Final Chapter 25
Aadilah Ajlal
Short Story
This is a fictional story based on my imagination.
Dedicated To Maimuna Abdallah🥀
Warning:Read it on your own risk it contains mature content and a very strong language.
Final Chapter
25
~ * ~
Kuka takeyi sosai su kansu nurses din ba karamin tausayi tabasu ba kamata sukayi suka daurata kan bed bayan sun bata maganin bacci cikin minutes baccin ya dauketa.....
Tundaga ranan kullum sai Ajlal taje wajen Aadilah amma bata kulata su Amah ma kullum sai sunje dubata amma bata magana banda kuka babu abinda takeyi saboda tagaji da ce musu lafiyanta lo babu abinda ke damunta amma babu wanda ya yadda da ita.
Kamar kullum sunje cin abincin rana sosai nurses ke kula dasu saboda ko abincin wasu basa iyaci masu hankali kadan ne zakaga sunaci shima duk rabi sun zubar dashi a kasa hakan yasa mai hospital din karo nurses saboda ake kula dasu da kyau.
Wata nurse ce takawoma Aadilah abinci amma ko kallonshi batayi ba tayi zurfi a tunani wai itane ake mata kallon marar hankali saboda kawai.... Nurse din ce ta katse mata tunanin datakeyi nan ta shiga rarrashinta dakyar tasamu taci abincin...
Aadilah zaune gaban Doctor yana yimata tambayoyi dakuma yanayin datakeji a jikinta yanzun shiru tayi batace komai ba duk tambayan duniya yayi mata amma taki magana nurse yakira yace akoma da ita harsun kai bakin kofa saikuma ta fisge tadawo gaban Doctor din hannunta tasa ta buga desk din dayake kai sannan tace "indai harsai nayi magana sannan zaka sallameni to bazan taba yin magana ba, babu shakka saina dauka fansa akanka kasani nasani lafiyalau nike amma saboda son zuciya zaku maidani mahaukaciya inaji ina gani bazan taba kyalekaba I hate you and I will hurt you kamar yadda kayi hurting dina."
daidai lokacin security suka shigo suka kamata suka maidata dakin bayan anyi mata needle.....
Ajlal kam tunda tabar asibitin take kuka, hankalin Ammieh yatashi ganin irin kukan datakeyi dakyar tayi shiru sannan ta bata labarin komai itama Ammieh ta jinjina lamarin sosai taji tausayin Aadilah shawara sukayi kan yadda zasu fito da Aadilah daga can mental asylum din.
Amah zaune gaban Aadilah tana bata abinci saboda yau tunda ta tashi taki cin komai har yamma bataci komai ba gashi kuma dole saitaci Abinci sannan za a bata magani sannan ayi mata needle bayan tagamaci ta kalli Amah tace "Amah meyasa aka kawoni nan? Amah shin wani cuta ke damuna?" Hannunta takama tace "Aadilah karki damu Doctor yace jikinki yana kyau kuma abinda ke damunki shine Hallucinations ma'ana..."
"Nasani nasan ma'anar shi kuma nasan yanayin cutar amma fa ni lafiyalau nike banga wata alamar cewa hallucination ke damu naba, Ajlal she's real.." Kanta ta girgiza tace "kiyi hakuri ki kwantar da hankalinki zaki samu lafiya kuma ita kanta yarinyan dakike magana akanta sam babu ita Ajlal is not real kawai imagine dinta kike tunanin kine yake nuna miki cewa akwai wata wadda kike rayuwa da ita Aadilah." Komawa tayi ta kwanta batace komai ba ganin hakan yasa Amah mikewa cikeda tausayin yar tata tafice daga asibitin gaba daya.
9:00pm
"Aadilah kitashi kisha magani" tanaji tayi shiru ko motsi batayi ba zama tayi a kusa da ita tace "Aadilah yakamata kicire komai aranki, kisaki jikinki indai kika kwantar da hankalinki komai zaizo da sauki zaki samu lafiya tunda abin naki baiyi yawa sosai ba kuma...!" Ranta a matukar bace ta mike hannunta duka ta rufe ears dinta cikin bacin rai tafara cewa "ENOUGH! Enough of this bullshit!! I'm done with this..this lies, take all your fucking shit and get the hell out of here just leave me alone." Da mamaki,tsoro take kallonta tunda take wannan shine karon farko data fara ganin Aadilah a irin wannan yanayin matsawa tafarayi zatayi magana Aadilah ta daga mata hannu tareda da nuna mata kofa cikin sanyi jiki tafice daga dakin.
2weeks later.
Ajlal kara komawa asibitin tayi Aadilah tana zaune nurse tana bata magani amma taki bude bakin nata... Juyawa tayi nan taga Ajlal tsaye tana kallonsu takowa take harta iso dab da ita a hankali tace "Aadilah my lov.." Hannu ta daga mata tace "for how many times do I have to repeat myself? saunawa zan fada miki kifita a rayuwata banson ganinki ko ana dole ne? idan har bakison nayi miki abinda zakiyi nadama to karki kara zuwa inda nike I hate you and your fucking care" Ajlal kam baki bude take kallonta kawai saita fashe da kuka bayan tasa hannunta a bakinta da gudu tafice daga dakin wani irin zugi zuciyanta yakeyi saboda tagama yadda cewa yanzun Aadilah bata sonta bata kaunanta...
Kuka takeyi sosai ita kanta nurse din taji tausayinta kuma abin mamaki a yanzun din taga Ajlal kamata tayi tazaunar da ita a gefen gado rarrashinta tashigayi tana fada mata kalamai masu kwantar da hankali dagowa Aadilah tayi tace "zaki taimakeni? Kuma kinyadda cewa lafiyana lau niba mahaukaciya bace ba?" Kanta ta gyada bayan takama hannun ta tace "kwarai kuwa dagaske nike zanyima doctor din bayani kuma nima yanzun naganta" hawayenta ta goge tace "dagaske kinganta? dagaske kinga Ajlal dina?" kanta ta gyada alamun tabbatarwa tace "kwarai kuwa naganta koba itane wata fara ba kyakkyawa?" Smile tayi cike da farin ciki tace "eh itane.. Amma nayi mamaki dakikace kinganta."
nurse din tace "ba abin mamaki bane ba Allah ne yakawo miki mafita.." Daidai lokacin Doctor ya shigo dakin bayan yan dube duben dayayi mata cikin fara'a yace "Lalle Aadilah sauki yakusa samuwa yanzun kawai abinda yarage shine haryanzun kinaji dakuma ganin ita yarinyar.?" kin kallon inda yake tayi saima kara juya fuskanta datayi can barin. Smile kawai yayi. Sannan yafice daga room din.
~ * ~
Yau Aadilah watan ta uku a gidan gaba daya ta sanja kama tayi baki sosai kuma tundaga ranan bata kara ganin Aljal ba gashi wata irin kewanta takeji har ankoma school amma ita bata koma ba Abbanta ma yazo nan takara maimaita masa cewa lafiyanta kalau babu abinda ke damunta sosai tausayinta yakamashi nan dai sukayi magana da Doctor inda ya tabbatar masa da cewa dama masu irin laluran sunayin hakan suyita cewa sun warke amma akwai wani test dazaiyi mata shine last Insha Allah suna sa ran zata dawo normal tamkar kowa.
Ajlal kam kullum saitaje asibitin amma bata bari Aadilah ta ganta itama duk tarasa nutsuwarta kullum Ammieh tana kan rarrashinta hatta abinci saita lallabata takeci...
Nurse Abida tana kula da Aadilah sosai yanzun sun shaku harma tasan tsakaninsu da Ajlal...indai kaga Aadilah tana magana da dariya to suna tareda Nurse Abida ne.
Kallonta Aadilah tayi a hankali tafara cewa "I...I just wanted to be with her, Abida I want to live with her, take care of her, I wanna be the one that will stay with her when she needs to, when she needs someone to talk about anything....I miss her... I want to see her now.. I want to apologize to her.. I hurt her!" Kuka tafara,marar sauti.
Ajlal ma suna zaune da Ammieh tasa abinci a gaba,gaba daya hankalinta baya jikinta ga hawaye yana zuba daga idonta Ammieh ce ta daura hannunta akan goshinta tace "Ajlal lafiya kike kuwa?meyasaki kuka" matsawa tayi tayi hugging dinta cikin kuka take cewa "I want to talk to Aadilah, I want to tell her how much I loved her. Ammieh I wanna be the one that will make her smile, make her feel the love she deserves. I want her to feel that even when she thinks no one is there for her she have me! She will always have me, Ammieh I'm dying slowly I am missing her everyday,every hour,every minutes,every seconds I just missed her so much!"
Ammieh tace "kije wajenta"
"She hates me,batason ganina, she pushed me away..." Ammieh tayi saurin cewa "don't say that, just go and meet her, she needs you right now"
@hospital
Aadilah her eyes filled with tears she continued saying "Nobody is ever going to love somebody like me,because, I look like a freaking idiot sitting here.I just want to talk to Ajlal ...I felt so lonely without her." Kamar daga sama taji ance "and please don't feel alone, I cared about you, and I love you darling, I will always be there for you" juyowa tayi saikuma ta mike tafara tahowa wajenta ganin hakan yasa itama Ajlal tahowa a tsakiyan dakin suka hadu "They stared like they've never seen each other before, And Ajlal felt their hearts beating as one....."
Hannunta takama tayi mata kiss kallonta take cikeda tsananin kauna cikin sassanyar muryanta tace "Aadilah no matter what they say, no matter what happens,remember that I love you okay? I promised to not Leave you, because you are my world." Dagowa tayi ta zuba mata cat eyes dinta tace "I don't want to be alone anymore, take me away from here please, just let me stay with you! I dont care about my family because..." Shhhh" Ajlal tace mata saikuma takama hannun ta duka tana bata hot kisses a hannunta... Nurse Abida tana tsaye tana kallonsu cikeda birgewa tunda take bata taba gnin abin daya birgetaba kamar wannan ba hakika ta jinjina girman soyayyansu..
Aadilah kam luff tayi ajikin Ajlal wani irin sanyi takeji aranta.
Ajlal ma wani abu daban takeji a ranta wanda rabon dataji irinsa tun suna school dago Aadilah tayi their eyes met cikin kunya Aadilah ta sunkuyar dakanta saboda wani irin fitinannen kallo da Ajlal tayi mata kara hugging dinta tayi.
She miss her,she miss her laugh,her gummy smile,her scent,her joke,,she just missed her girlfriend so much.
Spending your whole day with the love of your life, without anyone bothering you,is the best thing ever..!!
I wish we could stay like this forever...
~ * ~
Kallo daya zaka yi musu ka tabbatar suna cikin farin ciki Aadilah Ajlal zaune a kan gadon suna cin Abincin da aka kawo musu daga gidan su Ajlal Ammieh ma tazo dubata amma ta tafi nan fa Nurse Abida tace yakamata Aadilah tasaki ranta tace tadaina ganin kowa hakan ne kadai zaisa a sallameta...
Kamar ko yaushe Doctor Yazo duba marasa lafiya sosai yake mamaki ganin Aadilah cikin walwala ba kamar kodayaushe ba yau hada gaishe dashi ciki annashuwa ya amsa mata gaisuwan bayan ya tambayeta yanzun metakeji a jikinta?
Babu komai tace masa rubuce rubuce yayi sannan yace daya daga cikin nurses din ta taho da Aadilah za ayi mata final test..
1hr later
Aadilah zaune gaban Doctor Asad bai dade yana rubutu ba yadago bayan ya cire glass dinsa gyaran murya yayi yafara cewa "Alhamdulillah Aadilah Your condition has been well.. Nakira Abbanki na fada masa gobe zamu sallameki amma make sure kinashan maganinki akan lokaci sannan kuma koyaya kikaji wani canji a jikinki kidawo a dubaki kima godema Allah ciwon naki baiyi tsanani ba tunda gashi ko wata biyar bakiyi ba amma kinsamu sauki"
Aranta cewa take "mugu watsatse aikaida kara ganina har abada".
Alhmdllh komai yazama tarihi tamkar Aadilah bata taba wata rashin lafiya ba sosai ta murmure jikinta yadawo kuma anyi mata transfer tadawo day school kuma kodayaushe suna tareda Ajlal yanzun matsalanta daya yanda zata bulloma lamarin su itada Ajlal shine kawai damuwarta kuma kullum karajin son Ajlal takeyi aranta...
Yau sunada family meeting gaba daya suna zaune a babban parlourn Alhaji Babba (Kakan Aadilah) saikuma gefe matarshi zaune Hajiya Turai bayan anci ansha nan aka kara gaggaisawa Alhaji Babba ne yayi gyaran murya nan fa kowa yabada hankalinsa kanshi.. Baiyi wani dogon bayani ba yace "acikin samari da yammata kowa ta duba saurayin dayayi mata, haka suma mazan su duba matan dasukayi musu Insha Allah karshen shekara za a aurar dasu" gaban Aadilah ne yafadi cikin ranta tana addu'an Allah yasa kar wanda ya zabeta saboda bazata iya rayuwa da kowa ba indai ba Ajlal bace ba...amma da dukkan alamu addu'anta bata karbu ba, tamkar saukar ruwan zafi taji ajikinta jin an ambaci sunanta ko bata dago ba tasan waye Najib ne dan uncle dinta dama tun ba yau ba ta fuskanci yana sonta ganin hakan yasa tadaina sakar masa fuska ashe mayen haryau yana sonta mtsw taja tsaki a ranta...
Dagowa tayi tana yake Alhaji Babba yace "ki fadi abinda ke ranki game dashi,domin bazamuyi miki auren dole ba" saboda dama saiyaji ra'ayin kowa kafin ya hada auren... Kanta ta sunkuyar tasan da kunya tace batasonshi tunda dan uwantane wata zuciyan tace mata wannan shine lokacin daya dace kifada musu ainahin ke wacece wata zuciyan kuma tana warning dinta akan kartayi hakan kartayi abinda zai bata mata suna dana danginta...
A hankali tace "inason shi nima, amma saina gama degree dina zanyi" aur.. Bata karasaba Alhaji Babba yace "kajimin shashanci koda kinyi auren zaki iya ci gaba da karatunki don hka nan da wata biyar bikinku, idan Allah yakaimu" Aadilah kam ganin dagaske auren dole za ayi mata batasan lokacin data ce" bana son shi" kowa ido ya zuba mata ana kallonta cikin al'ajabi.
Wani kanin Abban ta ne yace "akan wani dalili ne baki sonshi? yanzun ke ko kunyan idon mu bakyaji ki kalli kwayar idon mu kice bakison dan uwanki jininki?"
A hankali tace "inada wanda nikeso shiyasa." Alhaji Babba yace "tunda har kinada wanda kikeso bazan tauye miki hakkinki ba bazan takura miki ba wayeshi din wanda kikeso? Kuma wane mahaifinsa?"
Dagowa tayi ta Kalli Amah saidai kafin idonsu yahadu Amah ta dauke kanta Abbanta ta kalla kansa ya gyada mata alamun kartaji tsoro tafada dama shi sam bayason auren hadi...
Cikin in ina tace "u..um..sunan...suna....um sunan.um....um..um... sunanta Ajlal." Cak kowa ya tsaya gaba daya jinin jikinsu yadaina aiki baki bude suke kallonta zama sukayi gaba daya kowa gumi yakeyi duk da sanyin AC din dake dakin an dauka a kalla minti goma babu wanda yayi magana itakam Aadilah zuciyanta ne yake bugawa da sauri da sauri gaba daya danasani takeyi batada burin batama iyayenta da danginta rai amma babu yanda ta iya gara kowane hukunci ne suyi mata, zata dauka indai zasuyi accepting din relationship din ta d Ajlal. Abban Najib yace "aigara ma datace bata so don da mun kwashi mugun iri" maida kallonsa yayi kan Abban Aadilah yaci gaba da cewa "ashe wannan shine irin tarbiyan dakayima yarta ka koh? Hmm ashe yar taka yar lesbian ce tir da wannan dabi'a" kallon yaransa yayi yace su tashi su tafi don bazasu zauna a goga musu masifa ba...
Nan fa kowa yafara fadan albarkacin bakinsa sosai suke mata fada akan hakan amma ina soyayya ta rufe mata ido dama Abbanta yafice tundazun saboda bazai iya kallon wannan abin kunyar ba Alhaji Babba yace ta shiga cikin gida zasu tattauna tana fita suka hadu da Ajlal da sauri taje tayi hugging dinta cikin gidan suka shiga wani kallo suke mata itakam bata damu ba kuma abin mamaki gaba daya kowa yana ganin Ajlal baki sake suke kallonsu ganin yanda suke abu tamkar saurayi da budurwa...Wata mai suna Nana tabe baki tayi a fili tace "anji jiki wallahi wannan asara har ina kirasa dawa zakiyi soyayya sai mace yar uwanki" shewa sukayi suka tafa itada Zarah atare sukace "sunan wani abu waishi relationship" Mikewa tayi ranta a bace tace "Yes I'm in a relationship with her, and I love her! What's wrong with that? this is my life my choice not yours, so please mind your own business bnson shishshigi a lamurana." Wani gigitaccen mari taji a kumatun ta juyawa tayi idonta yasauka akan babban dan gidan Alhaji Babba maisuna Yusuf yace "No!just shut up! no you're not a lesbian you are just confused..you're a girl you." Bata bari ya karasaba tace "I'm a girl and I like girls too,and if you can't accept that then that's your problem." Kawarta agidan maisuna Zaynab ta matso ta kama hannunta cikin kuka tace "Please Aadilah stop being lesbian." Itama hawayen takeyi tace "I can't be straight because I am a lesbian I'm into girls." Zaynab kanta take girgiza wa tace "No no you're just blind you don't...!" Hannu tadaga mata tace "Why can't you guys just accept the fact that I'm lesbian?and Ajlal is my girlfriend I love her so fucking much..!" said Aadilah proudly...
Basu gama mamaki ba saida Aadilah ta hade bakinsu cikin kwarewa take kissing din Ajlal gaba daya sun saki baki suna kallonta.. Juyowa tayi tace "this is who I am." saukar mari taji a duka kumatun ta Bilal ne ranshi a matukar bace zaikara dukanta Ajlal tayi saurin tare hannunsa cikin bacin rai tace "don't! don't you dare touch her again, or I will make you regret it for the rest of your life!" Hannun ta wular gefe sannan ta juya tana kallon Aadilah hawayen tashiga goge mata tana cewa "let us run away, from them! let's go somewhere else,And you know we will be happy there because no one will hurt you ever again.." In a low voice Aadilah said "Wherever I go I'm sure I'll be happy especially with you I love you Ajlal" I love you more Aadilah." Ficewa sukayi daga gidan sannan Ajlal tayi using da speed dinsu na aljanu suka bace bat... Lokacin dasu Alhaji Babba suka samu labari hankalinsu ba karamin tashi yayi ba Amah kam itama dataji labarin suma tayi nan take...
2month later
Aadilah Ajlal suna rayuwansu cikin so da kauna yanzun ma suna zaune akan bed suna kallon wani cartoon TANGLED Ajlal tasaki baki tana kallon waka din ganin hakan yasa Aadilah jin kishi kashewa tayi tace "indai waka ce nima na iya koda ace ban iyaba yanzun zan koya" Dariya Ajlal tayi saboda tasan kishi irin na Aadilah janyota tayi tafada kanta tace "indai saboda itane zakiyi waka to kibarshi banson ki wahalan min dakanki kinji" bakinta ta turo tace "nidai fah um um sainayi miki saidai kuma idon sokike kice ban iyaba." Gashin kanta take gyara mata tayi mata peck tace "haba nina isa maza zokimin naji."
Mikewa tayi bayan tayi parking din gashinta cikin Muryan ta mai dadi tafara....
🎶 🎶 🎶
"The moment we met"
"I just couldn't explain"
"I find myself drawn to you naturally.When I saw your eyes everything changed."
"And somehow I knew you were different from the rest."
"Is it wrong that I feel this way?"
"I don't know if I should walk away.
But my heart tells me otherwise,"
For once in my life I want to do what feels right."
"No matter what they say, we belong together.
No matter what I do, can't stay away from you..No matter what they say, we should be together All I wanna do is to be with you. All I wanna do is to be with you..."
(Song: Be with you Artist: Aicelle santos)
"Wow" Ajlal take cewa tana clapping hands dinta Aadilah "I. I'm proud of you, I'm very proud of you my darling Aadilah.." Then she connects her lips with hers...!
~ * ~
Sweet Ajlal And Darling Aadilah wata irin kulawa suke bama junansu wanda ko kuda basason suga yataba wani daga cikinsu.. Yau ne birthday din Ajlal kuma ayau Aadilah takeson surprising dinta kallon Ajlal tayi wadda ke bacci hankali kwance wani tunani tafara aranta "It's been 6yrs since they met and Ajlal has never failed to make her laugh she still believes that destiny has brought them together and she will never regret every single day with her." Daidai lokacin ta bude idonta fess ta saukesu akan beautiful face din Aadilah alamu tayi mata da ido metaka cewa? Face inta tafara shafawa cikin sweet voice din ta tace "Well am just thinking how adorable you are! Ajlal you're cute,beautiful,strong,smart,sexy gorgeous,And the love of my life." bata bari ta karasa ba tayi hugging dinta tsam a jikinta.
~ * ~
"Ajlal kinji please please!please!!pleaseeeeee!!!" Kallon tuhuma take mata saidai bataga komai a idon taba hakan yasata cewa "shikenan zanje amma bazan dade ba kinsan dai halin Ammieh yanzun saitace lalle lalle ki koma gida nikuma banason rasaki inason kare rayuwata taredake Aadilah" hands dinta takama duka tace "akodayaushe kuma a kowani yanayi bazan taba rabuwa dake ba kawai idan kinje karki nuna mata muna tare kinji." peck tayi mata tace "okay take care of yourself my lover"
7:30pm
Lokacin da Ajlal tadawo daga wajen Ammieh mamaki takeyi ganin ko wani gida akwai wuta amma banda nasu cikin sauri tashiga gidan switch ta kunna A hanya an zuba roses red and yellow saikuma aka bude cikin yellow akasa candle masu kyau da kamshi smile tayi a ranta tace "what a surprise!" Rose's din har kofan bed room dinsu yaje Bedroom din ta bude nan ma an zuba flowers red saikuma gefen aka jera candles saman dakin anyi decorating dinsa da pictures dinsu saikuma balloons masu shape din heart Saman bed din anyi masa decorations da ballons an rubata I love you saikuma kan bed din anzuba balloons da teddy mai kyau rikeda da flower ajiki an rubuta ADLAL Happy Birthday dariyan farin ciki takeyi a fili ta maimaita sunan "Adlal the name sounds sweet..."
Daya bed room din tashiga nan ma babu Aadilah bulb ta kunna idonta ya sauka akan bed din red flowers ne akayi heart shape dasu saikuma gefen gadon ballons masu heart shape asama kuma ansa HAPPY BIRTHDAY WIFEY.
Murmishi tayi ita sam ta manta yau ne birthday dinta wato shiyasa tace taje wajen Ammieh?
Daya room din taje duk da tasan da wahala idan tana can, amma tana budewa ta ganta a zaune saidai dakin babu haske sosai mikewa tayi taje tayi hugging dinta a hankali tace "I've always dream of marrying you Ajlal I imagine we're both walking down the aisle and wearing the same wedding dress and we'll face all the people and all of them accept the love we have for each other...Ajlal I love you I really love you and I wanna be married to you.. WILL YOU MARRY ME?" take dakin ya gauraye da haske flowers ne akayi heart shape dasu an zagayesu da candles saikuma red ballons masu heart shima dakin ansa pic dinsu ko ina a gefe kadan an rubutu MARRY ME gefensu kuma ansa wasu flowers masu kyau a cikin karamin basket
Wani irin farin ciki Ajlal takeji kara hug dinta tayi sosai tamkar wadda za a rabasu cikin farin ciki itama tace "I promise you that I will love you forever, for the rest of my life,and I will take care of you, I will always be here for you! Hell yah of course I will marry you.." Hannun ta kama tace "come with me let me show you something, something beautiful."
Backyard suka fita
Karamin dinning table ne anyi decorating din wajen ga ballons masu kyau da tsaruwa kasan ma duk anzuba flowers saikuma gefe guda Red Rose's anyi heart shape dasu ansa candles saikuma tsakiyan ansa ring box mai kyau da tsada daukowa tayi tayi kneel agabanta tasa mata zoben a hannunta.. Itama Ajlal daukan daya zoben tayi tasa mata.. Sannan suka zauna a table din...
Basu wani ci dayawa ba suka mike Aadilah tace "this is the last one babe, and I'm pretty sure you're gonna love it!" bayan ta rufe mata fuska da hannunta... Lokacin da Ajlal ta bude idonta gaba daya saboda kyau da tsaruwar wajen hannunta tasa duka ta rufe bakinta a hankali tace "What a nice surprise!" kasa magana tayi kawai saita fara hawaye batasan ta yaya kuma ta ina zata fara godema Aadilah ba tent ne mai kyau anyi decorating din wajen da kananun bulbs a ciki ansa lallausan bed sheet fari anzagaye cikin tent din da pillows kowanne pillow akwai kalaman love ajiki saikuma kasan wajen ansa lantern and flower a tsakiyan tent din card ne saikuma heart wanda Aadilah ce kadai tasan mene a ciki... "No no please don't cry baby." Kwantar d kanta tayi akan kafadarta tace "I don't know why I am crying, and its tears of joy! I do appreciate.." "shhhh is okay babe. Don't worry you deserve it all"
Ajlal takama hannun ta suka shiga tent din kallonta tayi tace "Aadilah baby aren't you feeling tired?, I think you should sleep now!" .saurin katseta tayi tace "no I'm not feeling sleepy now, I think I want something else..." Muryanta yasanja yazama very low.. "Okay darling,What do you want to do then?" Ajlal already know what she meant just by the look she gave,amma tafiso tafada mata da bakinta matsowa tayi dab da ita tace "I want to hug you now so that I can feel your warm, Not just to hug you darling rather than to give you a french kisses! Not to give you a French kiss and also to make you scream for your life to make you forget that you are in this world,Princess I think I want too much.!" She said while pouting.! "No darling don't say you want to much" Then Aadilah leaned in slowly and close her eyes when their lips touched she concentrated on Ajlal's lips gently touching her lips.Her lips were soft and smooth,,, their lips connected Aadilah kissed her hungrily,while Ajlal kissed her back, passionately and crazily.....In less than five minutes,they were completely out of their dresses and straddling each other in the middle of the tent.They kept on kissing and touching each other,and Aadilah felt out of control like she was drowning but she knew she was safe here in Ajlal's arms.
Aadilah's mind told her that kissing girls was 99% better than kissing boys. Girls lips were softer. Girls hands were softer. Girls were just softer,...Finally, her hand was on Ajlal's naked boob....
Ajlal also touched Aadilah's breasts ...They were on the bedsheet then, still kissing and rubbing all over each other's nipples.
Slowly tayi kasa da hannunta,Ajlal stopped her from moving and instead moved her fingers inside of her, as fast as she could.. "Ajlal uhm ohmay.." "see you can't even finish your sentence darling"she whispered in her ear... She moans in pleasure...Ajlal want her to feel wanted,not just physically but also emotionally she want her to feel her love, she want her begging for her to touch her later. She want her to be pleasured in a way she'll never forget, Ajlal want Aadilah to keep this in her mind till death.......
Great job Ajlal! @smirking
~ * ~
Aadilah tana zaune da alamu dai wani abu takeyi mai muhimmanci a cikin laptop dinta Ajlal ce tashigo parlourn fuskanta fal murmishi ta kalli Aadilah tace "surprise! I am taking you to maldives.." Wani irin farin ciki taji mikewa tayi ta rungumeta Aadilah tama rasa mezatace saboda farin ciki dama tanason zuwa Maldives rai da rai tana kallon pictures din kara matso da ita tayi daidai kunnenta tace "we are going to have our honeymoon." fuskanta tasa a kirjinta tadan buga a hankali tace "bakida kunya Ajlal wani honeymoon kuma bayan..." kasa karasawa tayi saboda wata irin kunya data kamata... Cikin karamin lokaci tagama musu komai tasai musu ticket takama musu hotel acan maldives din...
Dama shi Maldives anfi zuwa for vacations,honeymoons don haka duk wasu shirye shirye sungama sunkuma tsara yanda rayuwansu zata kasance acan bayan sun sauka a airport nan fa kowa zai fadi hotel din dazai je daga nan zaku hau boat shine zai kaiku inda zakuje din Island din Velassaru nan Ajlal ta zaba musu bayan sun sayi abinda zasu bukata nan suka hau boat din..
Lokacin da suka isa hotel din baki bude Aadilah take kallon wajen saboda tsabar kyau da haduwar wajen ashe duk yanda take ganin kyansa a photo baikai ko rabin a fili ba cabins ne separate from each other masu kyau da tsari kuma duk a cikin ruwan suke daga gefe kuma beach ne ga dogayen bishiyu a zagaye,shi kanshi ocean din abin kallo ne kalar ruwan yanada haske sosai wanda mutum na iya ganin kifaye kana ganinsu suna yawo a ciki.... Aadilah bata gama mamaki ba saida taga dakin dazasu zauna Shi kanshi dakin looks so romantic...juyowa tayi ta rungumeta tace "Oh my godness..." Hannunta tasa ta rufe mata baki tace "don't say anything and I'm glad that you like it."
Duk yanda zan tsara muku haduwar maldives bazaku gane ba*wink.
Sabuwar rayuwa suka bude a maldives duk wani tattali da kulawa Ajlal tana bama Aadilah itama haka... tsantsar soyayya sukema junansu dayake waje ne na mostly for honeymoons shiysa babu wanda yake takura musu don ganin su girls kuma suna soyayya...
Yau ma kamar kullum suna zaune a bakin beach shi kanshi wajen anyi decorating dinsa abin sai wanda yagani.. Aadilah ta kwantar da kanta akan lap din Ajlal ita kuma tana matsa mata hannunta wai ciwo suke mata duk da Ajlal tasan rigimantane kawai yatashi...
Kyakkyawar yarinya ce batafi 3yrs ba jikinta sanye da wata hadaddiyar gown pink color saikuma hannunta rikeda teddy mai kyau.. Wajensu Ajlal tazo mikewa Aadilah tayi tace "Oh mon Dieu elle est si mignonne" Its french mean "oh my gosh she's so cute"
Kamata tayi tace "ya sunanki?" Saidai sam batayi magana ba saima wasa datakeyi da teddy dinta Ajlal tace "Hi little girl what is your name?" a hankali tace "Asmin" "oh wow Asmin" ta bude baki zata kara tambyanta sai ganin wata kyakkyawar mata tayi bazata wuce 24yrs ba smile tayi musu tace "sannunku tace oh ashe tana nan wallahi shiyasa banson ina yawo dake kincika yawo baby gashi mom dinki sam batason ake yi miki fada" daukanta tayi saikuma ta juyo tana kallonsu ganin yanda Aadilah take shagwaba ita kuma sai biye mata takeyi tace "Are you guys a couple?" Atare sukace "Yes❤"
She just smile and say"wow you guys look great together."
"Thank you" sukace a tare harta fara tafiya saikuma takara dawowa tace "idan babu damuwa inason musake haduwa daku inason muyi magana daku." Ajlal tace "babu damuwa tunda yanzun ankira sallah zuwa 5pm saimu hadu a nan din." She just smiles and said "Thank you" then she quickly went away
5:20pm
Gaba dayansu suna zaune Aadilah Ajlal saikuma bakin fuska su hudu kallo daya zakiyi musu ka tabbatar da cewa suna cikin hutu da jindadi wanda suka hadu da ita dazun ce tafara cewa "Dafarko dai sunana Nabilah amma ainahin sunana Lara" kallon ta gefenta tayi taci gaba da cewa "itakuma wannan sunanta Jasmine" saikuma ta nuna wannna yarinyar ta dazun "itama sunanta Jasmine muna ce mata Little kuma yata ce" da mamaki suke kallonta sam batayi kama da matar aure ba.. Murmishi tayi har dimple dinta suka fito tace "wannan sunanta Meenal Amma anfi kiranta da Khushi wannan kuma sunanta Aneesa you can call her Anee..." Nan suma Suka gabatar da kansu dakuma sunayensu...
Khushi tace "tun farkon zuwa na kallo daya nayi muku nasan cewa akwai wani abu a tsakaninku saidai inason nabaku shawara saboda nima na tsinci kaina a irin wannan yanayin da kuke ciki kokuma nace gaba dayan mu nan kowa yashiga irin yanayin" Anee tace "kunga khushi din nan na sota a rayuwatah tamkar raina har inajin cewa bazan iya rayuwa babu itaba amma da Allah yataimakemu sai komai yazo da sauki" nan tabasu labarinsu tundaga lokacin data fara ganin Khushi haryanda suka rabu taci gaba da cewa "Hakika Khushi tanada kyakkyawan zuciya kuma tana kai farin ciki duk inda taje, she's the real definition of HAPPINESS.! And the name KHUSHI really suits her!" Aadilah tace "amma ya akayi naganku tare a yanzun?" Smile Khushi tayi tace "mijinta abokin mijina ne shiyasa kuma tare mukazo dasu su jasmine kuma a airport muka hadu dasu..."
Jasmine ta kalle su tace "I know Lara since I was a kid,when I first saw her I was like I found my soulmate my princess charming..she's going to be my bride in the future..nakamu da tsananin kaunarta haka itama duk da bamu taso a tare ba amma harna girma da sonta a cikin raina daidai da rana daya bantaba mantawa da ita ba!" nan tabasu labarin komai haryanda ta shiga cikin gidan sarautar tasace Lara dakuma yanda suka musulunta dalilin kawarta Shahida.... Hakika labarin Jasmine yasasu kuka saida suka gama kukan sannan taci gaba da cewa "shiyasa da Lara (Nabee) tazomin da zancenku nayi mamaki saboda ta tabbtarmin da cewa ku muslims ne amma kunyi amfani dason zuciyanku kuna biyema shaidan tabbas duk wanda yake wannan abin bazai gama da duniya lafiya ba abune wanda Allah da manzonsa suke fushi da duk wanda yake aikata hakan mudai muna baku shawara kuji tsoron Allah kudaina ku koma gida ku nemi yafiyan iyayenku..."
Sosai jikinsu yayi sanyi nan fa Ajlal itama tabasu labarin su kaf har yanda aka sake haifosu kallo daya zakayi musu kagane cewa sun tsorata dajin cewa Ajlal aljana ce kuma hakan ya tabbatar musu da cewa ba karamin so Aadilah takeyima Ajlal ba tunda harta zabi tazauna da Ajlana nan dai sukayi ta jajanta lamarin bayan sunci sunsha sannan su Aadilah sukayi alkwarin bazasu sake ba zasuci gaba da neman yafiyan Allah akan duk abinda sukayi...... Godiya sukayima su Jasmine, Khushi,Lara And Anee. Sannan suna fatan wata rana su sake haduwa dasu.
5month later
Abubuwa da dama sun faru ciki hada komawar su Aadilah gida inda suka nemi yafiyan iyayen Aadilah dasu Ammieh kuma sun tuba tundaga ranan duk wani abu wanda zaisa suji feeling sun daina Aadilah ma sosai ta maida hankli kan karatunta gefe guda kuma tanason zama mawakiya itama haka Ajlal tazama cikakkiyar Doctor, kuma professional photographer. kowannensu suna zaune cikin farin ciki duk da su Ajlal sunkoma Island dinsu amma tana ziyartar Aadilah lokaci zuwa lokaci.
Aadilah ta fito daga school kamar ance ta kalli gefenta nan taga mai kama d ita sak sakin bag din hannunta tayi takarasa wajenta cikin in in tace "Aiylah?" dagowa tayi tace "na'am amma wacece ke?"
Hugging dinta tayi tana hawaye tana cewa "yar uwarki ce ni ni jininkice we are twin's....."
One week later
Komai yazama history Aiylah ma wanda suka tsinceta sunzo har gidan sun bama Amah labarin komai sosai suka jinjina lamarin ashe cikin dare wanda ya tsinci Aiylah yadawo daga wajen aiki a hanya yaji kukan jariri da kamar zai wuce saikuma yadawo ya dauki babyn yakaima matarshi sun yadda da juna shiyasa ta amsa babyn hannu biyu tundaga ranan suke kula da ita dama sunfi 20yrs dayin aure amma basu haihu ba shiyasa suka riketa tsakani da Allah tamkar yar cikinsu duk wani gata sunyi mata ashe wannna tsohon saurayin Amah ne ya tura aljanu suka dauketa gashi ba state daya suke ba yanzun abinda yasa Aadilah taganta school dinsu daya.....
Kiran Ajlal tayi ta sanar mata da komai nandai sukayi farin ciki sosai tace zatazo next tomorrow.
Aadilah bata boyema Aiylah komai ba game da irin rayuwan dasukayi Abaya itada Ajlal kallonta Aiylah tayi tace "nikuwa inason ganin wannan Ajlal din wanda tasace miki zuciya haka,You know what? It was the most unexpected thing, falling in love it was also wrong, but you can't stop someone's feelings......"
<The End>
Thank you everyone for all the love and support that I've gotten for my story... and waiting for my slow updates...I'll be forever grateful to all of you....Thank you for showing how much you enjoy the story.. I'm very proud of you guys.💗
I love you so much lovelies❤️I hope you'll read my future stories.
BIGHUG💕💕
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top