x9&10
AHALINA
(Siblings of different father (s) )
(Book two 'in Aure uku series)
By
CHUCHUJAY
Episode
9⃣➡1⃣0⃣
Zazzaune suka a babban folon dake cikin Gidan Alhaji Bulama kowa da irin saƙa da warwarar da yake,
Baki ɗayansu ne Harda Ummu da Abbi iyayen Imam paki wanɗanda suka amsa kiran na Alhaji Bulama cikin mutunci,kallan Mami Alhaji Bulama yayi yace "yanzu Umaimah Kina tunanin kin kyauta akan Wannan Aure da kika ɗaurawa Nameer daga zuwa bincike Akan yarinyar dake ikirarin ta haifa masa ɗa?,
Ina tunaninki Ya tafi ,i mean koda Auren za'a bazaki dauro masa shi ba daga zuwa ganin iyaye babu wani bincike sosai, ".
"Gaskiya dai abun babu daɗi,menene Amfaninmu mu manyanku,Mai zaisa daga ke sai imamu zaku karbo masa aurenta daga zuwa ganin iyayenta,gaskiya baku ƙyauta ba"
Abbi Ya faɗa yana Mai jin aransa babu daɗi ganin yarda Nameer Ya nuna mutuƙar tashin hankali da Ya tsinci maganar Auren bayan zuwansu gidan Kakan nasu,
Ƙasa mami tayi da kai tana tuna incident ɗin da Ya faru da safe lokacin da taje tashin Nameer a ɗakinsa 'dan yin kari ,a kan gadansa taga Anisa haihuwar uwarta wanda ta tabbatar ba gizau bane sanann da hankalin ta tasan me haka ke nufi 'dan haka cikin rashin dana sanin abinda tayi tace "Abbi da daddy ku gafarceni ,sannan dukkan abun nan ba laifin Papansu bane tunda ko da fari sai da yayi jayayya amma na kafe sannan bayan dawowar mu naga gwanda da aka ɗauro Auren saboda koda muka dawo daddy Nameer bai masan da Auren ba amma a mumunan yanayi na shiga ɗakinsa na tarar da Anisa wanda Ya tabbatar mun da abunda muka yanke ba kuskure bane ba shine rufin asirin mu baki daya,sannan yarinyar nan iyayenta sun ƙarb'eta sun yafe mata ,wanda ganin hakan yasaka nace kawai su bamu Aurenta kuma suka bamu aka dauro".
Ƙaramar dariya ta bakin ciki itace ta ƙwacewa Nameer kana yace "Mami amma koda kika shiga ɗakina Ai baki tarar dani ba ita kaɗai kika tarar,shikenan wani abu Ya shiga tsakanin mu?"
Wallahi a daren ranar ma a ɗakin Abdallah na ƙwana .
Kuka Anisa tasaka sosai tana Mai fadin"dan Allah Nameer kayi shiru haka,mai yasa wai ka kasance mutum wanda baya daukar laifinsa,"Ina mace menene riba ta idan nayi maka sharri?
Kuma 'dan an Kama mu sai kazama namiji Mai tona asirin matarsa?
Na ɗauki laifina jiya da ka kirani dakin ka da dare ban faɗa maka ni matar ka bace wanda nazata kasani ne tunda da kanka ka kirani,to yanzu ba Ya ƙare ba tunda an riga an ɗaura mana Aure .
Dan Allah a bar tone tone.
Tashi tsaye Nameer yayi Ya juya Ya fice a ɗakin yana Mai kunnen uwar Shegu da Alhaji Bulama yake masa ,cos tabbas idan yacigaba da zama a gurin zai illata Anisa fiye da zaton mai zato,
Kallan Anisa Alhaji Bulama yayi yace "Taɗan basu guri ,babu musu ta tashi Ya zaman daga Alhaji bulama,Ummu, Abbi,sai mami da Papa a gurin,
Ajiyar zuciya Alhaji bulama yayi yace "duk wani abu idan bawa yaga Ya samesa a rayuwa to yin Allah ne bana mutum ba ,sannan 'dan adam baya taba iya wuce ƙaddararsa ,wanda Allah yayi maka shine dai dai,dan haka tunda an riga anyi Auren nan to a rufe babin komai,Allah yasa wannan abun shine mafi alheri a rayuwarsu baki ɗaya,".
Amma dole zamu sake bincike Akan ita yarinya ko me kace Admiral?
Kaɗa kai Abbi yayi yace "wannan gaskiya ne dole mu sake bincike 'dan haryanzu hankalina bai kwanta da wannan yarinya ba ."
A haka suka rufe maganar Akan zasu sake bincike.
********
Zaune Nadiya take a reception ɗin company ɗin Salis tana Mai jiran ganin sa ,ga sai kiranta ake Akan tayi baƙo wanda tasan Evan ne ,
Wanda shima Ya ƙirata amma taƙi picking,
Ta fi ƙarfin minti talatin tana jiran Salis sai chan sakatariyarsa ta bata izinin zuwa ganin sa ,sanin ita ke da buƙatar abu a gurinsa Ya saka ta saisaita kanta ta nufi office ɗin nasa,
A zaune tana tarar dashi ya juya mata baya,
Kafun tayi magana yace"im sure kaine Mai neman information kan Nameer ,babban maƙiyina a rayuwa wanda a kyauta ma Zan bada information a kansa ba sai an biyani ba,free information,".
Murmushi tayi tace "may i have a sit".
Jin muryarta da yarda ta dakesa ne Ya sakashi saurin juyowa a kujerarsa yana Mai facing ɗin ta,
Faɗaɗa masa murmushin ta tayi Mai tsada .
Cikin in ina yace "sure zauna ,im sorry for My attitudes im really Sorry ,"
Zama tayi tana Mai karantar irin kallan da yake mata kamar zai cinye ta,
Aje Jakarta tayi akan table ɗin tana Mai karanta plate name ɗin sa a fili "SALIS A MARAFA".
Suna Mai daɗi.
Haɗe hannayensa biyu yayi yana Murzawa yace "nagode 'fa sosai ,and idan babu damuwa zan iya sanin sunanki cos a Appointment ɗin N Belal akasa nazata namiji ne,"
Crossing Kafarta tayi tace "Well ka fara sanar dani important abunda nake san sani dangane da Nameer Habib then komai kake san ji akaina zakaji,
Murmushi yayi yace" ni kamar nasan fuskarki,"
Murmushin itama tayi tace "idan kar kana duba google' ɗin ka @ hashtag hot ass beautiful ladies dama Zan zama familiar a gurin ka amma a yanzu mu fara waccan maganar kafun wannan. "
Wata kunya yaji dan kamar tana duba Google search history ɗinsa haka maganar ta ziyarcesa ,
Ajiyar zuciya yayi yace "Afuwan kinsan bana iya kame kaina gaban zafafa kar ma ace ke,"Cikin tunanin ita ɗin ko budurwar Nameer ce Ya fara da cewa"a rayuwa idan har kina san ki samu ɗan iska ,mashayi mazinanci a rayuwa to ki samu Nameer, a lokacin da muna china babu wani abu da aka sanshi da shi bayan b'in yan mata any How daga wannan sai wannan,ke 'in taƙace maki saboda irin ƙwarin suna da Nameer yayi har threesome yana yi,baya tunanin iyayinsa dake kasar nan baki ɗaya,ji yake duniyar shi take juyawa kasan cewarsa Mai ƙyau kuma ahalin masu kuɗi,kinsan 'fa jikan Alhaji bulama ne wannan attajirin da bana raba ɗayan biyu da tsafi yayi kuɗi da suna,
Nameer kam idan ma kina tunanin ƙula wata alaƙa ne dashi to wallahi kiyi ma kanki faɗa, He's someone you shouldn't get involved with".
Shiru tayi tana Mai jin zuciyarta na tafarfasa 'dan ga dukkan alamu trip ɗinta na zuwa samun Salis a banza zai tashi,
Ƙaramun yake tayi tace "kenan her raping case yana tsintar kansa akai,"
Sake gyara zama Salis yayi yace "Kina wasa da Nameer kenan,to Ai yaran da yayi raping baki bazai ambatasu ba 'dan idan baiyyi wasa ba watarana sai anyi ta kaima iyayensa shegun yara."
Bottle Water ɗin dake kan table dinsa ta ɗauka ta balle ta kurb'a kana tace,"its Getting interesting tell me more,Mai yasa ka tsanesa haka cos da fari kace mun ka tsanesa ,baka tunanin zanyi zatan kiyayyar da kake masa ce tasaka faɗa mun dukkan maganganun nan?"
Da saurinsa yace "ina ,Na yarda na tsani Nameer tsana mafi muni saboda lokacin da muna China muna wani bet na Aure ,cike da izgilanci Ya Aure mun yarinyar da nake mutuƙar ƙauna Jamaimah,bayan Ya sani,wanda dama Chan nasan yarda yake making efforts to go through her pants ,amma hakan bazai saka nayi masa sharri ba,".
Cike da nuna damuwa kuri kuri tace "Aure kuma?,kana nufin kace Nameer yana da Aure?"
Dan kallanta yayi yaga cewa yes maganar ta tab'a ta 'dan haka yace "uhum Aure da kike ji ,abokanmu dukka shaida ne bari kuma kiga na kira ɗaya ,"
Wayansa Ya jawo yayi dialing wata Number wadda kira ɗaya aka ɗauka,ajewa yayi a handsfree yace"hello Fadeel hw far now,naji ance ka saka Apartment ɗin da na baka na China a kasuwa ƙwanakin shekara ɗaya da ya wuce ,wannan da kayi winning na Auren Nameer da Jamaimah,".
Daga daya bangaren Fadil yace "ina jin ba wannan ne karo na farko da ka fara kira akan maganar nan ba ,nace maka na siyar mene damuwar ka ne,i beg Salis ka fita a rayuwana cos tun abunda Ya faru last year ɗin mu a China Na drugs ɗin Nameer nasan kai ba aboki bane na kirki."
Yar karamar dariya Salis yayi yana Mai san kawar da maganar da Fadil ke san yayi yace "naji naji,Ya maganar Auren NAMEER da Jamaimah Ya sake ta dinne cos har yanzu ina ciki fa".
Tsaki Salis yayi yace "zaka mutu a ciki 'dan Babu saki tsakaninsu sai dai ka mutu da santa kuma kar ka sake kirana,yana kai aya Ya kashe wayansa".
Ƙaramar dariya Salis yayi yace kinji ko?
Cikin tashin hankalin da take shirin boyewa tace "wanene wannan ɗin".
Babban Aminin iskancin Nameer a China kenan Fadil Shuaib,
And maganar drugs d'in da kikaji yana yi ,safarar ƙwayane zasuyi na tona musu asiri shikenan na zama abokin banza,
Hannunsa Ya saka a hankali Ya kamo nata yana mai Cije lebe yace "yanzu dai tunda na baki information Akan Nameer wacce kyauta zaki mun cos bazan boye maki ba tunda na ɗora kaina akanki hankalina da nutsuwa ta suka bace ,i just wanna be inside you, hope you're on pills 'dan nasan yan matan yanzu kafin ma kuyi Aure kuna tsarin haihuwa saboda i want you raw,Ya ƙarasa yana Mai Kama gabansa da hannu ɗaya. ".
Hannunta guda ɗayan da yake free ta saka ta cire hannunsa daga kan nasa kafun tayi karamin murmushi tace"ashe kaima ɗin mazinaci ne".
Shafa kansa yayi yace "akanki Zan fara cos bada wasa nake ba Aurenki nake so,"
Dariya tayi yar ƙarama ta kalli couch d'in dake cikin office d'in kana tace "How about that couch nasan zatayi daɗin da Zan baka blow job da babu wanda Ya tab'a baka irin sa,i want you wide for me".
Tasowa yayi jikinsa na tsuma Ya zauna kan couch ɗin bayan Ya cire jeans dinsa dagashi sai boxer tana Mai ganin hardness ɗinsa ta boxer d'in,cikin siga irin ta lalatattun samari masu san suga sun kaiki sun baro yace"My office is sound proof,
Rumtse ido tayi cos she dont wanna do this amma karen nan Ya barta da no option,
Tashi tsaye tayi ta ƙarasa garesa tana Mai basa wani killer smile yayin da shikuma yake Allah Allah yaji hannunta Ya Tab'asa,
Baiyyi Aune ba ta ɗaga Kafarta ta sauke masa a gabansa tana Mai mitsikawa da ƙarfi ,
Wani irin azababan ihu ya saka cos he wasn't expecting it ,babu wanda ke jinsa a waje duba da gurin sound proof ne.,
Sake mirzawa tayi tace "that's My pleasure,
Hannu yasa 'dan cire Kafarta amma Ya kasa sabida yarda ta bada karfinta,
Duƙawa tayi tace "sunana Nadiya Belal kar ka manta ,sannan dole ka sani cos kana nemen Nudeness na mata online ba,well i Am a super model sannan ina dan models kamar guda Hamsin a ƙarkashin and still muna dauka incase kanaso na maka alfarma,sannan A'h ban faɗa maka ba,Alhaji Bulama wannan Attajirin da kayiwa kazafi ,Kaka nane nima ,cos Nida Nameer uwarmu ɗaya ubanmu daban,nasan bazaka rasa labarin ba, "
Wayarta ta ɗaga tace "i've record komai dan haka kashiya shiga court na ƙazafin da kayiwa kakan na cewa kuɗinsa na tsafi ne,sannan yayana mazinaci ne kuma 'dan giya,
Sauke ƙafarta tayi yana Mai groaning cikin azaba,yar karamar dariya tayi tana Mai ciro office card dinta Ta dora kan table dinsa tace "ka tuna sunana Nadiya Bilal ,
Tana kai ƙarshen zancenta ta fice a office d'in ba tare dani tabi taka sakatariyarsa dake mata Allah Ya tsare ba,
She need to see Hamma Nameer Asap cos dole Ya amsa mata tambayoyin ta sannan wannan Fadil d'in ma dole ta gansa,
Already dama tayi booking ma kanta flight 'dan haka Uber ɗin da ta kira Airport kawai tabashi umarnin Ya kaita ,tana san isa adamawa cikin wasu lokuta marasa yawa.
CHUCHUJAY ✍🏽"
Join My whatapp grp and channel
https://chat.whatsapp.com/DgTUlodRcp2AHM4rmfKTqK
https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top