita kuma  zata gama school din ta,sosai jahan ke famar zumudin shirye shiryen dawowar ta nigeria sabida sosai tayi kewar ta

yau shekarunta uku da watanni shida ciff a london...banda waya basu sake rabar juna ba

Alhaj hamood ma ya nuna farincikin sa,shi ya dage cewa sai bahiyyan tayi special training na nutritionist da wani world health chamber da tuni
An fara shirye shiryen dawowan ta nigeria a watan da zai kama..

Shikam yasan bazai samu damar halartan convocation din ta ba dan haka ya sa jahan Aarah suka shirya mata gagarumin secret
Graduation Party Hade da 18th-19 birthday dinta ba tare ma da ta sani ba

Duk dama subaya  ta dan ja jiki da hidimar ta amma wannan karon itace gaba a wajen shirye shiryen hidimanta.

Ana daf watan graduation Sadaat ya dawo sai dai baigane komai game da bahiyya ba

Sai ya ga kamar komai na neman sarke masa,ya buga sihirin nasa amma baiya gane komai game da abubuwan ta..
He got really confused,sosai abun ya dame shi,gashi  ko kadan baiyi tunanin
Suma sunyi wayo sosai ba,dan bayan rokon Allah da sukeyi taimako suke nema akanshi bana wasa ba..

Daya ga abun nayi ne sai ya kyale shafin bahi ya shiga fidda sabbin halayen ma matarsa subaya...

Wasu banzayen halaye ne wanda da chan bata san shi da shi..

Misali a kowani dare sai ya lura tana bacci sai ya dauki kafar sa Ya je chan quest room ya kwana giving her the impression of akwai abunda yake yi wanda baya so ta sani

Itakuwa tunda ta tambaye sa sau daya bai bata kwakwaran dalili ba sai bata sake daga kai ba

Nan ma abun ya bashi haushi sosai duk dama bayasan nunawa a fili

gashi nan a dalilin hidimar partyn da zasu hada yasa yanzu subayar dakanta takan nemi bahiyya a waya sau biyu sau uku a sati.

Gaba daya ya fahimci cewa bahiyya tana cikin kwanciyar hankali
Bakamar yadda yayi tsanmanin barazanar sa zai kuntata mata ba

Subaya kuwa wani bin Ko dan ta san me yakamata tayi mata wanda zaisa ta farin ciki sosai kamar yadda iyayen nasu su kace take kiran ta suyi dogon hira most time agaban sa kuma yanaji.

Acikin wayannan kwanaki babu abunda ya dada tunzira sadaat kamar yadda subaya ta ke samun hankalin khaldun shima babu wanda ya san ya dawo sai ita,it seems he is free now,amma ko ita ma tayi ya gaya mata inda yake amma sam yaki

Gashi jahan bata gaya ma subaya maganan Alkwarin nashi ba sabida tasan bayan graduation din bahiyya subayan ma zata zo nigeria hutu

,subayar kuwa a kullum sukayi hira mai nisa da khal sai ta kawo masa maganan aure amma bai taba amsawa ba.

Tun da ya fara kirar ta a waya Acikin tadin su sau daya ya taba fitowa fili ya tambaye ta lpyar bahiyyar san,.ta lura abun har nauyi yake masa dan haka itama bata tsaya bata lokacin gaya masa cewa zasuyi mata harda birthday party...

Bata ma san suna haduwa da chan ba all she tot was tun da aka rabu a nija shikenan bai sake ganin ta ba

Data gaya masa maganan secret party da mahaifiin su ya umarta Sai ya basar baice kuma zaizo ba amma yana sane da cewa mahaifiyar sa zata zo.

Ana saura 1 week  graduation din bahiyya a london auren subaya da sadaat ya cika 6 gud years.

"Kaamil,.da khaldun gifts iri daya suka aiko mata,Daga chan kingdom kuma suka aiko mata da silver card da kudi masu yawa.

"Jahan Aarah ita kadai ce ta yi mata adduoi hade da mata nasiha akan tsarin da suka daura ma kansu
Na rashin  haihuwa.

sadaat najin su,amma baice komai ba sai ya fita,"..dan gifts din da ya aje mata akan table din ta dauka ta bude...wani pink parcel ne mai dauke da wani doguwar riga da haddaden neck lace an rubuta santa(angel) da golden plate.

"...'She was soo happy,gashi kalar rigar ja ne sai tayi deciding shirya musu special dinner date agida
kafin ya dawo.

Haka taci wanka ta yi kyau,ta shirya abinci kala kala ta xauna a na jiran sa,abu wasa wasa tayi ta jiran sa amma shiru babu shi babu layin wayar san

Tun da Karfe 10 na dare yayi taga shiru sai abun ya fara damun ta,it cant be posible ace
Saadat ya fita tun safe amma har 10 na dare bai kira ba kuma bai dawo ba.

"Worst part on thy 6th weding aniversary night

Kasa zama tayi tana famar jeka ka dawo a tsakar palon su bata tsaya ba har sanda door bell yayi kara

saurin ta ta isa bakin kofar tana budewa kuwa
Shi ta gani a tsaye a jigashe kamar wanda yayi tafiya da kafarsa ya gaji Cike da mamaki ta karaso zata riko sa sai ya ja da baya yana wani irin layi kamar bugaggen

Cike da mamaki tace,sadat?
Meya same ka wher ave you been,wabi kallo ya bit dashi idanun sa sunyi jajir,daya gyara balance dinsa baima kulata ba ya wuce ya barta anan a tsaye tana binsa da kallon mamaki da rudewa

Meya same shi? Tasan sai tunda take dashi bai taba shan giya ba to meyasa ta jiyo warin giyan ajikin shu gashi kuma ya shigo mata yana layi,

Dakin itama ta biyo sa a rikice dan kirjin ta har na dukan uku uku. .
Tana bugawa taji shiru,ta fara kwalla masa kira..sadat sadat ..karshen ta haka ta kyale sa basu kuma hadu ba sai washe gari

Washe garin da ta tada bori ta nuna bata ji dadi ba,cikin salon sa na iya yaudara ya mata karyan cewa tsaban farinciki dayake ciki ajiyan na cika shekaran sa shida da ita yasa abokan sa turawan nan suka sa shi yasha giya batare da yasanii ba,yace duk suka jawo Kuma shima yayi nadama.

Ta dai ji shi amma hankalin ta har yanzu bai kwanta ba,shikuwa sadaat dagangan yake hakan sabida ayanzu baida wani bukata face cika babban burin sa da yake kan shiryawa akan rayuwar sa da bahiyya

Toh A Cikin satin sanda ya ci nasaran dasa ma subaya mummunan zargi game da shi saii dayasa ta fara ganewa da halayen sa na asali ta hanyar ajiye sako ko short note da yake nuna mata cewa akwai wata mace dayake gani bayan idon ta.

Most time zata gani kafin ta tambaye shi sai ya kwace ya fita ya barta da shi cikin zulllimi

Toh ranar da jirgin su na london zai tashi tana wanka taji wayar sa nata ringing alaman baiya dakin,kawai sai ta fito,sam bata san yana gefe a bakin kofa yana lura babatakaice a shiyake kiran da wani wayar da bata san shi dashi ba,yana jin alaman ta dauka tana dubawa sai ya danna send tuni sai ga wani sako ya shigo,..

Ita kuwa babu wani abu aranta ta bude tunanin ta komai kiran ne  ya turo sako

Tana budewa ta shiga karantawa anan taga wasu maganganu masu tabbatar mata da cewa gifts din rigar da necklace daya bata a anbiversaryn su bama ita kadai ya siya ba harda wata.

Sai dai number be babu suna kuma private line ce

Abun ya dame ta sosai kenan sadaat yana neman wata a waje?

Daya shigo Taso suyi magnan amma sai ya shiga gwada mata shi fa ba shi yace yana son kowa ba shima yarinyar ce take binshi,

Subaya ta so ta daure amma abun ya mata zafi,gashi bai lallaba ta ba haka kuma fir yaki ya gaya mata wacece yarinyar

Haka dai ta yi juriyar haushi da kishin sa sabida tana son shi sosai,iya wiya bata son abunda zai rabasu shikuwa ya nuna mata ko ajikin sa.

Haka ta rike abun a ranta har suka isa london cikin dare

A hotel din da jahan Aarah ta zaba zasuyi hidiman anan duka suka zauna.

Washe gari da sassafe subaya ita fara Tashin bahiyya daga barci,

Bahiyya na cikin tsananin farin cikin kammala duk wani hidiman karatun ta,don ajiya ko wani baccin arziki bata yi ba tsaban tunani da kewar iyayen ta  daya  mamaye ta
Yau rana ne da ta so a ce suna tare da ita
Ko domin suga yadda ta dawo arayuwa

Amma ganin big sis din ma yasa sosai taji dan dama dama aranta.

Subaya Tana zaune tana kallon ta aka  shirya ta cikin red mendes convoc gown,tayi kyau sosai dan akan suits mai riga da skirt milky brown rigar cikin sa fara kat aka dora gwn din ..

Tun anan suke  daukar hotuna da ita,subaya bata ji bahi ta tambaye mijin ta sadat ba itama tsaban tana kewarta bata wani tsaya lura da hakan ba

Kafin isowar jahan daga nigeria ita da big sis da shi sadat din suka isa hall din da za'ayi progrme

Just 3hrs programe aka dauka,saida akaci awa guda kafin jahan Aarah ta shigo

,..wani abun burgewan shine hukumar makarantar ta bata lambar yabo na kasancewa dalibar data fi kowa hazaka akan couse din data karanta

Ita kanta Tasha mamaki sosai kuma tayi farin ciki, Jahan Aarah dakan ta ta taho stage ta amsa karramar da aka bata cike da nuna farin cikin ta da kaunar ta

....yadda akaga tana tarairaiya ta ba wanda ya kawo aransa cewa ita ba jinin ta ba ne.

Har aka fito daukar hotuna big sis dakanta yau take envyng kyaun bahiyya,tayi ta cewa tubarkal....little princess  kin sauya min yafi sau a kirga.

Har jahan Aarah sanda ta sa nata baki tanace mata ai girma ne,dama shi girma na dada fidda kyaun mace

she spent 3year da extra training na 6 month a london,ita dai In kaga na amsa maganan sadat anan to yake ne,ko zai mutu yana cusa kai bata bata lokaci xaka ga tana dauke masa kai

Da yamma bayan an huta anata hira,toh jahan ta hadu da wasu  business partners din ta sai ta same su

Big sis sai tace kije kyi wanka kizo nima zan kaiki wani waje,

Babu tantama ta tashi ta shiga bathrum cos she miss thyr peaceful dates together

Big sis Bata tsaya ba ta kira profesional artist ta hada ta da ita tace mata ki xauna  shiryaki itama tana zuwa sai ta fita

Anan matar ta shiga tsala mata kwalliya,tas tas ta tsude fuskan ta da bronze and expensive firmers har saida ta dawo kamar amarya tana wani irin kyalli,.

Wani royal blue gown ne a hanger dressing scounces wanda itakantaa batasan daga ina kayan ya fito ba.

Shi Matar ta sa ta  saka,ta gyara mata zaman sa ajikin ta tass sannan ta daura mata putchia pink turban mai katon flower agaban sa sosai tayi kama da princess.

Dan kadan ta dada highlitng make up din ta dada yin haske sannan ta bi lips dinta da  shiny pink lips tick.

Itakn ta tasan tayi kyau,gashi grey eyes din shi ya dada sa ta yi daban acikin kyawawan matan ma

The artist was soo regreting dan ba abata izinin daukar fuskata ba

Sai dai kuma umarnin jahan ne dan haka,hakan ta hakimura ta kyale ta

Tana fita wayar ta yayi kara,ta duba sai taga sakon big sis akan cewa ta hauro sama zuwa open air hotel vent da akayi su da zallan white event chairs da abubuwan kawatarwa tana wajen tana jiran ta

Dama tasan wajen dream hotel din ta ne,and The place is too perfect for weding reception or engagement

Ko itama ta dade tana admiring, A chan saman inda take wajen yake amma babban tekun ruwa ne agefe da gefen su

Kayan ta nata jan kasa dan haka tana kaiwa bakin door ta sake suka zubo yu ta shiga kokarin bude kofar dakin dan ta fito

Budewan ta ke da wuya taji gaban ta ya wani irin fadi

Tana daga ido taga mutum a tsaye durus daf da ita  kamar dama jira yake ta fito same shi,tuni taji kanta ya sara wani karin bugu zuciyar da batasan da shi ba taji tainayi

Idanun sa duka akanta ko motsawa baiyi ba Sanye yake da arman suit baki rigar cikin kuma am bude ta kadan irin style dinsa mai saurin sace zuciyar duk wacce tayi arba da shi,tsaban yanayin da qamshin sa ya hadda sa ma rainta shock a tsomare ta tsaya har bata iya daga kai ta kalle fuskn sa ba

a hankali ta juya idanunn ta sai da ta fara tun daga kan sawum kafar sa har ta iso  zuwa hannun s dake dauke da  birthday cake pure white mai da dison jan strw berrie a dofane akai With  6 gold candles in each coner an sakaya su.

Kallon mintuna 5 rayi ma cake din dan ya matukar siyan imanin ta.

Slowly ta daga ido dan ta dada tabbatarwa anya wanda tagani ne koko mafarkin abunda ke ranta takeyi?

Shikuwa miskilin murmushin nasa yayi ya sakar mata cake din a hannu ta rike da dika hannayen ta saidai bata dago ta kalle shi har yanzu ba

Kyat sai raji ya kunna karaman lighter,looking at his well pamperd hand yana kunna candles din har ya kammala bata lura ba

The burning flame was iluminatimg her beauty

Duk da wajen bai da wani hasken azo agani amma
Wutar candle din ya dada asassa ma fuskanta wani azaban sirrin kyau ita kanta xuciya ta sanda ta amsa

She cant take it anymore sai ta dago a hankali ta kale shi sosai,miskilan murmushin shi naci karo da shi Da daddan muryan sa Yace mata

    happy birthday twinkle... .

Wani irin yanayin dadi da tuni yasa ta mance kanta wani irin tsadadden kallon kauna ta bishi da shi tace thank you..thanks
Khaldun..

Ido kawai ya mata akan ta hure candle din to,a nitse ta rusuna kai tayi blowing one time duka biyar suka mutu tayi ta hure na karshen amma baiyi ba
U dint make a wish!.. ya fada yana tahowa Ji kawai tayi ya matso daff da ita hannun shi yasa ya ya zagaya ta ta lafe jikin shi,sannan ya aje kyakwan fuskn sa akan kafadun ta ya kwantaro kadan ya kalli smiling face dinta tare da daga mata gira..
Wani lumshe idanun ta tayi a bazata
Tana shako ajiyayayyen numfashin sa a kunnen ta
Cikin wani irin yanayi mai dadin ji yace have u make the wish now, slow ta bude lumsashun idanun ta..yace
. ..shall we?..tana murmushi ta gyada mashi kai nan
suka rusuna kai kadan suka huro iskan bakin su
Lokaci guda candle din ya mutu

...wani kwataccen
Murmushin daya kufce matan a bazata ya sa taji kunyar sa sosai.

Shikam sa hannu yayi ya dago beries din dake sama,a hankali yana kallon ta Ya kuma daga mata cute brow dinsa idanun sa cikin nata babu ko kara,itama kallon shi takeyi dan a lokacin ta bude baki ra amsa brrieb  ma bata sani ba

Dada cewa happy birthday yayi..

Hannun ta akan nashi zasu yanka cake din taa kuma furta thanks Khaldun.
#SURAYYAHMS

Our bahis final years festive

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top