Babi na takwas (08)

Kaduna

Najib na hango zaune da frnd in shi Yana labarta mishi zancen Fadila. "Ba ta yi maka karama ba?" Girgiza Kai Najib yayi "is not like I care. Abinda na sani shine itan Yar uwata ce and I will take very good care of her. Su Baffah na ganin har yanzu Ina Missing Sumayya ne shiyasa su kayi suggesting wannan auren Kuma ban son inki musu biyayya a samu akasi irin na baya"

"Amma yarinyar ta amince"

"Ban sani ba gaskiya Ina ga dai ita ma biyayyan ta ke son yi kawai"

"Toh Allah ya baku ikon yi, Yaushe ne auren"

"They are saying a Bari ta Dan faro school saboda admission insu na gab da fitowa Nan ABU ta cika"

"Tou Allah ya tabbatar Mana da Alkhairi malam Najib Allah ya sa ayi damu"

"Ameen" ya amsa hade dayi ma Aminin nasa mai suna Khalil godiya sosai, he is always there for help.

Katsina

A ranar da suka koma gidan Asmau ta sanar wa Ummi abinda ake ciki ita Kuma ta sanarwa Abba. Hakika kowa yayi farin ciki biyayyan da yaran su ka nuna suna musu tare da Sa Albarka sosai.

Kaman yanda Asmau su kayi alkawari da Mukhtar she isn't happy ranar saboda she is eager to see budurwar ta shi da yake wa mutuwar so haka Amma Kuma sai ta tadda yayi tafiya Kano, a ranar zai dawo. She didn't give up and keeps waiting for him...

Ba shi ya iso ba sai gab da magreeb saboda haka ya wuce masallaci sai bayan Isha Kuma ya dawo, Kaman ya San tana jiran shi Yana shigowa yayi dialling numbanta ya bukaci ta kawo mishi abinci. Akan couch in parlor in shi ta same shi Yana kallon news, gaishe shi tayi sannan ta Mai presenting abincin. Ganin irin kallon da yake Mata is not usual Kuma bai ja ta da Hira kaman da yasa tana ajiye abincin ta juya ta tafi, sai da ya gama cin abincin sannan yayi calling inta back ta Zo ta kwashe plates in. "Za ki dawo?" Ta ji ya fada gab da zata bar falon, juyawa tayi tana kallon shi with a confused expression "ko kin fasa ganin picture in ne?"
"Ya MK na dauka ka manta ne ai" girgiza kan shi yayi "Kai kayan ki dawo"

Har yanzu dai Yana zaune kan couch in Yana kallo tana shigo ya juyo Yana kallon ta with a blank expression kafin ya tashi ya kashe TV sannan ya dawo kan couch in da ta zauna ya zauna ta yanda su ke kallon juna. Focusing in attention yayi gabadaya a kanta kafin ya Kira sunan ta "Asmau" dago ta yi tana kallon shi, ba za ta iya cewa ga abinda ta ke feeling ba right now Amma ta San something looks strange between the two of them, like ko yaushe in suna tare Hira su ke yi ko Kuma Yar tsokana ayi ta dariya, it was always lively between them but not today.

"I will show you the pictures, I have an album of her like tun tana yarinya har zuwa yanzu da ta girma Kuma har nake ganin ta Isa aure. Kuma kinsan me she didn't know fa may be ta sani but ni dai ban fada Mata" zaro ido tayi wannan karon tana kallon shi "Kai Ya Mukhtar, all these while ka kasa fada Mata, are you afraid?" Girgiza kanshi "not at all, am waiting for the right time so I think this is it" da mamaki ta ke kallon Yayan nata "To Wai ma tun yaushe kake son ta ne duk yanda muke da Kai ban sani ba" wannan karon murmushin da ya tsaya a Baki kawai yayi "Ban sani ba Asmau. Am just fond of the girl as she grows up and you know what? Everything time I think of love, watch it, see it or feel it she is the only that always come to mind and i realize am immensely in love with her without even knowing the precise time I fall her" still kallon fuskan shi ta ke, his eyes is revealing the story he is giving her right now, from his expression kadai kasan he mean what he is saying gabadaya gani ta ke kaman ba Yaya Mukhtar in da ta sani ba "What a story?" Ta fada a hankali.

"Okay Asmy my condition. I just want a support from you when I show you the pictures, do you promise to?" Nodding kanta tayi "Why not? unless she is not good for you"
"She is" kawai ya bata amsa kafin ya shiga daki yayi kusan 10 minutes a ciki kafin ya dawo falon. Wani hadadden karamin Dark purple box ta gani a hannun shi, ta kasa aka rubuta "Just because purple is your favorite color" Mika Mata yayi ta amsa sannan ta dago tana kallon shi, murmushi ya Mata sannan yace "go ahead and open it" daga cover in box in tayi ta bude. Wani purple paper ta gani a sama an rubuta "you are seeing this because you are my heart desire" Kara dayawa tayo still wanna paper in ne gabadaya abin sai kamshin su ke ga wasu shiny purple flowers manya da kanana da ke zube a cikin box ko want Abu ka daga sai ka ganshi. "I immensely love you"
"Will you accept this innocent heart?"  Murmushi ta ke tana mamakin how love can really changes person, he never thought Ya Mukhtar can do this just because of love. However, the girl is damn lucky to have such a romantic lover, if she ever rejects him she must be a looser. Shi dai Yana zaune a gefe Yana kallon reaction inta, how she is blushing, sighing and giggling and he just hope it will last long.

"I like looking at your pictures... Coz it gives me hope, its shines my world. Damn! I so much love them and that's why I keeps a collection of them" the last paper is somehow bigger than the rest tana daga shi taga flowers dayawa sun yi covering many numbers of picture. Kallon shi tayi ya Mata alama go ahead and open them. Down inside him he is scared but he tried to overcome it, he acts with confidence and courage.

A hankali ta Fara daga flowers in Tana scenting insu tana sake ajiyan zuciyan, wannan Abu sai kace a India? Su suka fi daukan soyayya da mahimmanci haka. He is enjoying looking at her, her expression towards everything it's like a dreams coming true. Finally finally ta Zo kan pictures a hankali ta dago first one in. Shiru tayi tana kallon picture in, baby ce a cikin shawl ta bude idanun ta sosai aka dauke ta, Dan Jim tayi tana kallon picture in sannan ta ajiye gefe ta dau next in order to confirm her suspicious. Next one in na karaman yarinya ce da ba zata wuce three years ba tana smiling as she is busy enjoying her chocolate, zuwa lokacin jikin ta ya Fara sanyi but she decides to go on instead of asking him for explanation, in fact she wants to confirm everything first. Next one in Yar 5 years ce ta Sha kwalliya cikin jeans and t-shirt an Mata kalaba da ribbons kala kala ta turo bakin ta aka yi snapping portrait in, Sai lokacin da tana 11 years in her graduation gown na primary school. She keeps looking at the pictures confused but still cigabawa tayi. Wannan Tana tsaya da school uniform inta na secondary school ta zubo manyan idanunta sosai ya fito she was 13 at that time, the next one she was 15 da Sallah aka yi hoton ta Sha lalle da kitso sai Wanda tana SS2 at 17 sunje birthday in kawar su da wani hadadden purple ballon gown da hula akan ta rike ballons a hannun ta at that point kasa cigabawa tayi coz gabadaya jikin ta yayi weak dagowa tayi a hankali ta kalle shi, shi in Daman ita yake kallo suna hada ido ya sakan Mata murmushin da za iya cewa na yake ne saboda Yanda zuciyan sa ke bugawa Amma he appeared strong to her, she likes his lever Mai da idanuwan ta kan pictures in tayi saboda ganin yanda yaki dauke idanuwan shi a cikin nata. The next one na graduation inta ne daga secondary School ta Sha alkyabba sai murmushi ta ke sai Wanda ta dauka bayan sun koma gida washegari walimar da aka musu na saukan Al-qur'ani, purple lace ne a jikin ta a Nan ma, she can remember shi yayi demanding ta turo mishi a lokacin Yana Florida sai na karshen ma recently da bikin Anty meena aka dauke su tare it's da shi ne a jikin picture in, kallon da ya ke Mata ba a wannan picture in yayin da ita ke take kokarin kallon camera man ya tabbatar Mata da Abubuwan da ta ke gani kaman almara, how can she be that clueless, right now she feels like exploding ba ta ma san abinda ta ke feeling she is just confuse, a hankali ta Fara Kiran sunan Allah a ranta kafin ta mai da idanuwan ta kan box in wani paper ta dauko kafin ta karewa komai da ke relating da box in kallo and she realizes everything single thing there is purple Mai da kanta tayi zuwa wurin papern taga wani note Mai rubuce kaman haka

"Dear
I have lived for a long time responsible for no one, answering to no one & committed to no one except myself. During this period of my life, I considered World mine for the taking & truly believed that I was living life to the fullest. Then you came in to the picture, and all of a sudden, I realized that I was deceiving myself. I am an incomplete man in need of wholeness. I find that my life is not all that I thought it was.In fact, it is terribly lacking in many things, the foremost being love. Now, through some great fortune, I have found that love & along with it d one person who can make my life truly complete. u are that person,& I have somehow fallen undeniably in love with you. To be honest, I never thought I would ever utter those words, but now, they come forth effortlessly and with great sincerity. I'll be forever grateful to you for showing me just how shallow my life was at last, I have a chance to give it depth and purpose. I wanted to tell you this in person, but I knew that the proper words would escape me...its sudden but its the way I feel, I have shied away from this for so long but I Just realized that you have the right to know! I Love You Truly, Asmau Usman Bindawa."

Ko da ta gama karantawa cigaba da duba paper in ta ke ji ta ke komai kaman a mafarki ke faruwa, she have never see this coming, even in her dreams or imaginations, ko dai wasa ya ke mata wani zuciyan ya sanar da ita da sauri ta daga idanun ta tana kallon shi tana son tambayan shi in wasan ya ke Mata. Sai dai me? Kallon da ya ke Mata kadai ya ishe ta amsa, gabadaya lokaci daya ta kidime numfashin ta ya tsaya cak duk da Ac da ke ta faman aiki a dakin wani irin gumi ta ji na neman jika ta. Shi ma Mukhtar kusan hakan ne ya kasance a gun shi jikin ya Fara sanyi ganin reaction inta lokaci daya. A hankali ya taso ya Karasa gabanta inda ta ke durkushe kan carpet a tsakiyan falon ga box in da pictures a gefe. Lettern Kuma Yana hannunta. Gaban ta ya Karasa Shima ya durkusa a hankali ya Kira sunan "Asmau" sai a sannan hankalin ta ya Fara dawowa jikin ta ta juya tana kallon shi kusa da ita sosai. "Ya Mukhtar am i dreaming?" Shaking kanshi yayi jin tambayan nata sannan ya amshi lettern ya ajiye akan box in ya riko hannuwan ta "No Asmau you are not, this is reality pls. Dagaske nake Asmau I love you, I so much love you, Wallahi Ina sonki sosai Asmau" zuru tayi tana kallon shi ganin yanda muryan shi ke shaking yana sanar Mata yanda idanuwan shi su kayi ja lokaci daya gabadaya kaman bashi ba. "Na San this comes unexpected to you and shock as well but please consider my confession, kije kiyi tunani please, we deserve each other that it is." Bata San lokacin da ta saki wani irin kukan Mai cin Rai ba da kaji shi ka San daga zuciyan ya ke sai dai me maimakon yayi kokarin consoling inta shi ma hawayen ne ya Fara fitowa daga idanuwan shi "please kar ki amincewa Asmau I can't take it, my solo heart can't take it please just a chance will do" wani fisgan hannun ta tayi ta Mike da gudu ta bar side in gabadaya ko ta kan takalmin ta da ke kofa ba ta yi ba. Shima ka sa kiranta yayi Kuma bai bita sai ma zaman da yayi dabas a kasa ya rike kanshi saboda irin sarawan da yake mishi.

Okay, is this part interesting? Or emotional? Seriously am feeling it as am writing it down so please let tag our friends, don't forget to comment also. Motivation is all i need to continue writing this book.

Nagode.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top