Chapter 6
Aadilah Ajlal
Short Story
This is a fictional story based on my imagination.
Dedicated To Maimuna Abdallah
6
~ * ~
AJLAL'S DIARY
1st December 1920
1:00pm
Dear Diary
"I don't think love is necessarily has to be directed with a guy...Love isn't about the gender,its how you feel to that person...Being attractive to different genders is something that we shouldn't close."
~ * ~
Tundaga ranan kullum sai Ajlal taje gidansu Aadilah amma ita batasaniba saboda bata ganinta.
Bangaren Ajlal kuwa ita kanta tarasa dalilinta natunanin bil adam, naturally meeting our mates is love at first sight I like her,I can't deny that! but I don't think I love her. Tunanin datayi aranta kenan hakan nan batajin dadi idan bata gantaba, shiysa yanzun gaba daya ta daina zama cikin Island dinsu batada aiki sai kallon Aadilah..
Duk wata kulawa datake bama Yasar yanzun tadaina sam haushinsa takeji kwata kwata bata kosan ganinsa,yau tsawon 1week kenan bata yadda sun hadu dashiba,yana cikin damuwa sosai shiyasa yau ya yanke shawaran zuwa wajen Abbanta da maganar...wajen dayake saba zama yaje bayan sungaisa yace dama nazone akan maganar Ajlal yau kwana bakwai kenan amma bata kulani bata yadda mu hadu a hanya kuma abinda yafi bani mamaki shine duk lokacin danayi yunkurin zuwa kusa da ita sai wani farin haske yazo ya shiga tsakaninmu duk iyakan kokarina bana iya shiga cikin hasken...Abbanmu kataimakeni idan har akwai wata matsala kafadamin...
Shiru yayi shi kanshi yaga sauyi a tattare da yar tasa yanzun gaba daya tadaina zama a cikin sauran yan uwanta ayi hira tafison zama ita kadai sannan ya lura da cewa kodayushe tana shiga cikin duniyar mutane wanda hakan ba halinta bane ba..dagowa yayi yace "Yasar karka damu zan bincika lamarin indai nagano inda matsalar take zan sanar dakai...kuma zan sameta naji dalilinta nakin sauraronka...."
"Yawwa nagode Abbanmu don wallahi ina tsananin son Ajlal bazan iya rayuwa babu itaba kuma zanyi komai don ganin nasameta" girgiza yayi yabace.
~ * ~
"Aadilah wai kina ina ne? tundazun sai faman kiranki nikeyi amma kinki amsamin koh? Kokuma kinacan kina aikin naki na kallon madubi ba, shashashar yarinya kawai." Haka Amah take cewa cikin fada domin wanann shine karo na 5 tana kiranta amma bata amsaba duk da wani bangare na zuciyanta yashiga damuwa saboda rashin ganin yarta tah.
Baki ta turo tace "kai Amah wallahi kincika fada nifa ba mirror nike kalla ba ina toilet shysa" zama tayi ta dafe kanta tace "wayyo Allah nah,Amah I'm sick."
Dasauri ta matso kusa da ita tace "meke damunki?" duk ta shiga damuwa,duk yanda takaiga yimata fada tanason yartata sosai saboda ita kadai Allah yabasu kawai tana mata fadane akan tagyara tanajin tsoron kar wani abu yasameta. Kanta ta kwantar da kanta tayi akan kafadarta tace "kalli yanda kika tada hankalinki babu abinda ke damuna Amah, banson kina yawan tada hankalinki akaina duk abinda zai samu bawa tofa ba makawa saiyafaru babu wanda zai iya sanja hakan...kidaina yadda da zantukan mutane Amah inaji ajikina bazanyi tsawon rai ba rayuwata gajerace amma hakan bayana nufin cewa abinda wannan matar ta fada ba mikiba zai tabbata ba, hakika kinkasance uwa tagari wanda kowace ya zatayi alfahari dake nasani duk fadan dakikemin kinayine don na gyara halina..ina sonki Amah" tace tana zubda hawaye...tissue tasa tafara goge mata hawayen ita kanta hawayen takeyi tsam ta rungumeta tanajin tsananin tausayin yarta tah...Wani tunani tafara
Lokacin Aadilah tanada shekara 5 sunje unguwa a hanyarsu ta dawowa suka hadu dawata tsohuwa tukuf don da kyar ma take iya taka kafafunta saidai ba a ganin fuskanta saboda rigan dake jikinta irin mai hula ce kuma tanada duhu sosai cikin tausayi Aadilah tace Amah kinga wata mai bara can nasan dakyar idan taci abinci Amah bani kudi nabata murmishi tayi taciro kudin tabata itakuma taje ta mika mata.. Amsan kudin tayi sannan tafadi wasu kalamai wanda Aadilah batasan metace ba ganin tsohuwar bata kara cewa komai ba saima kara fito da manyan idanunta waje takeyi gashi hakoranta wasu kalane color din idanunta maimakon yazamana black and white saiya zama red and black.. Kare mata kallo takeyi ganin hakan yasa Amah fitowa takama hannunta baifi taku 3 sukayi ba sukaji wannan matar ta kece da dariya cikin tsoro Amah ta rungume Aadilah matsowa tafara yi itadai Amah bataga kafafu ba kawai taga kamar turo ta akeyi cikin wata irin murya tafara cewa "Hakika yarki zata tsinci kanta awani yanayi,akwai wani sirri dake bibiyar rayuwanta,akwai lokacin dazai zo ita wannan yarinyar taki zata rasa ranta saboda tashiga gonar daba tataba, yarinyarki bazatayi tsawon rai ba saboda zatasa kanta acikin wata masifa bansan wace irin masifa bace ba kuma bansan daga yaushe ne zaifaru ba amma dole wannan abin saiyafaru kuma babu wanda zai iya sanja hakan"...wata irin dariya tafara sama ko kasa Amah ta nemata bata gantaba...cikin tsoro tadauki Aadilah suka shiga mota gaba daya tarasa nutsuwarta.
Kuma tundaga ranan Amah ta lura halayen Aadilah sun sanja sam sam batada tsoro domin zata iya kai 3nadare tana kallon horrors movies da vampires yanzun ma kwata kwata bata wani kallon wani films idan bana horror,vampires,zombie, ba.
Shiyasa take yawan yimata fada akan tadaina duk wadannan abubuwan amma abinma gaba yakeyi..Hawayenta tagoge sannan taci gaba da shafa bayan Aadilah wanda tuni bacci ya dauketa.
~ * ~
Yau tunda Ajlal ta tashi takejinta wani iri gaba daya batada walwala saboda jiya bata samu taje taga Aadilah ba tana zaune ita kanta batasan tunanin me takeyiba cikin bacin rai aka banko kofar Abbantane dasauri ta mike takaraso wajensa tace "Daada" hannu yadaga mata saboda tsananin bacin rai fuskanshi tayi jaa sosai gawani hayaki yana fitowa ta bakinsa da hancinta "banson jin komi daga gareki yanzun abinda kikayima yaron nan kin kyautah? Duk irin kokarin dayake akanki bakya gani ko?kina gani cikin yayan sarakunan aljanu akwai masu sonshi amma duk ya tsallakesu saboda kekadai yakeso..to idan har bakyason ganin bacin raina kuma bakyason nacireki daga cikin yayana kije ki karya abinda kikayi wanda baya iya zuwa kusa dake" daga haka yafice daga haka yacife daga dakin.
Itakam Ajlal gaba daya mamakine ya hanata magana wani abune Daada ke magana akai wanda tama Yasar??
Lalle dole taje wajen Ammie yanzun nan,Dakin Ammie taje bayan ta gaisheta tace "Ammie dama dazun ne Daada yazo dawata magana saidai kwata kwata bngane abinda yake cewa ba"...shiru tayi tsawon seconds tana kallonta sannan tace "duk abinda yafada miki gaskiyane amma ke kanki baki saniba akwai wata yarinya a cikin bil adam wanda tunda kika ganta shikenan komai ya sauya,, wannan hasken dake hana Yasar zuwa wajenki itace,,saboda itane kaddararki bansan mezaifaru ba amma gaskiya kuna cikin matsala dagake har ita.."
batace komai ba gidansu Aadilah ta nufa tunda tasan yanzun ba lalle tayi bacci ba.... Yau ma kamar kullum horror din take kalla The Conjuring 2
Cak wutan dakin ya dauke wayanta ta haska bata damu ba taci gaba da kallonta.
dariya Ajlal tayi ganin ko a jikinta lalle batada tsoro.
Jin sautin dariya yasata mikewa ta nufi wajen window tunda tanan taji dariyan,,,
Baki bude take kallonta karfin halin cewa tayi "who are you? What are you doing here?"
Ajlal:"So you can really see me?"
Aadilah tace "of course I can I mean you're a human who cannot see you?" smile tayi zuciyanta cikeda al'ajabi ya akayi take ganinta?
"Emm mekikeyi anan? bakya ganin dare yayi sosai yakamata kitafi gidanku."
Harta juya zata rufe window din Ajlal tayi saurin cewa "Dan Allah kitaimakeni ni bakuwace bansan kowaba anan garin." Batace komai ba ta rufe window din takoma kan bed tsaki tayi ta rufe laptop din sannan taja bargo ta rufe jikinta.
Ajlal sam bataji dadin yanda wannan yarinyar tayi mata ba amma ta yanke shawaran bazata koma Island dinsu ba zataci gaba da bibiyanta harta samu tafara kulata saboda yanzun tagama yadda takamu da tsananin kaunartah.
~ * ~
Washe gari da safe Amah ta tafi office itakuma Aadilah yau ba ba school tagaji da zaman gidan shiyasa tafito cikin estate din nasu tana fitowa idonta yasauka akan yarinyar nan ta jiya saurin juyawa tayi zata koma cikin gidan ganin zata koma yasa Ajlal yin amfani da speed dinsu na aljanu ta isa wajenta...ihu Aadilah ke kokarinyi saurin sa hnnunta tayi ta rufe mata bakin..kallon kallo aka shiga wanda tunda Aadilah take bata taba ganin mai kyau kamar Ajlal ba she has the face of angelic yeah she looks sweet and beautiful....gashi height din su ba daya they look so perfect! Hot eyes dinta ta zuba mata gaba daya sun shagala duniyar ta tsaya musu... A hankali tacire hannunta daga bakinta A hankali Aadilah tace "I don't talk to strangers,who are you? Why are you following me?"
Smile tayi tace "sunana Ajlal kuma nafada miki bansan kowaba anan shiyasa nikeson ki taimakeni kafin nanda wani dan lokacin." Shiru tayi har Ajlal ta cire ran zatayi magana saikuma tace "shikenan zaki iya zama taredani amma karki bari Mom dina tasan kina gidan nan saboda bata yadda da baki.."
"Nagode sosai so can you please tell me your name??"
"Aadilah" kawai tace daga haka tace biyoni.
Wata irin shakuwa ce tashiga tsakaninsu a hankali Ajlal take koyama Aadilah sonta wanda ita kanta yanzun ta ydda tafara sonta..
Yau ma suna zaune a tsakiyan bed film din Resident Evil: Final Chapter suke kalla gaba daya Ajlal ta kankame Aadilah ita a dole tsoro takeji..
Ganin yanda take shigewa jikinta yasa jikin Aadilah yin sanyi..wani irin feeling takeji akan Ajlal janyota tayi suka zube akan gadon kallon pink lips dinta tashigayi.
Aadilah:"I love you!"
Ajlal:"did you mean what you said?"
Aadilah:"Of course I did..I love you so much!" peck tayi mata a lips inta.
Ajlal:"I love you too!"
Aadilah:"do you?"
Ajlal:"Of course you're kind and I couldn't help but fall in love with you I'm so glad that I found you"..bakinsu ta hade....kissing dinta take slowly hannunta tasa tafara shafa boob's inta...
~ * ~
Cikin farin ciki take bude idanunta Ajlal tana kwance kan kirjinta, sleeping peacefully,,she looked so calm when she was asleep peck tayi mata sannan taci gaba da shafa bayanta daidai lokacin ta bude idanunta fes tasaukesu akanta cikeda shagwaba tace "Good morning my angel,,," face inta ta shafa tace "Morning too my darling,How was your night?" tace tana mata wink..lips inta ta ciza kadan tace "it was amazing and wonderful"..tana shirin bata amsa aka bude dakin Amah ce kallon tuhuma take mata sannan tace tazo kasa tana jiranta yanzun nan..
Cikin sauri ta maida kayanta bayan tacewa Ajlal tajirata tana dawowa.
~ * ~
Mikewa tayi direct Island dinsu ta nufa wanda rabon dataje andade gashi baifi saura yan kwanaki ba bikinta da Yasar amma yau ta yanke hukunci zataje tace tafasa aurenshi.
Duk ta tsargu ganin yanda sauran aljanun ke kallonta... Wajen Baban Yasar taje tace itafa tafasa auren nan cikin bacin rai yace "akan wani dalili?" Tace hakan nan ita yanzun bata sanshi tasamu wadda takeso kuma bil adam ce
"Amma kinsan cewa dokace babu maiyin soyayya da bil adam koh?? Wayeshi a cikin mutane dahar zaki iya zabarshi kibar dana?" "she is a girl sunanta Aadilah," said Ajlal proudly
Take sararin samaniya yayi bakinkirin tsawa da walkiya sun cika dajin ga guguwa mai tsananin karfi da gudu take yayi girgiza yakoma ainahin siffarshi ta aljanu dogayen hannunsa yasa ya shake mata wuya idanunsa sun zama baki babu ko digon fari cikin kakkausar murya yafara cewa "lalle tsinuwa ta tabbata akanki da duka familynku wannan abin kunyar har ina?You are in love with a girl, are you out of your fucking mind?" Dasauri Yasar yazo dakyar ya kwaceta saboda ba karamin riko yayi mataba..saidai tagama maida numfashi sannan tace "I will never marry your son..I have a girlfriend and I love her..no one will ever change that....."
Thank You Sweethearts For Reading My Story❤️
Khushi💘
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top