53&54

AHALINA

(Siblings of different  father's)

Book two 'in Aure uku series

By

CHUCHUJAY ✍️

EPISODE 53&54

  Koda suka koma gida sunyi mamakin tararar da Jamaimah  gidan cos its not like her .

   Kallo daaya mami tayi mata ta maida kalllanta kan Nameer tace "Ya maka Kyau da kowa ya hallarci zaman ƙanwarka bandaa kai sannan ina fatan zuwan nan da kayi da matarka gidan nan kasan ka karya Magana ta saboda 'na faɗa maka gaban yan uwanka bakaji ba ,inajin sai na maimaita maka gabanta,kar ka ƙara zuwa mun da wannan yarinyar mara kunya muddin ba sake banzan ɗabiunta tayi ba ,Dan Haka ka tashi ku fitar mun a gida kafun nayi mugun saba muku sosai da sosai,."

Juyawa tayi Dan barin gurin tana mai ignoring yarda Papa ke mata signal 'na tayi shiru da ido,

Rike mata ƙafa da akayii ne ya tsayar da ita,juyowa tayi Dan ganin wanene, Jamaimah ce kan gwiwowinta idanunta ɗauke da hawaye shabe shabe,Dan goge hawayen tayi ta fara magana tana mai faɗin"ban san mai zance yayi justifying abunda nayi maku ba ,it was  very stupid of me,babu bakin da zan iya buɗewa na kare kaina dashi,Dan Allah mami kiyi mun rai ki hakuri ki yafe mun ,'na maki Alƙwari bazan taba baki damar da zakiyi kuka dani ba,duk wani abu da ban iya ba zan dage 'na koya da n ganin 'na zama kamar yarda kike So matar ɗanki ta kasance ,dan Allah Mami kiyi mun aikin gafara ke da Papa da ku su Nadiya,wallahi nayi Alkwarin gyara duk wani abu da yake ba dai dai ba Dangane dani ,idan nayi mara kyau a gyara mun zan gyara domin ni ban tashi ana nuna mun wannan ba dai dai Bane ,ku yafe mun dan Allah. "

    Shiru dukkansu sukayi suna masu jin tausayinta ganin Mami taƙi koda juyowa ta kalleta,

Matsawa Papa yayi kusa da ita yace "Maminmu Abunda kike So kenan fa kuma tayi Alƙwarin chanzawa ,why don't we give her a chance . "

    Dan kallansa tayi yayi mata alamu da ido kan ta duba,mayar da kalllanta tayi kan Jamaimah wadda hawaye ke bi ta ko ina a kuncinta,sassaita haɗe ranta tayi ta ɗuƙa tana mai kallanta cikin rashin sakin fuska baki ɗaya,

Kamota tayi ta ɗagata tana mai kallanta cikin ido ,murmushi ta saki kana tayi hugging ɗinta wanda yin haka ya saka Jamaimah sake fashewa da wani kukan cos ba abunda tayi tsammani ba,

Shafa bayanta Mami ta fara tana dariya kana tace "mene 'na kukan kuma,"

Cikin kukan tace "nazata zaki koreni ne Mami ,kukan 'na murna ne".

Baki ɗaya suka suka dariya.

    Kamota Mami tayi tace "Ya isa ,zauna ki goge hawayen nan bana san sa,"

Hannu tasa ta goge tace "'na goge Mami ,sunki su tsaya ne".

Murmushi Mami tayi tasa hannunta ta goge mata hawayen kana tace"ita rashin biyayya ba ƙaramun rashin daɗi take haifa maka ba tsakaninka da mutane,musamman idan yau akace macece bata da kunya da biyayya,"Tun da fari Jamaimah ban tsane ki ba kawai halayyar da kika zo mana da itace ta bata mun rai fiye da maganar Aurenku 'na wauta,Amma Alhamdulillah ai yana da kyau dama kayi ba dai dai ba kasan kayi,we have a big plan for you muna jirane dama ki san menene zakiyi ma Aurenki Kafun mu mu saka baki,sai gashi Alhamdulillah kin nemo hanyar gyaraawa,insha Allahu kuma zamu taimaka miki wajen yin haka .

    Zama Papa yayi daga gefen Mami yana mai faɗaɗa murmushinsa yace "haka maganar Mami take,ki saka a ranki a kasar nan mu iyayankii ne ba iyayen mijinki ba,sannan insha Zamu je gurin iyayenki zamu gyara komai".

    Batare da jin kunyarsu ba Jamaimah tace "Papa bazasu rabani da Nameer ba?

Wallahi da gaske Nake 'na bar halayyataa ta da,"

Babu Abunda Nameer yake sai blushing,kallansa Mami tayi tace"yana ta faman blushing,wane ya faɗa maki ana nuna wa namiji wannann son 'na i cant do without you"?

Gyaran murya Papa yayi yace "well wasn't expecting This from you,kinga Nan Jamaimah ki nuna ma mijinki He's your everything cos kullum sai ta faɗa mun she cant do without me a thousand times without numbers So kar ma Ki fara biyeta ne.  "

Dariya suka saka baki ɗayansu yayin da Jamaimah ta duƙar da kanta suddenly tana mai jin kunyarsu.

    Abincin da ta kawo musu wanda tayi da taimakon hafsa wadda taje gida Aunty shatuh tayi musu introducing ,daɗi sosai Jamaimah ke ji ganin yarda suke nuna santin Abincin ,tabbas da tasan haka normal family yake da tuni ta ƙwatar da wuya ta zauna sun nuna mata soyayya irin wadda suke nuna mata a yau koda kuwa bata kai adadin ta yau ɗin ba.

Bayan sun gama ne Mami ta umarci Nameer da ya kaita gidan su Ummu da Gidan Daddy Bulama ta gaidasu ,a nan ɗin ma ba karamar soyayya Jamaimah ta gani ba ,soyayyar familyn mijin nata take ta mamaye dukkan wani sashe 'na zuciyarta domin sun karramata a rana guda kawai.

    Kallan Nameer wanda ke driving ɗinsu Dan komawa gida tayi ,murmushi tayi ta kama hannunsa tace "baby 'na lura kana mutuƙar cikin farin ciki ,".

Shafa hannun nata yayi a hankali yana mai facing titi yace "'na tuna nace miki ki taimaka mun na taimake ki,abunda nake nufi kenan,family na nasani basu da damuwa ,and dama 'na faɗa miki kece Kaɗai zaki iya daidaita komai wanda you Just did and bazan boye miki ba hakan ba ƙaramun gurbi ya sake buɗa miki ba a zuciyata,you earned more of My love ,My Queen,i love you To the Moon And back and 'i cant wait To show you that tonight,its gonna be steamy,"

Maganar ya ƙarasa yan mai cije lebensa 'na ƙasa.

Dukan wasa ta kaimasa tace "get lost you naughty boy."

A tare suka saka dariya cike da nishaɗi,

Serious face ta saka tace"kana tunanin zuwa Dilah is a good idea?

Cos tsoro nake ji sosai wallahi."

Murmushi yayi yana mai rubbing hannunta yace "its a good idea hayatee domin kuwa Ya kamata ace 'in laws ɗina sun san dani and only God knows 'in mutuƙaar san na gana da iyayen da suka haifa mun wannan kyakyawar halittar nayi masu godiya domin babu abunda zanyi 'na Biyasu,

Hannun nata ya kama yayi kissing wanda yayi dai dai da danna horn ɗin da yayi bakin gate ɗinsu ".

Cikin lokacin ƙanƙani gateman Ya buɗe masa Ya danna kan motarsa ciki,har ya shiga gidan tana kallansa,sai da yayi parking kana ya kalleta Ya ɗaga girarsa guda ɗaya yace"nasan ina da kyau ki daina kallo na haka after all im all yours kiyi yarda kika ga dama dani."

Murmushi tayi tana mai tsintar kanta da yin blushing ,cikin fuskar tausayin kanta idan sunje kamaru tace "ina tunanin yarda family na zasu ƙarbi Aure na da kai,Ina jin tsoro kar su rabani da kai ,zasu soka kamar yarda family ɗinka suka so ni?"

    Juyowa yayi yan facing ɗinta sosai yace"abu guda ɗaya na yarda dashi wanda shine ni dake Allah yayi mu domin juna,ke kaddara tace nima ƙaddararki ne,it been ages tsakanina dake But kin riƙe mun kankii da Aurena, and lastly we came together' a yanzu yarda nake jina mutuwa ce kawai zata iya rabani dake ba mutum ba,so kima cirewa kanki damuwa ki ƙwantar da hankaliki,and maganar familynki bazasu soni ba haba ke kam who will resist me?"

Habarta Ya kamo yace"kalleni fa"

Duka ta kaimasa tace get out you bragger.

A tare suka saka dariya a yayin da suka fito a motan Suka taka ciki a tare.

Falon tsaf hafsa ta gyara kafun ta fita cos har girkin dare tayi masu dan dama ta yi dasu a yau zata koma gidan Aunty shatuh amma zata 'na kawo mata ziyara akai akai,

Sosai suka sha tataburza tsakaninta da Jamaimah akan abun alherin da ta yi mata 'na zinare yari da sarka da zobe ,hawaye kawai hafsa ta fara domin bata san abun alherin da tayi ba Allah ya haɗata da mutanen kirki haka,gashi nan kuɗin da Nameer yace zai bata Ya tura account ɗin Aunty shatuh wadda tuntuni take tambayarta Yarda za'ayi dashi tace ta aje mata zata karba idan ta nutsu.

    Kai tsaye Jamaimah dakinta ta faɗa domin watsa ruwa duk da kuwa yarda Nameer yayi nacin su shiga suyi tare ta ƙiya dan tana san sake tsaftace kanta cos tasan yau Nameer a hannu yake ,ita ɗin ma bazata boye ba tana buƙatar zama abu ɗaya tare dashi.

Ta jima cikin bathtub ɗinta wanda yasha roses da shower gels masu ƙamshi,bayan ta fito ta duƙufa wajen daily night routine ɗinta wanda ya zamar mata jiki,kafun kace mene ɗakin Ya ɗauki ƙamshinta ,sallah ishai da taji An fara kira tayi kafun ta buɗe wardrobe ɗinta ta ciro wata fitinaniyar rigar bacci baƙa wadda tasan tabbas duk wanda ya kalleta ciki yasan "Sugar im ready for you ce."

Ƙara saitaa kanta tayi kana ta fita dan nufa ɗakin sa,

Zaune ta tarar dashi bakin bedside hannunsa ɗauke da wayaarsa ,farar jallabiyyar dake jikinsa da ƙamsshin da yake shine Ya tabbatar mata da yayi wanka yayi sallah ne,

Daga idanunsa yayi ya saukesu kanta lokacin da ƙamshinta na musamman da sallamarta suka kawo masaa ziyara,

Wata irin seductive tsayuwa tayi kana tace "you're looking yummy kamar wanda zaije ziyarar ba zata.

Hadiye wani mayen miyu yayi yana mai aje wayarsa kan gadon ya taso gareta sai da ya zo daf da ita ya saka hannu a waist ɗinta ya jawota jikinsa sosai ,bakinsa yasa saitin kunneta cikin raɗa yace"ziyarar bazata zani mana amma a jikin matana mai kyau ba ,ina fatan zata ƙarbi baƙoncina,ƙarasa maganar yayi yana mai licking gefen kunnenta wanda ya bata wani irin chill tun daga kanta har zuwa yatsunta,"Cikin wata irin shagwababiyar murya tace"ni dai kazo muje muci abinci tukunna,"

Bitting lips ɗinsa na ƙasa yayi 'in an erotic manner ya kamo butts ɗinta ya haɗata da jikinsa sosai yace"it seems har yanzu bakije gurin da nake so kije ba ,well im hard for you cant you feel me ?"

Kanta ta saka kan kafaɗarsa tana maiyin yar karamar dariya tace"ka ƙwantar da Hankalinka Alhaji im all yours for tonight But ina san tuna maka that im a virgin so ka bini a hankali,i might be old But im still tender  ,"

    Ɗago wuyanta yayi yana mai kallan kwayar idanunta,romantically ya fara teasing mata kiss,sai ya buɗe lips ɗinsa sai yayi teasing ɗinta,kafun tayi Aune kuma yayi capturing lips ɗinta 'in a romantic and slow motion ,hannu guda yasa yana mai rabata da yar figilalliyar rigarta yayin da  take reciprocating ta hanyar balle masa button guda dake saman jallabiyansa,

Kafun tayi wani yunƙuri ya kama gaban jallabiyan nasa ya rabashi biyu,

Gasping tayi tana mai raba lips ɗinsa da nata tace "its expensive"

Hannunsa yasa yana mai squeezing exposed boobs ɗinta da suke very fluffy ,kana yace"not as expensive as This moment,kizo 'na nuna maki yarda nake sanki,kilan ma 'na  cilla kwallo a raga kinga idan yazamana you got pregnant For me shikenan case ɗin DILAH ya kare,  "

A tare suka saka dariya inda ya kuma capturing lips ɗinta ya ɗauketa yana mai spanking Butts ɗinta a hankali yan mai mayar da lips ɗinsa gareta da zafi zafi .

    Tabbas wannan dare yazamana dare da  ya mayar da Nameer da Jamaimah abu guda yayin da a bangare ɗaya soyayyar junansu ta sake kullluwa.

CHUCHUJAY ✍️

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top