Chapter 7

Aadilah Ajlal
Short Story


This is a fictional story based on my imagination.

Dedicated To Maimuna Abdallah

7

~ * ~

AJLAL'S DIARY

30th January 1921

1:00am

Dear Diary

"Love is not about how many days,weeks or months you've been together,its all about how much you love each other every day."

~ * ~

Komawa gida Ajlal ta yi gaba daya zuciyarta a cunkushe take. Gaba daya labari yagama baza Island din su,duk inda ta wuce kowa kallonta yake saidai kiji aljanu na kus-kus.

Tana stepping kafarta daya Daadah ya wanke ta da mari, wanda yasa tunaninta tsayawa cak, tun tasowarta Daadah bai taba daga hannu ya mare ta ba sai yau,kaf a cikin yaransa babu wanda yake kauna sama da ita, hasalima ko fada bai taba mata ba amma yau sai gashi ya mare ta without knowing her fault.

Gaba daya yan gidan mamaki suke,ita kuwa gaba daya zuciyarta ta cika da mamakin wani irin laifi tayi masa haka wanda tun tasowarta baitaba koda yimata fada ba amma yau shine ya daga hannu ya mareta? Kuma agaban duk sauran yan gidansu wasu irin hawaye ne suka shiga zuba mata baki ta bude tace "Daadah"...bai bari ta karasa ba dama kaman dama jira yake ta inda yake shiga ba tanan yake fita ba balbale ta da masifa ya ringayi wanda ya sa zuciyarta tsananin zafi, daga karshe kuma ya tabbatar mata ko mutuwa zata yi sai ta auri Yasar bazata maidashi karamin mutum ba da mutuncinsa da komai bazata jawo masa abin kunya ba gara ace wani tasamu zata aura akan tazama gay.

Zuciyarta a kangare babu ko alaman tsoro ta kalli Daadah tace "Daada ko zaka kashe ni ba zan auri Yasar ba i hate him to the core, can't you see? this is who I am it's my life my choices inada right din dazanso duk wanda naga dama idan harkace dole saina auri Yasar wallahi saidai akai gawata kokuma daga lokacin da aka daura aurenmu babu makawa kwanakinsa a duniya sun kare..."

Da mamaki yake kallon yanda take masa magana, " ko da zaki mutu ki dawo gawa sai kin aure shi, son da na nuna miki shi ya jawo har nake fada kina mun jayayya amma yau zan kawar da komai a gefe na gwada miki duk son da nake miki ba zai hana na hukunta ki ba a duk sanda kika mun lefi".

Janta yayi ya tura ta a cikin wani daki wanda gaba daya an gama tsafe shi, ba komai a ciki sai duhu, ko tafin hannu mutum ba zai iya gani ba, haka ko ance ka fita ba zaka iya ba saboda tsaron da ke cikin dakin.

A bangaren Aadilah kuwa gaba daya ta shiga damuwa, yau kimanin kwana biyar kenan bata ga Ajlal ba, gaba daya batada sukuni hankalinta ya tashi, hatta Amah ta gane yanayin damuwarta, zuwa tayi tasameta adaki ko yanzun ma ta zubawa ceiling ido tayi nisa cikin tunanita, jitayi antaba ta firgit ta dawo hayyacinta cikeda tuhuma Amah take kallonta zama tayi tace tafada mata mata damuwarta, duk da zuciyarta akwai tsoro sosai hakan bai hanata kallon Amah ba tafara cewa,,"duk duniya Amah banida kamarki kuma kekadai zan iya fadama damuwata tunda nataso bantaba boye miki komai ba amma wannan karon bansan ta ina zan fara ba saboda inajin tsoron yanda zaki dauki maganar inajin tsoron irin hukunci zakimin Amah." Kama hannunta tayi "karki damu Aadilah ni mahaifiyarkice zan fahimceki kuma indai akwai yanda zanyi don ganin nacireki a damuwa zanyi yanzun fadamin mene matsalan??"

Shiru tayi tana jinjina maganan aranta cikin in ina tafara cewa,,,"Amah I like girls,not boys na hadu da wata acikin estate din nan namu sunan ta Ajlal Amah tun da nafara ganin ta shi kenan komi nawa ya sanja inajin cewa indai na rasata to bazan iya rayuwa ba ina sonta sosai, itama kuma haka bata son damuwata, a gaskiya na fasa auren wanda kuke son hadamu, zuciya ta bata son kowa a halin yanzu idan ba Ajlal ba". ta karasa maganar Ba tareda ta kalli Amah ba wanda tayi mutuwan zaune jin irin abunda ko a mafarki bata taba tunanin Aadilah zata iya fada mata ba.

Gefe guda kuma tausayin yartane ya kamata a rayuwa bata taba son taji wani abu ya same ta ballantana lamari na soyayya abun akwai damuwa a ciki, amma duk da haka ranta ya mugun baci da jin mace take kauna, rufe ido tayi tahau ta da duka kaman zata kashe ta saida tayimata lilis sannan tafice daga dakin ranta a matukar bace, gaba daya jikin Aadilah sanyi yayi, saida tayi dana sanin fada mata maganar amma gara data fadadin saboda wannan shine kadai zaisa Ajlal ta yadda da irin kaunar datake mata...

~ * ~

Ajlal ta shiga damuwa sosai ita bama takanta takeyi tunaninta yana kan Aadilah is she doing fine?? tun da aka sata a cikin dakin duhun nan bata kara ganin ko haske ba, haka zalika ko abinci zata ci sai dai su miko mata kaman kare duk da dai koh kallon abincin batayi saboda Aadilah itane nutsuwarta but ynzun basa tare.

Zaune take tayi tagumi ta hango wata mata sanye da fararen kaya sol ta doso inda take, hasken da ke fitowa daga idonta shiya haske dukkan dakin hannunta rike da magic wand saikuma bayanta wasu fukai fukai....gakuma kananun fairies suna zagayetah,,,Matsawa tayi dab da ita tace my dear Ajlal itakam Ajlal mamaki takeyi wacece ita da har ta iya shigowa dakin nan??tunda tasan wannan dakin tsawon shekaru dubu babu mai iya shiga cikinsa harsai idan laifi kayi saboda tsananin tsaron dakin.....zama tayi a kusa da ita tace "kina mamakin yanda nashigo koh? to babana great sorcery ne wanda kaf cikin jinsin mu babu kamarsa kuma nice ya daya tilo da Allah yabashi hakika tun farko wannan dakin mallakin mahaifinane kuma duk duniya nikadai zan iya shigowa nafita batareda wata matsala ba bari kiga wani abu" wasu magic words tafada take dakin yadauki wani sauti mai ban tsoro ga gurnanin manya manyan aljanu take wasu irin manyan hallitu masu abin tsoro suka bayyana wanda a zahiri siffar mutane garesu saidai sunfi mutane girma da kauri,dakuma fadi...gashi sunada wata irin jela bai tsini,kansu a shafe yake basuda idanu sai wani irin katon baki wanda manya manyan hakora suka cika wajen atake idan suka ciji mutum yake zama tsutsu...

Ajlal gaba daya ta tsorota daganin wadannan hallitun dariya tayi takara fadar wasu kalaman take dakin yadawo daidai..

Kallonta tayi tace "sunana Merida kuma nazone domin nataimaka miki kije ga masoyiyarki saboda tana cikin damuwa yanzun haka babu wanda takeson gani sama dake kekadai zaki iya cireta daga cikin damuwa duk da cewa rayuwanku tana cikin hadari wanda ba lalle ne ku cimma burinku ba amma kafin nan bari nafada miki wani abu......."

Taimaka mata tayi ta fitar da ita daga wannan dakin, kai tsaye gidansu Aadilah ta wuce itama a takure take, tana ganinta ta taso ta rungume ta, gaba daya zuciyoyinsu cike yake da tsantsar kaunar junansu tsam ta matseta ajikinta tana mai kara jin tsantsar kaunarta na ratsa koh ina a jinin jikinta, kuka tafara tace "I'm so scared I thought I lose you," shhhhh don't cry my love I'm here now...and I will never ever leave you no matter what!" bayanta take shafawa alamun rarrashi ai kuwa take ta manta daduk wata damuwan datake ciki, kanta ta kamo ta shiga shinshinar kamshin da ke jikinta, wani irin salo take mata mai rikitarwa, harshen ta ta bude tana lasar fuskarta, tana tsotsar dukkan sassan jikinta, a hankali ta tura harshenta cikin bakinta french kisses take mata, wani irin salo take mata wanda baki ba zai iya fadansa ba, kafafuwansu ne suka ji yayi musu nauyi a take suka zube a kan gado....kara hugging din juna sukayi a kalla sunkai 15mns ahaka sanann Aadilah tace "Ajlal I really love you... I love you... so very much" Kallonta Ajlal tayi bayanta rungumeta tace "and I love you more! I already fell for you the first time I saw you! and now I'm afraid to lose you babe,promise me that you won't leave me?"  "I promise" saikuma sukayi shiru Ajlal tace "can I...can I touch you.?" ahankali Aadilah tace "I'm all yours,so no need to ask for my permission, babe you can touch me anywhere anytime you want to!

Then without any thinking Ajlal connected their lips.....

Don't be a ghost reader! Your votes and comments are highly appreciated
~*
Have a good day stay,blessed and stay healthy ILY All🤟 #mybeautifulreaders

💘💘

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top