Babi na sittin da hudu ( 64 )
"Baby love" in a cool voice ya ke maganan bayan yayi picking call in da ta mishi.
"Ka manta dani ko?" cikin shagwaba ta ke maganan, hakan ya sa jin wani iri yace "ashe na manta kaina kenan. I wanted to call you tunda na tashi wlh, am just busy ne sosai"
Shiru ta danyi kafin tace "what a torture! Tun fa jiya da safe rabon da muyi magana. All most 24 hours fa, Ni dai na kosa ka dawo Nigeria kawai kowa ya huta"
"Kaji Yarinya ke dai kawai kice kin kosa na dawo a Mana aure ko kya huta kawai"
"To in nace hakan laifi ne?"
"Aa abin Farin ciki ne. Za ki sani in na dawo zaki maimaita irin kema in Nan yanzu kin goge ko? Za mu gani in zaki iya fada min ido da ido ai"
"Allah ya dawo da Kai lfy, za ka ganin ai"
"Kya cika baki da kyau. Seriously Amma nayi missing ganin ki sosai my eyes are aching for you don haka dole ma muyi video call ko zan rage wani abun"
"An ki ayi din"
"Sai fa kinyi so kima shirya anjima i will call you. I need to see your beautiful face just to appreciate halittan Ubangiji"
8:12 pm on the dot ya Kira ta. Tana zaune kan gado tana kallon wani movie a system. Saurin sa pause tayi sannan ta dau wayan. Kallon kallo su ka fara yi. Tana jira ya fara magana Amma kaman ma he is lost somewhere near, gabadaya yayi focussing attention in shi kan face inta.
"Ya mushin!" Ta fada da karfi. Saurin daga Mata hannu yayi "don't distract me girl" cigaba da abinda ya ke yi yayi. Ganin ba zai daina ba yasa ta juyar da fuskan ta sa hannu ta kan screen in tayi blocking.
"You are a spoiler, ya zaki min haka Ina kallon halittan Allah?"
"Go away!" Tace ba tare da ta cire hannun ba.
"Yi hakuri to cire hannun muyi magana man"
Cirewa tayi su ka dawo suna fuskantar juna. "Ya Muhsin"
"Ke Wai tsaya ba nace Miki i don't like the name ba?"
"Sorry kasan sabo sai a hankali"
"Ji barta better you find something soon kinsan ni dan soyayya ne ko?" Yanda yayi da fuskan shi ya sa ta jin kunya. Rufe idanuwan ta tayi tana smiling yace "Suhaila zanyi maganin kunyan nan naki. Shine dazu har da min burga"
Dariya tayi. Sun dade suna Hira ko ince yana tsokanan ta ita kuma tana jin kunya. Abinda ba ta sani ba da gangan ya ke yi don yana matukar burge shi if she is shy.
"Dare yayi in barki ki kwanta right? Akwai lectures gobe"
Hamma yayi bayan ya gama maganan ta tuntsure da dariya "Kai dai kace kana jin bacci"
Hamman ya kara yi yace "kinsan muna da time difference ko? Plus na gaji over"
"Then have some nap"
Kallon ya kara yi da kyau yana murmushi yace "Baby girl i need some pics of you"
Widening eyes inta tayi tace "Really?"
Nodding kan shi yayi yanzu kam har idanuwan shi sun fara kullewa.
"Then let share. Go and sleep now"
"Am i that boring when am sleepy?"
"100% sure"
Lumshe idanuwan shi yayi yana smiling "I don't want to bore you then mu kwana lfy. I love you"
Murmushi kawai tayi tana smiling har call in yayi ending.
.....
Kaman yanda ta tsara ta fara fita aikin na ta hade da internship da ta ke zuwa na Nursing. In ta fita tun safe sai Yamma lis ta ke dawowa hakan yasa haduwa yayi wuya a tsakanin su. Shi ma aikin ya ke gadan gadan musamman yanzu da su ke kokarin bude na su company in shi da Al-amin.
Coincidentally yau ya dawo da wuri kafin ayi magreeb ya na sako Kai ya hango ta tana kokarin parking. Tun bayan auren ta tasa Daddy ya Mata kyautan mota. A cewan ta tana son Wanda za ta dinga fita. Parking in yayi shi ma yabi bayanta. Jin takun mutum ya sa ta juya. Cike da rashin kulawa tace "au Yaya Faisal Kai ne?"
Kallon ta yayi yace "yanzu Daman kike dawowa kullum in kin fita"
"Wani abu ya faru ne?" Ta tmby cikin rashin fahimtan zancen nashi. Kwafa yayi har zai wuce ya juyo yace Mata "Jibi Friday in Allah ya kaimu za a fara bikin Al-amin. Ranar Saturday daurin auren a kaduna so we are On Friday da safe don haka ba batun zuwa aiki" zaro idanu tayi tana so tayi complain. Ganin yanda ya hade rai ya sa ta fasa. Ko ba komai tasan yanda su ke da Al-amin dole za ayi wani tunani in ta ce ba za taba. "Allah ya kaimu" tace tana hau stairs in.
Sunje Kaduna, da ita akayi sha'anin bikin aka yi komai. Da ke yana da sisters Mata tuni su ka dinke da ita. Haka Amaryan ma mai kirki sosai.
Tare da Yan kai Amarya su ka dawo saboda Amaryan ma a motar shi ta ke, meema na gaba.
Ko da ta koma gidan ta ta gaji likis. Don haka kwanciya tayi tai bacci sanin washegari dole ta fita aiki.
Wani abu bai kuma shiga tsakanin su ba sai Wani weekend da ya ke so su fita tare. Wannan karon bai rubuta Mata note ba instead jiran lokacin da za ta sauko kitchen yayi. Tana kitchen in tana aiki kawai taga mutum ya shigo, kallon shi tayi ta basar ta cigaba da harkan ta.
"Haba Halima nasan wannan ba tarbiyyan ki bane sam. Ai ko ba ki gaishe Ni a matsayina na mijinki ba kya gaisheni a matsayin yayan ki ko."
"An tashi lfy" ta fada ba tare da ta dago ba. Siririn tsaki ya ja yace "ki shirya zamu je gidan Daddy anjima"
Kallon shi ba Wai don a ranta ba ta son zuwa gidan ba. Asalima wani farin ciki taji ya mamaye ta Amma sai tace "Sorry Ya Faisal you can't be ordering me. Remember it not part of our deal"
Shrugging shoulders in shi yayi yace "Fine you don't have to go. But i already told mummy we are coming together don haka sai ki shirya mai zaki fada Mata in ta tmby" fita kitchen in tayi ba tare da ya jira amsan ta ba.
Wani irin bacin rai taji ya ziyarce ta. He can be threatening her anyway dole ta dau mataki.
Shi ko Faisal ko a jikin shi saboda ya San za ta shirya din. Yana zaune yana kallon agogo har ta sauko, black and golden abaya ta saka, ya Mata kyau sosai abin ka da farar mace. Kasa dauke ido Faisal yayi akan ta sannan ya sauke kan lips inta. Murmushi ya saki, tunda ya ke da ita sai yau ne yayi feeling exceptional abu akan ta. Mikewa yayi ya shiga motan shi, sannan ya bude matan seat in zaman banza. Yana ganin yanda ta ke hade rai ya shareta.
Sun iske Yan gidan baki daya a dinning har da Daddy. Suma joining su kayi bayan an gaisa. Suna gama lunch, ta bi Daddy parlon shi domin tayi missing in shi sosai dole sai da tattaunawa.
Shima zama yayi su ka dan taba Hira da Mummy sannan ya fita ya je ya dawo. Tayi murnan zuwanta gida sosai, tayi missing kowa hadda brothers inta.
Bayan magrib ya zo ya dauke ta. Gabaday Daddy ya hada su ya dinga musu nasihan zama lfy. Ita dai duk lokacin da ake Mata irin fadan Nan sai ta ji jikin ta yayi sanyi, is like she is feeling guilty ne ma. Gidan Al-amin su kaje. Can su kayi isha'i. Ta so kin yin Dinner a gidan Amma ganin yanda Faisal ya saki jikin shi sannan matar Al-amin na da kirki sosai ya sa ta hakura. Sun dan taba Hira sannan su ka wuce.
Faisal na lura da yanda jikin ta yayi sanyi tunda aka bar gidan su. Parking yayi a wani store ya siyo drinks da sauran abubuwan da yaga sun yi kasa a gidan. Har ya bude kofan ba ta San ya dawo ba sai da yace Mata "keh tunanin me kike haka Wai?"
Kallon shi tayi taga ya zuba Mata idanu. Kaman Wanda ta je neman Wanda za ta fada ma damuwan ta haka ta fara fada mai "Ya Faisal am feeling guilty Allah. Ina tunanin yanda su Daddy za su ji lokacin da time in auren Nan ya kare"
Smiling yayi sosai dimples in shi suka fito yace "Ba ki son ransu ya baci ne?"
Nodding tayi yace "then i think we have some solution"
"Name kenan?" Ta bukata ba tare da ta lura da yanda idanun shi ke kallon lips inta ba. Without any thought sai jin lips in shi tayi kan nata. She is shock sai dai ko kafin ta dauki action lips in shi ya fara devouring na ta hungrily. Ganin tana kokarin kwacewa ya sa ya koma hannun ta duka biyu ba tare da cire lips in nashi ba ya rike su gam. Sai da ya ji satisfied sannan ya kyale ta. Da sauri ta fara goge bakin ta tana hararan shi "what the hell did you just do?" Ta fada with a raging voice.
Bai tanka ta ba sai da ya saita numfashin shi. Driving ya fara sannan yace "this is the only solution cutie"
Hararan shi tayi tace "then i don't need your solution. I don't like what just transpired between us so it should be the last time" tsaki ta ja sannan ta juya mishi baya.
Ta so ta bashi dariya Amma sai ya fuske. Abin da ya lura shine da raini tsakanin shi da meema. Bai San me ya jawo hakan ba saboda he can't remember lokacin da ya shiga harkan ta. To don ka taga baya magana ne? Amma he gonna end everything.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top