Chapter 8

Aadilah Ajlal
Short Story

This is a fictional story based on my imagination.

The Whole Novel Is Dedicated To Maimuna Abdallah

~ * ~

Special Gift To Ummulkhairee Kece Ta Daya A Jerin Fans Dina.....Inajin Dadin Comments Dinki...💘💘💘

8

~ * ~

AJLAL'S DIARY

15th March 1921

3:00pm

Dear Diary

"It's not about how much we love each other, It's about how much we trust each other."

~ * ~

"Amah" Aadilah tace a hankali zama tayi akasa hawaye fal idanunta takara cewa "Amah Dan Allah kiyi hakuri kiyimin magana Amah ina cikin tsananin damuwa Amah kiyafemin Dan Allah kuma daga yau nabari bazan kara yimiki zancentaba zan auri wanda kikeso din na aura" cigaba tayi da kukan sosai takeyi wanda har numfashinta yana kokarin barin gangar jikinta cikeda tausayawa Amah tamatso ta kamata suka mike tsaye kan gado ta kwantar da ita sannan taci gaba da rarrashinta ahaka bacci ya dauketa,,duk ta rame tafita hayyacinta saboda tundaga ranan bata kara kulataba koda ta gaisheta bata amsawa...wataqilan wannan shine kaddararta wataqilan wanann shine masifar da akace zata jefa kanta,,wataqilan wannan shine zaiyi sanadin rayuwanta....sanadin rayuwanta mana idan bahaka mene zata fara soyayya da yar uwarta mace? wanda tasan hakan bamai yiwuwa bane ba Innalillahi wa inna ilaihir rajiun tayita maimaitawa harsaida taji zuciyanta yayi sanyi.....bayan tayi sallar la'asar takara komawa dakin but still bacci takeyi harynzun zama tayi tana kallonta take tausayin yartatah yakara kamata duk wata uwa zatayi abinda zai faranta ran danta tasani akodayaushe tanayima Aadilah duk abinda takeso amma wannan karon tanajin bazata iyaba saboda abu ne wanda babu kyau Allah da manzonsa suna fishi daduk wanda yake aikata hakan.To bakijin tsoron ta gudu tabi wadda takeso din?wata zuciyar ta tambayetah jitayi kirjinta yayi mata nauyi batada wanann amsar duk da tasan da wahala Aadilah ta gudu tabarta saboda wata can daban Tunaninta yayi zurfi babu abinda datake hangowa sai Aadilah agidanta na aure amma kuma bata kulada mijinta batayimasa biyayya batada damu da damuwarsa ba saboda bata sonshi biyu babu kenan Amah tace a fili abinda takejin tsoro shine zaifaru....ajiyan zuciya tayi tace bari dai ta tashi saimuyi magana..

~ * ~

Lokacin data tashi 5 tayi alwala tayi sannan tayi sallar daba tayi ba tana zaune kan darduma Amah ta shigo saidai ta lura gaba daya hankalinta baya jikinta ta tafi wata duniyar daban..."Aadilah?" Firgit ta dawo hayyacinta tace "Amah" hawaye yana zuba daga idonta tissue tabata tace "goge hawayen inason muyi magana ta fahimta" karba tayi tafara gogewa amma hawayen kwata kwata sunki daina zuba Kallon Amah tayi tace "bazan iya daina hawayen ba nakasa tsaidasu babu wani sauran jin dadi tunda har kina fushi dani Amah...." Katse ta tayi "ba fushi nike dake ba Aadilah kawai banjin dadin yanda kika watsar da tarbiyan danayi mikiba Aadilah kowace uwa burinta taga ta aurar da yarta ta haifo mata jikoki Aadilah tayaya kike ganin zaki iya cikamin burina kinfi kowa sanin kekadai Allah yabanii shiyasa nikeson ki haifo mana yara dayawa."

"Amah ki fahimce ni wlh ba halina bane ba kawai tun ranan dana fara ganinta komai ya sanja..naji babu wanda nikeso idan ba itaba Amah jinake kamar rasa raina zanyi idan aka rabani da ita Amah indai kinason nayi rayuwa mai tsawo ki karbeni a yadda nike."

Cikin fushi Amah tace "bazan taba fahimtarki ba Aadilah, saboda ke kikadaurama kanki wannan bala'in yanzun mekikeso mutane zasu daukemu dagani harke? wato so kike ayita yawo damu a duniya ko?"

Kanta Aadilah take girgizawa "Amah mutane fah? haba Amah karki damu dazancen mutane,mutane duk yanda kakaiga kyautata musu bazaka taba birgesu ba,and now we are talking about me,,my life my happiness Amah wannan shine abu na karshe dazan kara tambayanki please accept me for who I am..."

"kafin nace komai inason naganta.." "To Amah nasan anjima zatazo idan tadawo zamuzo..." Aadilah ta karasa maganar tana smiling

Itama Murmishi Ajlal tayi saboda tunda suka fara maganar tana tsaye tanajinsu saidai su basa ganinta wani irin sanyi taji aranta alamu sun nuna cewa Amah zata yadda suyi soyayya.

~ * ~

Bayan sallar magrib dukansu suna zaune a parlour a zahiri TV Amah take kallo amma kallo daya zakayi mata kagane cewa ba kallon take ba daga gani akwai tunanin datakeyi knocking akafara Aadilah ta mike bayanta ajiye ice cream din datakesha taje ta bude batasan lokacin datayi hugging dintaba saboda tsananin murnar ganinta yau tsawon kwana 7dys batasa Ajlal a idonta ba "I misses you babe" tace Itakuma Ajlal saurin janye jikinta tayi da ido tayi mata alamun Amah fa na ganinmu..kara hugging dinta tayi daidai kunnenta takai bakinta tace "don't worry darling kawai inason nuna mata cewa you're my world my happiness I can't live without you." wani wink tayi mata bayan taja hannunta sun shiga cikin parlourn akasa duk suka zauna itakam Ajlal gaba daya kunya ta kamata ganin yanda Aadilah take kara shige mata.

Ido kawai Amah ta zuba musu cikeda Al'ajabin Aadilah yaushe tazama haka? Inaduk tarbiyan datayi mata? Wato abin nata haryakai agaban idanunta ta rungume wata...dariyar Aadilah ne yadawo da ita daga tunanin data tafi baki bude take kallonsu ganin Aadilah tadauki ice cream duk ta shafama Ajlal a fuska bama wannan ba abinda yafi bata mamaki ganin tanasa bakinta tana lashe ice cream din Kasa magana tayi Ajlal ce ta ankare da abinda sukeyi dasauri ta matsa tanamaijin tsananin kunya Ita Amah takasa magana lalle tunda abin nata yayi yawa nan gaba ma cewa zatayi zata gudu tabar gidan kenan?? Kallonsu tayi cikeda bacin rai tace "su tashi subata waje mene zasu wani zuba mata idanu kamar tsofaffin mayu" wata uwar harara tabi Aadilah dashi sum sum suka mike dakin Aadilah suka nufa.

Bayan sun shiga Aljal ta kalli Aadilah cikin damuwa "agaskiya abinda kikayi sam sam baki kyautaba anya kuwa kina cikin hankalinki?? agaban Amah kike irin wannan abin ina hankalinki yatafi Aadilah?,Wallahi ninagama kokarinta dabatayi mki shegen duka ba tabbas danice Amah yau bansan wani hukunci zanyi miki ba gsky kin lalace dayawa Aadilah harna fara tunanin rabuwa dake." Bakinta ta turo cikin shagwaba tace "look Ajlal nifa kawai sonike tagane cewa ina matukar sonki da kaunarki bazan iya rayuwa babu keba nasani abinda nayi bai dace ba, besides I did it for you Ajlal you are my life I can't even imagined myself being alive without you... you are my world bazan iya rayuwa babu ke ba ina miki so mai tsanani amma shikenan ki hakuri bazan karaba kinji" hannunta tasa a kunnenta alamun "I'm sorry" Smile tayi tace "shikenan ya wuce and promise me that bazaki kara ba?" Back hug tayi mata tace "bazan karaba kinji my sweet sweet Ajlah" licking wuyanta tafara cikin wani irin salo,, sosai take romance dinta tana kokarin rabata da kayan jikinta Ajlal tayi saurin zame jikinta gefe takoma tana maida numfashi Aadilah da mamaki take kallonta matsawa tayi tace "hey are you okay?" yeah I'm good yeah I'm good." Saurin katseta tayi "no you're not,I mean look at you,you look tensed please tell me what happened? Aadilah takarasa maganar cikin damuwa juyowa tayi ta kalleta hawaye tafara tace "I am scared of my feelings....I am scared of being a lesbian..I can't accept it. I feel like banyi miki adalci ba I ruined your life!" Shiru Aadilah tayi tama rasa amsar dazata bata hannunta takama suka koma kan bed kwantar da kanta tayi akan cinyarta tana rarrashinta a hankali Aadilah tace "I can totally understand you but you know I love you...I want to spend my whole life with you Ajlal... since I met you komai nawa ya sanja banda aiki sai tunaninki kullum burina shine naganni akusa dake Ajlal ina tsananin kaunarki" dagota tayi suna facing juna hawayen take goge mata taci gaba da cewa "Ajlal kene rayuwata idan har kika barni mutuwa zanyi, kuma bantaba jin cewa kene kika sani a cikin wannan halin ba because since the moment you walked in to my life komi ya sanja I mean I like it! and with you I'm happy.. I never experience anything like that ba harsaida na hadu dake you're my life if you ever left me I will die..". "Shh" Ajlal tayi saurin rufe mata baki.."kidaina zancen mutuwa kuma ina fatan kodama mutuwa zakiyi mu mutu rana daya saboda rayuwatah is useless without you Aadilah and I love you more." hugging dinta Aadilah takarayi itakuma sai kokarin zamewa take kara matseta tayi tace "dont go it's still hurt. I need this!"

2hrs later

Cikin nutsuwa Aadilah tace
"Can I talk to you?"
Ajlal:"Yeah sure"
Aadilah: "You're not an ordinary girl I can see it."
Kallonta take cikin tsananin damuwa kodai Aadilah tagane ita ba mutum bace ba?hakan yana nufin lokacin rabuwansu yazo?? No no I won't let that happen tace aranta....
"Kinyi shiru Ajlal banason ki boyemin komai" Aadilah tace bayanta tsareta da eyes.

Cikin in.ina tace "I have..I have no idea what you're talking about.."

"Don't lie." Aadilah tace da karfi


Hhhh Team Aadilah How Market??😂😂😂

KHUSHI💘

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top