page 3

ABLA ADNAN
NA
CHUCHUJAY.
Na kudi ne.

FREE PAGE
3.
Karar da wayarta take ne ya tashe ta ,da sauri ta jawo wayan bakinta dauke da Salati ,
"Ya ilahi"tafaɗa a yayin da take mikewa a gadon bayan lokacin wayanta ya nuna nata 8:00 na safe,
Yau weekend ne bata da lecture amma akwai aiki a club ɗin da take aiki dan bata da hutu weekend tunda weekday colleague ɗinta Stephen na karbanta na kwana biyu ita kuma Tayi na kwana biyun weekend,
Wanka ta shiga tayi sharp sharp ta fito ta shafa Mai kana ta jawo black jeans da riga da ta ɗan sauko mata zuwa gwiwa wadda itane uniform ɗinsu kana ta saka ɗan karamun veil Tayi rolling,
Jakarta ta jawo tana Mai zuba sauran kayayyakinta aciki da zatayi amfani da kana ta fito a dakin ,
Zaune ta tarar da mahaifiyarta da yargwal suna kari,
Ina kwanan ku ."tafaɗa tana Mai kokarin wucesu ba tareda ta tsaya jin amsarsu ba"
Za'aje mashayar kenan,
Ke kam bansan wacce irin yarinya bace ,ga dai ki da kyau ga kuma kirar diri alaji wanda zuwa daya zaki samu mugun alheri amma ke kinfi gane kina yawon mashaya kina aikin zunubi.
Wata karamar dariya Abla tasa ta juyo ta kallo yargwal wadda tayi maganar tace "aikin zunubi?"Eh naji aikin zunubi nake Amma na tabbata Bai Kai zina ko bin mata ba ,sannan wallahi idan kika cigaba da haike mun wallahi tallahi zan ɗai ɗai dake.
Juyawa tayi ta fara tafiya ,tana jin ƙarajin yagwal tana Mai faɗin"Dan kutumar ubanki ki dawo ki kara maimaitawa kiga ya zanyi dake,shegiya mara asali."
Duk abunnan da suke hajiyartasu tana zaune amma ba tace komai ba duk da yarda taji Wani iri a lokacin da yargwal ta gayama Abla mara asali.

Kai tsaye Abla na fita tsakar gidan bata tsaya kula ashana ba dan tasan zasu iya yinta da itama sannan itama Yar gwal ɗin zata dawo ta same ta ne,
Tana fita ta tari machine ta hau ,
Mintuna marasa yawa suka kaita dan maidaidai cin club din wanda aka rubuta Albania club,wani dan kasar Europe keda club din,
Sauka tayi ta sallami Mai machine kana ta shiga cikin club din tana tunanin yarda zata Kai dare a gurin and gashi a yau club ɗin yafi ko yaushe cika ,
Gurin manager ɗin ta nufa direct dan sign in.
Ganin table ɗin assistant ɗinsa babu kowa yasa tayi tunani ko ba kowa ne amma tasan definitely littafin sign in din yana ciki so kai tsaye ta shiga ,
Bata wani ji ihu a waje ba tunda sound proof door ne ,da mamaki tayi turus a lokacin da ta bude kofar abu biyu suka daketa,ga gurnaninsu mara dadin saurara gasu su biyu kwance kan office desk ɗinsa suna banging juna,
Manager ɗinne ya fara kula da ita Amma Yaki daina action din da yake illa saka idanunsa ma da yayi cikin nata yana Mai cigaba da hitting assistant ɗintasa wadda ke faman kazaman ihu tana faɗin"hit me hard sir ,oh there yea".
Ganin iskanci yasa yake kallanta yasa ta nuna masa itama yar iskarce dan a maimakon ta juya sai ta taka ta shiga ciki dan yin abunda ya kawo ta,sai a lokacin yarinyar ta kula da ita,
Kokarin turesa ta fara dan Ganin Abla ya tsoratata,
A chan kasa ta gano littafin ta tsugunna ta dako ta ciro pen jakarta Tayi sign in ,Batare da ta kara kallansu ba,
Tana maijin wani banzan gurnani da manager din yayi wanda ta fahimci yayi realizing ne,
Tsaki tayi tana Mai jin wani Bakin ciki a ranta,
Tasan Dan iskane jami'u Amma batayi tunanin she will walk on him having sex with his assistant ba ,sau da dama yakan dan flirting gareta amma sai ta daure ta nuna bata ma gane Mai yake nufi ba .
Juyawa tayi zata fita taji an riko mata hannu,
Wani yar na kyama taji ya ratsa kwakwalwarta ,
Juyowa tayi wutar balai na cinta ta kallesa,
Yasaka wandonsa Amma jinkinsa ba riga  while assistant ɗinsa is well dressed up,

Sake mun hannu sir,
Yar Dariya yayi yace zan sake ki ,but i just hope you enjoyed watching me cum,and that sex wasn't it amazing?
Please Abla just open up your leg and enjoy me cos i promise zan baki wotowoto,i will give you sex in a way that babu wanda ya taba Baki haka , cant you see i have a big nacking d*ck ko zee ,
Ya maida tambayarsa kan assistant dinsa wadda gaba daya a tsorace take,

Baiyyi aune ba ya tsinci Hannun Abla a fuskarsa ,babu Shiri ya sakar mata hannu yana kallanta da mamaki,
Nunasa tayi da yatsa tace "this should be the last time you will ever talk nasty with me if not....."kasani you're not the 001 of this place wallahi i will report you and trust me it wont be nice cos as you dey see me so i shege pass you and i fit give you my madness wotowoto too so be warned.

Tana kai aya tafice ta nufi rest room Dan wanke hannunta da ya tabata saboda kazantar da ta gansu sunayi,
Tsaye tayi Bakin mirror din gurin tana mai kallan kanta ,why me ,"tafada a hankali"
Ya Allah menene laipina,i was just born out of wedlock amma babu laipi na ko daya a ciki,bani nama kaina zabin mahaifiya ba amma mai yasa nake fuskantar rayuwa a haka,
Hawaye taji suna bin kuncinta,
Ita baga mijinba cos bama ta maganar miji saboda duk wanda yake mutum da yasan ciwa kansa kuma dan mutunci bazai taba yunkurin haɗa zuria da Yar gida irin nasu Ba dan babu wanda bai san gidan su ba a kewayen .
Goge hawayenta tayi a fili ta furta,"everything will work out for you Abla,lokacine".
Gyara kanta tayi ta Fita a gun Dan zuwa kan aikinta,
Babu wasu customers a lokacin sosai saboda safiyan and yan kwana duk sun tafi,
"Bobo come here please".
Babu musu bobo yazo yana Mai gaida ta dan itace gaba Dashi agun,
"Please take care of this place for me ,i will be right back"
Bai mata musu ba yace to inda ita kuma ta dauki jakarta Dan zuwa restaurant din da suka saba zuwa da Stephen Amma sai taga close logo a sakale agun,
God knows im hungry and bazan iya cin abincin kan hanya ba,
Wayanta ta ciro tana neman nearby restaurant,
Wani restaurant tagani wanda Ya dauki attention dinta,
AREWA HOME".

CHUCHUJAY.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top