Babi na hamsin da tara ( 59 )

Gabadaya ta kasa tunanin mai za tace mishi in ya tmby ta. Tun tana tsoron zuwan shi har ta saki ranta. Sunje asibiti da mami kan batun ciwon maran da ta ke, unfortunately shi ne doctor in da ta gani. Normal ya Mata tambayoyi ya tura ta tests, bayan ya ga results in ya rubuta ma ta allurori. Ba Wanda yayi wani Magana daban. Ta kanyi mamakin yanda ya saki jikin shi da itan har wani lokaci ya dinga tsokanan ta kaman ba shi ya Mata confessing abinda ke ranshi ba. Namiji kenan ta fadi a ranta. Though ta kanji tsoron ko he didn't mean what he is saying ganin yanda ya share zancen. Zuwa yanzu ta fara tunanin Muhsin ko wasa ya ke da zuciyan ta don ya fuskanci abinda ta ke feeling akan shi.

One week da maganan su aka tura shi conference Abuja. Sai da yayi sallama da iyalin shi sannan ya nufi gidan Mami. Yana shiga ya iske malam Ado drivern Daddy na sa akwatuna cikin mota. Hannun ya Mika mishi su ka gaisa sannan ya karasa cikin gidan a ranshi yana fadin waye kuma zai yi tfy. Daga mamin har Abbah da sauran yaran gidan su na zaune a babban falo yau da ke weekend ne.

Bayan sun gaisa ne Abbah ke ce mishi "Ah Muhsin ba dai tun yau za ka tafi Abujan ba?"

"Ehmm Abbah ai taron gone da safe ne so i can't make it dole na tafi yau"

Kafin yayi magana ne yaji Mami na fadin "Suhaila Wai ha zaki fito ku tafi bane? Sai Yamma tayi"

Suhaila da ke kitchen ne ta amsa "Mami ganin zuwa fa"

A ranshi ya ke mamakin Daman Suhaila ce za tayi tfy? To Ina zata? Kasa shiru yayi ya tmby Mami "Mami ina Suhailan za ta?"

Hararan shi Mami tayi tace "Ko za kaje ka tmby ta? Oh ni Muhsin"

Abbah da ya fuskanci abinda mamin ke nufi yayi dariya yace "Ah ah Mami banda bin goyon baya da yar wariya fa. Makaranta za ta koma kaji"

Murmushi Muhsin yayi dan ya fuskanci abinda Mami ke nufi. Tunda su kayi magana da Abbah ya fada ma ta ta Kira Muhsin in ya zo ta neman shi. Kashedi ta mishi sosai akan ita ba ta yarda a wa yarta auren dole ba don haka dole shi ya je ya nemi yardar ta. Ganin har yanzu ba taji wani Magana akan ya ma suhailan magana bane ya sa ta ke jin haushi gashi kuma Abbah ya fara maganan bikin za a hada Dana Yusuf so gani ta ke kaman karfa karfa kawai za su wa yarta.

"Abbah to me zai hana in sauke ta a Zarian kawai ba sai malam Ado ya wahala ba tunda hanya ne"

"To ai sauki ne ma suraj je ka cewa malam Ado ya fiddo kayan"

Tashi yayi ya fita ita dai Mami tabe baki tayi tace "Ehmm" daga Abban har Muhsin sai da su ka dara ganin draman mamin.

"Ehm Ehm Mami ba fa a shiga"

"Ai bance komai ba"

Tashi yayi ya fita wajen ya mikawa suraj key in motan shi ya maida akwatunan ciki.

Dai dai lokacin da ya ke komawa falon lokacin ta fito daga ita sai handbag inta. Sanye ta ke da wani hadadden dark purple Abaya ke jikin ta an mishi kwalliya da golden stones. Veil in shi ta yafa akan ta. Kayan ya matukar karban ta. Ya lura da ita tana son Abaya haka kuma ta ke kaunar abu purple. Tuni ya daura ido akan ta ya kasa saukewa kasa cigaba da tafiyan yayi kawai ya tsaya kaman yana wani abu. Jin alamaun ana kallon ta yasa ta dago ai ko four eyes su kayi. Za mu iya cewa kusan a tare zuciyan su ta buga. Saurin basarwa tayi kaman ba ta ganshi ba ta karasa falon. Ganin haka shi ma ya karaso. Sai da ya zauna ta gaishe shi ya amsa sama sama.

"Suhailan kin fito" Abbah ya fada yana kallon ta.

"Eh Abbah"

"Tou Shknn za ku tafi da Muhsin zai sauke ki shi zai wuce Abuja" a take a lokacin sai sa yanayin ta ya canja. Fuskewa tayi tace "Tou Shknn Abbah"

"Muhsin tashi ku tafi Kar dare ya ma ka a hanya"

"To Abbah" ya fadi hade da mikewa. Har mota gabadaya su ka raka su. Kaman kullum ji take kaman Kar ta rabu da Mami. Tabbas ta yi rashi mahafiyar ta ta haihu Amma Allah ya bata mahaifiya na nuna ma saa. Domin ita shaida ce akan yadda Mami ke nuna ma ta So fiye da yaran da ta haifa a jikin ta. Dan kwanta tayi a kafadan tace "Zanyi kewan ki Mami na"

Murmushi mamin tayi ta jawo ta jikin ta "ai dole ma inyi kewan diyata. Allah ya bada sa'an karatu, Sai munyi magana" nodding kanta tayi sannan ta bude gaban motan ta shiga. Daga musu hannu tayi gabadaya har sai da su ka fita daga gidan.

"To yar Mami sauke hannun hakanan" ya fada bayan sun fita daga gate.

Smiling kawai tayi ta sauke hannun.

Sai da suka danyi nisa sannan ya dan kalle ta ta gefen ido yace "kinyi kyau"

Dan dagowa tayi tace "nagode"

Kara cewa yayi "kina da kyau"

Kokarin boye mamakin ta tayi tace "kaima haka"

"Really? Shine ba ki taba fada min ba"

"To ai yau na fada ma"

Dariya yayi "Suhaila kenan, nace Miki Ina sonki har yau ba kice min komai ba"

Mamakin yanda gatse ya fada kalman son ta ke ba tare da wani nauyi ba. Kaman ya karance ta yace "Au Wai mamaki kike? To ai ba karya bane. I want you to know if you have a doubt before." Dan juyowa yayi ya kalle ganin ta sadda kanta kasa.

"Kunya na kike ji Wai? Ah lallai kice akwai aiki."

Har yanzu dai shirun ta mai ba tace komai.

"Kinyi shiru"

"To me zance"

"Let me give you a hint. Suhaila Ina son ki sosai"

Shirun dai shi ta kara you Sai murmushi da yaki barin fuskan ta.

Kara maimaitawa yayi "Suhaila Ina sonki sosai"

Ganin ta kara yin shirun ne yace "Suhaila am madly, deeply and truly in love with you. I immensely love you" slowly yayi maganan ta yanda ya tabbatar za ta fahimci abinda ya ke fadi ba Wai daga baki bane kawai. Ai ko yayi nasarar domin ji tayi maganan nashi ya sauka gabaday jikin ta, yanayin ta ma gabadaya ya canja. numfashi ya ja sannan yace "let speak English if you are not in for the mother tongue"

"You are still silent" ya fadi yana kallon ta.

"To Ni me zance Ya Muhsin?"

"Say Everything in your mind and about the Ya Muhsin issue we have to do something about it because i can't take my Girlfriend calling me that, Ni ba haka na ke Soyayya ba so we have to change it"

Gabadaya ji tayi kaman ya fi karfin ta jin abinda ya ke fadi Amma sai wani zuciyan yace mata. Two can play the game you know.

"Then you have to wait because am not yet the Girlfriend"

Bude baki yayi yana kallon ta. Wani irin kallo ya Mata mai cike da ma'anoni. Har ranta ta ke jin kallon Nan ma sauka Amma kuma she can't just give up yet.

"You can't reject me you know?" Dariya ya bata don haka sai da ta dan dara tace "I know but" shiru tayi ta dan kalle shi tace "I know you have all the confidence and hope but am not that easy still. You are just confessing and i need a proposal"

Kasa magana yayi na yan sakwanni. Ita ko murmushin nasara ta ke ganin ita ma tayi nasaran sa shi a yanayin da ya sata. "So are you telling me you need some flowers, audience and a ring?"

"Ehm ehm we aren't planning to shoot a movie. Maganar baki ma ya wadatar but just ask me"

"I have to respect your decision then so Suhaila... Tsaya ta hausa zamuyi ko ta turanci?"

"Kowanne ma i can hear you" wuri ya samu a gefe yayi parking. In confusion ta kalle shi, dariya yayi yace "Language of love."

Kallon ta yayi yana smiling "Suhaila I have been in love with you all my life. You complete me in every way. I want to share every moment of my life with you, I will take care of you and I will never make you cry. I promise to never leave you alone, I promise to be with you for life. Will you marry me?"

Idon shi ta ke kallo tana tabbatar da abinda ya ke ambatawa. Imagine waking up oneday and witnessing all your dreams and wishes coming truth. Am very the feeling is unexplainable. To itan ma haka ya kasance a wurin ta and she is very sure all her cheeks is turning pink due to th endless blushes coming out of it.

"All your life?" She asked

"And i don't have any doubt"

"And you didn't tell me"

"We are not on good terms Suhaila. Na fara son ki tun ban San menene soyayya ba haka kuma tun ba ki San kanki ba. SUHAILA i just couldn't let you go now, not anymore"

"MY God ya Muhsin it mutual"

"I know, so my proposal still stands you know" dago tayi ta kalle shi ya sakan Mata murmushi, itan ma murmushin ta mishi. Shiru tayi kaman tana tunanin me zata ce. Shrugging shoulders in ta tayi alamun giving up tace "it a Yes"

Rolling eyes in shi yayi sannan ya tada key ya cigaba da driving, a hankali yace "Thank you"

Bata rai tayi tace "You said you were getting married"

"Kin manta nace Miki ke zan aura, kin dauka wasa na ke"

Saurin zaro ido tayi tace "Mami fa tace Abbah ya min miji zai zo muyi magana and i accepted. What am i telling them"

"Calm down it me" ya fadi Kai tsaye. "kana so kace min Abbah da Mami duk sun sani"

"I have to seek for their approval before proposing their daughter"

Shiru ta danyi kafin tace "And sister Rahma?"

"I told her first"

"And she is okay with it?"

"She is my wife Suhaila, she loves my happiness"

Ajiyan zuciya ta saki sannan ta runtse idanun ta. Jin komai ta ke kaman a mafarki.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top