Babi na arba'in da tara ( 49 )
An koma school, hankalin kowa ya karkata kan makaranta. Sai dai su meema da ke final year gabadaya wannan karon sun karkata akan asibiti ne suna zuwa practicals a Nan ABU teaching hospital da ke shika. Wani irin farin ciki ta ke tsintar kan ta a ciki whenever ta shirya cikin fararen kayan ta za ta tafi asibiti. It so obvious she loves her field. Ni ko hakan ya na bani mamaki shin a Ina za tayi focusing ne? Catering? Fashion design? Interior decoration? Ko kuma field in nata? Abun da zai kara ba ka mamakin shine kowanne ta natsu ta fuskan ta sai kaga itan gwana ce a fannin.
Yau da sassafe ta shirya ta nufi asibitin. Tun a bakin asibitin be taga wani farin mota mai tint glass yayi parking da alamun kuma ita ya ke jira. You tayi kaman ba ta ganshi ba za ta wuce sai gani tayi mutum ya fito da sauri ya jingina jikin motan.
"Don't you know am Waiting for you?" Tsayawa yayi yana kallon reaction inta.
"Are you not a nursing student?"
Ganin alaman shi yasa ta fara tunanin lecturer ne ko kuma Doctor babba a Nan asibitin "Yes sir"
Kara hade rai yayi yace "oya come and enter" kaman ta yi kika haka ta shiga motan nan ba don tana so ba. ya ja ya karasa dasu haraban asibitin.
Tana shiga aka umurce su da shiryawa shiga surgery. Nan da nan su ka zama ready. Sabo
Wannan doctor in shi ta tarar as the leading surgeon, ashe babban likitan kwakwalwa ne. Tana jin yanda abokan karatun ta ke ta magana akan haduwan shi da yanda ya ke komai cikin tsari. Ai ko ta gani a kasa saboda cikin kwarewa da fasaha ya yi aikin shi Amma abinda ta kasa ganewa shine yanda duk bayan mintuna ya ke Satan kallon ta... May be kowa ya ke wa haka, ta ayyana a ranta.
Yana gama wa ya bar assistance in shi yayi rounding up. Sai da komai ya kammala sannan su ka fita daga surgery room. Su ka kimtsa kafin a fara round. During lunch time in su ne, tana zaune da friends in ta biyu. Wata babban nurse tazo ta sanar da ita ana neman ta.
A zaton ta batun aiki ne shiyasa ta tashi ba musa ta bi nurse in har zuwa wani office. Zaune ya ke yana juyawa kan office chair in sannan yana amsa call. Yana ganin su yayi saurin rounding in in call in. "Sir gata"
"Thank you sister Aisha" murmushi matan tayi tace "Always at your service" ta fita.
"Have a seat please" yana latsa system in da ke gaban shi yayi maganan. Ba musu ta ja kujeran ta zauna dan ba ta ga fuskan yin musun ba.
Ya Kai minti biyar bai dago ba har ta fara kosawa da zaman. "So how is work? Are you enjoying it?"
"Am already used to it, this is not our first time in clinic"
"I know" ya fadi ba tare daya dago ya kalle ta ba.
"Halima ko?" Nodding kan ta tayi.
"Can i trust you with a certain job?"
Shiru tayi can tace "I will try and do it"
Karamin wayan shi ya dauko ya mika Mata "then put your number, I will contact you later"
Da ke maganan aiki ne, sa numban tayi ya amsa yayi saving sannan ya sallame ta.
...
Exhausted haka ta fito daga asibitin, sai dai tun tana kan hanya ta ga call in Suhaila.
"Hello Anty meema daman zance Miki am on my way to kaduna ne"
"Lfy? What happen?"
"We don get a baby"
"Kar ki fada min Fadila ta haihu, me ta haifa?"
"Funny enough i don't even know like i didn't even ask ne ma" dariya meema ta yi tace in kin sauka ki Kira ni bara na nemi mai jegon.
Cikin sauri meema ta Kira mai jegon sai dai ba ita ta samu akan layin ba.
"Sorry tana bacci ne Zahra ke magana" murmushi meeman tayi da ke ta hadu da zahran wani zuwan ta wurin Fadilan.
"Allah sarki ya jikin na ta, hope ba wani matsalan"
"Ah Alhmdlh bakomai fa"
"Me mu ka samu"
"Wannan kuma sai kin kawo goron albishir" murmushi mai kara meeman tayi tace "bakomai zan kawo Miki in nazo kadunan ko mai kike so"
"Tou shkn mun samu baby girl"
"Ma Sha Allah, To Allah ya rayq mana. Sannun ku da kokari"
Dariya tayi sannan su kayi sallama. Text ta turo ma Suhaila0 ki ki kaman haka. Toh sarkin azarbabi gashi na riga ki sanin gender in ai.
Suhaila na karanta mssg in dariya tayi ta Mata reply. Don't be a spoiler Anty meema pls i want to see by myself.
Dariya meema tayi bayan ta gama karanta Sms in.
.....
Zaune ta ke a parlor tana kallon wani Korean series na Doctor mai suna Deserving of the name. Film in yayi nasarar tafiya da attention inta sosai, har ta manta da Assignment in da ke gaban ta na school. Tayi three weeks da fara zuwa school in, da ke tana da interest a course in ba karamin dadin shi ta ke ji. Tana kara samun ideas a doctor's series in da ta ke kallo yanzu musamman yanda doctors ke kokarin overcoming matsalolin patient insu.
Knocking ta ji ana mata, da sauri ta nufi kofan dan duk a tunanin ta halima ce matan Yusuf. Sake bakin tayi tana kallon shi, shima din dai kallon ta yake yana murmushi yace "suprise" ai da sauri tayi tsalle ta fada kirjin shi tana fadin "I miss you so much love" riko ta yayi hade da Mata peck a goshi yace "who tell you it easy spending 5 days without you?" Yana maganan ya dauke ta in a bridal style yayi ciki da ita bayan ya kulle kofan.
Direct daki ya nufa da ita, idanun shi kadai ya tabbatar ma ta da abinda ya ke bukata da ke itan ma tayi kewan shi tuni ta bada Kai kawai. Sai da su ka samu natsuwa sannan ya rungumo ta jikin shi sosai yace "My Husna anya bazan yi quitting aikin nan ba?"
Hararan shi tayi tace "see how you are saying as if za ka iya" dariya yayi yace ma ta "wa ya gaya Miki ba zan iya ba? What you don't know is i can scarifice anything for you wify. By the way, I have something to tell you"
Kara narkewa tayi a jikin shi tace "do tell me pls"
"Okay let me start by congratulating you"
"Me ya faru?"
"Just guess mana"
"Haba mana" ta fada kaman za tayi kuka. Lakutan hanci tayi yayi "Sannu yar shagwaba ta"
" Ni dai ka fada min"
"Okay, congratulation for the new baby" a zabure ta dago kanta tace "tsaya! i don't get you? Faddi ta haihu? And nobody inform me? Oh My God!" Sauka daga kan gadon tayi niyya yayi saurin kamo ta.
"Kinga kwantar da hankalin ki. Tana haihu Najib ya Kira yace in fada Miki because she is sleeping"
"And the gender?"
"Baby Girl" tsalle ta fara yi yayi saurin kamo ta yace "kewai ba ki San kin girma bane, in da ajiya na fa kika min asara" ai ba ta bi ta kanshi ba ta cigaba da tsalle tsallen ta. Saurin kamo ta yayi yayi toilet da ita.
Ta gama shiryawa kenan ta ji wayan ta na ringing. Faddi ta ganin cikin azama ta dauka.
"Yar Nan taki tayi fushi da ke fa" abinda Fadilan ta fada kenan.
"Afuwan baby na please am sorry" dariya Fadilan ta Mata tace "tou ma su baby bacci ta ke tayi"
"Sannu kawata an sauka lfy? Hope everything is fine? And the baby? Sannu kinji. OMG how are you feeling having a baby"
"Spare me the question mana kawata. Duk muna cikin koshin lfy Alhmdlh"
"Oyah i need the baby pictures right now please, I need to see ASAP"
"Right now in Sha Allah"
.....
Isowar su Suhaila yayi dai dai da isowan Muhsin. Yana kallo ta fito daga motan prince. Ya zo wurin ta kenan taji haihuwan Fadila. Tana cewa za ta taho yace zai kaita"
"Prince ba za ka shigo kaga babyn mu ba?"
"Nasan yanzu anyi yawa, zan zo daga baya i promise"
"Okay be safe"
"In zaki koma ki kirani"
"No don't worry"
"Please mana" murmushi ta sakan mishi ta mai waving, tana kallo har yayi reverse ya bar haraban asibitin. Tana dagowa su kayi four eyes da Muhsin yana kallon ta. Da fara'an ta nufe shi tana fadin "Ya Muhsin Kai ma kazo ashe?"
Wani irin kallo ya Mata yace "kuma ba kiyi farin ciki da gani na ba ko?"
"Wa ni na isa?"
"Motan wa kika fito" ganin yanda ya hade rai ne tace "prince ne fa"
"And so? What if prince ne shi ba namiji bane? Ina kuna tare yaje yayi auren shi hakan kadai ba ishe ki lesson ba? If he loves you enough then ya aure ki ba Wai ya tsaya yana yawo da ke ba"
Kallon shi tayi cike da mamakin shin me yayi zafi haka? Nan ta ke shawara ya fado mata. Kasa tayi da Kai tace "yi hakuri ya Muhsin Daman ni nake hana shi ya sa ayi wasu Abbah magana Amma tunda kace in bari then i will send him to Abbah" tana gama fadin haka ta nufi cikin asibitin.
Wai jama'a zo kuga idon Muhsin. Wani Sara yaji kanshi na mishi yayi saurin dafa mota yana fadin "Ya Allah ka kawo min mafita"
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top