x19&20
AHALINA
(Siblings Of different Father's)
Book two 'in Aure uku series
By
CHUCHUJAY
Episode 1⃣9⃣➡2⃣0⃣
Tana karasa shigowa ciki ta saka hannunta a bakin ta tayi gasping tace "OMG"
Zama tayi gefen gadon sa tace "har na tina wani littafi da nagama karantawa jiya,"F*CK me Brother,"
Cije kasan lebenta tayi tana maiyin wani 'dan iskan sound tace "It was aiishh,so hot and steamy,best Erotic novel dana taba karantawa kenan cos a karatunka kawai kafun ka gama kayi wet da zaka nemi ɗauki,
It started with a fingering cos sister ɗin bata cika san rufe jikinta ba gashi komai nata is heavy duk da dai ita tafara seducing yayan but she succeeded da kullum akwai diff sex da style,
Kamar dai ke yanzu Nadiya Ai komai yaji babu wuya zaki shawo kan Namiji gashi dama kin saba cin forbidden fruit,trust me da ace ina bin mata da tini na biki,i wont mind eating your pinky.
Cikin fushin Nameer ya mike jin kazamin ƙazafin da Anisa ke jifansu dashi,
Yana ƙokarin kai mata duka Nadiya ta riƙesa ,
Tashi tayi tace "Hamma don't stain your hand With dirt,kasan idan mutum kazami ne mazinaci gani yake kowa ma haka yake ,da mindset irin na Anisa duniya bazata tab'a ci gaba ba,"
Tasowa tayi ta tako gaban Anisa wadda ke zaune gefen gadon Nameer,
Kallan kazamar rigar dake jikin ta ƙarfe baƙwai na dare Ya sakata ƙaramar dariya tace "im sorry da zan using Vulgar tone dake,kallan riganki kawai yasa na tabbatar you're trying hard amma ga dukkan Alamu Hammana har yanzu bai samu nutsuwa dake ba,'Allah sarki,
Bari na faɗa miki,muddin kina zaune cikin rayuwarsa haka ne zaita faruwa,saboda you stink wanda bana tunanin kina ji,
Yakamata ace idan mutum na wari shi zai fara ji ,amma ke kam irin jakan nanne da basu gane ma suna warin,ko da yake bama ki da kwakwalwar da zaki gane.
Kince muna abunda bai dace ba da Hamma ki?
Kinga na kasa maimaitawa saboda mu da kika gani mun samu mahaifiya ta gari da ta bamu tarbiyya,kinsan mafarinta daga uwane idan uwa ma bata dashi ina yaranta zasuyi,and bama karanta nasty novels keep your suggestion,sannan im that spec da nima da ina mata Allah Ya kiyaye bazan yiki ba,Allah Ya tsareni.
Tasowa Anisa tayi da zafin rai tayi kan Nadiya tace"idan kika sake kiran Mahaifiyata da bakinki ɗin nan kazami sai na kasheki,"Ke bama ke ba babu wani isashen da yake da tsarkin bakin kiran Mahaifiyata a gidan nan .
Ganin tana ƙokarin kai Nadiya bango ya saka Nameer jawota Ya ɗauke mata fuska da mari yace"ina fatan,na faɗa miki kar ki sake shigo min ɗaki?Get out kafun nayi maki abinda zakiyi dana sani na shigowa gidan nan,banza ƙazama mara hankali,tunkiya kawai ".
Shafa inda Ya mareta ɗin tayi tana mai yin ƙaramar dariya cikin hawayen dake zuba kan kuncinta tace "na rasa dalilin da zaisa kuna kirana kazama bayan ina wanka a kalla sau biyu a rana,amma babu komai,na maka Alƙwari kaga wannan kazamar ,i will have you and i will get you craving for more,
Tana kai karshen maganarta ta kalli Nadiya kamar zata kashe ta kana tabar ɗakin,
Gyara tsayuwa Nadiya tayi tace "ouhh hamma yarinyar nan 'fa is insane for real bata da hankali,"
Amma wait yarda take maganar mamanta she's furious 'fa anya zuwanta gidan nan bashi da Alaƙa da mamanta?.
Kamar Mai tunanin Nameer Yace "tazo nan gidan ne saboda ni ,amma bana tunanin akwai wani abu da Ya tab'a haɗani da elderly woman,babu gaskiya,
Wait sai dai 'in tana amfani dani ne amma bani ne Big target dinta ba,could it be you perhaps? "
Girgiza kai tayi tace "gaskiya bana tunanin haka,Amma koma dai menene we will get to the bottom of it,yanzu dai bari naje na shirya by 8 zamu raka su Fawzan Airport And naji Fauza nacewa Papa yace zamuyi having quick dinner,bari naje.
Fita tayi kai tsaye ta wuce ɗakinta.
Bayan dinner d'in da sukayi suka dugunzuma dan zuwa kai su Fawha Airport,
Mami ce tayiwa Anisa tayin zuwa saboda kar abarta ita kaɗai a gida amma tace a'a saboda tana san zuwa gun saurayinta bayan sun tafi ta sauke load d'in dake damunta cos she's horny af,sannan bawa kanta nutsuwa da takeyi da hannu baya kai mata gashi bata zo da dildo ba ko ɗaya gudun kar a samu matsala.
Bayan fitarsu kuwa ta saci hanya bayan ta dirkawa Mahmood maganin bacci sannan ta bawa cook ɗin gidan karya akan zataje karbo saƙo ta dawo.
Sun ɗan jima kafun su Fawzan suka wuce jirgisu da zai tashi in 10min,
Kamar kar su koma haka sukeji 'dan kafin Fauza ta wuce sai da tace"Papa kawai mu dawo Nigeria da school,"
"Ai lokacin da kuka kafe akan zuwa New york din babu yarda banyi daku ba,'dan haka idan kunga kun dawo Nigeria da zama dindindin to kun kawo mun kwalin Degree,"
Mami tafaɗa itama tana mai goge ƴar kwallar dake san badata na rabuwa da yaran nata.
Dariya dukkansu suka saka a yayin da su suka shige, su mami kuma suka koma suka zauna suna masu san ganin tashin su,
Tashi Nadiya tayi tace bari na ɗanyi using restroom,
Wayarta ne yayi kara alamun saƙo Ya shigo,
Da mamaki taga Evan wanda tunda suka rabu bai sake kiranta ko tura mata saƙo ba 'dan har tasa a ranta is for the best .
Buɗe message ɗin tayi.
"I wanted to act like nothing happened like we've never met saboda kin tambayi abu mafi girma a gurina,but naje nayi tunanin akai ,i cant do without you,so i will come back only when i get to know more about your religion,for you,i can convert duk da nasan da wahala but i will try with a pure heart,wait for me,i love you❤"
Tsintar kanta Tayi da yin murmushi,a bakin kofar shiga washing room ɗin tayi gware da mutum,
Ɗagowa tayi tana mai shirin cewa sorry amma ta fasa sakamakon jin abunda zankaɗaɗiyar buduwar ta faɗa"watch it you stinky bitch,"
Cike da fushi Nadiya ta jawo ta baya tace "You watch it fool,"
Hannu budurwar ta ɗaga zata ɗauke Nadiya da mari,
Kama hannun Nadiya tayi tace"watch 'dan daga gani bakiyi kala da yan kasar nan ba so ki riƙe duk wani hauka da kika kwaso daga duk inda kika fito cos kasar nan da kike gani akwai maganin ko wanne irin jahili,"
Kafun tace wani abun Nadiya ta shiga ciki tana Mai jin takaicin haɗuwa da wannan sakariyar,
Bayan ta fito daga bandakin tayo sink ɗan wanke hannunta ,
Da mamaki take kallan matar da tagama bawa wa na cikin ta,
Zata yanki tissue ta rigata sa hannu a gurin tissue ɗin ta yanko tana Mai mika mata,
Cikin ƙosawa Nadiya tace 'Mai kike so ne?
Murmushi tayi tace "kar ki bari mu sake haɗuwa saboda idan muka kuma haduwa saina saka zare da allura na ɗinke fitsararran bakinki,saboda tunda nake babu wani mitsiyaci da Ya tab'a kallona Ya faɗa mun magana makamanciyar wadda kika faɗa min,amma kinci sa'a kasar ku nazo ,sannan inaso ki sani ni Maimah Mai zuwa kasar wani ce na mulketa,"
Ɗafa kafaɗar Nadiya tayi tana Mai gyara mata kimono ɗinta da Ya sauka,
Buge hannun NadIya tayi tana Mai murmushi kana tace"shi mitsiyaci dama dole yayi wa wani kallan matsiyaci a duk inda suka hadu,Nayi tunanin kina da hankali a ɗan kallan ki Danayi ,ashe dai da mara hankali nake magana,well idan mun sake haduwa be My guest,idan ke mutuniyar banzace nima na iya zama yar banza,
Office Card dinta Ta ciro a jakarta ta kamo hannunta ta saka mata tace "Nadiya bilal,fuskar dake bayan African Queens modelling room,naga kinyi kama da korarru idan kin rasa gurin saka kanki kizo zan baki aiki,akwai gurin sakaki.,"
Tana kai aya ta fita a gurin ba tare da ta tsaya jin mitar da so called Maimah keyi ba.
Koda ta fito kai tsaye motanta ta nufa tana Mai turawa Abdallah text ɗin ta wuce su haɗu gida.
Washe gari da safe bayan koya Ya tashi Ya shirya 'dan zuwa gun aikin sa baki ɗayansu suka haɗu dan karin kumallo,
Bayan sun gaisa ne mami ta kalli Anisa wadda ta fito babu Mahmood tace "ina mahmood ɗin,"
Murmushi tayi tace yana bacci ne shiyasa ban fito dashi ba,
Har a lokacin fuskar mami da murmushin da bazaka fassara ba tace"Ya kamata Nameer yazo yayi gyare gyare gidansa cos nasan yayi ƙura ku samu ku koma,"
Kafun Nameer yace wani abu Anisa tayi saurin kwacewa tace "A'a mami ,Mai zai hana mu zauna anan tukunna dan inasan Mahmood Ya tashi gidan da daddynsa Ya fara wasa".
Sipping coffee Nameer yayi yace"lallai kam inda na fara wasa."
Dariya Nadiya da Abdallah suka saka a tare,
"Cika baki Nadiya tayi da soyayyan ƙwai kana tace "its better ace kayi fucked up koda sau ɗayane a maimakon shiru "
Duka table ɗin mami tayi tace "Nadiya".
Da sauri Nadiya ta ɗaga hannunta alamun surrender tace"yi haƙuri mamina bari ma nikam na tashi na tafi dan na ƙoshi bana san nayi Ƙiba,"
Kallan papansu dake faman musu dariya a hankali gudun kar mami ta ganshi tayi tace "pappy your princess is off zan tsaya yau a asibiti na kawo maka fav sushi ɗinka hope mami zataje cos da akwai party a Chan, "
Tashi tayi tana mai kallan dagger din da Anisa ke watso mata,
Har zata wuce ta dawo tace"Aunty Anisa,na manta ban tambayeki ina zakije ba cos yau naga kinyi kyau kina ta ƙamshi,"
Murmushi yaƙe Anisa tayi tace"nayima Hammanki ne ƙwaliyya amma babu inda zani,kinsan mace yar kwaliya ce,Kema ya kamata kije gidan wani"
Ɗan turo leb'en ƙasa Nadiya tayi tace "ayya zaman loneliness zai maki yawa ,bari zamu san yarda zamuyi da Baby part ɗinki,akwai gurin da za'a ajeki a company na ,Gidan wani kuma kar ki damu soon baby"
Dariya ta kuma sakawa ta juya tana Mai ɗago musu hannu alamun bye bye,
Kallan Anisa dake faman yaƙe Mami tayi tace"kar ki biye Nadiya haka nan take ,kar ki ɗauki komai nata har zuci"
Cikin yanayi na yan duniya Anisa tace"La mami wallahi babu komai,Ai duk Yan gidan nan babu wadda nake so sama da Nadiya ,she's caring',"
Murmushi mami tayi wanda kamar ana mata dole tace,so bazaki bimu asibita ba saboda kaɗaici ko kibi Nameer kiga company ɗinsa ?
Cikin saurin katse Anisa Nameer yace"A'a mami sai dai ta biku amma nikam yau meeting ne dani har six,banda lokacin entertaining kowa.
Kafun mami tace wani Abu Anisa tace "wallahi babu komai mami dama nima ina san zuwa gurin Wata Aunty na ne ."
Kada kai mami tayi cikin rashin san cigaba da sauraran Anisa ,dan wani irin mugun ɗacinta take ji a maƙoshi,
Abdallah ne Ya fara tashi yana mai fadin mu mun Ta tafi taron Malaman Adamawa,mami kisa ɗanki a addua yau nine zan fa'tawa,
Durƙusawa yayi dai dai iyayen nasu,
Kallan juna Mami da Papa sukayi suka murmusa a tare suka ɗora hannunsu a kansa 'dan sun gane abunda yake nufi ,Addua suka masa yayi musu sallama inda Nameer shima Ya tashi yana mai musu sallama,
Saurin tashi Anisa tayi tana Mai cewa "Baby bari na taka maka, "
Jiyowa yayi yamata wani irin kallo kana yace "bana san kafafunki su sha wahala ,kiyi zamanki,"
Zata yi magana Papa Ya katseta ta hanyar fadin "rabu dashi kiyi zamanki,."
Badan taso ɗinba ta zauna yayin da shi da Abdallah suka taka,
Kunshe dariya Abdallah yayi lokacin da Ya hango Nadiya na fitowa a ɗakin Anisa kamar b'arauniya,
Dan mintsino Nameer yayi wanda shima yana ganinta suka saka dariya a tare,
Kaɗa kai Papa yayi dan yasan yaran nan nashi are of to something 'dan yana kallan giftawar Nadiya shi yasa ya hana Anisa binsu,
A parking space suka haɗu ,kowa matsa keynsa yayi motarsu tayi tsiwa,
Motar Nadiya ce a tsakiya,kowa a bakin motarsa Ya tsaya,
Kallansu tayi ta kuma saka wata dariyar tace "im sure this time around game ɗin Anisa Ya kare,"
Cos wayanta yanzu haka an fara bincike mun,
And yarda nayi tempering bata isa ta gane ba insha Allahu yau sai mun kamata da wani abun,
Ɗanewa tayi saman range rover ɗinta ta ɗaga Hannayenta dukka biyu suka sako nasu suka tafa,
Cikin murna tace success ,faɗawa tayi cikin motarta tace sai anjimanku.
Kiss Abdallah yayiwa Nameer blowing yace "ina sanka Hamma chop kisses,kafun Nameer yace wani abu shima Ya shiga motansa dan barin gidan,
Kada kai Nameer yayi yana Mai murmusawa ,tabbas yayi dacen yan uwa na gari masu sanshi.
CHUCHUJAY ✍🏽
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top