Chapter 9

Aadilah Ajlal
Short Story

This is a fictional story based on my imagination.

The Whole Novel Is Dedicated To Maimuna Abdallah

Special Gift To Team Aadilah your comments are highly appreciated❤️you make me laugh with all that you said akan Ajlal😂

9

~ * ~

AJLAL'S DIARY

16th March 1921

12:00am

Dear Diary

"Never lie to someone who trusts you,And never trust someone who lies to you."

~ * ~

Kallonta takarayi "tace inajinki Ajlal kuma banson kiyimin karya" gabantane yaci gaba da faduwa saboda tarasa amsar dazata bata...dafe kanta tayi cikin rashin kuzari tadago ta zuba mata ido kwata kwata tarasa ta inda zata fara duk hanyar databi saitaga sam hakan baidace ba tayaya zata fara ce mata ita aljana ce ba mutum ba? Tasani duk yanda take sonta yau itane ranar rabuwarsu saboda babu wanda zaitaba soyayya da aljana...ganin tayi shiru yasa Aadilah mikewa phone dinta ta dauko mikawa Ajlal tayi tace amsa ki kalla abinda ke cikin wayar hannunta yana rawa ta amsa take idanunta yayi tozali da kyakkyawar fuskar Aadilah tana murmishi hannunta rikeda teddy guda biyu pink and blue.
Cigaba tayi da kallon picture's din kowanne tayi kyau sosai ga murmishi akan fuskanta..


cikin rashin fahimta Ajlal ta dago tace "bangane komai ba akan wannan photon ba," zama tayi tace "kinga wannan hoton bazan taba manta ranar da aka daukeniba kuma nasan tare dake aka daukemu amma bayan nadawo gida ina kallonsu sainaga nikadaice abin yadauremin kai wanda harna fara tunanin anya lafiya nike?? Bama wannan ba yawanci lokuta saidai nashigo naganki a dakina batareda naga shigowarki ba kuma nasani duk wanda zai shigo dakina dole saiyabi ta parlour...and ranan dana fara ganinki ajikin window duk iyakan tunanina banga ta inda zaki iya shigowa gidanmu ba saboda akwai tsaro sosai...ajiyan zuciya tayi taci gaba da cewa..abun dayafi bani mamaki kuma idan muna taredake duk lokacin da Amah ta shigo bata nuna wata damuwa kokuma Alamun taga wata daga yanda takemin magana nagane cewa nikadai take gani nasani kinsani wani lokacin ma ina kissing dinki take zuwa amma bata taba yimin maganar ba tundaga nan nakara sama raina cewa kedin akwai wani abu ataredake wanda nibansaniba...and ranan da mukayi haduwa ta biyu daga inda kike tsaye akalla zakiyi taku 10 before you reach me..amma ga mamakina kawai sai ganinki nayi Aljal bantaba ganin kowa nakiba iyaka kicemin bari kije gida idan kuma na tambyeki address dinki kawai cemin kikeyi garinku da nisa duk wasu hujjoji nagama hadasu so now tell me who the hell are you..??"Aadilah tace cikin tsawa tunda Ajlal take bata taba ganinta cikin bacin rai ba kamar na yau...Matsawa tayi dab da ita tace "Babe? please calm down I know..." hannu ta daga mata alamun batasonjin komai tace "idan har kinason naci gaba da saurarenki to kifadamin gaskiyar ke wacece Aljal?? who are you? No I mean what are you?"

Cikin in ina tafara cewa "kamar dai yanda nafada mki sunana Ajlal inda nike kuma Themyscira Island acan nike bansaniba kokin tabajin labarin wajen wanda mutane sukewa lakabi da tsibirin mutuwa kokuma nace miki Devil's Island waje ne mai cikeda abubuwan Al'ajabi saboda irin matsafan dake wajen koh sararin sama ba a gani wajene da indai bil adam yashiga tofa bazai dawo da rai ba saboda irin mugayen halittun dake cikin Island din kisani cewa shi so babu ruwansa dawa zakaso kokuma wakakeso kaddara ita ta hadani dake Aadilah nasani baki cancanta naboye miki koni wace ba nayi hakan ne saboda banson na rasaki inajin tsoron kigujeni...Aadilah kamar yadda kike tunani hakane ni ba mutum bace ba." Kallon Aadilah tayi wadda gaba daya ta bude baki tana kallon Ikon Allah Themyscira Island indai bazata mantaba babu wata halitta mai kama da mutum acan gaba daya aljanune da mugayen sauran halittun duniya..wai ita ke tareda aljana?  dama dagaskene aljanu suna shiga cikin mutane harsu kulla alaka dasu?

Ganin shirun yayi yawa yasa Aljal dafa kafadarta ta girgizata tace "Aadilah! Aadilah!!" dasauri ta mike kamar wadda aka watsama wuta cikin bacin rai tace "don't touch me" kofa ta nuna mata tace "get the hell out of my life,you know what? I hate you!, I hate you so much you are a witch,monster, kincutar dani kin cutar da rayuwata nayadda dake ashe ke akwai abinda ke ranki? tunfarko kinsan keba mutum bace ba amma kikazo kika lalatamin rayuwata hakika kincutar dani  menayi miki haka? Laifine don kawai na nuna inasonki?" Kuka tafara sosai "kifita a rayuwata banson koda kara ganin fuskanki daga yau ki manta dakinsan wata Aadilah kidauka zamana dake duk cikin shirin kune na aljanu I hate you and your fucking." kukane yaci karfinta takasa karasa abinda zata fada gefen gadon ta zauna ta hade kanta da kafarta taci gaba da kuka... gaba daya jikin Ajlal yayi sanyi ita damuwarta bawai kalaman da Aadilah take fada bane ba Aa damuwarta yanda taga Aadilah na zubar da hawaye saboda da ita hawayen tagoge batace komai ba tajuya ta fice daga dakin.

I watched her walk away, and my heart broke with every step she continued to take...I didn't mean what I said I was just angry meyasa tun farko ta boyemin ita wacece?meyasa saida nakamu da tsananin sonta sannan zatamin haka..?

Ajlal kam tunda tafice daga estate din gaba daya tafara wani irin kuka  babu abinda take cewa sai "I hurt her...I hurt my Aadilah and now I'm sure she hates me. I'm sure that she would never want to see me again." Take maganganunta suka fara dawo mata "I hate you so much you are a witch,monster." wata irin kara tafara mai firgitarwa idanunta gaba daya yakoma fari fat babu koh alamun baki a ciki mikewa tafarayi akan iska tana fadar wasu magic words.. Take farcenta yakara girma da tsayi idanunta yafara zubar da hawayen jini wata irin guguwa aka fara gawani irin gurnani yana fitowa daga cikin guguwar.. Take wasu irin dodanni suka fitowa siffarsu kadai idan mutum ya kalla take zai haukace saboda tsananin muninsu kallonsu Ajlal tayi cikin wata irin murya "tace destroy them all...."




Khushi💘

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top