Babi na talatin da biyu ( 32 )
City hotel G.R.A, Zaria.
Zaune ta ke a daya daga cikin hadaddun kujeru da aka sa a hall in, gefe guda inda is less noisy ta samu ta zauna hade da crossing legs tana sipping chilled shampen in da ke gaban ta. In har ka sa ido akan ta to tabbas ba za ka so daukewa ba sakamakon masifaffen kyau, Kira da wadatar gashi da Allah ya mata. Sanye ta ke da wani arniyar peach gown da ta wuce mata guiwa da kadan, rigar armless ce amma tana hook wurin wuya, just picture the lady in half girlfriend on her birthday party. Musamman ta yi ordering irin gown in sak online. Ba shape in jikin ta da bai nuna gashi ta ba za gashi sai kace actress in Indian, tsabagen burge ta da su ke ya sa ta ke ganin su as role models. Wurin ba gabadaya ba Wanda zaka kalla ka raina domin hadaddun guys da babes ne Wanda kudi ke magana a gun su su kayi organizing party in. El-mustapha saurayin Suhaila kusan shine ogan party in da suka shiryawa budurwar abokin shi na kut da kut. invitation na musamman ya aikawa Suhaila da friends inta. Sosai su ka shiryawa party in har saloon su kaje gyaran gashi, pedicure da manicure. Ita kam Suhaila wacce ta wa celebrity kwalliya ita mata nata simple make up in amma duk da haka har celebrity in sai da ta sara mata wurin kyau. Ko dan abin natural ne.
Rawa ake a filin, da celebrants da mutanen ta sauran ko sun riga sun tafi ga duniyan sama ciki har da daya daga cikin friend in Suhailan da ba ta San duniyar da halin da ta ke ciki ba. Su khadija na tsakiyar filin rawa ana damawa dasu ita ko Fatima tuni ta bi wani cikin hotel, daman anan ta fi kauri ita dai kawai taji dumus ne matsalan ta.
Abinda yasa Suhaila ba ta shiga filin rawar ba gani ta ke is too messed for her a ganta a tsakiyan mutane tana rawa. Special dance su kayi ita da El-mustapha tun a farkon event in, daga ita sai shi a filin. Sanin ba za ta koma ba da mutane ya sa bai ma tunkare ta da zancen ba.
"Can i please get the special dance?" Abinda taji an fada kenan, sai dai ko darajar kallo bai samu ba balle ta tanka shi.
Ai ko kafin ta ankara sai jin hannun mutum tayi yana shafa gashin da ta zubo har gadon bayan ta yana fadin "I love this" karan marin da ta sakar mishi ne ya tsayar da duk wani bushasha da ake yi a cikin Hall in. A razane ya dago yana kallon ta sai dai ita ko kara kallon shi ba tayi ba balle ta ji zafin abinda ta mai. Tunkarar ta yayi gadan gadan yana niyyan fada mata sai dai mutuniyar ko alamun tsoro ba ta nuna ba balle ta gudu.
Karan bindigan da El-mustapha ya harba ne ya tsayar da saurayin, a zafafe El-mustapha ke fadin "don't you dare lay your dirty hands on her if not, I will destroy you" dariyan shu'umanci saurayin ya saki kafin ya fiddo nashi makamin ya harba sama nan da nan kowa ya fara yin ta kanshi. Amma fa banda Suhaila, sai da Khadija ta zo ta ja ta karfin tsiya tana fadin "lafiyan ki? Ba ki tsoro" Jan ta tayi har waje hall in su kayi haraban hotel in.
Tsaki Muhsin ya ja yana hararan Faroukh yace "i told you, kar mu kwana a garin nan kwanan hotel ba namu bane ka ki ji ji abinda ke faruwa a hotel in, kara bindigogi na ke ji, ga mutane na gudun tsira yanzu za kaga hukuma sun zo nan, me aka yi kenan" ya fada yana reverse da motan yace "ba zan kwana ba Faroukh in ka matsa mu canja hotel in" karan da yaji ne ya sa shi tsayawa da sauri ya fita bayan motan yana ganin wanene ya shigo mishi bai lura ba. Zamu iya cewa dishi dishi Muhsin ya koma ganin sakamakon abinda ke mishi gizo a gaban shi, ji yayi wani jiri na neman zubda shi kasa yayi saurin dafe motan. Four eyes su kayi da Khadija da Suhaila suna nishi. Kallon mamaki me ya kawo shi nan Suhaila ke bin shi dashi cike da bakin ciki don ta san yau mai raba su sai Allah kuma dan Ko Abbah bai da daman nan. Kallon takaici ya bisu dashi suna neman wuce shi bai yi wani tunani ba ya fisgi hannun Suhaila ya wulla a bayan motar shi hade da zuba mata marin da sai da ta kusan shidewa, gudun abinda zai faru yasa ba tayi nacin fita motan ba a lokacin. sai lokacin Faroukh ya gane mai ke faruwa. Ko kafin Faroukh in ya fadi wani abu Muhsin ya fara tada motan idanun shi sun yi ja da kyar ya ke kallon gaban shi. Da kyar Faroukh ya shawo kanshi ya amshi tukin. Suna isa gadar kwangila Suhaila ta fara kokarin fita daga motan kallon da Muhsin ya mata yana huci ya sa ta koma ta kwanta.
Tafiya awa biyu ya Kai su Kano, Kai tsaye Faroukh gidan su Muhsin in ya nufa. Suna isa ya fito daga mota a zafafe ya bude seat in baya ya fisgo ta yana fadin "munafukar Allah ta'ala fito ki musu bayanin me kike da sunan makaranta" ba ta tanka ba har ya wulla ta kujeran main falo.
Kallon tara saura kauta ya ke binta dashi kafin yace " kinji kunya Suhaila, kinyi asarar rayuwa in dai wannan rayuwan ta marasa tarbiyya kika zabawa kanki" ba tare da ta kalle shi ba ta tabe baki tace "Da kake maganan tarbiyya ai da sai kaje ka tuhumi Mahaifiyarka domin ko komai kaga ina yi tarbiyya..." Bai bari ta karasa ya kifa mata mari. A zabure ta dago idanuwanta tana shirin ramawa sai dai ido hudun da suka yi yasa ta yi kwafa ta wuce daki hade da jan tsaki. Gab da za ta shiga dakin Abba ya fito a sanadiyar hayaniyar da ya ji ai ko ya ga gamon shi domin sakin baki yayi yana kallon Suhaila kaman wata dodo. Da kyar ya iya hado harfi yace "Muhsin lfy?" Dai dai da fara fadin abinda ya faru Mami ta fito falon, idonta kyam akan Suhaila.
Ajiyar zuciya Mami ta saki tana fadin "shine Dan rashin mutunci ka taho da ita a haka? Wato mu mutu da bakin ciki" kallo daya Abbah yayi wa Mami tayi shiru. Kallon su yayi yace Muhsin je ka kwanta ke ma wuce dakin ki zamu hadu da ku gobe.
Sokoto Road, Kano.
Sati biyu kenan da dawowan Suhaila gida. Gabadaya duniyan ma bai mata Dadi, Abbah ya amshe gabadaya wayoyin ta, systems da duk wani abu sa zai sada ta da ta da abokanan shedanan ta. Ya sa mata ido sosai kwata kwata bai barin ta fita. Mami ba bakin magana ganin yanda Abban ya dau zafi sosai, fadan da ya mata gabadaya yafi na suhailan ma. Har kwanaki aka dauka kwata kwata bai tanka mata. Da kyar ta samu ta shawo kanshi bayan dogon gargadin da ya mata dole ya sa ta ke bin shi a sannu. Suhaila tun tana tunanin abun wasa ne amma Kiri Kiri Abban yaki maganan komawar ta makaranta. Kallon arziki bai mata balle ta samu daman mishi magana, gashi tana bala'in shakkan shi.
Yau ma rai a hade ya shigo falon shi. Da fara'a Mami ta nufo shi tana fadin "Ran man gida ya dade wa ya taba min Abbahn Yara"
Siririn tsaki yayi yace "ai dai kinsan damuwata bai wuce kan yaran ki ko Mami"
"Kai Abbah ni ko sai in ga kaman yaran nan ba abinda su ke, they are always on their best behavior"
"Allah a hakan ko? Allah Mami ina rasa ina kika samo tarbiya irin naki domin ni shaida ne akan gidanku"
"Abbah kenan ni ko Yara na ai su ke da tarbiya" hararan ta yayi yace "Kira min Muhsin, Yusuf da Suhaila"
"Abbah Yusuf kuma ya dawo ne"
"Irin tarbiyyan kenan Mami ya dawo gida ma daga wani gari bai zo ya gaida mahaifiyar shi ba? To ni na ganshi dazu da na dawo..." Saurin barin wurin Mami ta yu sanin ba yanzu fadan Abbahn zai kare ba.
Muhsin Abbah ya fara kallo sannan yace mai "malam Muhsin ya magana ku da Rahma ne?"
"Abbah sun bada izini a tur..."
Da sauri Mami ta katse shi "Ni Abbah ba an bar maganan Rahman nan bane?"
"A wani dalili" Abbah yayi saurin fadi.
"Abbah the girl is not exposed Allah da alamun ta tana da duhun Kai"
"Kiji tsoron Allah Mami, wannan yana daga cikin sharudan da aka sa na neman aure a addinance? In kina da hujja gamsashiya ki fada in babu kuma tou An nema wa Muhsin aure an gama"
kwafa Mami tayi cike da takaici tace "Allah ya bada saa amma ba da yawu na"
"Ki dai fadi alkhairi ko ayi shiru"
Shiru ne ya dau falon kafin Abbah yace "Muhsin kace musu nan da sati daya za aje in Sha Allah"
"Tou Abbah nagode"
"Yusuf gare ka ni ban gamsu da zaman ka a Lagos Kai kadai ba, kana saurayi da aikin ka da komai don haka ina mai umurtar ka ka fiddo mata kai ma ayi auren ku tare da Muhsin"
zaro idanu yayi yana fadin "aure ku ma Abbah? Haba Abbah am too young for that, duka duka nawa nake?"
Tsawa Abban ya daka mai "Kama kanka Yusuf kana jina, kayi karami da aure amma kuma ba kayi karami da shedancin da kake aikatawa ba ko? A ka gaya maka bansan irin abinda kake aikatawa bane a can Lagos in ne? To duk wani takun kana kunne ya ke, sannan kuma bansan sakarkarun abokan da kake tarawa, ina mai gargadin ka da babban murya ba shawara na ke baka ba Umurni ne, in ko kayi wasa aikin gabadaya sai in soke shi" a bisa dole Yusuf in yayi shiru ita ma Mami ba yanda ta iya ne.
"Ke kuma Suhaila naga sakaya ta a gare ki, na tura ki karatu ashe kina can kina bata ma zuri'ar mu gabadaya suna kina cin amana ta ko? Tou ba zai yiwu ba, karatun ma sai a barshi ai ba dole bane don haka in Kinga kin cigaba sa karatu to tabbas ba a gidana bane sai dai a dakin mijin ki, ai karatun ba farilla bane don haka ki nemi mafita" yana gama fadin haka ya Mike ya bar falon.
Kuka Suhaila ta saki mai karfi ta yi jikin Mami tana fadin "Mami please help me kinsan i can leave everything amma banda karatu, you know how i value it" Muhsin bai tsaya jin su ba ya bar falon, Yusuf ko matsalar shi tafi na Suhaila a ganin shi don haka ta kanshi yayi.
Authors note: Sannu ku? Yeah I Know I have to apologise, ina mai ba ki hakuri sosai. Na gama typing pages biyu zan yi update but unfortunately i loose everything, the thing was just so annoying, like i have to type another one fa, so i decides that i have to rest and cool myself in ba haka I will just be typing Anyhow. Anyhow sha, ina mai matukar godiya da soyayya da kuma support in da kuke nuna wa littafin nan, it's keeps me moving. Duk ina ganin comments inku da masu fadin updates please, am sorry i really wants to update also.
So one of you guys commented that ba ta son mukhtar, like seriously? Mukhtar of all people? I think this is serious. Even though i didn't say it but it can't hidden that mukhtar is my favorite among all of them, Asmau included. So sister please why don't you like him specifically, may be i need to adjust some certain things to makes you like my star.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top