7&8
AHALINA
(Siblings of different Father's)
(Book two in Aure uku series)
By
CHUCHUJAY ✍🏽
EPISODE 7⃣▶8⃣
Sautin kiɗa ke tashi wanda idan kana saurara muddin ba Mai san damuwa irin wannan bane tabbas sai Ya hau kanka,magana kuwa idan har ba'a kusa da kai akayita ba itama da ƙara baza kaji da kyau ba,
Mathew Club kenan " .
Zaune yake bakin Bar hannunsa ɗauke da glass cup ɗin da whiskey ke ciki ,
Dafa sa yaji anyi ,saurin juyawa yayi 'dan ganin wanda Ya dafa sa ɗin ,Yarinyar dake faman shige masa ce Alicia ,
Zama tayi a kujerar dake kusa dashi tana Mai jan cup d'in whiskey ɗin ta saka a bakinta kana ta saka ƙafarta tana zungurin sa cikin yanayi Mai daukar hankali.
Ƙaramun murmushi yayi da Ya fahimci abunda take nufi cos ta daɗe tana hitting nasa sai ya nuna mata bai ma fahimta ba,
Matsowa tayi daf dashi tana Mai zuwa saitin kunnesa ta raɗa masa "Hit me somewhere nice ,im sure you must be lonely and i promise no string attached, " .
Murmushi yayi cos a yanzu Babu wata mace dake gaban sa banda Nadiya ,duk da dama shi ba mazinanci bane wanda dalilin hakan abokansa ke masa kallan gay cos duk abun mace bata isa Ya kaita gado ba ,kawai baya da wannan interest ɗin ,wannan shine Babban abunda yasa baya aje budurwa saboda ko wacce na expecting sex wanda yake finding hard to give ,
Tashi yayi yana Mai aje wa bartender ɗin kuɗin bear ɗin da yasha sannan yace ya bata wata cos yaga alamun tana buƙata,
Ba tare da ya kuma cewa komai ba Ya juya Ya bar Bar ɗin,
Ya daɗe a motarsa yana tunanin yarda zai shawo kan Nadiya domin kuwa santa yayi masa nisan da zai iya sacrificing duk wani abu da yake mallakinsa,
Wayan sa Ya ciro a karo na farko zai kirata ba aika mata sako ba,
Ringing uku tayi kafun ta ɗauka cikin sassanyar muryarta tace" Hello its Nadiya Balal speaking ,
Murmushi yayi jin sautin muryarta.
Gyaran murya yayi yace "its Evan and please im Begging you in the name of God not to hang up on me ,please,"
Shiru tayi tana sauratansa kafin ta sauke ajiyar zuciya tace "5 min lokacinka Ya fara."
Kamar tana ganin sa Ya sanyaya mirmushinsa Yace "please Nadiya give me a chance,i Love You With All My being and im not lying,bazan wasa dake da tunani ki ba saboda i find it fun,i did All i did because i was scared ,i was scared da yarda zaki dauke ni and lastly na tara courage nazo na sameki please don't do this to us.
Shiru tayi tana mai jin wani irin yanayi a tattare dashi wanda bata san ta daina ji,
Scrunching hancinta tayi tace "where are you?"
Kamar bai fahimci zancen nata ba yace pardon?
Sake maimaita tambayar tayi inda cikin rashin b'ata lokaci yace "na koma Ghana wani aiki Mai amfani,cos akwai wani project da management ɗinmu yayi signing i was called for it" .
Danne dariyata tayi gudun kar yajita kana tace "meet me tomorrow at my Office,i want to see something ,
Kafun yayi magana ta kashe wayan tana Mai murmusawa,
Shima he was dumbfounded da fari kana abunda take nufi yayi hitting masa kai,tana so ta gwada karfin soyayyarsa, duk da yace mata yana da aiki tana so ta gani ne zai iya sacrificing Akan soyyayarta. "
Murmushi yayi Yayi dialing number ,an'a ɗagawa yace "i will be flying to Nigeria 'in the morning,kashewa yayi yana Mai ɗora kansa bisa sitiyarin sa ,hes sure bazai baro Naija ba sai da amsawar soyayyarsa daga bakin Nadiya."
Murmushi kawai Nadiya take Akan Swing ɗin dake harabar gidansu hannunta ɗauke da cup ɗin smoothie hannu ɗaya kuma ɗauke da wayar da tagama da Evan tana Mai tunanin zaizo ɗin .
Dawowar Abdallah kenan gida wanda ya hangota tun daga nesa murmushin nan ya ƙi daukewa Akan fuskarta,
Bayan Ya aje motasa Ya tako inda take ,zama yayi a swing ɗin kusa da ita yana Mai ƙarban cup ɗin hannunta yayi taking smoothie ɗin kana yace "Addyna whats the occasion ?"
Juyowa tayi tana Mai kallansa kafun tace "Abdallah Mai yasa forbidden Fruit yafi ko wanne fruit daɗi? "
Kallanta yayi cikin yanayin rashin fahimta kafun yace "saboda its forbidden and ko wanne Abu Ida aka hana Lokacin yafi komai daɗi i hope ba ɗaya kike san ci ba,hannu Ya saka a bakinsa yace"i hope you're not commiting a sin?"
Dariya ta saka sosai ganin yarda Ya waro ido yana kallanta,hannu tasa ta shafa kumatunsa tace"chill and keep calm bro babu abunda nake mara kyau,cos inada ƙani malami ,sannan inada Mami da yanzu zata zamar maka tiger ka kasa gane sama ka kasa gane ƙasa,that woman is very emotional and scary ."
Relaxing yayi Akan lilan yana swinging ɗinsa a hankali kana Ya saka fuskar damuwa yace "dole fa mami ta zama emotional cos abunda tayi going through a rayuwanta is not a joke ,so any disappointment daga garemu babba take ɗaukansa ,And kinsan wani Abu i trust Hamma duk da evidence ɗin dake nuna sa ,ba wai san kai ba ,but i trust him da duk abinda nake dashi while wannan yarinyar kwata kwata na kasa samu a wani bangare na zuciyata na yarda da ita,its just weird."
"las las wani yana magana a gidan nan,i was scared ne yasa ban magana ba but wallahi ni natab'a ganin ta a gurin da bai kamata na ganta ba ,na dai rasa a ina ne."
A tare suka juya 'dan kallan Mai maganar,
Fawzan ?
Suka fada a tare ,ƙarasowa yayi Ya zauna a lilan dake kusa da Nadiya yace "i was passing by naji kuna magana so na ɗan tsaya na saurara bada wani abu ba,"
Dama tsoro nake ko dukkanku kun yarda da mahmood yaran hamma ne shiyasa nima nayi shiru cos nasan Mami,
Shiru yayi na wani lokaci yana tunani kafun yace "a'h i remembered wallahi a newyork nasan ta And duk inda nasanta ba gurine Mai kyau ba . "
Kai Ya akayi kasan ta a guri mara kyau ?
Nadiya da Abdallah suka haɗa baki wajen tambayarsa da mamaki,jin yana ta faman ambatan ba a guri Mai kyau yasanta ba,.
Kallansu yayi side to side kafun yasa dariya yace "trust me im not doing anything bad there, Yayar Ummu Aunty sally kawai taishe mutum idan yayi rashin ji a garin nan,Its just that nasanta fr,amma akwai wani frnd ɗina Uzzy He's a private investigator Yana new York Zan tura masa hoton ta indai itace zai tura mun data ɗinta duk irin adadin buyan da tayi achan sannan sanin ita ɗince zaisa muje button ɗin ita wacece kilan har identity' ɗin babynta. "
Dan shiru sukayi nawani lokaci kafin Nadiya tace"yayi and dole mu aje maganar nan as secret mu uku kawai ko Hamma kar Ya sani ,And kai kuma Fawzan saura hira tayi dadi ka faɗama waɗanann abokan haihuwar taka da basu shiru, garin hira ma har su saka Anisa taji ta dauki wani action cos she's evil."
Hannu ya saka bakinsa yace "zipped".
Haka sukayi ta hirar yarda zasu haɗa abun,shiru Nadiya tayi da abunda ke zuciyarta cos ko a lokacin tana bincike ne kan Nameer da rayuwan sa a china duk badan kuma bata yarda dashi ba sai dai kawai 'dan yiwa Anisa tarko wanda she's sure zata mata,And a yanzu bincikenta yayi leading dinta zuwa ga abokinsa Salis marafa wanda yake a garin Abuja .
Bincike da tayi akansa yayi leading dinta ga inda zata gansa a ofishinsu na Arch &tch dake garin Abujan wanda take san zuwa a gobe duk da tasan da zuwan Evan ,Hamman ta first.
************************************
Abinci Nameer yake ci kamar bazai ci ba a restaurant ɗin dake kusa da company ɗinsa ,kallan Fadil yayi yace "kai wai yaushe zaka koma garin ku ne,"
Ƙaramar dariya Fadil yasa yace "maza babu inda zani ,ni da kaduna kuma sai na yi Arziƙi a garinku 'dan haka kawai ka ƙarbi business proposal ɗina nayi aiki a kasan ka ,i dont mind the position And yes nasan yan matan garinku akwai kyau,ina so na samu mata anan ko a ƙannenka ne,dafe kirjinsa yayi yace musamman Sister ɗinka model ɗinnan Nadiya ,maza she's flawless 'dan wallahi na sameta yini Zan nayi gida".
Dariya Nameer yayi a karo na farko tun kafin Anisa tashigo rayuwarsa kana yace "kai ɗan iskane as if kama manta damuwa ta,guy im trapped,"
Serious face Fadil yasa yace " Bansan wanda Ya kawo anisa rayuwarka ba,duk munsan karya take ,maybe su Mami ɗin ka sun sani amma that Dna man ,yace positive fa,amma ni kasan Mai nake tunanin ka saci hair d'in yaran a boye muje a sake wani.
Kallansa Nameer yayi yace "wanene zai yarda?"
Maganar 'fa da nake maka a asibintin mu akayi DNA d'in kana tunanin mami zata yarda da wani?
Cewa zatayi karya nake inasan boye laifi nane,im just confused.
Shiru fadil yayi na wani lokacin kana yace "guy we will sort it out ,zamu gono wacece ita ,batace yar kano bace,come o'n mu ke da kano da connection zamu gano wacece ita da wanda Ya aiko ta koma wane."
Shafa kai Nameer yayi 'in frustration kana Ya cigaba da cin abinci sa,
Yana kai loma ta uku Fadil yace"ni Bansan Mai ma zai saka ayiwa Mai mata Aure ba ,"
Take Ya ƙware jin abunda Fadil yace ,da sauri Ya miƙa masa cup d'in ruwa yana Mai faɗin "bi a hankali fa".
Bayan Ya daidaita ya kalli Fadil yace "a'a duniya ne dani ba mata ba,bana san iskanci fa fadil ,zaka wuce garinku yau ɗinann".
Dariya fadil yasa yace "maza gaskiya ce daga ƙinta sai b'ata ,Jamaimah matar kace Har gobe,yes we were reckless time ɗin ,amma i asked around ,i asked malamai masana wallahi Aurenku is valid,dama Mai ake so ?"
Shaidu ne da sadaki ,kuma cikin wauta we All did it,Bro you have a wife somewhere.
Shiru Nameer yayi gabansa yana faman faɗuwa kana yace "it been ages already fa ,maybe ma tayi Aurenta cos ban sake ji daga gurinta ba ko labarinta a wani guri,baka tunanin she's over it?"
Watan dariya Fadil Ya sake kecewa da yace "baba ji yarda kake magana kamar ba yayan malami ba ,Ko baka je ajin islamiyya ba,Wake up ka daina yaudarar kanka ,Jamaimah matar kace ,and ka tuna Abun da ta faɗa?"
Kagama yawanka da buyanka ,Ko nan da shekaru nawa ne zaka dawo gareta cos ita matar kace ,ina jin ka manta,so My guy look for her either you Man up ka ɗauki responsibilities ɗinka Ko ka nemota ka sake ta,
Amma ni bana side ɗin sakin,i mean Jamaimah yarinya ce san kowa kin wanda ya rasa ,she's classy and tana da Good background just think about it.
Tunanin maganar mami yafara inda take faɗin He's a disappointment to their family, tana jin maganar wai yayi Aure a china shi kansa yasan Ya kaɗe.
Tashi yayi daga cin abincin Ya kalli Fadil yace clear off the bill,juyawa yayi dan barin gurin yana Mai jiyo mitar Fadil yana Mai faɗin atleast Ya dawo Ya cinye mana dan bazai biya asara alhalin cukali uku yayi.
Bayan komawarsa gida da dare bai tarar da kowa falo ba cos sai da Ya bari dare yayi sosai gudun haduwa a kowa a gidan,
A hankali Ya shiga ɗakinsa yana ƙokarin kullewa yaji an turosa da ƙarfi an shigo,ɗaga idanunsa yayi a tsorace dan yayi Tunanin mami ce,
Tura ƙofar tayi ta saka mata key ,saurin tashi tsaye yayi yace"zaki fita ne a ɗakin nan Ko sai na ci maki mutunci fiye da zatanki,."
Murmushi tayi ta cire rigar saman jikin ta a hankali tana Mai takawa garesa cikin rangwada daga ita sai skiny less pant ,
Hannunta ta saka kan free boobs ɗinta ta tab'a in a seductive way tace "im so horny,Baby f*ck me it been a l'ong time".
Tashi Yayi tsaye daga faɗuwan da yayi yana Mai murmusawa kana Ya Kalleta in a disgusting manner yace "na faɗa maki wani abu?
Gaki dai naked a gabana babu kaya amma i feel nothing,koda Kaɗan ne akanki,dake da namiji mumunan gardi ɗaya nake kallanki ,cos Babu abunda zakiyi ki saka naji sha'awanki ko yayane,Ai dama Daga kallanki nasan ke ɗin ba ki tab'a zama mutuniyar kirki ba koda sau ɗaya ,sakarayi ,shashasha,karya mara kamun kai da nutsuwa ,
Hankaɗe ta yayi Ya fice a ɗakin yana Mai jin tsantsar tsanarta a zuciyarsa ,
Faɗawa tayi kan gadon tana Mai tab'a boobs ɗinta tana wani irin dariya tace "kayi babban kuskure da katafi kabarni a ɗakin nan ni ɗaya ,cos bazakaji daɗin hakan ba da safe,licking lips dinta tayi na ƙasa tace "i guess yau da kaina zan bawa kaina pleasure,".
Yana fita kai tsaye ɗakin Abdallah Ya nufa yayi ta masa knocking,yayi nisa a bacci sosai amma a haka ya taso ya buɗe masa kofar,yana shigowa Ya koma kan gado Ya kwanta ,murmushi Nameer yayi yace "bazaka tab'a chanza magagin baccin ka ba dan na tabbata gobe da safe zakace Ya akayi na shigo ɗakinka,"
Bathroom Ya faɗa dan watsa ruwa kafun Ya dawo Ya ƙwanta yana Mai tunanin maganar da sukayi da Fadil Akan Jamaima a haka bacci b'arawo Ya sacesa .
CHUCHUJAY ✍🏽
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top