Babi na arba'in da takwas (48)
Tunda ta kwanta ba ita ta farka ba sai wurin 4:00pm na yamma. Kusan four hours tana bacci bayan Wanda tayi cikin jirgi. Tayi kusan 40 seconds tana karewa dakin kallo kafin ta fahimci inda ta ke. Salati tayi hade da addu'an tashi daga bacci. Motsin da ta ji a falo ya tabbatar mata Mukhtar na falo. Without any thought ta Mike kawai ta nufi bayi tana fitowa ta yi azahar da la'asar sannan ta dauki kimonon kayan baccin da ke jikin ta tasa ta nufi falon.
Zaune ya ke gaban TV yana kallon series. Jin motsin mutum a kusa dashi ya sa ya waiwayo. Murmushi ya sakan ma ta kafin yace "kin tashi" nodding ta mishi.
"Ya gajiyan?"
"Alhmdlh" ta fadi tana zama kan kujera. Coffee in da ke gaban shi ya dauko yayi sipping yace "Join me, Tea or coffee?"
"Tea please" ta amsa tana karewa falon kallo da tsaruwar shi.
Murmushi yayi ya hau hada Mata "Halima da Yusuf sun zo da kike bacci"
"Ayyah suna kusa ne?"
"Sure, apartment in su ke gaban wannan. Sun zo miki Sannu da gajiya ne and to congratulate you for your wedding"
Daram! Ta ji gaban ta ya buga. Wai dagaske she is married kuma to mukhtar in da ta riga ta cire rai da samun shi. Allah kenan mai yanda ya so domin kuwa tabbas ta San ba wani dabara ko wayau tasu bace ta sa hakan ya faru.
Mike Mata cup in tea in yayi, ta amsa "Thank you" ta fadi tana kokari Kai spoon in tea in bakin ta.
"Please don't"
Smiling ta saki tace "nice house, decoration, furnitures and everything"
"Glad you like it, Yusuf na sa ya min decorating. You know new bride so everything must be new"
Blushing tayi tace mai "this isn't you old apartment" girgiza Kai yayi yace "this is my first time here just like you"
Shiru ne ya ratsa tsakanin su na mintuna kafin ya katse shirun.
"Ina sa Miki Indian or Korean film? Since you are not interested in this one"
Kallon shi ta dan you kafin tace "i don't feel like watching movie"
Girgiza Kai yayi "then let jist"
Dan bata rai tayi tace "Ina so inyi magana da Ummi, Mama, Baffah da Fadila"
Murmushi yayi yace "then i can borrow you my phone before you get yours" mika ma ta wayan yayi. Ai ko gabadaya Wanda ta lissafo sai da ta Kira su. Hadda Baban ta da Abbah ma duka. Sakin baki yayi yana kallon ta tana ta dariya cike da nishadi, it's obvious she is enjoying their company.
Sai da ta gama gabadaya ta mai da mishi wayan "I will try and get a new sim for you zuwa gobe"
Dan smiling tayi a hankali tace "Thanks"
"Sai batun School, na riga nayi settling da Yan school in. Ya Nan cikin Florida ne but i don't know if you are going for your previous course ko kuma you are changing"
"You know there was a time i told Ina son karantar Medical lab but na riga na sa micro. So please i will love to change if am opportune to"
"Why not? we will go tomorrow in Sha Allah. Akwai kuma abinda kike so?"
Da sauri tace "Ina so inyi arranging kaya na" tunowa yayi tun tana shi ya riga ya sabar mata tare su ke zuwa su shirya drawer inta in an kawo wanki. Suna gyaran ta na bashi labarai.
"Let go" bin ta yayi har su kaje dakin. Set in akwati ya gani mai uku sai kit in shi. Ba ta rai yana kallon ta. "I wanted to ask since akan wannan akwatunan"
Dan kallo su tayi tace "Is not what you are thinking. Baba ne ya min su duka sai Wanda Ummi da mama su ka siyo" ajiyan zuciya yayi yace "Thank God da nayi feeling guilty sosai fiye da Wanda na ke ji da"
Dan Jim tayi ta fara zipping akwatunan. Su ka fara shirya drawern "Kun yi magana dashi?" A kan shi ya ji saukan tmbyn ba ta.
"He is not picking my call, I think he need the space"
"Nima Ina so in mai magana Amma na kasa Kiran shi" kallon ta yayi sannan ya girgiza Kai.
"Ba yanzu ba Asmau, nasan he deserves the talk Amma not just now saboda har yanzu na San abun bai bar shi ba"
"Nima tunanin da nayi kenan"
"Yauwa, ehmm me da me ake sa wa a lefe?" Zaro idanuwa tayi tana kallon shi tace "me za kayi da lefe?"
"Zan siyawa amarya ta" hararan shi tayi tace "Ni wlh na yafe ka barshi. I have enough clothes"
"Asmy ba Wai zanyi bane saboda Al'ada Dan Kar ace ba ayi Aa. Ina so inyi ne because i don't want you to feel like your wedding is different, i don't want you to think less of it"
"Its good to be unique"
"You can't be stubborn. Shknn ma bar shi zanyi magana da Anty meena nasan she will tell me everything"
Tsaf su ka gyara kayan, da ke ma ba wani yawa bane dasu.
"Yauwa Ummi tace min in fada Miki kayan dakin ki da aka siya an Kai barhim"
Juyowa tayi ta kalle shi tace "Gida ka siya a barhim?"
Sai lokacin abun ya fado mishi yace "wooh mata da Al'ada wato dole sai an Kai kayan dakin kenan? Shi ne kuma kike ce min ni in bar lefe to ni impossible"
Dariya tayi tace "ni na Kai tou ba ruwana"
Dai dai lokacin ya fita sallan magreeb sai bayan isha'i ya dawo musu da order in da ya musu na abinci.
Bai ganta a falo don haka Kai tsaye dakin ta ya nufa. Ya samu ta idar da sallah tana azkar. Tayi wanka har ta canja kaya. Wuri ya samu ya zauna har ta gama.
Bayan ta mai Sannu da zuwa ne ya Mata presenting abincin. "Ya MK i want to be cooking fa"
Dariya ya Mata yace "na isa in hana chef girki ne. Kinsan yanzu Amarya ce ka sai da lallaba wa"
Shiru da yi hadewa da yin kasa da kanta domin wani kunya taji ta naji. Allah ya gani tana Manta a matsayin Mata da miji su ke yanzu tsakanin su kwata kwata sai ya fada.
Shi ma dariya ma ta bashi. Bude abincin yayi yace "Oya zo mu ci abinci" ganin ta ki dago kanta ne ya sa ya matsa sosai yana fadin "ko dai in baki a baki ne?" Ko kafin tayi wani magana ya sa hannu ya rungumo ta ta gefe yana kokarin Kai abincin bakin ta. Shi kam tun isowan su Florida ya ji duk wani nauyi da faragaban da ya ke ji sun kau. Girgiza Kai ta fara yi. Amsan abun hannun nashi tayi, a hankali tace "allow me, i will eat by myself" idon ta ya kalla kawai yayi believing maganan na ta. Kyale tan yayi Amma sai da ya cire ma ta hijabin da ke jikinta, Wanda tunda tayi Sallah ya kenan. "Ke ba ki jin nauyi" kayan bacci ne a jikinta cotton har kasa. Sai hulan da ta sa a kanta.
Bai wani ci abincin ba sai ita da ya sa a gaba sannan ya sa ta Sha drinks in ma. Duk wani iri ta ke ji a dalilin kallon da ya ke aika Mata. Sai da ya tabbatar ta koshi sannan ya janye abubuwan gaban ta. A hankali ya jawo right hand in ta yana wasa da fingers inta. Ta ma kasa kallon shi illa kasa da ta zubawa ido kafin ta ankara sai jin bakin shi tayi a bayan hannun na ta yana kissing kan lallen ta which she is very sure she ya ja attention in shi. Sai dai yanayin shi ya nuna yana son wasa da hannun. Mutsu mutsu ta fara yi tana son kwato hannun ta, dayan hannun ta sa iya karfin ta ta dago shi. Bai ma iya kallon ta ya kara rungumo ta ta baya yana kissing bayan wuyan ta Nan ma mutsu mutsun ta fara tana nuna mishi hannun ta da maiko ya bata, ba ta wanke shi ba bayan ta gama cin abincin. Rada ya Mata a kunnen yana fadin "just rub it any where love" without any thought ta goge maikon akan hannun shi da ya sakalo ta wuyan ta. murmushi yayi kawai ya juyo ta gaba. Rungume ta yayi sosai a kirjin shi yana sauke ajiyar zuciya ya fara mata magana a kunne "mine, Its official you are mine babe... just me alone"
Ganin yanda jikin ta ke rawa kadai ya tabbatar mishi a tsorace ta ke. A hankali ya cigaba da feeling jikin ta tun tana mutsu mutsu tana kwacewa Amma yanda ya kankame ta a jikin shi da karfi ya sa ta daina wahalar da kanta kawai. Daukan babies ya mata ya cilla kan gado kafin yayi joining in ta. ganin yanda idanuwan ta su ka kada ya sa yace Mata "calm down love, promise ba abinda zan Miki i just want to feel your warmth ne." Ai ko hakan ya faru sai dai kiss kam ta sha shi har lips in ta ya fara zafi. Ta fahimce shi Dan soyayya ne akwai son romance sosai. Rungume ta yayi yana fadin "Now i feel safe, at home and secured" daga haka ya tofa musu addu'an bacci. Kusan a tare baccin ya dauke su mai cike da nishadi.
Asuba ta gari...
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top