Chapter 24
Aadilah Ajlal
Short Story
This is a fictional story based on my imagination.
Dedicated to Maimuna Abdullah❤️
24
~ * ~
Aadilah bata iya bacci harsai idan Ajlal ce takirata ahaka take sata tayi baccin gashi sun kusa komawa school amma haryanzun su Ajlal basu dawo ba.
Yanzun kam Aadilah batason zaman parlour tafison zama ita kadai saboda yanda suke exchanging message's itada Ajlal abin saiya bama mutum mamaki yanzun sosai Ajlal take fada mata irin rayuwan datakeso suyi idan sunyi aure yanzun ma message din sukeyi Amah ta shigo dakin ta dade a tsaye akan Aadilah amma sam bata san ta shigo ba hankalinta yana kan waya tanata murmishi kawai saita fara dariya saboda message din da Ajlal ta turo mata kamar haka "I even imagine that we'll adopt a child and we'll raise our kid together you're the mama and I'm the mommy"
Amah tace "Aadilah lafiyanki kuwa? Mene hakan kamar wata marar hankali kizauna kike irin wannan dariyan haka? Bani wayan naki" Aadilah kam jitayi gabanta yafadi tabbas zata shiga dubu idan har Amah taga messages dinsu da Ajlal kin mika wayan tayi saima kokarin goge messages din ganin hakan yasa Amah cewa "wallahi karki goge komai idan kuma kikagoge zan nuna miki fishina bani wayan" babu yanda ta iya haka ta mika mata wayan hankalin Amah ba karamin tashi yayi ba ganin irin abinda Aadilah takeyi zama tayi gefen gado bayanta dafe kanta tama kasa cewa komi saboda tsabar tashin hankali innalillahi kadai take maimaitawa tabbas da wani ya fada mata bazata yadda ba saboda irin tarbiyan datayima Aadilah sam bata tunanin zatayi wani abu waishi lesbian ba yaushe kenan tafara? Kuma garin yaya? Dama can Aadilah lesbian ce kokuma straight ya akayi takasa gane hakan lalle ba karamin sake tayi ba tunda gashi yar datafiso da kauna tana zancen aure da wata macen innalillahi wa inna ilaihir raji'un taci gaba da maimaita wa..
Ficewa tayi daga dakin bata ko kalli inda Aadilah takeba saboda a yanzun yanda zuciyanta keyi mata zafi tanaji zata iya aikata komai...
Aadilah kam hankalinta idan yayi hamsin yatashi saboda bata san wani hukunci Amah zatayi mata ba, wani Bangaren kuma tanajin cewa hakan shine daidai gara su sani su san cewa she's a lesbian, she's into girls.
Ga mamakin Aadilah har akayi sallan magrib Amah bata ce mata komai ba saima aikowa datayi a kirata taci abinci itadai jikinta a sanyaye ta mike ta tafi dinning saidai sam taki yadda su hada ido da Amah saboda tsabar kunya dakuma takaicin abinda yafaru dazun...
Bangaren Ajlal kam hankalinta yatashi tanaji a jikinta wani abu yafaru saboda Aadilah bata taba kin yimata reply ba ganin hakan yasata zuwa wajen Ammieh tana kuka tana cewa ita dai tabarta ta tafi wajen Aadilah, Ammieh baki bude take kallonta tace "kajimin shashanci saikace wata yarinya kisani agaba kina min kuka kimin bayani mene yafaru da Aadilah din haka?"
Hawayent ta goge tace "nima bansan abinda yafaru ba kawai tundazun nayi mata text amma batayimin reply ba kuma inaji ajikina cewa duk inda take bata cikin walwala wataqilan wani abu yafaru da ita amma bansan mene ba." Ammieh tace "to goge hawayenki kinga dama yau ne kadai ya rage gobe zamu tafi idan yaso saikije bayan mun koma." Durkuwasa tayi takama hannun ta tace "Dan Allah Ammieh kibarni naje wallahi hankalina bazai taba kwanciya ba harsai naga Aadilah a yau kuma bazan iya daina kuka ba saina ganta please Ammieh let me go and see her." Smile tayi aranta tana jinjina wannan kaunan dake tsakanin su "Shikenan kije din amma kikula sosai banson wani abu yasameki...kayanki kuma zan tafi dasu gobe tashi kije." Hugging dinta tayi tace "thank you so much, I love you Ammieh na..."
~ * ~
12:40am
Aadilah tana zaune a daki shiru ita bawai amsan wayan ne matsalan taba aa hukuncin da Amah zata yanke shine yafi bata tsoro gashi kuma bata ce mata ko kala ba yanzun ma harta kwanta amma baccin yaki zuwa tunanin Ajlal tafara tasan itama tana can tana jiran reply dinta... ... Knocking taji a kofan dakinta cikin mamaki tace waye duk a jikinta taji cewa Ajlal ce amma mikewa tayi ta bude idonta yasauka akan Aljal dasauri takama hannun ta suka shigo dakin sannan ta rufe tana juyowa tayi hugging dinta sun dade a hakan sannan Ajlal tace "I miss you.." Aadilah tace "And I missed you more.!" Zama sukayi akan gadon Ajlal tace "Are you okay?what happened?"
Kanta ta girgiza saikuma tafara hawaye rungumeta tayi tana shafa bayanta harsaida tayi shiru sannan tace "tell me what happened please" Nan ta bata labarin duk abinda yafaru dazun dakuma yanda Amah taki koda ce mata kala wannan shine yafi damunta...
Hannunta takama tace "I feel like I'm losing you,I don't know why I am feeling this way...I'm so scared! Aadilah you're the only person I ever loved like this I'm scared I dont wanna lose you."
"No no don't think that you're not going to lose me...Ajlal I promise I will always be here for you you're not gonna lose me...I am nothing without you! I cant bear to lose you too." They hold each others hands,they hug while crying. (I need a tissue).
Washe gari bayan sungama breakfast Amah takira Aadilah bayan taje sannan ta gaisheta fuskanta babu annuri sosai ta amsa shiru tayi tsawon lokaci batace komai ba har Aadilah ta cire ran zatace wani abu saikuma tafara cewa "Tabbas Aadilah kinbani mamaki da kunya kinyi watsi da irin tarbiyan danayi miki kinfi kowa sanin cewa abinda kikeyi sam baya cikin tsarin Addininmu babu shi kwata kwata a musulunci na tabbata idan Abbanki yaji wannan maganan babu shakka korarki zaiyi zai sallama ki daga yayansa nikuma banson hakan tafaru saboda ina sonki ina kaunanki nidai yanzun shawara zan baki a matsayin mahaifiyanki kiji tsoron Allah kidaina wannan abin nasani ba laifi bane ba don kinso mace yar uwanki amma matsalan shine shin wani irin so kike mata?"
"Kuma ita yarinyar a ina take inason haduwa da ita akwai maganan danakeso muyi da ita saboda naga alamun tanason sanja miki tunani tanason sa koya miki wata dabi'a daban wanda nasan ba halin ki bane ba kuma nasan cewa you are not a lesbian."
Sunkuyar dakanta tayi tace "ai tana nan ma jiya tazo" salati Amah tayi tace "lalle Aadilah abin naki harya kai haka wato tana ma cikin gidan nan shine bn isa ki fadamin ba ko? Maza maza tashi ki kiramin ita."
Atare suka shigo dakin zama sukayi a kasa Aadilah tace "Amah gata nan" ta kalli Ajlal tace "Ajlal ga Amah."
Baki bude Amah take kallonta tabbas babu shakka Aadilah tasamu matsala a brain dinta saboda ita dai bataga kowa ba nan tafara hawaye tana cewa "Ashe ba laifinki bane ba Aadilah nidama nasani kina cikin hankalinki da nutsuwanki bazaki taba aikata irin wannan abin ba tunyaushe kika fara wannan rashin lafiyan shine baki sanar an nema miki magani ba?" Kallonta tayi tace "Amah nifa lafiya nike babu wata cuta datake damu na Amah When you're in love you see no gender all you see is how you want that person, and this is my life my choi." Saidai Amah bata bari ta karasa ba ta zuba mata mari dafe kumatun ta tayi idonta ta fal hawaye take kallon Amah a hankali tace "Amah!" Hannu ta daga mata alamun batasonjin komi kofa ta nuna mata alamun ta fice mata daga daki....
Ajlal ma kukan take ganin yanda Amah ta mareta ba karamin daure zuciyanta tayi ba saboda bazata iya cutar d itaba yau da ace ba Mahaifiyar Aadilah bace tabbas saita gane kurenta saita nuna mata kuskuren marin abar kaunarta! Aadilah ma kuka sosai takeyi hakan yasa Ajlal rarrashinta amma taki yin shiru tunda take Amah bata taba koda yimata tsawa ba amma yau sai gashi ta mareta.. Kofan aka bude Amah ce ranta a matukar bace kallo daya tayi mata tace tasa hijab tafito parlour tana jiranta (Karku manta Amah bata ganin Ajlal).
Mikewa tayi jikinta a sanyaye tasa Hijab hannunta Ajlal takama tace karta damu duk tsanani tana tareda ita bazata taba rabuwa da ita ba smile tayi bayan tayi mata peck sannan tafice daga dakin.
Lokacin da Aadilah tafita mutane tagani zazzaune a parlourn yayun Amah ne dakuma kannen Abbanta gaishesu tayi cikin kulawa suka amsa suna mata sannu itadai mamaki takeyi meyasa suke mata sannu alhalin tasan lafiyanta lo?
Gaba dayansu mota suka shiga a kalla sunyi tafiyan 40mns sannan suka iso wani babban asibiti bin asibitin take da kallo A fili tace "M.M SUFYAN MENTAL ASYLUMS" itadai mamaki takeyi wane kuma bashida lafiya?
Bayan sun isa cikin asibitin dama kafin suzo angama komai nan fa nurses sukazo wajen su 3 suka gaida su Amah sannan suka ce "ina marar lafiya din?" Amah ta nuna Aadilah itakuma ganin hakan yasata mikewa tana kokarin guduwa nan fa sukayi kanta suka riketa sosai take kuka tana cewa lafiyanta lo su kyaleta lafiya lo take Amah nan tafara hawaye ita anata ganin dagaske bata da lafiya nan fa suka shiga rarrashinta suna cewa suyi mata Addu'an samun sauki.
Aadilah kam yanda take fisge fisge mutum zaiyi tunanin da gaske ciwon hauka din takeyi....
Bayan 3hrs Doctor Asad Yakira su Amah bayani yace tayi masa nagame da abinda ke damun Aadilah nan tafara fada masa komai dakuma yanda take cewa ga mutum alhalin kuma babu kowa a wajen shiru yayi yaci gaba da rubuta duk abinda take fada masa saidai yagama sannan ya dago yace takira sauran yan uwan nata zaiyi musu bayanin ainahin abinda ke damunta.
Dukansu zama sukayi daya bayan daya yake kallonsu sannan yace "ina mahaifinta? "
Amah tace "baya nan yayi tafiya amma dai nasanar dashi duka abinda yafaru." Gyaran murya yayi yafara "bayan binciken da mukayi mungano cewa Hallucination ke damunta" kallonshi Amah tayi tace "menene Hallucination?" Gyara murya yayi yaci gaba da cewa "Hallucinations yana nufin ganin wasu abubuwa ko jin wasu abubuwa saboda fama da tabin hankali ko shan kwaya, amma a zahiri babu wadannan abubuwan. Shin yarinyar ku tanashan kwaya ne" da sauri Amah ta girgiza kanta Doctorn din yaci gaba da cewa "okay tunda batashan kwaya hallucinations ne bari nayi muku bayaninsa sosai yanda zakufi ganewa hallucinating can be a symptom of a mental illness. Hallucinations are experienced most commonly in schizophrenia, but can also be found in schizoaffective disorder and bipolar disorder.hallucinations can include: Feeling sensations in the body, such as a crawling feeling on the skin or the movement of internal organs. Hearing sounds, such as music, footsteps, windows or doors banging. Hearing voices when no one has spoken, It could mean you touch or even smell something that doesn't exist. There are many different causes. It could be a mental illness called schizophrenia, Schizophrenia is a serious mental disorder in which people interpret reality abnormally."
Kanin Abban ta yace "okay Doctor How do you stop hallucinations?"
Kara gyara zama yayi yace
"In most cases the hallucinations stop with the use of neurological or antipsychotic medications, or when individuals safely detox from stimulant or depressant drugs We will do our best she will recover Insha Allah..."
Amah tace Doctor zamu iya ganinta?
Kansa ya gyada yace "of course you can amma karkuyi hayaniya saboda anyi mata allura kuma bamason ta tashi yanzun."
Dakin suka shiga tana kwance akan bed ansanja mata kaya zuwa irin uniform din da suke sama duk wasu patient dinsu light green gaba daya ta sanja kama tuni Amah tafara kuka nan fa nurse sukace tafita saboda ba a son ta tashi yanzun harta juya tafara tafiya daidai lokacin ta bude idonta a hankali tace "Amah?"
Dasauri ta matsa kusa da ita takama hannun ta itakam Aadilah kuka take tana cewa lafiyanta lo meyasa za a kawo ta nan kokarin mikewa take hakan yasa wata nurse ficewa da sauri tana kiran Doctor......
Allura yayi mata sannan yace wa su Amah sufita dama shiyasa baison a shigo wajenta saboda hayaniya suna kuka suna komai haka suka fice daga dakin.
Lokacin data bude idonta babu kowa a dakin sai hannunta ansa mata drip kokarin mikewa take amma takasa gawani irin jiri datakeji tayi kamar 10mns ahaka sanann ta mike domin shiga bathroom daidai lokacin Ajlal ta bayyana kokarin matsowa take kusa da ita Aadilah tayi saurin daga mata hannu tace "Banson taimakon kowa a yanzun kibarni nayi da kaina" kalan tausayi tayi tace "haba Aadilah bakifa da lafiya kibari nataimaka miki" da karfi tace "Okay even you believe that I'm sick right? I'm insane?just because ina ganinki shi kenan nazama marar hankali ko? kuma taimako nace banso ko ana dole ne ai komai saboda ke yafaru don haka kirabu dani banson kara ganinki a rayuwatah."
Hakama still da yamma Ajlal takara dawowa dakin da Aadilah take amma yanzun ba ita kadai bane ba cikin bacin rai tafara cewa da karfi "Bansan meyasa ba kuma bansan dalilin dayasa mutane keyimin kallon marar hankaliba why can't they see you? meyasa saini kadai nike ganinki? Meyasa kikeson tarwatsa rayuwatah?shin laifine don na taimakeki? for how many times do I have to tell you? Stay away from me? I hate you! go" she shouted again and without a word she went away." Akasa ta zube cigaba tayi da kukanta....
Yo! Good night all.♥️♥️♥️♥️
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top