Babi na sha hudu (14)
11:00 am dai dai na rana ya musu a Zaria don haka straight su ka dauki hanyar Samaru zuwa Jami'ar Ahmadu Bello. Kowa a Faculty insu za a mai Screening in sabanin lokacin Post Utme da dukkan su centers kawai aka tura su, Engineering Muhsin ya sauke Suraj hade da kiran Abokin shi da ke lecturing a wurin ya hada su sannan ya daukin hanyar social Sciences. Har theatre in da ake yi ya taka ma Suhaila yana gaba tana binshi a baya, he can feel the stares from different people, sai da ya tambaya wurin da ake na department insu sannan ya bar ta a wurin "ki kira su Asmau in kin gama ni zan shiga seminar and behave ur self nan University ne, ki kula da kanki" kala bata ce mai ba har ya bar wurin.
Sai da aka kira Azahar ta gama komai hatta Admission letter an bata sai dai dole zuwa washegari zata amsa. Tana gamawa ko ta kira su Asmaun su ka sanar mata inda suke, a cafeteria in hostel ta same su suka ci abinci, sun dade suna hira kafin friends in Suhailan su ka zo su uku, kowacce shigar ta abin kallo ce don ba na arziki, har gwara ma ita Suhailan, Faran faran dai su ka gaisa da su Asmaun, ba su dade ba su ka wuce.
Gidan Abokin Abbah kabeer da ke hayin malam nan kusa da Aviation su ka sauka, Matan gidan mai kirki faran faran ta amshe su da ke suma yan katsinan ne, aiki ya kawo mijin nata Zaria.
Zaune su ke a dakin da ya xamo masaukin su suna hira sama sama yayin da suhaila ke chatting a wayan ta duk bayan yan mintuna. "Wai kinsan me Asmy"
"Sai kin fada" Asmau ta fada tana kallon wayanta kaman tana expecting call ne, rabin hankalin ta ke ga Fadilan rabin kuwa tuni yayi nisa cikin duniyan tunani. "Wai Aslam ya kira ni jiya yana tambayana Wai da gaske an sa rana na sai nace mishi eh, that guy really surprise, he starts ranting da naci Amanan sa kuma ko labari babu na sa shi a wani hali... Like he even ends of crying fa sosai" Dariya Asmau tayi sosai sannan tace "gsky mutumin naki kam bai da lfy, a bi wani jirgin kuma mu kam mun mi shi nisa" wani innocent smile Fadeela tayi sannan tace "ni ko sai ya ban tausayi Allah ni ma sai da nayi kukan" tsaki Asmau ta ja wannan karon "
"Ke dawa kike ta smiling haka In-law" Fadila ta zunguro Suhaila cike da tsokana.
Wani murmushi ta saki "kun san me? prince said he is coming to see me"
Tabe baki Asmau tayi sannan tace "aikin kenan kullum prince kaza prince kaza but you can't even marry him, ina nan kika ce aure zai yi January"
"Eh mana, ai ina da biki" da mamaki Fadila ke kallon ta "stop the ogling sister ni daman ba auren shi zan yi ba"
A tare su ka fadi "to me za ki mishi?"
"Kawai muna tare" ta basu su ko suka shiga girgiza kai suna fadin Al'amarin ki sa ke Suhaila"
"Toh Ya Yusuf fa shi auren shi za kiyi" kallon lafiyan ki kalau tayi wa Fadila sannan ta mike tana kokarin sa kaya.
"Ya iso ne?" "Ya aka yi ya gane location in?" A tare su ka tambaye ta.
"He used his car navigator to locate me" ta amsa, "kaji manyan mutane" Asmau ta fada cike da tsokana ita dai Suhaila murmushi kawai ta musu ta nufi wajen, gab da za ta fita gate in gidan ne ta hango a wurin ya tsaya bai da alaman wucewa hasalima waya ya ke yi hankalin shi kwance, dubawa tayi taga za ta iya wuce wa Sai dai matsalan za ta gogi madubin Motan. Without thinking other wise ta karasa wurin motan ta sa hannu ta kwantar da madubin motan sosai, ba ta damu da kallon mamakin da ya bita dashi ba ta sa kai ta wuce abinta "key!" Ya fada da karfi sai dai ina ko gizau ba tayi ba balle ta juyo ta kalle shi, shiru Tahir yayi cike da mamakin wacece wannan mai halin a gidan su bai ida mamakin ba ya hango prince ya fito daga motan sai bin ta ya ke da kallo mai cike da zallar soyayya. Sai dai ta isa wurin shi sannan Tahir ya samu daman kare mata kallo, nan ta ke zuciyan shi ta buga, shin wannan wata Aljannar ce ta fito daga cikin gidan su, ya jima yana kallon su yanda ta ke ta sarautar ta prince in ko kaman ya durkusa mata, tsab ya gane shi saboda sun yi karatu tare, da kyar ya shige gidan cike da tunanin ta.
"Sannu da fitowa gimbiya" fadin prince kenan yayin da ya ke kallon Suhaila kaman zai hadiye ta.
"My prince ka iso?" Ta fadi cikin siririyar muryar ta mai tada hankalin mai sauraro barin ya kasance namiji mai jini a jika.
"Kin san menene shona ji na ke kaman in sace ki mu gudu please ki tausaya min mana ki bari in tura gidan Ku" girgiza kanta tayi in denial hade da murtuke fuska "Aa fa prince mun gama maganan nan da kai da na san shi ya kawo ka bazan ma fito ba let me just go back ma yanzu" da sauri ya riko hannun ta yana ba ta hakuri kaman zai yi kuka, gabadaya Wanda ya san shi ba zai yarda shi bane gaban mace yana narke mata haka "Kai ne ai magana daya ba ta wucewa kai dai kawai kayi auren ka Allah ya bada zaman lafiya" kallon ta yayi yana lum lumshe idanu "Ba ki tausayi na ko shona ni na lura ma baki kishi na wallahi" tabe baki tayi alaman ko a jikin ta tace "prince kenan kishi kuma sai kace Dan ni kadai aka yi ka? Aa ban daura wa kaina ba, an sa ranar bikin ne"
"First week of January"
"Kace muna da biki" kallo kawai ya bita dashi cike da takaici, ya kan rasa dalilin da yasa Suhaila ke mishi haka, ko dai ba ta son shi ne.
"Ina gidan mutane prince bara na koma ciki koh, mu karasa hiran a waya" kallon ta yake sosai yana mamakin yanda ya ke jinta a ran shi sosai gashi ita ba abinda ba ta mishi said dai juriya "shona ban gaji da ganin ki ba, are you going back tomorrow" nodding kanta tayi.
"Okay in zo in ganki a school kafin Ku wuce?" Nan ma nodding kanta tayi.
"Okay ji ki kwanta kar su nemeki" nodding kanta kawai tayi sannan ta juya ta fara tafiya, shi ko prince bin ta yake da kallo kaman ya hadiye ta "shona" da karfi ya kira ta ta juyo tana kallon shi "I love you" murmushi ta saki Wanda yayi nasaran tafiya da imanin shi, everything about Suhaila is lovely to him, sai dai kafin ya ankara har ta shige ciki.
Washegari da safe bayan sun gama shiryawa, Hajiya ta sa Tahir ya sauke su makarantar ba sai an wahalar da su Muhsin ba.
Da fara'a ya gaishe su idon shi akan Suhaila, ita ta zauna a gaban motan don haka a hanya yayi ta kokarin Jan su da hira, Suhailan da ya ke son tayi magana da kyar ta ke tankawa, su Asmau ya fara ajiyewa sannan ya karasa da Suhaila "Gimbiya if you wouldn't mind Dan Allah i will like to talk to you"
Juyowa tayi tana kallon shi kafin ta tabe baki "okay" kawai ta ce mishi Dan darajar Dan gidan da su ka kwana ne.
"Pls i will like to have your number kinsan its good to built a good relationship ko..." Saurin katse shi tayi da hannu sannan ta dauko Biro ta rubuta mishi numban ta mika mishi ba tare da ko kalla ba ta fita daga motan, shi kan mamaki ma ya hana shi magana da kyar ya tada motan shi ya wuce.
A wurin muhsin ya same ta shi da Yusuf bayan ta amsa admission letter, ko gaishe shi ba tayi ba shima ko a jikin shi. Nan ta ke ya biya mata school fees ta online payment bayan anyi generating transaction ID da komai sannan su ka dauke ta ita da Suraj ya biya ta Faculty of science ya dauko Su Asmau. Gidan su Tahir su ka komo, ya ma Hajiya godiya sosai a nan wurin Mukhtar da abokin shi Yusuf su ka same su, daman drivern Abba ya sauke su akan su Mukhtar in za su biyo su dauke su.
A tare su ka fita bayan azahar, Muhsin ya mike zuwa banyan kano Mukhtar kuwa yayi katsina. Ga mamakin Mukhtar ko da Asmau ta gaishe shi sama sama ya amsa ba kaman da ba da ya ke faran faran da ita da ke daman shi mutum ne mai raha da barkwanci amma yau kam da Mukhtar kadai ya ke magana shi ma ba sosai, gabadaya jikin Asmaun yayi sanyi ganin Yanda Yusuf ya hade rai kaman bai San su ba, ko dai ya na jin haushin ta akan abinda tayi ma abokin shi ne? Ta tambayi kanta ya fi so adadi. Mukhtar ko harara ya ke ta faman aikawa Yusuf in said dai shi ko a jikin shi ma, ba karamin zafi ya dauka ba.
It is said that Prophet Mohammed once spoke, "When the month of Ramadan starts, the gates of heaven are opened and the gates of hell are closed and the devils are chained."
Ramadan is a Holy month for Muslims where they fast during the daylight. During this holy month, Muslims do not gulp down even a sip of water during the daytime and dedicate their daylight hours to abstinence, charity and faith. They only eat or drink anything after iftar (sundown), which shows an incredible feat of self-discipline in them. Fasting benefits us and the same has been mentioned in the Quran:
“O you who believe! Fasting is prescribed to you as it was prescribed to those before you. so that you may learn self-restraint. Quran 2:183”
Because the holy month of Ramazan begins this week, it’s time to prepare your mind, cleanse your body and soul and gain maximum benefits by fasting, healthily.
Staying on track while fasting during the Ramadan month becomes very difficult sometimes. So, here is a list of some inspirational quotes that will help you keep going.
“Allah says: O you who have believed, decreed upon you is fasting as it was decreed upon those before you that you may become righteous [2:185]
“Make this Ramadan the turning point in your life. break free from the deceptions of this world and indulge into the sweetness of EEMAN.”
“Praise belongs to God who appointed among those roads His month, the month of Ramadan, the month of fasting, the month of submission, the month of purity, the month of putting to test, the month of standing in prayer, in which the Quran was sent down as guidance to the people, and as clear signs of the Guidance and the Separator.”
Ramadan Mubaraq.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top