Chapter 4

Aadilah Ajlal
Short Story

This is a fictional story based on my imagination.

Warning: Read it on your own risk it contains mature content and a very strong language

~ * ~

The Whole Novel Is Dedicated To Maimuna Abdallah🥀

~ * ~

"Are you kidding me!what the hell? you have a crush on me? Do you think I'm a lesbian?" Aadilah tace cikin bacin rai, "Hey, it's okay,there is no need to be upset so calm down...calm down" Aadilah tace "dont tell me to calm down okay! don kawai nabari kinyi kissing dina shine kike tunanin wani abu akaina? bari kiji nafada miki you're a girl and I don't like girls." baki bude Ajlal take kallonta cikeda mamaki zuciyanta yagama yadda cewa Aadilah tana sonta shiyasa tafada mata ashe kuskure tayi,Ya Rabbi meke shirin faruwa dani yanzun wani hali zanshiga idan har da gaske bata sona? Kallon cikin idanunta tayi bataga komi ba sai tsantsar kaunarta,tausayinta amma gefe guda wani duhu yana kokarin danne abubuwan data gani..lalle akwai wani abu a kasa dole naje wajen Ammie yanzun...juyawa tayi ta fice daga dakin bata koh kalli inda Aadilah takeba.

Itama Aadilah sam bataji dadin yanda tayi mataba tasan tanason Aljal tun farkon fara ganinta amma batasan meyasa ba yanzun tafada mata maganganu haka? Kawai abu daya tasani taji kamar forcing dinta akayi akan tace hakan....

"Ammie! Ammie!" haka Ajlal take fada da karfin gaske.. "Aa Ajlal lafiyanki kuwa? wannan kira haka kamar..." Saurin dakatar da ita tayi tace "Ammie nifa banganeba kawai kifadamin abinda ke faruwa kincemin itane soul mate dina and I told her that I love her but she rejected me tace bata sona Ammie kifadamin meke faruwa?"

"Banida alhakin fada miki komi kece dakanki zaki gano komai Aljal kisan duk yanda zakiyi kisata ta dauko miki.... Kinga ni yanzun inada abinyi" daga haka ta bace.

Takai a kalla kwana 5 awajen bata motsa ba Lol Kunji Aikin Aljanu brain dinta ya cushe takasa gane komi yau dai tayanke cewa zataje tasameta tabata hakuri kuma tafada mata bukatanta....


Aadilah kam tana cikin damuwa sosai na rashin ganin Ajlal kowa ta tambaya saisuce basu santaba, yanzun ma tadaina zaman class garden take guduwa idan Teacher yayi complain saitace batajin dadine.

~ * ~

Yau ma tana zaune a garden din wani irin feeling takeji aranta kuma bata tabajin irin hakan harsai idan Ajlal tana tareda ita dube dube tafara can gaba kadan ta hango Ajlal zuba mata ido tayi, tsawon 5dys din dabata gantaba harta dan rame kadan takowa take a hankali harta matso dab da ita,itakam Aadilah hugging dinta tayi ta fashe da kuka..sosai take kukan bayanta take shafawa alamun rarrashi harsaida tayi mai isanta sannan ta dagota suka fuskanci juna sai a lokacin Aadilah takula ashe itama Ajlal kukan take..cikin rudewa tace "meyasaki kuka Ajlal?" Smile Ajlal tayi tace "remember that I promise you'll never cry alone? shiyasa nike tayaki kukan!"
"I miss you" tace a hankali
"And I misses you more! I'm so lonely without you!" hugging dinta takarayi.

~ * ~

Ajlal And Aadilah have become really close friends,komi tare sukeyi tadawo hostel dinsu dazama kuma tace mata andawo da ita class dinsu,su kansu yan class din mamaki sukeyi ganin yanzun Aadilah batada wata damuwa tasaki ranta tadaina maganar kawanta Ajlal (Abinda basu saniba ita haushi taje ganin suna kokarin raina mata wayau)

Bangaren Ajlal ma tadaina mata maganan love kuma tadaina tabata.. Akwai wani plan datake shiryawa tasan cewa zatayi nasara.

Yau sunday sunada exams gobe Aadilah tana zaune a karshen bed itakuma Ajlal tana daga farkon kowacce rikeda notebook na physics saboda shine exam din dazasuyi gobe.. Ajiye littafin tayi tace "wsshh wallahi nagaji banson physics" smile Aadilah tayi tace "nikuma kinga shine best subject dina inason physics wallahi amma zanfara koya miki kema" Murmishi tayi tace "shikenan kifara koyamin yanzun" matsowa tayi dab da ita hannunta takama tafara matsawa a hankali...sam batayi yunkurin hanataba

Dagowa tayi ta zuba mata ido itama kallonta tashigayi karamin bakinta tafara kallo and what she felt in that moment was to have those pink lips wrapped in hers..she wanted to taste them....wannan shine karon farko dataji tanason kissing dinta a hankali tamatsa kusa da ita sosai yazama suna facing juna,motsi kadan zasuyi brst dinsu ya hadu duka hand dinta tasa tamatso da fuskar Ajlal idanunta ta rufe and their lips connected the kiss was nice and slow,her lips were soft,,itakam Ajlal mamaki take ganin waiyau Aadilah dakanta tafara kissing dinta...she kissed her back...wani irin hot kiss Ajlal keyima Aadilah,duk ta rikice ahankali takai hannunta kan boob's dinta matsawa tashigayi cikin sauri sauri atare suka saki ajiyan zuciya, gefe guda na zuciyanta yana warning dinta akan kartayi abinda take shirin yi karfin halin cire bakinta tayi takoma gefe tana maida numfashi. Itama Aadilah duk kunya ya rufeta wai yau itane dakanta tayi kissing din Ajlal Oh God do I have a crush on her? Tambayn datayima kanta kenan...

~ * ~

Wata irin shakuwa ce tashiga tsakaninsu inda har Aadilah tafara tunanin bazata iya rayuwa babu Ajlal ba..

Yau ne ranan hutu gaba dayansu jikinsu yayi sanyi basason rabuwa amma yaya zasuyi? Dole ne don ma hutun nasu 3weeks aka basu kuma Ajlal tace Indai tasamu lokaci zatazo gidansu da wannan maganar suka saki ransu.

10:00am aka bude gate kuma har anzo daukan Aadilah itadai ranta baiso ba haka ta tafi tabar Ajlal...

Motansu yana tsayawa tafito da gudu tana kiran Amah..Amah itama dasauri tasakko ta rungumeta tana cewa, "nayi missing din gida wallahi nayi missing din girkinta Amah kinsan me inason school din saboda akwai babban library duk wasu favorite books dina akwaisu, gashi I met someone her name is Ajlal she's my closest friend." Amah kam murmishi tayi tace "oh my baby kice zansha labari yanzun dai kije ki wanka saiki sauko nadafa miki favorite foods dinki." "To Amah" daga haka ta wuce dakinta kan gadon ta fada tana cewa gaskiya babu inda yakai gida dadi...wani tunani tafara inama ace yanzun tana tareda Ajlal Ouuch her cute smile nike missing.. Bathroom tashiga bayan tayi wanka batayi wani make up kawai lotion da powder tashafa saitasa perfume simple gown tasa sannan ta sakko..

~ * ~

Yau 2weeks kenan dayin hutunsu kullum saitayi tunanin Ajlal tana zaune ta zubawa tv ido hakan taji a jikinta ana kallonta sannan kuma tafarajin irin yanda takeji duk lokacin datake tareda Ajlal dagowa tayi cikeda mamaki tace "Ajlal kene?" Dasauri takarasa rungumeta tayi wani sanyi sukaji aransu they felt like they didn't see each other for years....they missed each other.

~ * ~

sundade ahakan sannan Aadilah takama hannunta suka zauna tace "banyi tunanin zakizo ba Ajlal kullum kina raina babu ranan dazatazo banyi tunanin kiba nikaina harna farajin tsor.!" Ajlal tace "Oh AadLal karki damu a kullum ina taredake" "AadLal the name sounds good, I love it" Aadilah tace tana yimata peck a cheeks din ta.
kafin takara cewa wani abu Amah tashigo parlourn da mamaki take kallon Aadilah ganin tana surutu ita kadai...
"Aadilah lafiyanki kuwa? Kedawa kike magana tun dazun nike jiyo dariyanki.." Murmishin karfin hali tace "my friend Ajlal wadda nike baki labarinta itane tazo Amah kugaisa" cikin rashin kulawa tace "oh naganeta Ajlal yakike?" Aranta kuma tana cewa lalle Aadilah wato nizatayima wayo? Em Aadilah kuma yakika bar kawan taki anan kikaita daki mana sannan akai mata kayan motsa baki bai kamata kibarta haka ba...

Mikewa sukayi dakinta suka shiga bayan sun shiga Aadilah takara hugging dinta tana balain son jin dumin Ajlal fara shafata tayi ganin hakan bazai mataba kawai tayi connecting lips dinsu...Sosai Ajlal ke romance din Aadilah ganin tana kokarin rasa control dinta yasata sakinta... Gaban mirror taje tana gyara fuskanta daidai lokacin itama Ajlal tamatsa hnnunta duka biyun tasa ta rungumota ta baya Bakinta takai daidai kunnenta "you're the most beautiful girl I have ever seen" she whispered..dagowa tayi ta kalleta ta cikin mirror din zuciyantane yayi wani irin bugawa ganin babu kowa sai ita kadai kara juyowa tayi nan taga Ajlal tana mata murmishi wata irin gigitacciyar kara tasaki sai a lokacin Ajlal tagane abinda yafaru saurin hura mata iska tayi take bacci yadauketa a hankali ta dauketa ta dorata kan gadon sannan tayi girgiza ta bace.

Ahankali ta bude idanunta mikewa tayi zaune tarasa meke mata dadi shin ta ina zata fara mafarki tayi kokuma gaskene tabbas tasan cewa Ajlal tazo gidan nan to amma abinda takasa ganewa meyasa bata iya ganinta ta cikin mirror? Amma iyaka sanina da ita mutum ce kamar ni dasauri ta sakko daga kan bed din da gudu ta fito tana kiran sunan Amah...Aadilah kintashi kenan aidazun na leka naga kina bacci mene yafaru kuma?

Uhm uhm pah dama tambayanki zanyi yau nayi bakuwa ne? Aa gaskiya babu wanda yazo gidan nan wataqilan mafrki kikayi wani sanyi taji aranta yanzun tasan cewa mafarki tayi Ajlal tazo..okay kawai tace takoma dakinta.

Yau hutunsu yakare sosai take farin ciki ko babu komi yau zataga Ajlal dinta...

One Week Later

Ajlal tana zaune hannunta rikeda novel tana karanta musu sosai suke dariya dukansu....kallon Ajlal take cikeda tsananin kauna she look happy,she always smiled these past days.She looked really beautiful when she smiles, I smiled to myself I know I love her now..buh wait is it okay to fall in love with a girl?does that mean I am a lesbi...! "Hey are you okay Aadilah" Ajlal ta katseta saboda tundazun take mata magana amma sam hankalinta baya jikinta, smile tayi tace "ye..yeah am good just thinking of my mom" what a lie!

Ajlal tace "I really need your help Aadilah akwai wani diary danikeson kidauko min a garden nawane amma saboda wani dalili bazan iya tabashi ba". "to amma wani irin daliline yasa bazaki iya tabawa?"
Ajlal tace "Nikaina bansan meyasaba duk answer din danikeso kema kuma kikeson sani suna cikin wannan diary din..yanzun dai muje na nuna miki inda yake."

Bayan sun isa garden din wajen da Ajlal take ganin diary din sukaje yana nan kamar kodayaushe tace "kinganshi koh duk lokacin danayi yunkurin tabashi wata iskace take hanani tabawa, a kokarin tabawa har kusan rasa rayuwata nayi."
Aadilah tace "okay amma meyasa dole sainice zan iya tabawa?"

Ajlal hold her hands and said "Because You are my soulmate,you are my destiny shiyasa.kuma akwai wani sirri a cikin rayuwan mu nidake duk answers din suna cikin diary din"
Matsawa Aadilah tayi hannunta takai daidai kan diary din saidai kafin tagama daukowa gaba daya sararin samaniya yayi bakinkirin gawata irin tsawa da walkiya gaba daya student's sun hau ihu kowa yana neman mafaka cikin tsananin tsoro Aadilah tayi saurin daukar diary din take komi yakoma normal tamkar babu abinda yafaru..
Kwana suka koma (Only yan boarding can relate kwana Hhhh)

Aadilah,Ajlal sun zubama littafin ido  sukansu basusan ta inda zasu fara ba Aadilah tayi karfin halin cewa "yanzun Ajlal yaya zamuyi kina ganin mu bude kokuma aa??"

Shiru tayi alamar tunani can kuma tace "inaga mu bude zaifi nikaina namatsu naga abinda ke cikin wannan diary din."

Yanar dake jiki Aadilah tacire sannan ta bude diary din take wasu fararen Fairy's suka fara fitowa, sunada tsananin haske wanda harsaida su Aadilah suka saka hannunsu a fuskansu saboda hasken yayi yawa.

kara bude wani page din tayi

AJLAL'S DIARY

haka aka rubuta a page din

Kara bude wani page din tayi

October 1920

10:00pm

Dear Diary

Kafin ta kara bude wani page din tuni wata irin guguwa tafito daga cikin diary din tayi sama da Ajlal gaba daya ta fita hayyacinta tun tana ihu harta kasa sai can guguwar ta watso ta waje hancinta yana zubar da jini da gudu Aadilah takarasa tana jijjigata kana kiran sunanta amma koh motsi batayi....

Gaba daya dakin yadauki wani sauti bulb din dakin sundauke baka ganin komi sai duhu sai kuma komi yadawo daidai cikeda tsoro take kallon matar kusa da ita..tunda Aadilah take bata taba gnin mace mai ban tsoro ba kamar wannan ga hannunta wasu irin zago zago din farce sai bakinta dake fitar dawani yellow din miyau hannunta rikeda sanda sai bayanta wanda kusan rabi kusumbi ne...wata irin dariya ta kece da ita sanann tace "kinyi ganganci yake wannan bil adama din saboda baki cika sharrudan bude wanann hatsabibin diary din ba...Wannan masoyiyar taki ta mutu bazata kara numfashi ba" tana gama fadar hakan kasa ta tsage ta shige take komai yadawo daidai...

Ajlal kitashi dan Allah.....

😭😭

I hope you guys enjoyed this chapter thank you for reading..

💘

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top